Sashe 160
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A.Maleek ya saki smile yana mi
a hannu ya
wace wayar yana cewa, "My pure zuma wai laifi na yi ne ake ta faman basar da ni haka?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska cike da zallar shagwa
a ta ce, "Ni ce na ke basar da kai Sweet Amore?"
A.Maleek ya sake sakin smile yana sake hayewa kan bed
in ya janyota zuwa jikinsa, ta bu
e baki za ta yi magana ya yi saurin rufe bakin da nasa ya bata wani deep kiss, ya zare bakinsa daga nata ya ce, "Ba za ki daina amsa min tambaya da wata tambayar ba ko pure zuma?"
TAIMIYYAH ta zame daga jikinsa tana gyara wuyar rigarta ta ce, "Sorry!
To ai ni ban san ina basar da kai
in bane Hubby."
Maleek ya jinjina kai ya ce, "Okey!
But meyasa ba ki son cin abinci sosai idan aka ha
u a dining ana ci gaba
aya, akwai abinda ke takuraki ne?"
TAIMIYYAH ta yi saurin girgiza kai ta ce, "No!
Babu komi fa, kawai kwana biyu bana jin cin abinci ne,sai su Biscuit na ke ci idan na shigo
aki."
Maleek ya sake janyota zuwa jikinsa ya rungume yana cewa, "Ohh!
To kodai har na yi ajiya ne a nan Baby?"
Ya yi maganar yana zura hannunsa ya shafo lafaffen cikinta, hakan yasa TAIMIYYAH saurin kai hannu ta ture nasa, cike da zallar shagwa
a ta ce, "No!
Sweet babu komi fa, don Allah kabar min waiwayi a ciki."
yar A.Maleek ya barta kafin ya bar
akin yana jaddada mata cewa ta fito falo, ta daina zama a
aki tana takura kanta, memakon ta fito falon sai ta cigaba da kwanciya tana karatun novel
inta, bata san yana falon ba shiyasa bata fitan ba har sai da ya kira wayarta sannan ta fito.
A hankali ta ke takowa zuwa cikin falon idanunta akan Suhailah da tayi matashin kai da laps
in Maleek Ado, hakan yasa TAIMIYYAH jin wani abu ya soki zuciyarta, ta yi gaggawar
auke idanunta akan su tana ji kamar ta koma
aki, amma ta riga ta kawo tsakiyar falon.
Sai ta nemi kujerar da ke kusa da ita ta zauna zuciyarta na sake matsewa, Maleek ya
aga ido ya sauke akan TAIMIYYAH wacce ta
auke kai daga dubansa cikin sauri.
Suhailah ganin fitowar TAIMIYYAH yasa ta sake narkewa a jikinsa tana faman masa wani irin salo don
auke hankalinsa, duk abinda ta ke yi TAIMIYYAH na satan dubanta zuciyarta na sake cika da zazzafar kishi.
Kiran wayarta da aka yi yasa ta duban wayar ta ga Zee ce me kiran, sai kawai ta tashi tana barin musu falon ta koma
aki, duk su ka bi bayanta da kallo, A.Maleek na jin wani haushi na kama shi,don ya fi son ta zauna yana kallonta a kusa da shi ko da ba zai mata komi ba.
Da dare TAIMIYYAH ce ta yi girkin dinner suka shirya komi bisa dining ita da su Rabecca, kafin ta wuce
aki don yin wanka ta
auro alwalar sallar Magriba.
Sai da ta jira aka yi sallar Isha'i sannan ta shirya cikin wata doguwar riga mara nauyi, daga samar rigar ya kamata tare da fiddo cikar
irjinta da babu Bra, sai daga
asa rigar ta bu
e sosai.
Tsayin rigar iya guiwarta ya tsaya ta yi kyau sosai kamar wata
ar 16yrs, bata shafa komi akan fuskarta ba sai kwalli, baya ga shi ko powder bata shafa ba bare aje ga man baki don bata son
aukar magana,tunda ba ranarta bace bare ta saki jiki ta tsara masa kwalliyar
aukar hankali.
08:40pm ta ji kiran A.Maleek ya shigo wayarta, bata
auka ba sai kawai ta fito daga
akin tana ri
e da wayar a hannu
aya,
aya hannun na dafe da guiwar
afarta dukkanin jikinta na fitar da sassanyar
amshinta me narkar da zuciya.
Tun daga nesa Suhailah da ta hango tahowar TAIMIYYAH
irjinta ya doka da wani matsanancin kishi, gaba
aya sai ta raina rigar da ke jikinta wanda ta ke ganin ta kai ma
ura wajen bayyana surarta, amma sai gashi ta jikin TAIMIYYAH ta
auki hankalinta, tare da bayyana kyawun TAIMIYYAH a zahiri.
Ta rasa meyasa kyawu da cikar halittar gurguwar ke
aukar hankalinta, ta
auke idanunta daga kanta tana dawo da dubanta kan uban gayyar, sai ta ga gaba ki
aya hankalinsa na kan TAIMIYYAH,da ke daf da
arisowa wajen dining
in.
Wani azababben kishi ya sake turnu
e zuciyarta, ta maida kanta ga duban yadda aka tsara table
in tana ji zuciyarta na sake shiga
unci.
"Sannunku da fitowa, bari ayi serving."
TAIMIYYAH ta fa
i hakan lokacin da take jan kujeran dining
in baya, tana me aje wayarta ta jingina
afarta me laluran don jin da
in tsayuwa,
ko ka
an bata kalli side
in da A.Maleek ke zaune ba, wanda ya kafeta da mayun idanunsa zuciyarsa na sake narkewa akanta, don shigar ba
aramin tsokano shi ya yi ba musamman yadda kayansa suka cika
irjinta kamar wacce ke sanye da Bra.
