Sashe 70
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaro man kaza,an gaya miki a banza nake zaune da ubanku shekaru kusan talatin amma bai ta
a zancen
arin aure ba,ki dai yi yadda aka ce
in ki ga ikon Allah,amma in
dai aikin na bakin rafi ne bai ta
a yi ba a samu nasara ba,in dai zaka saki bakin jaka to za ka ga biyan bu
ata kuwa,ki rabu da fulani kawai inda kika gansu."
Zuhurah tai wani dariya tana saluting Umma take cewa, "Wallahi na yadda Umma don na ga aiki da cikawa,sabida yanzu Ameeru ko a waya bai son
acin raina bare idan yana gabana,wani irin soyayya yake gwadamin ta ban mamaki, burinsa kawai ayi-ayi a
aura auren mu Allah dai ya ja kwana Umma, ai mu tuntuni baki karanta mana cewa kina zagayawa ta
ashin
asa ba."
uwa Umma ta aikawa Zuhurah tana cewa, "Zan ci
aniyarki Zuhurah kin raina ni ko?"
Zuhurah na dariya take cewa, "Sorry Umma ba haka bane wallahi." Daga haka ta fara kwasan abubuwan da suka kammala shiryawa tana kaiwa falon Baba Sani,ta shirya komi bisa table tana sake faffesa roomfreshner cikin falon,nan da nan ko'ina ya
auki sassanyar
amshi.
Daga
angaren Basmah kuwa tuni ta kammala shiryawa,cikin wasu riga da skat na wani atamfar Chiganvy gold.
Kalar atamfar me duhu ce daya haska ta sosai, don tana da hasken fata tafi Zuhurah haske,
inkin ya zauna a jikinta sosai tare da fiddo shape
inta a zahiri.
Push-up Bra ta sanya wanda ya sake turo da cikar
irjinta sosai ta saman rigar,sai ta feshe jikinta da turaruka masu tsananin
amshi,
akin gaba
aya ya bu
e da
amshi,tana cikin sanya
ankunni wayarta ya fara ringing.
Sai ta nufi wajen da wayar take aje tana
auka, ta kai kunni bayan tayi receiving tana cewa, "Yah Nass har ka iso ne,ok gani nan fitowa yanzu." Daga haka ta aje wayan
irjinta na faman dokawa,cikin hanzarin ta
auki veil
inta me shara-shara ta yafa, ta fito daga
akin nasu ta nufi
ofan fita.
Naseer wanda tun isowarsa
ofar gate
in gidan memories
insu da TAIMIYYAH ya shiga dawowa kwanyarsa.Sai ya dinga jin wani zumu
i da shau
in son ganin kyakykyawan face
in TAIMIYYAH da yayi missing tsayin lokaci.
Sabida Basmah ta yaudare shi da cewa idan ya zo,ita ce zata san yadda za a yi ta jawo masa TAIMIYYAH zuwa sasan su, ba tare da Iyah tama san ya zo gidan ba.
Ya cigaba da jingina da jikin motarsa hannunwansa duka biyu har
e saman
irjinsa,ya kafe
ofar gate
in da kallo yana jiran ganin me fitowa daga ciki.
Basmah ta bu
ofar ta fito cikin wani irin taku na
aukar hankali,take nufowa inda Nass yake tsaye.
Nass ya dinga bin ta da kallo yana ji kansa ya fara wani irin sarawa,tun lokacin da ya
aura idanunsa akan Basmah.Ta
ariso tana kashesa da wani irin murmushi,da har ha
oranta suka bayyana,kafin tayi magana cikin narke murya tana cewa, "Sannu da zuwa Yah Nass mu je daga ciki ko."
Nass da gaba
aya kansa ke wani irin juyawa, sai yayi saurin dafe goshinsa da hannu yana cewa,
"Okey toh."
Daga haka Basmah tayi gaba shi kuma yana biye da bayanta,idanunsa na yawo akan jikinta yana kallon yadda take motsa albarkatun jikin nata cike da gayya,take wani irin ba
on abu ya fara tasowa daga cikin zuciyarsa yana mamaye ilahirin jinin jikinsa,kansa ya yi masa wani irin nauyin da bazai iya misaltawa ba.
Har suka isa part
in su Basmah ya rasa abinda ke masa da
i.Basmah kuwa sai wani rawar jiki take yi ta rasa inda zata tsoma ranta, sabida murnan ganin Nass
in a gabanta.
Gabaki
aya wankan da ya shawo cikin wani dark gray
in gezner ya gama tafiya da zuciyarta,ta zauna kusa da shi idanunsu na sar
ewa cikin na juna.
Nass ya ji wani irin yanayi na ratsa shi har cikin
argonsa,ya kai hannu yayi saurin dafe kansa da ke sara masa, yana son karanto addu'a amma ya kasa.
Basmah da ke lura da yana yinsa sai ta saki murmushi tana cewa, "Bari in zuba maka lemu ka sha kafin in je in taho maka da TAIMIYYAH."
Tayi maganan tana tsare shi da ido don son ganin reaction
in da zai nuna.
Ga tsananin mamakinta kuwa sai gani tayi, ya
ago yana mata wani irin kallo,kafin yayi magana cikin sanyin muryarsa yana cewa,
"No Basmah karki kira ta please!
