Sashe 12
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Anya ko zan jure wannan bautan, gaskiya da kamar wuya zan dai ta lalla
a ka har ka yadda asake samo me aikin da zata dinga gyaran
akinka Hubby."
Yadda take maganan can
asa cike da mita zaka
auka wanda ake yi dominsa yana
akin ne,ganin lokaci na sake tafiya yasa ta mi
ewa ta fito daga
akin,ko da ta shiga nata
akin direct Bathroom ta nufa tayo wanka,ta fito ana kiran magriba amma sanin fana off yasa kai tsaye ta nufi wajen mirrow don tsara kwalliya,sosai ko ta fente face
inta da light make-up,domin ita
in gwanace a iya kwalliya da son
aukan hutuna tana posterwa a media kai ba kace matar aure bace,duk wa
annan halayyan ke sake ha
ata fa
a da Maleek
in domin ya tsani hakan sosai amma ta kasa dainawa,sabida yadda qawaye ke zigata tana kuma samun Followers sosai a shafukan nata musamman a Instagram,Riga da Skat na wani ha
an Voile laces ta saka wanda
inkin yai asalin zama ajikinta,tare da fidda shape
inta sosai,tayi anfani da sirirn sar
an gwal
inta da
an kunni wanda suka sake haske kwalliyanta,hannunta warawarai ne guda biyu suma na gwal ne ta saka,nan da nan tai wani irin kyau tamkar wacce zata wani ha
en Dinner Party,ita da kanta ta yaba kyawun da ta zuba sai fatan miskilin mijin nata ya yaba kawai take,zama tayi bayan ta gama wadata jikinta da turaren MISS DIOR banda dadda
an Body Mist da tai anfani dashi,daga ciki sosai ha
en humra ne na DOLCE tai using,gaba
aya wani irin qamshi take fitarwa me saukar da
tarin nutsuwa ga duk wanda ya shaqa,wayanta ta
auka ta hau online don rage lokaci,bayan tayi kiran layin Maleek
in har su biyu bai
aga ba.
A gajiye sosai ya shigo gidan misalin takwas da rabi na dare,lokacin har Suhailah ta gaji da zaman jiransa a sama ta sakko falon
asa,tana kallo a mamaken Smart TV dake manne jikin wani irin LUXURY TV Stand da ke falon,tunda hancinta ya sha
o mata qamshin turaren RALPH LAUREN wanda yakan sirka da
ayan turaren nasa na AMOUAGE tasan cewa shi ne ya shigo falon,kallo
aya yai mata ita da adonta ya
auke kai ya fara takawa zuwa hanyan da zai sada shi da Stairs
in da zai kaishi sama,ganin hakan da yayi yasa Suhailah tabbatar da akwai sauran
ura kenan,Hajiya ta gama nata shi kuma yanzu zai hau nasa,cikin baiwa kanta
warin guiwa ta bishi zuwa saman,samun sa tayi yana rage kayan jikinsa don shiga wanka,sai ta riga shi shiga bayin tana tara masa ruwan wankan cikin tube,abinda ta mance yaushe rabon da tayi ,shiyasa ko da ya shigo bai kalleta ba ya fara
arisa cire abinda ya rage a jikinsa,ganin hakan yasa ta juyawa ta ba shi waje,ya saki
aramin tsaki yana me jin wani haushinta na kamasa,domin shi mutum ne daya tsani ai masa abu bada zuciya
aya ba,ya riga ya gama sanin duk wannan tarairayan bame
aurewa bane ne,tana yi ne don ta sakko dashi da zaran ya fara sakin jiki zata sake komawa gidan jiya ne,shiyasa shi kuma ya shirya bata mamaki a wannan karon,lokacin da ya fito samunta yayi kwance bisa Sofa,ganin fitowansa yasa ta saurin aje wayan da ke hannunta ta nufesa,tana fa
in "My Hubby bari in taimaka maka da shafan please kar ka gwaleni,don Allah Maleek kayi ha
ury wallahi zan canza dukkanin halayyan da baka so."