Shi ta fara serving ta tura plate
in gabansa tana
in duban fuskarsa, ta
auki wani plate
in ta yi serving Suhailah potato salad with rousted chicken, sai ta
auki wani
aramin bowl ta zuba mata soup
in fish a ciki ta tura gabanta.
Ita kuma soup
in ta zuba da potato salad
in ta yanki rousted chicken
in ka
an daga gefen salad
in, sai lokacin ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa lokacin da ya ke kai spoon
in soup
in fish baki.
Idanunsu ya sar
e da juna ta yi saurin
auke dubanta ta mayar kan abincinta, har lokacin tana jin idanunsa na yawo a jikinta.
A.Maleek wanda da
in soup
in ya ratsashi, sai ya sake
ebo wani ya kai baki, yana jin wani wutar
aunarta na sake bin jininsa.
Suhailah kanta ba
aramin da
in abincin ta ke ji ba,tana mamakin yadda gurguwar ta san kan sarrafa nau'ikan abinci masu da
i da birgewa ko a ido, tana cin abincin ne amma zuciyarta na cigaba da couting, tarin abubuwan da take gani a wajen gugrguwar Maleek
in, da ke tsaya mata arai yana kuma bata mamaki, sabida bata ta
a tunanin za ta sameta da wani baiwa ko iyawar da zai hana zuciyarta sukuni ba.
Ita dai TAIMIYYAH cin abincinta ta ke yi hankali kwance, ko ka
an bata kuma damuwa da duban side
in da suke ba, har ta kammala cin abincin ta xari tissue ta goge mouth
inta, sai ta mi
e tana
aukar wayarta ta ce, "Gud night!"
A.Maleek da Suhailah suka dubeta a tare Suhailah na cewa, "Okey!
Allah huta gajiyar girki."
TAIMIYYAH ta saki smile
in da ya sake motsa zuciyar gogan nata, bata ce komi ba ta defe guiwar
afarta ta fara takawa don baro dining area
in, tana jin rakiyar idanun A .Maleek a kanta har ta
acewa ganinsu.
Lokacin da ta isa
aki sai ta zauna a bakin bed
in tana sauke numfashi, tare da jinjina yadda ta iya ri
e kanta wajen
in dubansa lokacin da take baro dining area
in, duk da cewa zuciyarta na cike da kwa
ayin kallonsa da son ganin wannan kyakykyawar smile
in da zai jefe ta dashi.
Ta sake sauke numfashi zazzafar
aunarsa da shau
i na sake kassara zuciyarta, ta zame hankali ta kwanta rigingine tana tunanin yadda rayuwa za ta kasance musu tare da juna idan sun bar
asar.
Sosai ta ke hango zafin kishinta a idanun Suhailah da irin kallon da take bin ta da shi duk idan sun zo cin abinci, ta lumshe idanunta tana kisima lamura da yawa a cikin zuciyarta.
Sam bata ji shigowarsa ba sabida ta yi nisa a duniyar tunani, hannuwansa kawai ta ji ajikinta yana me
agota baki
aya ya azata bisa cinyarsa,
amshin junansu ya bugi hancinsu,A.Maleek na kai hannu ya shafa saman
irjinta murya can
asa ya ce, "Sweet shi ne ko gud night
in ni ba a ce min ba,ki kai tahowarki ko kallo ma ban ishe ki ba ko?
Baki san yadda ki ka
ata zuciyata ba da yin hakan ko?"
TAIMIYYAH ta dubesa cike da narke murya ta ce, "Sorry!
Luv ban yi don ka ji haushi ba, kawai bana son irin kallon da kake min a gabanta ne,duk sai in ji na tsargi kaina."
A.Maleek ya lakace face
inta yana cewa, "Wannan ba hujja bane da za a dinga basar dani my pure zuma, next time kar ki
ara irin hakan kin ji wife?"
TAIMIYYAH ta
aga ido ta dubesa tare da jinjina kanta ta ce, "Na ji Hubby ba zan kuma ba Sorry!"
A.Maleek ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta ya ce, "Gud gal, but give me a kiss luv please!"
TAIMIYYAH ta bashi light kiss a side face
insa tana cewa, "Please my Amore ka tafi kar ta ga ka biyoni ka da
e hakan babu kyau."
Yadda ta yi maganar cike da magiya tana narke masa yasa shi tashi yana cewa, "Korata ma kike yi ko Luv?
Shikenan zan tafi but za ki zo hannu ai, za ki biya bashin da ki ke ci ne dalla-dalla."
TAIMIYYAH ta narke murya ta ce, "Ni ban ci bashin komi ba Luv."
A.Maleek na murmushi ya bar
akin yana jin
aunarta me yawa na bin jininsa, yana fita TAIMIYYAH ta kulle
akinta ta yi shirin kwanciya bacci.
_____________
*Gyallesu, Zaria.*
Baba Sani bai shigo gida daga fitan da ya yi tun safe ba, sai wajen goman dare yana tunanin zuwa time
in Umma ta gama duk wata tijararta ita ka
ai ta yi laushi.
Sai dai bai sani ba shigowarsa kawai ta je jira ta sake
allewa da wata sabuwar tashin hankalin, wai don ma Hajiya Barirah ta zo gidan da rana ta
an taushi zuciyarta, don da har cewa ta yi za ta wajen Iyah ta yi mata ruwan tijaran da sai dai ta sanya
an nata ya sake ta
arshen rashin
auna kenan, sai da Hajiya Barirah ta yi wa Umma tatas tare da tsinewa yadda kanta kwata-kwata baya ja, sannan Umma ta shiga hankalinta ta fasa zuwa sashin Iyah.