← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 184

Sashe 76

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ta tadda har Iyah ta fito mata da kayan baccin da ta
akko mata daga gida,riga da wando ne masu kauri sosai sabida ruwan da aka yi yasa garin yayi sanyi sosai.

Sallah TAIMIYYAH ta fara gabatarwa bayan ta sanya kayan baccin,lokacin da ta idar har Iyah ta zuba mata abinci a plate tare da kunun gya
an da ta dama don ta san TAIMIYYAH naso.
yar da rarrashi sannan TAIMIYYAH taci abincin ka
an,amma ta sha kunun gya
an da
an yawa kafin Iyah ta bu
e mata naman kazan da Baba Sani ya kawo musu.

Da yake TAIMIYYAH akwai son naman kaza taci ba laifi sannan Iyah ta kawo mata magungunanta ta sha.

Kiran wayar TAIMIYYAH da aka yi yasa Iyah
akko wayar ta kai mata,ganin sunan Yah Deeku yasa TAIMIYYAH
auka ta kai kunni.

Cike da shagwa
a take gaida Yah Deekun, ya yi mata sannu da jiki yana faman fa
a akan meyasa take fita ita ka
ai ba za ta kira Sani ya kaita ba?

Ita dai TAIMIYYAH shiru tayi masa bata ce komi ba har ya gama fa
ansa ya koma kuma yana tambayarta yadda take jin jikinta.

TAIMIYYAH cike da shagwa
a take sanar da shi cewa taji sau
i,sukai sallama yana sake mata fatan samun lafiya sabida yana KD wannan week
in bai samu shigowa weekend ba.

Suna gama wayar TAIMIYYAH ta kashe wayarta baki
aya ta aje kusa da ita,tana zamewa daga zaune ta kwanta tare da lumshe idanunta.

Sama-sam TAIMIYYAH ke sauraren Iyah dake ta bata labarin kirkin Hajiyar da suka ka
e ta,tare da sanar ita cewa Hajiyar tace zata dawo gobe ta sake duba jikinta.

TAIMIYYAH jin Iyah kawai take yi amma sam bata yi magana ba,sai ma wani baccin da taji yana fisgar idanunta ba a jima ba kuwa ta
ingire ta bar Iyah na ta surutunta ita ka
ai.........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*49*
Washegari
arfe takwas da rabi na safe Baba Sani ya taso su Zuhura da Basmah
auke da kayan breakfast suka iso asibitin.Sun kuma tadda TAIMIYYAH ta taahi daga bacci,kuma ikon Allah garas ta tashi babu inda tace yana mata ciwo.

Zuhurah suka gaida Iyah tare da tambayarta me jiki ta basu amsa da cewa, "Alhamdullillah!

Ta samu sau
i zuwa anjima ka
an ma sai gida Insha Allah."
Baba Sani da ya isa gaban gadon da TAIMIYYAH ke kwance idanunta a bu
e tana jin duk abinda ake fa
i,isowan Baba Sani wajenta yana mata sannu yasa ta yin
urawa ta tashi zaune,Baba Sani ya kama hannunta
aya yana
agota sosai ta zauna yana tambayarta ya jikin nata?

Ta
aga manyan idanunta ta dubesa da
an guntun murmushi saman face
inta take gaida shi tare da bashi tabbacin ta samu sau
i, ya shafa kanta yana fa
in, "Masha Allah Zaynab Allah tsare sai a dinga kulawa da kyau kinji ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai a hankali tana fa
in, "Insha Allah Baba."
arisowan su Zuhura suna mata sannu yasa ta dubansu tana amsawa,idanunta akan Basmah wacce rabon da TAIMIYYAH ta sanya ta a ido tun randa suka ha
u ta ganta tare da Nass.

TAIMIYYAH tayi saurin
auke kai daga duban face
in Basmah tana jin can
asan zuciyarta wani abu na motsawa.

Iyah ce tace wa TAIMIYYAH ta tashi ta je tayo brush don ta samu ta karya ta sha magunguna.Babu musu TAIMIYYAN ta sakko daga kan gadon ta nufi toilet,tana jiyo su Baba Sani na ma Iyah sallama zasu wuce,Iyah ta raka su bakin
ofa tana sanar da Zuhurah cewa da sun isa gidan, ta shiga Sasanta ta sanar da Babah Ladi kar tayi wahalan yin abin karyawa tunda ga shi sun kawo.

