Sashe 54
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaskiya wallahi guy
innan ya ha
arshe....Sam bai ma dace da Gurguwa kamar Yah TAIMIYYAH ba.Gaba
aya ya gama tafiya da zuciyata Allah ya sani na kamu da son sa farat
aya kuma sai na san yadda nayi ya zama mallaki na.Don baxan bari ina ji ina gani ya auri wata gurguwa can musaka,alhali na gani na
yasa sam hakan bazai ta
a yiwuwa ba."
Zuhurah da tun fara maganan Basmah ta zuba mata ido,sai yanzu da Basman ta kai aya sannan ta dube ta cikin ido tana fa
in, "Basmah kinsan me kike fa
i kuwa?
Snatching
insa za ki yi ko me kike nufi da wa
annan kalaman?"
Basmah ta wani watsa hannuwa baya tana fa
in, "Yadda kika fa
in shi za a yi snatching idan nayi aiba kaina farau ba,wallahi Numbern sa zan sata in gwada sa'ata,idan an dace shikenan sai labari ya canza,shi ma banda abinsa me zai ci da gurguwa?
Duk abinda yake nema a jikinta nima ina da shi kyau da farar fata kawai zata nuna min."
Yadda Basmah ta kai
arshen maganan tana wani jujjuya jiki yasa Zuhurah kwashewa da dariya dai-dai kuma lokacin da Umma ta fito,tana duban Zuhurah take fa
in, "Dariyan me kuke yi haka kaman wasu ta
Zuhurah sai ta sake kwashewa da dariya,cikin dariyan take sanar da Umma komi,sai Umman ta xauna tana fa
in, "Ke Basmah da gaske kike yi motar da yake hawa har ta fi ta Sadeeq kyau?
To
an gidan uban waye ta rakito tana gurguwa musaka da ita,anya ko ba Iyah ke shige da ficen da take nemowa Yarinyar can maganin farin jini ba?
Ana kulle idanun Samari su daina ganin nakasan Yarinyar in banda haka ina hakan zai yiwu kana lafiyayye ka auri me nakasa."
Umma tayi maganan tana jin wani abu na tokareta a
irji.Basmah tayi saurin fa
in, "Sai ma kin ga ha
uwan guy
in Umma,wallahi bazai yiwu ace kamansa ya kawo kansa wajen musaka gurguwa wacce sai da taimakon dafa guiwa take iya tafiya a du
e,ni dai yanzu da gaske na ke sonsa ya kama Zuciyata Umma,kuma idan ma muka zuba ido ta aure shi ai mune da kunya tunda kin hana ya Sadeeq ya aure ta, to kuma kawai sai a ga ta samo wanda ya fi Yah Sadeeq
in komi ai mun ji kunya kenan Umma."
warai maganarki a kan hanya ta ke Basmah,idan har na zuba ido ta auro wanda yafi Sadeeq na ji kunya,sai Iyah ta zuba ruwa a
asa ta sha,don haka idan har da gaske kina son sa kiyi
arin sato numbarsa a wayanta,sauran bayanin duk zan kitsa miki shi,ke inma bazai so ki ba to sai dai kuyi biyu ba bu,amma In Sha Allah ba za ta auri wani mutum me daraja ba sai musaki
an uwanta,shegiyan yarinya me kama da Aljanu."
Zuhurah data saki baki tana duban Umma sai cewa tayi, "Umma yanzu sai ki goyawa Basmah baya tayi
wacen saurayi,ni aganina hakan duk bai taso ba,ku ma tsaya ku ga yadda tarayyan nasu da shi zai kaya mana,ku ka sani ma ko jikinta take bashi yana anfana da shi tunda har ta iya sakewa ya Deeku ya kwashi rabonsa waye za ta ki baiwa kanta,tunda ta san da wuya ta auru ku kuna ganin kyawun da take
arawa na banza ne?
Ni hatta cikar
irjinnan ban yadda ba hannun maza yaji ba yake
ara bun
asa."
( _Allah ka raba mu da sharrin ma
iyi,readers wannan irin sharri da Zuhurah kewa TAIMIYYAH na lafiya ne kuwa?
Dole ka nemi tsari daga sharrin ma
iya,duk wanda baya son ka babu abinda ba zai iya yi ma na
atanci ba arayuwa,sai dai mu ce Allah ya sakawa Baiwar Allah TAIMIYYAH_
Umma ta dubi Zuhurah tana cewa, "Oho!
Koma dai mene ne tunda
ar uwanki ta kamu da sonsa ai sai ki mara mata baya tai iya yinta wajen janyo hankalinsa.To wai ma yaushe kika fara sonta da har za ki ji tausayinta?
Ke abin sonki ne ta auri wanda yafi Yayanki komi,waya sani ma yafi har Ameerun da kike ta
ama da shi tunda ba a ma san
an gidan uban waye ba,yanzu haka irin
an attajiran garin nan ne ma waya sani?"
