← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 179 OF 184

Sashe 179

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda ta fara zuwa bata saki jiki da kowa cikin
an matan ajin nasu ba, har ma da matan aure don suna da yawa mata dake karantar course
in a shekarar, don za su kai su 20 mata kawai.Mace
aya ce ta fara sabo da ita daf da za su fara exams na first semester ita ce Hannah Bashir, matar aure ce ita ma me kwanya da maida hankali akan abinda ya kawota, ustaziyace da ke da matu
ar kamun kai da ri
e mutuncinta, abinda ya fara janyo hankalin TAIMIYYAH kenan akanta sai ta fara sakin jiki da ita, don Allah ya ha
a jinin Hannah da ita tana shige mata sosai don ta ga cewa ta saki jiki da jita.

A hankali sukai sabo da juna tare da exchanging numbar juna, bayan hutu ne kuma Hannah ta kaiwa TAIMIYYAH ziyara sau
aya, hakan yasa suka sake
ullewa amma TAIMIYYAH ba ta ta
a zuwa gidan Hannah ba, wacce ita tana zaune a Wuse 2 da mijinta.

Haka rayuwa ya cigaba da garawa TAIMIYYAH cikin nasara da cigaba me tarin yawa cikin rayuwarta, cikinta ya yi girman gaske sanda ya shiga watanni takwas, sai ya zama jikinta ya yi nauyi sosai ko skull
in bata iya zuwa, daga asibiti sai gida shiyasa ta ro
i Iyah akan ta zo ta zauna da ita, tunda A.Maleek
in ya yi rantsuwar ba za ta koma Zaria ta haihu ba, shi ma hutu zai
auka da zaran ta haihun su dawo Abuja har Suhailah sai an gama hidiman suna sai su koma Lagos
in.

Hakan ko aka yi da
yar Iyah ta amince ta ha
o kan kayanta aka biya mata ku
in flight ,tunda Train ya zama labari tun da akai attaciking mutane suka daina shigarsa, hanya kuma masu ku
i na tsoro basa ma son bi an gwamace abi flight daga Kano zuwa Abuja
Ana saura one week EDD
in TAIMIYYAH ya cika, Suhailah da A.Maleek suka tattaro daga Lagos zuwa Abuja, Suhailah sai ta yi branching a downstairs cikin
akunan baccin da ke nan
in, ta za
i na can
arshen cikin corridor
in sai Iyah da ke
akin farko.

Hajjah ta iso ana gobe EDD
in zai cika, amma cikin ikon Allah har suka yi kwana kusan biyar haihuwar bai zo ba.
____________
*National Hospital,Abuja.*
Hajjah da Iyah tare da A.Maleek Ado ne ke faman kai-kawo daga
angaren Labour room
in, suna fata da addu'ar saukar TAIMIYYAH lafiya wacce aka kawo tun safe amma gashi har agogo ya buga 11am ba ta haihu ba.

A.Maleek duba
aya za kai masa ka karanci zallar rashin nutsuwa a tattare da shi, ya yi nacin a barsa ya shiga Labour room
in amma Likitan da zai amsa haihuwar Doctor Safwan ya hanashi damar hakan.

Addu'a kawai suka du
ufa yi daga shi har su Hajjah da hankalinsu suma ya gaza kwanciya, kowacce ka duba za ka karanci zallar damuwar da ke akan fuskarta.

Fitowar Doctor Safwan daga
akin haihuwar ya sanya A.Maleek saurin nufansa yana tambayar ta haihu ne?

Doctor Safwan ya shafa kan A.Maleek yana sakin murmushi ya ce, "Congratulation Sir!

Ta haihu with so much suprised twins muka samu ba guda
aya kamar yadda duk scanning
in da ta yi ta yi ke nuna Baby boy ne guda
aya ba."
A.Maleek ya dubi Doctor Safwan with shock!

Wani abu na keta zuciyarsa na zallar farin ciki, ya bu
e baki ya ce, "Twins Doctor?"
Doctor Safwan ya jinjina kai ya ce, "Yes kuma dukan su suna cikin
oshin lafiya, nan da 20 minutes za mu gama gyaresu su fito zuwa
aki hutu, ita ce ake
inkewa yanzu don ta
aru sosai but tana cikin
oshin lafiya Alhamdulillah!"
A.Maleek da bakinsa ya kasa rufuwa sai ya kalli gabas ya kafa goshinsa a
asa yana godewa Ubangijinsa, akan wannan kyauta da ya yi masa na samun
a har guda biyu a lokaci
aya ba tare da za to ko tsammani ba.

Su Iyah da tunda suka ga ya sanya goshinsa a
asa suka ganewa cewa an sauka lafiya, sai su kai hamdala suna nufo wajen da A.Maleek ya ke Hajjah na cewa, "Alhamdillah!

Me muka samu Abdulmaleek?"
"Twins Hajjah, twins muka samu mace da namiji."
A.Maleek ya furta hakan cikin matsanancin farin ciki, Hajjah da fuskarta ke washewa da matsanancin murna ta
aga hannu ta yi wa Ubangiji kirari tare da gode masa Iyah na taya ta.

Dukkaninsu sun shiga mamaki domin ko a girman da cikin ya yi babu wanda zai
auka biyu za a samu, Iya ta jinjina kai ta ce, "Allah kenan!

