← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 184

Sashe 24

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Hajjah kuwa tsananin takaicin Suhailan da abinda ta aikata
in ne,ya hanata jin tausayinta ko ka
an duk da cewa
asan zuciyanta da tausayin Suhailan,amma dole ta nuna mata kuskuren da ta aikata me girma ne,sannan ita da kanta idan har abinda likita ya tabbatar na cewa Suhailan zata iya rasa haihuwa baki
aya ya tabbata,to babu shakka ita da kanta zata sanya Maleek
in ya sake aure,don bazata zuba ido ya
are
uruciyansa babu haihuwa ba,bata sake bi takan Suhailah da ta kume kanta a
aki ta
i futowa ba,ta cigaba da sabgan gabanta da ma'aikatan ta su Rabi me aiki,lokacin da aka kammala Lunch ma Hajjah sawa tayi aka ha
a komi aka kaiwa Suhailan
aki,amma ga tsananin mamakinta Suhailah sai ta koro Lubah da abincin wai bata ci,Hajjah murmushi kawai tayi ta cewa Luban ta kai abincin Dining ta aje,bayan kammala cin abincin da Hajjah tayi,sai ta
aga waya ta kira layin Maleek,wanda a lokacin yana tare da wani abokinsa a cikin babban falon gidan nasa,bugu biyu tayi ya
aga wayan bayan sun gaisa ne take sanar dashi zuwan Suhailah,tare da tambayan mi yake nufi da sawa akawo ta nan
in,ga ta nan ta
ule a
aki ta
i cin abinci sai faman kuka take,amsan da ya ba Hajjan yasa ta kashe wayanta tana sakin murmushi,domin tafi kowa sanin halin
an nata ciki da bai,sai dai a wannan karon sam bazata goyawa Suhailah baya akan duk matakin da Maleek
in zai
auka akanta ba,ta cigaba da harkokin gabanta ba tare da ko sau
aya ta sake komawa ta duba Suhailan ba,wacce ta da
e da yin baccin wahalan kukan da ta rasga,tana baccin tana sauke ajiyan zuciya irin na wanda yaci kuka ya
oshi,
arfe uku ta farka daga baccin ta kallo agogon
akin tana dirowa da sauri,ta nufi toilet don
aura alwala don ko sallan Zuhur bata yi ba,a gurguje ta fito ta gabatar da sallan zuwa lokacin da ta idar wani irin yinwa take ji sosai,hakan yasa tana cire Hijab ta fito zuwa Dining
in falon Hajjan,lokacin Hajjah na daga kishinge
e cikin kujera,littafin addu'o'i take dubawa idanunta sanye cikin medical glass da ke
ara mata
arfin gani,takun fitowan Suhailah baisa ta
aga kai ta dube ta ba,har sai da ta tabbatar ta isa ga wajen cin abincin sannan ta
aga kai ta dubeta tana sakin murmushi sosai,don dama tasan za'a rina fishi da abinci badai Suhailan ta ba,Suhailah tayi nisa acin abincin Hajjah ta
aga murya yadda zata jiyo ta tana fa
in "Oh!

Ai ni na
auka da gaske fishi kike da abincin ba zaki ci ba."
Suhailah ta
ago idanunta da suka
ace sabida kuka ta dubi Hajjah,tana shagwa
e fuska take fa
in "Wallahi ba don ina da ulcer ba banso ta tashi da bazan ci abincin ba,tunda bakya tausayina kin daina so na Hajjah."
Suhailah ta
are maganan tana sakin hawaye sharr...!

