← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 184

Sashe 32

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amma hankalinta sam bai kai cewa wai sa
on daga Nass ba ne,don haka bata bi takan wayan ba har sai da ta gama karatun Qur'aninta tsaf.Ta aje Qur'anin tana mi
ewa ta cire Hijab
in sallanta ta aje ta nufi Bed ta kwanta, kaman yadda ta saba komawa baccin safe.Wayanta ta
auka tana bu
e sa
onnin biyu da su ka shigo,wanda duk ba
in numbobi ne ta gani.Sai ta fara bu
e na farkon da ke
auke da kalaman da ke nuna
orafi akan kashe wayan da tayi a daren jiya ne.Nan take ta gane sa
on daga wajen Naseer ya fito,don haka ba ta bi ta kan bu
ayan ba tayi saurin mai da wayan a Airplane mode.Ta koma ta yi kwanciyarta tare da lumshe idanunta,sai dai a maimakon bacci ya
auketa kaman yadda ta saba sai tunanin yadda za tayi da fitinan Naseer
in wanda ya kutso cikin rayuwanta ta ke.Da
yar ta ture duk wani tunanin da ke kutsowa cikin
walwanta ta samu bacci ya sa ce ta.Bata farka ba sai wajen takwas da rabi, don haka direct toilet ta nufa don yin wanka da Brush.Ko data fito tara har tayi don haka a gaggauce ta shirya cikin Riga da Zani na wani Batik me shegen kyau.Kalan Red and Black ne da yai asalin amsan fatar jikinta abinka da farar mace.
inkin Half gown ne Rigan da ya zauna a jikinta sosai,tai simple
auri wanda Hijab zai zauna sosai a kanta.Bata sanya komi a fuskanta ba illa man le
e me taushi don gudun bushewan le
en,sai manyan idanunta da ta sanyawa kwalli kaman yadda ta saba.Ta
auki turarenta da tai sabo da shi a yanzu me suna GIORGIO PINK ta fesa ka
an.Take qamshi me wani irin da
i ya cika
akin,ta lumshe idanunta tana jin
aunar qamshin har cikin ranta.Abie ya fara siyo mata shi cikin siyayyan da yake turo mu su duk
arshen wata.

Tunda tai anfani da turaren ta ji qamshin yai mata shikenan ta sanar da Abie
in tana so.Ta kuma san tabbas da ku
i me yawa ake saye,hakan yasa Abie
in dai shi ke siyan mata duk idan zai aiko musu da siyayyan da yake musun.

Ganin lokaci zai tafi sosai yasa TAIMIYYAH saurin sanya Hijab
inta kalan da ya shiga da kayan jikinta.Lokacin data fito falon Iyah na zaune tana kalacin safe,da alamu yau ta makara karyawan kenan.Don ita bata wuce takwas ba tayi karin safe ba.TAIMIYYAH ta isa wajen tana aje jakanta daga gefe ta dur
usa har
asa tana fa
in "Iyah ina kwana,dafatan mun tashi lafiya?"
"Lafiya lau Zainaba." Cewan Iyah tana cigaba da shan Tea
inta.TAIMIYYAH na ganin yadda Iyah ta amsa gaisuwanta a ta
aice, yasa ta gane fishi Iyah take da ita kenan.Sai kawai ta share Iyan ta zauna tana duba abinda Ladi ta yi musu yau na karin safen.

Soyayyan dankalin turawa ne da egg,sai kunu da ruwan Tea da aka dafa da kayan qamshi.Hakan yasa TAIMIYYAH zuba dankali da egg
in,memakon ta ha
a Tea ita sai ta zuba kunun,don ba ta faye son Tea ba.Sam bata son madara a Tea,ko zata sha Tea sai dai ruwan Lipton da kayan qamshi,ko kuma ta zuba Bounvita ko Milo ka
ai amma ba madara.Babu me magana a cikin su har suka kammala karin.TAIMIYYAH ta mi
e tana shagwa
e fuska ta dubi Iyah tana fa
in "Iyah bari inje kila Sani na waje har ya iso,sai na dawo."
Iyah aka wani ta
e baki ana fa
in "A dawo lafiya." TAIMIYYAH ta saki murmushi me fa
i tana dafa
afanta ta fara takawa don fita daga falon.