Har ta dasa aya bai tanka ba illa ma janye jikinsa da yayi daga gareta,ya fara shafa mansa ganin ta iso ta amsa man sai ya rabu da ita ta
arisa shafa masa,gaba
aya sai wani narke masa take tana komawa kalan tausayi,qamshinta gaba
aya ya gama cika hancinsa,yana taso masa da wani irin feelings akanta,yayi kewanta don rabonsa da gari sati biyu kenan sai a daren shekaran jiya ne ya dawo,amma rashin samun tarba me kyau yasa suka samu sa
anin da ko nemanta baiyi ba bare ya sauke nauyin da ya dawo dashi,sai dai ko ka
an fuskansa ba asake yake ba,sam Suhailah ta kasa samun yadda take so,jallabiya ta
akko masa Milk Colour ya amsa ya saka,ta
auki turaren da ta fi son yai anfani dashi,wato AMOUAGE ta fesa masa tana me kwantar da kanta bisa jikinsa bayan ta aje kwalban turaren,ahankali ta kai hannunta zuwa bayansa ta rungumeshi sosai tana shaqan dadda
an qamshin daya kara
akin baki
aya, "I Luv u My Maleek." Ta furta cikin wani irin salon da ya motsa zuciyansa,hakan yasa ya zare ta daga jikinsa yana binta da wani shu'umin kallo,domin sosai ta ta
o duk wani feeling da ya danne akanta,har lokacin fuskansa a ha
e yake cikin muryansa me cike da ginshira da izza yake fa
in "Mu je ki bani abinci banci komi ba tun safe sai ruwan juice da nake ta sha."
Bai jira cewanta ba ya fara takawa don fita daga
akin,Suhailah ta rufa masa baya har suka fito zuwa dining
in,da kanta tai Sarving
insu a plate
aya don itama bata ci komi ba ta tsaya jiransa,da farko da kansa ya fara cin abincin amma ganin ta shagwa
e masa lallai sai ta ciyar dashi yasa ya sakar mata spoon
in,sai da ya nuna ya
oshi sannan ta maida hankali taci nata,shi ya fara barin wajen ya koma
aki don akwai abinda yake son aiwatarwa ta Computern sa,hakan yasa itama Suhailah komawa
akinta bayan ta kammala cin abincin,bata sake gigin zuwa garesa ba don ta gama ganesa idan yana wannan fisge-fisgen to gara itama ta
an dinga jan kanta bawai ta za
e ba,sai da agogo ya buga
arfe sha
aya sannan tayi shiri cikin wasu Nighties masu kyau,Rigan me transparent ce wanda ita da babu duk
aya ne,sai wandon wanda duka tsayinsa iya cinyanta ne,gaba
aya wani irin qamshi take fitarwa me motsa zuciya,wayanta ta
auka ta fito xuwa
akin Maleek
in,ga tsananin mamakinta har zuwa lokacin yana zaune bisa tsakiyan gadonsa,da Laptop a gabansa yana ta faman aiki,qamshinta da ya jiyo yasa shi
aga manyan idanunsa ya sauke akanta,
irjinsa yai wani irin motsawa nan take dukkanin sha'awansa ya gama tasowa,ya cigaba da kafe
irjinta da ke bayyane cikin Rigan da kallo babu ko
iftawa,har ta iso zuwa kan Bed
in tare da yin masauki kusa dashi sosai tamkar zata shige jikinsa,hakan yasa shi sauke ajiyan zuciya yana ji gaba
aya bazai iya cigaba da abinda yake ba,shiyasa yayi hanzarin kashe Computern yana janyota jikinsa gaba
aya ya rungumeta,Suhailah da ta tabbatar ya gama shiga tarkonta sai ta sake lafewa a jikinsa ta saki kukan kissa,cikin kukan take sake bashi ha
ury akan ta tuba wallahi zata sauya ta koma yadda yake so,A.Maleek da yai nisa a aika mata da gigitattun Kisses tako'ina ya kai bakinsa ya ha