Me yin yadda ya so a kuma sadda ya ga dama, Allah ka raya mana su bisa sunnah ka baiwa uwarsu lafiyar shayarwa."
Hajjah ta amsa da cewa, "Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum!"
aga waya ta kira Suhhailah ta sanar mata cewa TAIMIYYAH ta haihu an samu twins
ace da namiji, Suhailah ta ji wani farin ciki da mamaki ya lullu
e zuciyarta.
okin son g
anin yaran na bijiro mata hakan yasa ta saurin cewa, "Gani nan zuwa yanzu Hajjah, amma zan tsaya in sayo kayan Baby girl tunda siyayyar maza aka yi kafin ayi ordern na mata yau-yau
innan."
Hajjah ta jinjina kai ta ce, "Kin yi tunani me kyau Suhailah sai ki hanzarta Allah Ya yi albarka, Ya kawo miki naki rabon ke ma me amfani."
Daga haka suka kashe wayar daidai lokacin da aka basu izinin shiga don duba TAIMIYYAH da yaranta kyawawan gaske, babu in da suka baro kamannin iyayensu don macen sak!

TAIMIYYAH ce shi kuma Namijin A.Maleek ne sak!

Kamar an tsaga kara hasken fata kawai zai fisa don ya biyo farin TAIMIYYAH ne sosai.

Babu kunya ya rungume yaransa a gaban Iyah da Hajjah, yana jin
aunarsu me tsanani na ratsa zuciyars, an goge su tas!

An sanya musu kayan sanyi kala daban amma duk colour
in maza don namiji hoton ke nuna wa.

Lokacin da ya baiwa su Hajjah yaran ne ya nufi wajen TAIMIYYAH, wacce ta gama jigata da galabaita idanunta a lumshe suke, amma tana jin duk bidirin da ake yi tsakaninsa da Hajjah da take masa fa
an rashin kunya.

Ya rankwafa tare da da kai bakinsa ya sumbaci goshinta ya ce , "Congratulation!

My pure zuma, mun samu twins ba tare da mun za ta ba, Allah ya baki lafiya ya yi miki albarka tare da sanya ki a Jannatul Firdaus!

Baki ya yi ka
an ya iya furta kalmomin godia a gareki wife, abinda kawai zan iya ce shine ina
aunarki kuma ba zan daina ba har sai ranar da aka zare numfashi daga
irjina, I luv u Zaynabb Allah ya yi muku Albarka!"
TAIMIYYAH da ke saurarensa sai ta bu
e manyan idanunta ta sauke akansa, dukkanin kalamansa na ratsa
argonta, cikin murya me cike da shagwa
a da narkewa ta ce, "Thank u Zauj!"
Daga haka ta maida idanunta ta lumshe
aunarsa da na yaranta wa
anda ba ta kai ga
are musu kallo ba, na sake mamaye zuciyarta da jinin jikinta baki
aya.

Iyah da Hajjah suka
ariso wajen suna mata sannu, ta bu
e idanunta ta sauke akan Iyah tana gya
a kai ba tare da ta ce komi ba.

"Zaynab ko akwai in da ke miki ciwo ne?"
Hajjah ta tambaya cikin tsantsar nuna kulawa, TAIMIYYAH ta girgiza kai ta ce, "A'a Hajjah babu komi."
Hajjah ta jinjin kai ta ce , "Allah ya yi miki albarka ya
orar da lafiya Zaynab!"
Iyah da A.Maleek suka amsa da cewa "Ameen."
Daga haka suka fito daga
akin don bai wa uban gayyar damar sakewa da matar tasa, aiko kaman jira ya ke yi su fita ya kwaso yaran ya kawowa TAIMIYYAH su, bayan ya zaunar da ita tare da sanya mata pillow a baya yadda za ta ji da
in zama.

Ya ri
e macen a hannun ya bata namijin yana zama sosai jikinsu na gugar juna, sabida gado ne me yalwa na zamani na kwanciyar patient.

"Zaynabb da wa suke kama ne wai?"
Ya tambaya da wani irin salon murya da ke bayyana tsantsar
aunar su gare shi, TAIMIYYAH ta
ago manyan idanunta daga
are musu kallo ta dubesa tana blushing ta ce, "Damu duka, Boy
in kai ya biyo Macen kuma ni ko?"
A.Maleek ya saki wide smile ya ce, "Yes!

My pure zuma haka ne kam, har wannan
aramin bakin shagwa
ar taki ce wallahi."
Ya yi maganar yana kai hannu ya shafa cute pink lips
in Baby gal
in, TAIMIYYAH saki dariya daidai lokacin da Suhailah ta sanyo kanta cikin
akin, hannunta duka biyu ri
e manyan bags da ta tsaya ta yi shopping.

A.Maleek ya dinga kallonta har ta
ariso bakin gadon da suke zaune, fuskarta
auke da wide smile ta ce, "Congratulations!

My Maleek ashe kuma twins muka samu?"
Maleek ya jinjina kai yana tashi ya isa gareta ya mi
a mata macen yana cewa, "Thank u luv, twins muka samu."
Suhailah hannunta na rawa ta amsa Babyn zuciyarta na shiga wani yanayi da ba za ta iya fassarawa ba, ba ba
in ciki ta ke ji ba sai ma zallar
oki da murnan ganin twins
in, amma dai can
asan zuciyarta akwai wani pain da ke motsa mata wanda ba za ta iya kwatantawa ba.

Ta tsurawa Yarinyar ido tana kallon zallar kammanin TAIMIYYAH akan fuskar Yarinyar, kyakykyawar gaske tamkar a sace ta a gudu, ta sake tsura mata ido tana jin wani abu ma motsa zuciyarta, har cikin
ashinta ta ke jin
auna da sha'awar Babyn na ratsata.

A.Maleek da ya amso Namijin daga wajen TAIMIYYAH sai ya zauna kusa da Suhailah yana kara mata shi ya ce, "Wife ta ya gani waya yafi wani kyawu a cikinsu, an dai raba mana gardama Wannan A.Maleek ne sak!
Chapter 179 · 0% Book details