Sashe 64
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta isa kusa da Hajjah tare da kifa kanta a jikinta tana fa
in, "Hajjah naji dukkanin nasihar ki kuma ina baki tabbacin zan gyara kusa-kurai na,Hajjah har abada ke
in ta dabance cikin zuciya da ruhina.Allah ya cigaba da bani ikon yin biyayya ga dukkanin umurninki har a zare numfashina daga gangar jikina."
Hajjah ta rungume Suhailah sosai a jikinta,tana shafa kanta take cewa, "Kar kiyi kuka Suhailah kome nai miki a rayuwa kaina da
ar uwata nayi mawa,abinda kawai nake so dake a ko yaushe ki zama me ha
uri da yawan ibada,tare da ri
e sirrin mijinki komin rintsi kada ki bari aji kanku,ki kula da mu'amalarki da mutane sabida lalacewar zamani.So da yawa ma
iyanka sune na jikinka wanda kafi kusanci dasu,dariya ba
auna bace Suhailah kar ki ga wasu mutane na bu
e miki ha
ora a waje ki
auka
aunace.Bance kar kiyi
awance ko hul
a da mutanen arzi
i ba,amma ki kula kisan wa zaki dinga tarayyah da su,musamman a yanzu da zaki garin masu bu
ewan ido sai fa kin dage kinyi kaman kina yi wajen sake janyo zuciyar mijinki,Allah yai muku albarka duniya da lahira."
Suhailah ta amsa da, "Ameen Hajjah,nagode Allah ya
ara girma da tsawancin kwana me albarka Ameen."
Daga haka suka cigaba da hira da Hajjah gami da tattaunawa akan matsalolin rayuwa,da lalacewar zamani da irin yadda mutane suka
auki cin amana ba a bakin komi ba.Sosai Suhailah ke sake
aukan tarin ilimi a maganganun da Hajjah take yi,wanda rabi hannunka me sanda take sake yiwa Suhailah.Tana sake tsoratar da ita akan sauyawar zamani, cikin hikima ta yadda zata zabure ta zama irin macen da take mata fatan zama a wajen mijinta,sabida wautan Suhailah na son yin yawa ta gama lura tana da sakaci wajen kama miji a hannu,ita kuma ba kasafai take son ta dinga za
ewa akan nunawa Suhailah ga yadda zata dinga yiwa Maleek
in ba,sabida kada watarana sharrin zuciya ya kimsawa Suhailah cewa tana matsa mata ne don kasancewan Maleek
in jininta tilo da kowa ya san tana son sa fiye da komi cikin rayuwarta.Shiyasa take kawaici da kauda kai a wasu tarin abubuwan da Suhailah ke sakaci dasu, tafi yin mata hannunka me sanda ko jirwaye cikin hikima.
Sai can yamma sosai Suhailah ta baro gidan Hajjah, bayan ta kammale duk abubuwan da zasu wuce dashi Abuja na anfanin yau da kullum.Sabida jibi da wuri zasu wuce har da Hajjah da zata je ganin inda zasu tare a Abujan,duk da cewa ta
i amincewa ta zauna dasu koda na wata guda ne a can
in,kafin ta dawo Zaria kamar yadda Maleek ya fa
___________
Tunda TAIMIYYAH suka iso ta gama gaisawa da su Iyah,shikenan sai ta shige
akinta tai wanka tayi sallah ta kwanta bacci.
Bata tashi ba sai yanzu da agogo ke buga uku da kusan rabi.Ta nufi toilet tayi uzurinta tare da
auro alwalan sallan la'asar da aka kusa kira.
Koda ta fito sai data jira aka kira sallah tayi kafin ta fito falo don cin abinci,sabida da wata irin mahaukaciyar yinwa ta tashi,sabida bata tayi lunch ba ta kwanta bacci.
Tana tsaka da cin abincin Iyah ta fito daga
aki cikin shirin fita unguwa.Ta
ariso wajen cin abincin nasu tana cewa TAIMIYYAH, "Zainabu zan
an je can tudun wada gaisuwan wani rashi da aka yi,jikan Babah Rabi
awata ne suka zo ganin gida ashe ajalin nasa na nan,zani musu gaisuwa in dawo in kin gama cin abincin sai ki tafi wajen Ummienki ta san cewa kin dawo."
