Sashe 25
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sakamakon da nake ta guje mata shine ke shirin faruwa,domin a yadda scaning
in da akayi ya nuna magungunan da tasha sunyiwa mahaifan illan da zata iya rasa haihuwan ma baki
aya,kaman yadda na fa
i tun farko yanzu zan maimaita agaban idanunki Hajjah,bazan iya zama da macen da bazata iya haihuwa ba,don ina bu
atan ganin
waina a duniya idan ko har zamu cigaba da zaman aure da Suhailah tabbas tana da bu
atan abokiyan zama,don a yanzu bamu da tabbacin zata samu haihuwa ko bazata samu ba,zan nema mata Visan zuwa Cairo nan da sati biyu zuwa uku zamu ga wani likitan da aka sanar dani
wararre ne,idan har muka je muka dawo aka sake tabbatar da cewa ta samu illa,to daga lokacin ni kuma zan fara neman irin macen da zan iya rayuwa da ita akaro na biyu."
Yadda ya
are maganan cikin tabbatar da dukkanin kalamansa babu wasa a ciki,sai Suhailah ta saki kukan da take ri
ewa,Hajjah kuma ta tsura masa idanu tana hango tsantsan gaskiyan da ke cikin idanunsa akan dukkanin kalaman da ya furta,kafin tayi magana tana fa
in "To Maleek naji dukkanin kalamanka ka kuma yi tunani me kyau,gara ka
auke ta ku je can
in kada ma ta fara anfani da magungunan da aka rubuta anan
in,ajira har kuje can
in aga me bincikensu zai nuna,maganan
arin aure bazan iya cewa komi akai ba sai dai ince a yanzu addu'a shi yafi,daga mu har kai mu nemi Allah yai ikonsa ya tabbatar mana da dukkan alkhairy,Suhailah ta riga da tayi kuskure don bazamu kira abinda ta aikata da sunan
addara ba,sai dai mu jingina shi da irin
addaran da mu hausawa muke fa
i na son zuciya,wanda idan muka aikata son ranmu abu mara kyau ya biyu baya sai muyi ta kiranshi da ai
addarace,amma idan muka aikata abinda muke so muka samu kuma biyan bu
ata to anan ba Allah ne ya
addara ba,don haka ina addu'a da fatan Allah yasa asamu mafita ya zamo ba kinyiwa kanki illah bane Suhailah."
"Ameen Hajjah." Cewan Maleek yana maida dubansa kan Suhailah,wacce ta kwantar da kanta ajikin Hajjah tana cigaba da kuka,cikin low voice yake fa
in "Tashi mu wuce gida."
Suhailah ta sake lafewa a jikin Hajjah tana fa
in "Please Yah Maleek ka barni anan sai dare sai ka zo mu wuce."
"Idan na fita daga nan bazan sake shigowa ba,sai dai idan kin kai daren Shehu ya maidaki gida,ki kuma tabbatar da ansamar min tuwan Semo da miyan ku
ewa for Dinner,bana son
an aiki su sanya hannunsu aciki okey!"
are maganan yana mi
ewa tsaye,ya maida idanunsa akan Hajjah yana fa
in "Hajjah zan wuce ina so zan je can Samaru wajen Baba Ali,ya kira yana nema na." Hajjah ta gya
a kai da furta "Hakan yayi ka gaida shi idan ka je
in,ina ga akwai
an Nasihu da zai maka ne da kuma tayaka murnan samun wannan mu
ami,tunda kasan jikin girma
afafun sun matsa masa baya son yawan fita sai dai a bisa,so nake ma idan ka natsa shima a fitar da shi yaga likita."
"Nima nayi wannan tunanin Hajjah,India zamu fita ni da shi insha Allah bari dai in sake samun nutsuwa in shiga sabon office
innan sai mu ga abinda zai yiwu." Cewan Maleek yana kai hannu ya zaro wayansa daga aljihu da ake kira,Hajjah kuma ta amsa da fa
in "To madallah,Allah ya cigaba da dafa maku yayi albarka."
Maleek ya amsa da Ameen yana kai wayansa kunni,ya fara takawa don barin falon,Suhailah tabi bayansa da kallo wani zazzafan son sa na sake keta ilahirin jinin jikinta,ta maida idanunta ta lumshe qamshinsa da ya barwa falon na ratsa kafofin hancinta.
________
"Zuhurah ni kam ina Sister
innan taku me matsalan
afa?"