A waje sukai kaci
us da Ladi TAIMIYYAH ta gaishe ta tana mata sai ta dawo.Ladi ta amsa da fara'a tana ma TAIMIYYYAH fatan dawowa lafiya.

Tun daga nesa TAIMIYYAH ta hangi Sani zaune tare da Baba mai-gadi.Ta cigaba da takawa a hankali har ta isa bakin gate
in,ta gaisar da su suka amsa a lakoci guda.Tana shirin fita daga gate
in ta jiyo muryan Anty Laurat na
walla mata kira.Sai tai tsaye tana jiran
arisowan Laurat
in, "Anty Laurat gud morning." Cewan TAIMIYYAH da murmushi saman fuskanta a lokacin da Laurat
in ta
ariso wajen.Anty Laurat sai ta aikawa TAIMIYYAH da harara tana fa
in "Ban amsawa wallahi,yanxu TAIMIYYAH don rashin kirki jiya kashe wayanki kika yi duk ro
on da bawan Allahn nan ya yi akan ki barta a kunne?

Ni yanzu ya kirani yana min
orafi wai har yanzu ma ya yi ta neman line
in naki a kashe.Shine fa nace masa bari inzo inga ko lafiya,haba TAIMIYYAH ya da haka please?" Anty Laurat ta kai
arshen maganan idanunta akan TAIMIYYAH da ta wani narke fuska.Kafin tayi magana cike da shagwa
a tana fa
in "Anty ni fa bansan me zance masa bane idan ya kira.Shiyasa na kashe wayan kuma dama ni bana kwana da waya a kunne."
"Kin kyauta to,yanzu sai ki kunna tun da gashi ya damu ya na son yai magana da ke.Please! ki kunna wayan kafin ku isa skull
in,ni bari in koma dama shi ya fito dani,da yake jiya ya amsa numberta kafin ya wuce.Sai kin dawo bye." Cewan Laurat tana juyawa ta koma inda ta fito,ta bar TAIMIYYAH na ta
e baki ta juya ta fara takawa don fita daga gate
in.Tuni Sani ya fita har ya tada motan shiyasa tana isa bakin motan ta bu
e gidan baya ta shiga.Sani ya ja motan suna barin layin,ko ka
an kuma TAIMIYYAH ba ta yi tunanin zata iya kunna wayan ba kaman yadda Anty Laurat
in ta ro
__________
Suhailah ce zaune ita da qawarta ko ince aminiyarta Zubaida.A cikin falon gidan da ke sama a nan su kai masauki.

An cika gaban Zubyn da kayan motsa baki,wacce a kallon farko za kaiwa Zubyn ka san cewa irin
an duniyan matannan ne masu bu
ewan ido.Ba
ace
ik sai dai tana da matsakaicin kyau,da kuma dirin jiki me kyau.

Suhailah ta aje cup
in hannunta data shanye lemun Chivita,tana fa
in "Zuby yanzu kina ganin idan Maleek ya jaji bo aure ban gama shiga uku na lalace ba kuwa?

Ina cikin matsanancin tashin hankali Zuby.Burina a yanzu bai wuce in samu ciki ba.Amma ga abinda likita ke fa
i wai haihuwan ma zan iya rasa ta baki
aya.Zuby nayi nadaman fara shan magungunan hana
aukan ciki.Kece duk kika bani wannan gurgun shawaran,ga shi ina shirin shiga masifan da bansan ta yadda zan iya tinkiransa ba.Ko ka
an bana hango wasa a idanun Maleek,da gaske yake yi akan son haihuwa zai iya auro wata macen.Ba tare da yayi la'akari da halin da zan iya shiga ba, ki sanar da ni miye mafita yanzu?"
Yadda Suhailan tayi maganan hankali a tashe,yasa Zuby aje cup
in hannunta da ta cika da lemu ta shanye.Ta mi
a hannu ta dafa kafa
an Suhailah tana fa
in "Calm down babbar Yarinya!