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Iyah tana cewa, "To Iyah adawo lafiya Allah yai masa gafara,dama yanzu nake so idan na gama in shiga can
in."
Daga haka Iyah tai tafiyarta ta bar TAIMIYYAH na
arisa cin abincinta,koda ta kammala wayarta kawai da Hijab ta
auka ta nufi sasan Ummie.
Da sallama ta shiga cikin sasan, idanunta suka fara sauka akan Inna Larai ,dake waje tana gyara kayan miya.
TAIMIYYAH ta gaisheta cike da ladabi,Innar ta amsa da fara'a tana ma TAIMIYYAH sannu da zuwa.
TAIMIYYAH ta wuce ta zuwa ciki tana doka sallama daga bakin
ofar shiga falon gidan.Ummie da ke daga zaune cikin falon ta amsa sallamar da cewa, "Oyoyo Zaynab ashe yau
in dai zaki dawo."
TAIMIYYAH ta shiga da fara'a saman fuskarta take cewa, "Wallahi ni ce na matsa saina dawo yau
in,amma dana biyewa Yasmeen da Guggo Bilki aida sai na
ara sati."
Ummie ta saki murmushi tana fa
in, "Gaskiya kin bamu kewa ni duk sai na ji gidan shiru,don ma yanzu su Basmah kan shigo min hira."
TAIMIYYAH ta zauna daga kujeran kusa da Ummien suka fara ta
a hira,don yanzu Ummien sosai take sakar mata fuska da son janyota ajiki,ba kaman lokacin da Abie ke raye da sam bata wani sakar mata fuska sosai ba.Amma a yanzu tana nuna kulawa akanta sosai har abin na baiwa TAIMIYYAH mamaki.
Ita ko Ummie tsakaninta da Allah yanzu son TAIMIYYAN ya shiga ranta, musamman data rasa nata
an da mijinta,TAIMIYYAN itace ka
ai jinin Sameer da take gani taji sanyi a zuciyarta yanzu,shiyasa take jin
aunarta har cikin zuciyarta.
TAIMIYYAH ta da
e sosai a sasan don ta saki jiki ana ta hira da Inna Larai,wacce take da yawan barkwanci da wasa da dariya,shiyasa take da da
in zama sosai.
Lokacin da TAIMIYYAH zata fito daga part
in Ummie, su kuma su Zuhurah sun iso zasu shiga kenan,sai TAIMIYYAH ta basu hanya tana cewa, "Zuhurah sannun ku Yasmeen tace tana gaishe ku."
Ga tsananin mamakin TAIMIYYAH sai ta ga sun amsa ta cike da fara'a suna tambayarta yaushe ta dawo? ta basu amsa cewa
azu da rana ta iso.
Suka wuce ta zuwa ciki ita kuma ta juya ta fara takawa don komawa Sasan Iyah,koda ta shiga ta samu Iyah ta dawo suna zaune da Babah Ladi a falo suna hira.Itama TAIMIYYAH sai ta zauna aka cigaba da hiran da ita,kafin shigowan kiran Yasmeen yasa ta tashi ta nufi
aki suna waya,inda Yasmeen take sanar da ita wai Yah Emran har ya amsa lambarta wajen Yasmeen
in,shine ta kira taiwa TAIMIYYAH tsiya akan kodai ta tafi da zuciyar Yayan nasu ne?
TAIMIYYAH da takaici ya isheta sai kashe wayarta tayi baki
aya ta zauna daga gefen gado,ta dafa goshinta tana jin wani matsanancin
acin rai na lullu
e zuciyarta.
'Me yake nufi da amsar lambarta wajen Yasmeen,me xai ce mata idan ya kirata?"
annan tambayoyin suka dinga damun zuciyar TAIMIYYAH,tunaninta na komawa kan abinda ya faru tsakaninsu kwana
aya daya wuce.Sai ta samu kanta da zubda hawayen da ba za ta iya tantance asalin dalilin zubansu ba,ta rasa tsakananin kalamansa na raini da nuna
anci ga nakasan dake tare da ita daya furta,da kuma abinda yai mata na son keta alfarmarta wanne yafi yi mata ciwo a zuciyarta?