Laurat da take autan Ummman su Zuhurah ta tambaya,idanunta akan Zuhuran da rabin hankalinta ke kan chart
in da take yi da sabon saurayinta Ameeru,ta
ago idanunta ta mayar kan Laurat
in tare da ta
e baki tana fa
in "Wai TAIMIYYAH,tana can Sasan Iya mana."
Laurat ta jinjina kai tana fa
in "Allah sarki,wallahi tausayi take bani gashi dai Allah yai mata baiwan halitta amma an rageta ta
angaren laluran
afa,yanzu bata shigo muku hira kenan,na ga tun jiya dana zo har yau ban ga ta shi go ba." Laurat tayi maganan tana kallon Zuhurah,kafin Zuhurah ta bata amsa Basmah da ke zaune tana sauraransu tayi zaraf tana fa
in "Ta
!
Tun wani zamanin ai
Iya ta hanata shigowa,hakama Umma kinsan Umma ta tsaneta muma haushinta muke ji,komi ace ita don anga ta fimu kyau."
Basmah tayi maganan tana wani ta
e baki,hakan yasa Laurat sakin baki tana kallonta,kafin ta furta "Kai!
Basmah to miye abin haushi don ta fiku kyau,kuma banda abin Anty Zuwaira miye aibun yarinyar don ta kasance gurguwa har da za'a tsaneta?"
Wannan karon Zuhurah ce ta dubi Antyn nasu Laurat,wacce auta ce a wajen su Umman da ita ka
ai ta rage batai aure ba,ta girmi Zuhurah sosai a
allah zatai shekaru ashirin da takwas don dai Allah bai kawo lokacin aure bane ake zaune har yanzu ba'ayi ba,cikin ta
e baki Zuhuran ke fa
in "Hmm!
Anty kenan don baki san yadda tsowuwar can ke nuna bambamci tsakanin mu da TAIMIYAH bane,don kawai anga Abie
insu yafi Baban mu ku
i,sannan
arin abin haushi wai da ita Yah Sadeeq yake so har yana i
irarin ita zai aura,sai da Umma tace zata tsine masa idan bai janye maganam ba shine fa ya ha
ura,don Allah kamar Yah Sadeeq me zaici da gurguwa ko min kyanta?
Mitsuww...!"
Zuhurah ta
are maganan tana jan wani mugun tsaki,ita ko Laurat tai
uri da ido tana duban Zuhuran cike da mamakin yadda duk
abi'unsu suka canza,domin ta da
e bata kawowa Anty Zuwairan ziyara ba,ta bu
e baki tana fa
in "Zuhurah ku bi ahankali,wallahi shi Allah ba'a masa haka domin shi yaso maida ta hakan,tunda ke shaida ce tare kuka taso tana tafiyanta qalau dare
aya Allah ya aiko da laluran dayai silar komawarta gurguwan,miye laifinta aciki?Kuma miye aibun kasancewanta a hakan da har zakuce ba ku son ta da Sadeeq,ni banga wani aibu ba domin shi soyayyah Allah ke jarabtan bawa dashi kuma babu ruwansa da duba tsarin halitta ko nakasan mutum,amma ina baku shawara ku bi ahankali domin in mutum yasan farkon sa baisan
arshe ba,yanzu na gane abinda ya sanya ta daina shigowa,kenan kuna mata gori da cin fuska kenan?"
Yadda Anty Laurat
in tai maganan cike da jin zafinsu,yasa daga Basmah har Zuhurah tashi tsam suka bata waje,don sun san ita bata
aukan raini yanzu zata ci mutuncinsu,ta girgiza kai kawai tana bin su da kallo har suka shige
akinsu,sai itama ta isa Bedroom
in Umma wacce tun safe ta fita wai zata
akko kayanta da suka iso na sayarwa daga park,sabida ta fara business
in sai da kayayyaki irin su atamfofi da kayan yara,ana turo mata daga Lagos shine tunda ta fita har yanzu bata dawo ba,Laurat
in ta zari mayafinta ta yafa,tana fitowa daga Sasan nasu Zuhurah kai tsaye ta nufo Sasan Iya,don ita dai tunda da
ewa TAIMIYYAH tana mata kyau tana kuma bata tausayi tunda laluran
afanta ya sameta,wayanta ri
e a hannunta take ratso Compound
in gidan har ta iso Sasan Iyan.......
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".