TAIMIYYAH bata wani jima sosai ba cikin toilet
in ta fito,idanunta akan Iyah da ke zuba abinda zata ci cikin plate.Ta
ariso bakin gadon tana gaida Iyah,Iyah ta amsa tana cewa, "Sannu ya jikin naki kan dai ya daina ciwon ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana cewa, "Eh babu inda ke min ciwo sai wajen da akai
inki a gefen wuyarnan ne kawai ke
an damuna."
Iyah ta dubeta da kulawa tana cewa, "Ayyah! shi ma
in zai bari kin san abu a ma
arfafa dole kiji ya dameki,da zaran zaren
inkin ya fita shikenan zaki samu sau
i, sannu bari in zuba miki abincin ki ci, zaki sha tea
in ne in ha
a miki babu madara ko kunun zaki sha gashi nan sun ha
o da kunu?"
TAIMIYYAH ta
ata face ka
an cike da
ar shagwa
a take cewa, "A'a Iyah ni ba zan sha kununsu ba ha
a min tea
in kawai,amma zallah milo zaki samin ko sugar kar kisa inba haka ba zan ji ina jin amai ne da xaran na sha."
Iyah ta jinjina kai tana yin duk yadda TAIMIYYAH ta bu
ata.Bayan duk ta kammala zuba mata soyayyen dankali da egg
in ne, ta ha
a mata tea
in tana
aukan plate da kofin tea
in ta kai mata kan gadon ta aje.

TAIMIYYAH ta fara cin abincin a hankali tana ji gaba
aya bakinta babu
ano sabida muran da ke son kamata.Dama ta san tunda ruwa ya doke ta sai tayi wannan muran, zazza
in ma don ta amsa allura da magungunan da take sha ne da yanzu ta san tana kwance sosai.

Suna tsaka da karyawa daga ita har Iyah dake zaune daga
asa saman babbar dadduma, suka jiyo sallama daga bakin
ofan shigowa
akin.

Iyah ce ta amsa tana bada izinin shigowa don taso ta gane muryan kamar na Hajiyar jiya ce wacce suka ka
e TAIMIYYAH.

Hajiya Aysha da Dattijiyar me aikinta Babah Rabi suka turo
ofar suka shigo bayan Iyah ta amsa sallamr tasu da basu izinin shigowa,Babah Rabi hannunta ri
e da
aton kwandon
aukan abinci.

Cikin fara'a Iyah ke musu barka da zuwa tana me nunawa Hajiya kujera ta zauna,ita kuma Babah Rabi ta samu saman daddumar da Iyah ke kai ta zauna.

Hajiya Aysha memakon ta zauna sai ta nufi bakin gado kai tsaye wajen TAIMIYYAH,wacce tun shigowansu ta tsaida cin abincin da take yi.

"Sannu Zainab ya jikin naki,ina fata dai babu wata matsala ko?"
Hajiya Aysha tayi tambayar idanunta akan TAIMIYYAH data
an sadda kanta
asa,kafin ta
ago manyan idanunta ta sauke akan fuskar Hajiya Aysha da ke jifanta da murmushi.

TAIMIYYAH tayi
asa da muryarta tana gaida Hajiya Aysha tare da bata tabbacin taji sau
i babu wani matsala.

Hajiya Aysha ta jinjina kai tana cewa, "Masha Allah,Allah ya
ara lafiya ya tsare gaba kyakykyawar
iyata."
Yadda tayi maganan cike da kulawa yasa TAIMIYYAH dubanta da murmushi tana amsawa da cewa, "Ameen Hajiya na gode."
Daga haka Hajiya Aysha ta koma wajen Iyah suna sake gaisawa, ita kuma Babah Rabi ta isa wajen TAIMIYYAH tana mata sannu.Iyah ta dubi uban kayan da suka kawo tana cewa, "Haba Hajiya ya da wannan
awainiya haka mu da za a sallama nan bada jimawa ba,wallahi da baku yi wahalan kawo komi ba, an gode
warai Allah ya fi mu yabawa ya saka da alkhairy sannu da
ari."
Hajiya Aysha ta jinjina kai tana duban Iyah da murmushi take cewa, "Haba Hajiya babu komi ai abinda duk ya dace ne ayi ake yin,Allah dai ya
ara mata lafia ai na ga jikin nata Alhamdulillah."
Iyah da fara'a take baiwa Hajiyar tabbacin jiki fa Alhamdulillah!

Kafin ta mi
auke da flask
in ruwan xafi ta nufi toilet don ha
awa TAIMIYYAH ruwan wanka.

"TAIMIYYAH ta shi ki je ki watsa ruwan
umi a jikinki ko kya sake jin da
in jikin,kafin mu koma gida kiyi wankan me sosai."
Iyah ce tayi maganar lokacin da ta fito daga ban
akin idanunta akan TAIMIYYAH, wacce zuwa lokacin ta zame ta kwanta lamo kamar ta koma bacci.

Jin maganar da Iyah tayi yasa ta tashi tana
an zumbure baki alamun bata son yin wankan,uwa uba su Hajiya da ke zaune a
akin wanda haka kawai take jin nauyin matar.Amma babu yadda ta iya haka ta sakko daga kan gadon idanunta a
asa,sam bata yadda ta dubi inda suke zaune ba amma tana jin idanunsu ya yawo akanta.

A hankali ta kai hannu ta dafa guiwar
afarta tana tafiya zuwa hanyar ban
akin ta shige,Hajiya Aysha da me aikinta Babah Rabi suka bi TAIMIYYAH da kallo Hajiya Aysha na jin wani abu na ratsa zuciyarta akan Yarinyar.
Chapter 76 · 0% Book details