Zuhurah sai taji maganan Umma ya soki Zuciyarta,wani kishi da tsanan TAIMIYYAH na taso mata,tare da wani tsoro me tsanani tana ji kada fa maganan Umma ya tabbata Nass
in yafi Ameerun ta,aiko da ita da kanta zata iya
ullawa TAIMIYYAN makircin da ba za ta auri Nass
in ba,tayi saurin ha
e face tana fa
in, "Don Allah Umma ki daina wannan fatan,hakan ma ba zai ta
a kasancewa ba,Ameeru fa Babansa har Mu
amin
an Majalisan Jiha ya yi a baya,kin san ko sun tara arzi
i ba ka
an ba."
Umma ta danna ma Zuhuran harara tana cewa, "To shi ma sai ki bari mu san ko shi waye
in,kuma ta ina zamu sani ba tare da Basman ta saci number
insa mun fara bibiyansa ta waya ba."
Dukansu su kai na'am da maganan Umma,sun da
e suna tattauna yadda za a yi Basmah ta sato Number
in Nass a wayar TAIMIYYAN,daga
arshe Zuhurah ce ta basu tabbacin su bar komi a hannunta zata samo numbern cikin ruwan sanyi.Daga haka suka rufe maganan zuciyoyinsu cike fal da
yashi da hassadar yadda TAIMIYYAH ta fi su tarin abubuwa masu yawa alhali tana matsayin gurguwa musaka da suke ganin ita
in bakomi bace.
_To masu karatu ya ku ke ganin wannan Cakwakiyan za ta kaya?
Su Umma za su yi nasaran raba soyayyan data riga ta
ullu tsakanin Nass da TAIMIYYAH ko kuwa wata
addarance za ta raba?
Sai ku cigaba da bibiyan yadda rayuwar TAIMIIYAN zata kasance.......
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
ansabo ce #
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.

_*Ina

eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*38*
__________Suhailah ce zaune tana kallo a cikin makeken falon nata da ke down-stair.
Daga gefenta
aramin Bowl ne da aka ciko shi da milky cin-nin wanda tayi ordering daga wajen BAMS,wata shahararriyar me yin Snacks a nan gaban layinsu ka
an.Gefe guda kuma kwalin Hollandia Milk ne da cup wanda ta cika da milk
in tana korawa da cin-cin
in ka
an-ka
Wayarta da ake kira yasa ta
auke ido daga kan makeken smart TV
in ta mayar kan wayar, tana duba sunan me kiran ganin sunan Bala Mai gadi ne, yasa ta
aga wayar ta kai kunni.
Amsa gaisuwarsa tayi kafin tayi shiru ya biyo baya tsayin seconds sannan ta furta, "Okey Bala na santa ba matsala ta shigo kawai."
Daga haka ta sauke wayan daga kunni murmushi na blushing saman face
inta tunawa da tayi da garga
in A.Maleek, da kashedin da yace yaiwa Bala akan duk wacce zata zo wajen Suhailah sai ta fa
i sunanta.Shi kuma Bala sai ya kira Suhailan ya sanar mata, idan ta bada izinin shiga sannan ya bar kowacece ta shiga.
Amma idan har ya ji cewa sunanta Zubaida to bai yarda ta shigar masa gida ba,kada ma ya kira Suhailah ya sanar mata kai tsaye ya hana ta shiga masa cikin gida.Suhailah gani take kaman wasa yake yi a lokacin da ya sanar mata umurnin da ya ba Bala kenan,sai yanzu da Balan ya kira yana sanar mata da zuwan wata Friend
inta Ameena Waziri,sannan tw gane da gaske Maleek
in yake yi bada wasa ya fa
i maganar ba.
Sallaman Meenah Wazir daga bakin
ofar shigowa falon yasa Suhailah tashi ta nufi bakin
ofar falon tayi welcoming Ameenan,sukai Hugging juna kowanne da murmushi saman fuskarta.
Suhailah ta furta, "Welcome dear yaushe kika shigo gari ba labari sai zuwan bazata haka?"
Ameen ta saki murmushi suna sakin juna take cewa,"Mrs.Maleek Ado kenan walllahi shekaranjiya muka shigo gari da ogan,shine na ce yau dai lallai sai na zo wajenki kafin mu wuce jibi."
"Gaskiya kin kyauta sosai dear cox i miss u so much,ke sam ko a online ba a ganinki sai in mutum ya
aga waya ya kira ki,har yanzu dai harkan social media
innan bata dame ki ba Meenah tun muna skull ai ta miki ciwan baki."
Suhailah tayi maganan suna jerawa da juna zuwa cikin falon,sukai masauki bisa 3 seater baki
ayansu lokacin da Meenah ke fa
in, "Ke rabani da wata harkar online inba Business zan fara ba.Ni sam wallahi chart bai dameni ba Suhailah bare yanzu da hidiman yara kawai nake ganin ya isheni banma da time sosai.Ku dai har yanzu amarci kuke ci baku
are ba bare ku bamu Babies ko?" Meenah tayi maganan cike da barkwanci idanunta akan Suhailah.