Nifa ban ga wani abin
aga hankali har haka ba.Ki bari ku je can Egypt
in kiji me likitocin can zasu fa
i.Kuma maganan ya
aro aure to sai me tunda ba a kan ki kishiyar za ta zauna ba.Kuma in banda abinki idan ya auro wata ai tamkar ya auro ta don samun cikar burinsa na samun haihuwa ne ka
ai.Ba wai don zai yi mata soyayya irin yake miki bane,kinga ashe soyayyar dai tana gareki ne.Ni abinda nake so da ke ki koyi iya kissa da zaman duniya Suhailah.Ki zama mace me wayo da iya janyo hankalin miji,ki kwantar da kai ki dinga masa duk abinda ya ke so.Amma ko ka
an ki daina nuna damuwanki akan abinda ki ka aikata,domin ba zamu dawo da hannun agogo baya ba.Ki nuna masa ko auren zai yi za ki goyi bayansa,in yaso idan matar ta haifa masa
an sai kiyi kissan yadda ri
an zai dawo hannunki.Kin ga zaki
arisa janyo hankalinsa kanki ke
aya.Daga shi har Hajjah ki nuna musu kin amshi
addara ko da ance ba za ki haihu ba kin amince Maleek
in ya sake wani auren."
Zuby ta kai
arshen maganan tana wani kashewa Suhailah idanu,wacce ita kuma jikinta gaba
aya yai wani irin sanyi da kalaman Zubaidan.Wani sashi na zuciyanta na gaya mata tabi shawaran aminiyan nata,sai dai tsananin soyayar da take wa Maleek da kishinsa me zafi da take yi.Bata ji zata iya gani tana raye ya auro wata mace har ta iya dannewa ta nuna rashin damuwanta.Ta tabbar idan har zanen
addara ya zanawa Maleek
arin auren wata mace bayan ita.To tabbas za'ai bikin tana gadon asibiti ne a kwance.

Suhailah ta dubi Zubyn cikin ido kafin ta soma fa
in "Zuby baki zo da shawaran da zan iya
auka ba a wannan karon.Domin har yau kin kasa gane wani irin zafin kishi na ke dashi akan Maleek ba.Taya kike iya tunanin zan iya rintse ido in kalli wata mace,a matsayin kishiyata har ta haifa masa
a ba ni ba?Ba zan iya ba Zuby idan ko har na iya to ki tabbatar da zan kwanta ciwon da zai iya zama ajali na!

Ina ma Maleek wani irin so me wuyan bari, sannan baki san waye Maleek a iya kula da mace bane musamman a shinfi
a.Tabbas da sam ba zaki kalli idanuna ki bani shawaran wai in goya masa baya ba." Yadda Suhailah ta kai
arshen maganan hawaye na cika idanunta,yasa Zuby ta
e baki tana jifanta da wani irin kallo.Can
asan zuciyanta kishi da takaicin Suhailan ne kwance sosai,amma ganin Suhailah ta zubo mata ido yasa ta sakin murmushi tana fa
in "Suhailah shiyasa na ke fa
i miki kanki baya ja har yanzu.Sunan kinyi boko ne kawai amma sam baki da bu
ewan ido,irin na matan zamani da suka san kan duniya.Baki san miye kissa da iya zaman duniya ba,yanzu fa kike tambayan mafita amma na kawo miki mafitan da zata anfane ki,kina kawo min zancen kishi da wani so.Ubanwa ya gaya miki dama akwai macen da aka ta
a mata kishiya da son ranta?
Chapter 32 · 0% Book details