e da na ta alamun baya son surutu a wannan time
in,ai sai Suhailah ta fara maida martani don itama tayi missing
insa sosai,don ma rashin tsarkin da take ciki dole zai takawa zalaman su birki,lokacin da Maleek ya fahimci bazai samu zuwa inda yafi muradi ba yaji babu da
i amma da taimakonta ya samu gamsuwa,don ita
in ba baya bace wajen kula dashi awannan fannin,shiyasa ko yayi fishin indai aka zo nan
in baya ma sanin ya sauka sai komi ya lafa sannan zai cigaba da
auke kai da basarwa,a yanzu
in ma hakan ya kasance lokacin daya tabbatar ya samu gamsuwa,sai ya zareta daga jikinsa da ta kanainayesa ya nufi Bathroom don tsarkake kansa,ko da ya fito kallo
aya yaiwa Suhaila da tai
ai bisa Bed
in babu kaya a jikinta ya
auke kai,ya nufi wajen da Jallabiyansa yake ya zura yana kai manyan idanunsa ya dubi babban agogon bangon da ke
akin,lokacin time ke nuna 12:05am na dare,dole sai yasha ruwan zafi kafin ya kwanta hakan yasa ya nufi inda Suhailah take fuskansa a tamke kaman bashi ya gama mata kalamai da sambatu ba a
azu,ya tsare ta da manyan idanunsa yana fa
in "Suhailah tashi kije ki wanka ki zo ki ha
o min Shayi okey."
are maganan da janyota ya mi
ar har ta sauka daga kan Bed
in,bata damu sam data nemi wani abu ba haka ta wucesa tik
inta ta nufi Toilet,ya bi bayanta da kallo yana wani lumshe idanunsa sabon feeling na fisgansa,sanin bazai samu abinda yake so ba har sai ta samu tsarki yasa shi danne komi,har ta fito bai sake yadda idanunsa sun sauka akanta ba,har sai da ya tabbar ta maida kaya a jikinta duk da dai babu maraba da babu wannan rigan nata,ficewa tayi tana faman zum
ure baki sam bata son takura,lokacin da ta kawo masa shayin sai ya dube ta yana fa
in "Sorry na manta bance miki i need some lemon aciki ba,jeki
akko min in matsa ka
an."
Yayi maganan ne idanunsa fes akan face
inta,don haka akan idanunsa ta saki
aramin tsaki tana juyawa tai waje,ya girgiza kai ransa yana sosuwa,shi dama yasan da wuya Suhailah ta koma masa yadda yake so,duk rawan
afan da takeyi na yaudara ne da
acin ran da ta gani a wajen Hajiya,har ta kawo lemon sai faman cika take yai kaman baisan tana yi ba,yana gama shan shayinsa ya wanko baki yazo yai kwanciyansa ba tare da ya sake bi takan Suhailan ba,har bacci ya fara
aukansa ya jita cikin jikinsa,hakan yasa shi gyara kwanciyansa yana shigar da ita jikinsa sosai ya sake jan Duvet ya rufe su.
________
arfe 9am na safe TAIMIYYAH ta fito cikin shirin zuwa makarantan Hadda,sanye take da dogon Hijab da ya sauka
asa sai dai baya sharan
asa sabida laluran
afanta,sosai kalan Hijab
in da yake dark Brown yai mata kyau,hannunta Qur'ani ne Izu Sittin ta aje sa daga saman kujera ta nufi
akin Iya,a bakin gado ta samu Iya tana
arisa shiryawa alamun wanka ta fito,ta dur
usa
asa tana gaida Iyan,Iya ta amsa da fara'a tana fa
in "Har kin kintsa zaki wuce
in TAIMIYYAH,to maza dai ki karya kafin ki tafi,ki kuma shiga ki gaida Baban ku Sani tunda jiya ya shigo kinyi bacci,idan su wa
ancen sun shirya sai ku wuce tare ma kawai."