Abinda ya motsa zuciyan Hajjah sosai,taji wani irin tausayin Suhailan ya kamata,amma bata nuna ko a fuskaba sai ma ha
e gira da tayi tana fa
in "Maza ki gama cin abincin sai ki zo muyi magana,ki fa
i min ta inda na daina son naki?"
Daga haka ta
auke kai daga Suhailah ta cigaba da duba littafinta,aiko Suhailah na gama cin abincin ta nufo cikin falon tare da yin masauki akan kujeran da Hajjah ke kai,cikin narke fuska take fa
in "Hajjah yanzu da gaske sai ki goyawa Yah Maleek baya ya iya sake aure,don na samu matsala bazan haihu ba,bafa tabbaci aka bayar na bazan haihun ba hasashe ne kawai,kuma ga magani anbani zan sha na tsayin wata biyu,meyasa bazaku yi addu'an kafin lokacin ma cikin ya samu ba,ni yanzu wallahi ko
an goma yake so in haifa zan iya na shiryawa hakan Hajjah,amma bazan iya kallonsa da wata ba don Allah karki fa
i hakan agabansa."
Suhailah tayi magana tana zubama Hajjah ido,fuska a maraice zuciyanta na cigaba da shiga
unci na danasanin abinda Zubaida she
aniyan qawanta ta zugata ta aikata,Hajjah ta dubi Suhailan tana fa
in "Suhailah bana fatan hakan nima,sai dai ina so kisani idan har abinda ake hasashe ya tabbata,to tabbas kome zakice bazan goyi da bayan ki ba, shi kuma a tauyesa ba,ina fata Allah yai ikonsa ki samu rabo ko da yau ne ko gobe ne,duka me sau
i ne a wajen Allah,amma kisani akwai abinda muke aikatawa na son rai,wanda mun san zai cutar da mu amma sabida son zuciya mu rufe ido mu aikata abin,wanda daga baya zamu zo muna danasanin da bazai mana anfani ba,shi kuma Allah ya hanamu abin a lokacin da muke da bu
atansa,wanda hakan shine ya faru da ke ko ince zai farun,don haka maganan ki sanya damuwa ma bai taso ba,kinyi wauta kin tabka kuskure Suhailah,ni ban ta
a ganin ma sakarya irin ki ba da zaki je ki fara shan maganin hana
aukan ciki alhali ko haihuwan fari baki bari kinyi ba,to yanzu kinga ga samako nan sai ki koki gaba idan ma Allah ya ji
anki ya kawo rabon a lokacin da ake bu
atansa,don haka maganan Maleek ni bazan shiga tsakani ba,ku je can ku
arata ke da shi tunda lokacin da kikai abinki baki shawarceni ba,kuma maganan na daina son ki da kike fa
i ki cigaba karki fasa."
Hajjah ta
are maganan cikin nunawa Suhailah kalman yai mata zafi matu
a,hakan yasa Suhailah cigaba da kuka tana baiwa Hajjah ha
ury,amma sai Hajjah ta ture hannun Suhailan daga jikinta tana jifanta da harara,qamshin turaren RALPH LAUREN daya bu
e falon ya ankarar da su Hajjah wanzuwan Maleek Ado cikin falon,suka
aga kai kusan a tare da Suhailah suna sauke ganinsu akan kyakykyawan fuskansa,wanda take a kirne babu wani alamun fara'a,ya zube hannuwansa duka biyu cikin aljihun Rigan tsadaddiyar yadin dake jikinsa,wanda kalan yai asalin yi masa kyau matu
a,da alamu ya jima tsaye cikin falon basu ankara da shi ba,ganin duk sun xubo masa ido yasa shi fara takowa zuwa cikin falon,yaiwa kansa masauki cikin kujeran dake kallon wanda Hajjah da Suhailah ke kai,cikin muryansa me cike da
asaita da da
in amo yake sake gaida Hajjah,ta amsa da fara'a akan fuskanta,a hankali ya maida kallonsa ga Suhailah wanda yake jin idanunta na yawo akansa,yai mata kallo
aya yana
auke kai ya mayar kan Hajjah yana fa
in "Hajjah ina fata tayi miki bayanin yadda sukai da Dakta?
Chapter 24 · 0% Book details