Ni ba ita nazo gani ba, yanzu zan koma gidama kaina ciwo yake me tsanani,tunda ke na ganki its okey please!"
Basmah da taji kamar ta saki ihun murna ta taka rawa,sai ta maze ta wani ha
e face tana cewa, "Ban gane zaka wuce yanzu-yanzu ba,bayan ba ka ga sahibar taka ba."
Nass da ke ji wani irin duhu na lullu
e zuciyarsa,yayi saurin duban Basmah yana cewa, "Yes bana jin ganinta ne kawai,tunda na
aura idanuna akanki na ji cewa bama sai na ganta ba,tunda dama Mum tayi Allah ya isa idan har na cigaba da bibiyarta,please kar ki dage akan sai na ganta Basmah."
Yadda ya kira yi sunan Basmah ya sake narkar da zuciyarta,ta wani yi masa fari da ido tana cewa, "Okey Yayana na fahimceka,yanzu dai sha wannan sai mu
an ta
a hira kafin ka wuce
in."
Tayi maganan tana mi
a masa cup
in da ta cika masa da lemun zo
on,wanda da aka dafa shi da ruwan magani.
Nass ya amsa ya kai baki yai masa kur
a biyu ya aje,sabida uban sugar da aka cika, wanda yaji za
in har hawa masa kai yake yi.
Cikin kissa Basmah ke jansa da hira yana biye mata, duk da irin ciwan kan da yake ji amma sai yaji tamkar wanda aka
aure da igiya, sam baya son barinta hasalima muryarta ne yake ji na riki
e masa yana komawa tamkar na TAIMIYYAH.Shiyasa ya sake sakin jiki tana cigaba da hilatarsa da hira, har zuwa sanda Zuhurah ta shigo suka gaisa da Nass
in,ta fita ta basu waje bayan sun ha
a ido da Basmah sun sakarwa juna
ayataccen murmushi..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*46*
Lokacin da Basmah da Nass suka fito daga part
in Baba Sani ta
ofar waje, dai-dai lokacin ne TAIMIYYAH da Shukurah suka fito daga sasan Iyah, TAIMIYYAH za ta yiwa Shukurah rakiya zuwa bakin gate.
Shukuran ta kawowa TAIMIYYAH ziyara ne don sun rabu da ha
uwa da juna,sabida TAIMIYYAH ta daina zuwa islamiya, sai haddah kawai take zuwa.
Sam ita TAIMIYYAH bata kalli sashin part
in Baba Sanin ba,don haka bata kula da fitowan su Basmah da Nass ba,sai ita Basmah ce ta hangi su TAIMIYYAH da suka nufi hanyar gate.
Ta wani saki murmushi tana jin sabon nisha
i na kewaye zuciyarta.
Har suka isa bakin gate
in Basmah na faman zubawa Nass hira,wanda gaba ki
aya shi Nass
in hankalinsa baya ma kanta,sabida yadda ciwan kan da yake ji ke sake tsanani.
Sun
ariso bakin gate
in ne dai-dai lokacin da TAIMIYYAH ta juyo don komawa cikin gida.Caraf!
Sai sukai ido hu
u da Nass wanda ke tahowa, cikin wannan takun nasa da ta sani, me cike da nutsuwa.
Idanun TAIMIYYAH suka sake girma,tana sake waro su waje cike da
imbin mamakin ganin Nass shi da Basman,wa
anda ke tahowa Basmah na binsa agindi-agindi tamkar kafa
unsu za su yi gogayya juna.
Bakin TAIMIYYAH har wani rawa yake wajen furta kalmar,
"Nass...!!!"
Yadda ta fa
i sunan murya a waje sosai ya sanya Nass da shi ma ya zuba mata ido, kansa na sake sarawa tamkar zai rabe gida biyu,yayi saurin rintse idanunsa yana ji tamkar kansa zai bar gangar jikinsa.
Ganin yadda Nass
in ya rintse ido, yasa Basmah isa gaban TAIMIYYAH tana cewa,
"Yah TAIMIYYAH miye hakan daga ganinsa zak kira sunansa cike da
aga murya haka?Nass
inki ne dai da kuka rabu ba gizo yake miki ba,don haka in mamaki kike yi ki daina."
Basmah ta
are maganan tana aika mata wani mugun harara,tana me komawa kusa da Nass tana fa
in, "Sorry my Nass,har yanzu ciwan kan ne dai?"
Nass da idanunsa har lokacin yake a rintse kansa na juyawa,ya bu
e idon yana sauke su akan TAIMIYYAH da tai mutuwan tsaye, ta kasa koda
waran motsi sabida shiga shock da tayi.
Nass yayi saurin bu
e baki yana fa
"Zay..na.b!"
A rarrabe ya fa
i sunan zuciyarsa na mamayewa da wani irin duhu, ya wuce su TAIMIYYAH fuu..!!!
Tamkar wanda aka dannawa remote control.
Hakan yasa TAIMIYYAH bin bayansa da kallo, zuciyarta na wani irin shaking a
irjinta.
Wani irin gagarumin tashin hankali take ji na rufto mata,sai tayi gaggawar maida dubanta ga Basmah,cike da son jin
arin bayani daga gareta.
Kamar Basmah ta san nufinta sai ta tako har xuwa gaban TAIMIYYAN, wacce zuwa lokacin dukkanin jikinta ya
auki rawa,tana dafe da guiwar
afarta me laluran.