Da "Tuh." Kawai TAIMIYYAH ta amsawa Iya,tana juyowa ta fito zuwa falon ta nufi wajen cin abincin su inda Ladi ta gama shirya komi,Kunun tsamiya ta zuba a Cup ta saka Sugar tana juyawa,kafin ta aje ta bu
e kulan da aka zuba soyayyan Doya me egg ajiki,ta
ibi guda 4 ta zuba a plate ta fara ci ahankali tana shan kunun,lokacin da ta kammala sai ta goge baki bayan ta
an sha ruwa,ta
auki Qur'aninta ta fito ta nufi Part
in Baba Sani,tana shirin shiga shima Yah Sadeeq da ya taho daga
angarensa yana isowa don shiga Sashin nasu,tunda TAIMIYYAH ta jiyo qamshinsa ta waiwayo tana sauke manyan idanunta akansa,ta saki murmushi ka
an lokacin da ya
ariso inda take,suna jerawa da juna zuwa cikin gidan,bayan ya amsa gaisuwanta ne ya amshi Qur'anin hannunta ya ri
e mata,a haka suka
arisa zuwa cikin falon gidan,su Zuhura da Basmah ne da alamun tashin su kenan,ko wanka basuyi ba TAIMIYYAH ta dube su tana fa
in "Sannun ku dafatan mun tashi lafiya,Basmah baku shirya ba ashe da har ina cewa zamu wuce tare."
TAIMIYYAH ta
are maganan tana
auke kai daga dubansu,ganin kallon da Zuhura tai mata wai don ma Yayan su na tsaye a wajen ne,Basmah ta ta
e baki tana fa
in "Ai kinsan mu Malamin mu bai cika zuwa akan time ba zaki iya wucewanki,ma biyo bayanki."
Daga haka suka ha
a baki wajen gaida Yah Sadeeq
in,wanda hankalinsa na kan danna waya sai dai yana jin duk abinda suke fa
ago idanunsa yayi lokacin da yake amsa gaisuwan nasu,ya sauke idanun akan Zuhura yana fa
in "Oya ku tashi kuje ku sanyo Hijab ko bakuyi wanka ba ku tafi haka,tunda ku
an banzan yara ne da bakwa son zuwa makaranta,na baku mintuna goma kowacce ta fito cikin shiri shashashai kawai."
Yadda ya
are maganan da tsawa yasa su mi
ewa,suka wuce fuu zuwa
akinsu don cika umurninsa,shi kuma ya maida dubansa kan TAIMIYYAH yana fa
in "Mu je Baby mu gaida Baban kafin su kintsa."
TAIMIYYAH bata ce komi ba ta fara takawa zuwa hanyan da zai sada su da falon Baba Sanin,a tare suka shiga bakinsu
auke da sallama,Umma da ke zaune tana facing
ofar shigowa falon,ta
ago idanunta ta sauke akan su,xuciyanta na bugawa da wani irin
acin rai,amma sai ta danne ta amsa sallaman nasu,TAIMIYYAH ta zube tana gaida Umman,Umma ta jefa mata harara tana amsa gaisuwan a wula
ance,Sadeeq ma ya gaidata ta amsa tana jifansa da wani kallo da shi ka
ai yasan ma'anansa,Baba Sani ne ya fito daga
aki ganin TAIMIYYAH yasa shi sakin murmushi yana fa
in "Zainab idon ki kenan na dawo jiya ke ka
aice baki min sannu da zuwa ba,lokacin da na shiga wajen Iya kuma kinyi bacci."
are maganan yana zama kusa da Umma,TAIMIYYAH ta saki murmushi tana fa
in "Baba kayi ha
ury bacci ne ya
auke ni da wuri,ina kwana ka dawo lafiya."
"Lafiya lau Zainab,har anyi shirin Haddan ba sannu da
ari,ina fata su
an uwan naki sun shirya sarakan shiririta."
Cewan Baba Sani yana maida dubansa kan Sadeeq da ke gaida sa,TAIMIYYAH ta furta "Yanzu dai zasu shirya Baba."
"Okey!