Ta kai hannu tana share hawayen zuciyarta na wani irin zafi da
una,duk inta tuna dangantar dake tsakaninta da shi,da yadda ya iya yi mata abinda yayin,sai taji zuciyarta ya raunana, wani tsoro na lullu
e ruhinta baki
aya.
Tana jin ciwo a zuciyarta,da tsoron anya ko zata samu wanda zai so ta tsakani da Allah har tayi aure wataran, kamar yadda su Iyah ke kwa
aita mata?
Tarin tunanin da suka dinga cinkushe kwanyarta da zuciyarta kenan,har lokacin da aka kira sallah sannan ta iya mi
ewa ta nufi toilet.
"Yah Zuhurah mutumiyan namu na ga duk ta sake wani sanyi ne,da alamu ta gama saka rai da zata mallaki handsome Nass
inta ne,sai kuma uwarsa tai mata cikas, wallahi duk na
osa akai stage
in da zai tako
afarsa gidan nan ayi me kankat
in.Kin san yanzu lalla
ashi nake tayi muna chart tamkar babu wata manufa a zuciyata akansa,nuna masa nake yi ina bala'in tausayinsu daga shi har gurguwar tasa,shiyasa ya saki jiki dani har yake sanar dani irin tarin damuwan da yake ciki akan rabuwarsa da TAIMIYYAN.
Ashe wai uwarsa ce masa tayi ko a waya ya kirata bata yafe ba,don tafi so kwata-kwata ya shafe babinta a zuciyarsa.Amma fa da gaske ba
aramin so yake wa TAIMIYYAH ba,zan yi aiki kafin in mantar da zuciyarsa ita koda na mallakesa."
Basmah ce ke wannan maganan suna zaune tare da Zuhurah a falonsu,bayan sun kammala cin abincin dare.
Zuhurah ta
aga kai ta kalli Basmah tana cewa, "Ai baki sani ba,TAIMIYYAH yadda kika san tana da wani magic na farin jinine a tare da ita,ki duba kiga yadda babu wuya ta shiga ran mutane,shiyasa ai duk wanda zai so ta ba zai mata so na wasa ba,nima duk na
osa in ga yadda wa
annan idanun nata za su yi randa ta ganki da Nass
in,ba dai jibi Umma za ta tafi bikin ba,sai mu jira dawowarta mu ga yadda za a kaya.Nima cikin wata satin Ameeru yace iyayensa za su turo a tsaida lokaci kawai."
Basmah tayi wani farr...!
Da ido tana cewa, "Wow! kinga idan lokacin an tunku
omin
eyarsa mun jone sai kawai a sanya lokaci
aya ayi bakinmu tare a huta kawai,tunda shi Yah Sadeeq ya
i wa Umma hannu har yau bai je wajen Nadeeyan ba bare a san abinyi."
are maganan da ta
e baki Zuhurah kuma ta sanya dariya,suka cigaba da tattauna yadda zasu
untata zuciyar TAIMIYYAH duk randa ta gane cewa Basmah ta kwace mata Nass
inta.
Basmah ta lumshe idanunta azababben soyayyar Nass
in na sake kama zuciyarta.Tana kuma sake jinjina wayonta da kaifin
walwanta, na yadda aka yi ta janyo hankalin Nass har ya saki jiki da ita.
Ta shiga tuna yadda tayi ta nuna masa cewa, ta
auke sa tamkar matsayin Yayanta ne tunda yana son TAIMIYYAH.Koda wasa bata ta
a nuna masa cewa suna da
iyayya da abar sonsa ba,sai ma nuna masa da take yi kullum cewa kar ya cire rai da samun TAIMIYYAN.......
_Lallai Basmah kinyi
ari inji
ansabo,shiyasa aka ce ka rabu da mutum kawai inda ka gansa,she
ancin wasu mutanen yafi gaban kwatance,to masu karatu kunji ta inda Basmah ta
ulla har ta fara samo hankalin Nass yana magana da ita,ko me zai faru a gaba?