Sashe 52
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kwanansu biyu a garin Abujan suka biyo jirgi zuwa Kano,daga Kano Yusuf driver
in Maleek ya
akko su zuwa Zaria.
____________
*Zaria.*
Yau kwanakin su Abie goma sha biyar kenan da barin gidan duniya.Su TAIMIYYAH sun
auki dangana tare da komawa harkokinsu na yau da kullum,don har TAIMIYYAH ta cigaba da zuwa Computer Training
inta.Sai dai har lokacin ba za a ce alhinin mutuwan ya sake su baki
aya ba, sabida gaba
aya TAIMIYYAH ta koma wata irin shiru-shiru mara son yawan magana sosai ba kaman daba.
Duk yadda Iyah da Yasmeen ke
arin ganin ta koma kaman da abin yaci tura.Sai Iyah ta maida kai wajen yi mata addu'an samun
arin dangana,daga
angaren Ummie kuma takaba ya fara nisa,itama kuma ba laifi ta dangana.Sai dai ita ma ta sake zama mara son magana kullum cikin tunani da mafarkin mijinta da
anta ta ke.Iyah har lokacin ba ta fasa sa ana mata rubutu tana sha ba,tana kuma
ari matu
a wajen ganin Ummien ta samu nutsuwan zuciya.
Daga
angaren Soyayyar Nass da TAIMIYYAH kuwa kullum da
a samun cigaba ake yi.Don wani irin zazzafan soyayyar Nass
in ne yai mata mugun kamu,wanda har abin ke bata tsananin mamaki ta yadda bata iya cikakken awa biyu bata ji muryarsa ba,sabida yadda ya saba mata da yawan kira.
Bai cika zuwa Weekend ba sai duk bayan Sati biyu,shiyasa rabon su da ganin juna a zahiri tun ranan da yazo yai mata sallama zai wuce Abuja kwanaki goma sha uku kenan baya.Tun daga lokacin bai sake shigowa garin ba sai gobe Friday ne yake saka ran shigowa,don an kwantar da Mamarsa ma a asibiti ciwan Sugar
inta ya tashi yau kwana biyu kenan.
Shi yake gayawa TAIMIYYAH hakan a jiya da suke waya da daddare,har yana sanar da ita idan ya shigo dole zai
auke su ita da Yasmeen su je duba Mamar tasa.
Ita dai TAIMIYYAH jinsa kawai tayi a lokacin,amma sam ba ta tunanin za ta iya binsa su je gaida wata Mamarsa.
"TAIMIYYAH ki zo in ji Iyah."
Cewan Yasmeen data shigo cikin
akin dawowanta daga kasuwa kenan,don ita TAIMIYYAH ta shiga Skull a yau
in shiyasa basu tafi tare ba.TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Yasmeen
in tana cewa, "Yaameen har kin dawo,Allah dai yasa kin samu siyo wiffing cream
innan da cocoa powder."
Yasmeen data aje jakan hannunta ta dubi TAIMIYYAN tana fa
in, "Hmm!
Na siyo amma da
yar wallahi don komai yayi tsada sosai , duk abinda ka ta
a sai ka ji ya
ara ku
i wannan tsadan rayuwa dai kullum gaba ya ke yi TAIMIYYAH,ni wallahi abin har tsoro yake bani fa."
Yasmeen ta kai
arshen maganan tana sake jinjina irin yadda kullum ka je kasuwa,sai ka tadda
arin hauhawan farashin kayayyaki.TAIMIYYAH ta mi
e tsaye tare da dafe
afanta me laluran tana cewa, "Hmm!
Ke dai Allah yasa mu dace kawai,amma abin sai Addu'a Allah dai ya kawo mana
auki,bari in je wajen Iyan."
Daga haka ta fara takawa don barin
akin lokacin da Yasmeen ke amsa Addu'ar da tayi da,
"Ameen."
"Iyah gani Yasmeen tace kina kirana."
TAIMIYYAH tayi maganan lokacin da ta iso wajen Iyah da ke zaune a falo tana irga wasu ku
i.Iyah ta sauke manyan idanunta akan TAIMIYYAH tana fa
in, "Eh dama wa
annan ku
in zaki tayani irgawa,don ni ina yi ina daburcewa na rasa gane ko nawa ne duka ku
in."
TAIMIYYAH ta zauna kusa da Iyah tana kwashe ku
in daga gabanta ta fara irgawa tana cewa,"Ke dai Iyah irgan ku
i wahala suke baki waye ya kawo miki ku
i haka masu yawa?"
Iyah ta
an ta
e baki tana fa
in, "Ku
in hayan gidana ne na Samaru
azu Kallamu ya kawo kinsan ai lokacin amsan ku
in yayi."
"Oh..!
Hakane fa na manta wallahi,kice mun yi ku
i yau zaki siyan mana rousted fish mu
anci ko?"
Cewan TAIMIYYAH cike da tsokana,Iyah ta harareta tana fa
in, "Ai bakinki ne fish
in,ki gama irga ku
in dai sai ayi magana koma me za'a siya,Allah ya ji
an wanda ya siya min gidan yasa suna kyakykyawan matsayi,su da iyayenmu baki
aya da suka rigamu gidan gaskiya."
Iyah ta kai
arshen Addu'ar wani abu na motsawa a zuciyarta,tunawa da tayi da Abie don shine ya siya mata gidan yace a zuba
an haya,ta dinga samun ku
in shiga duk
arshen shekara.Banda jarin ku
in da ya bata a hannu tana
an siyan irin su Barkono da waken Suya idan farashinsu ya hau an samu riba sai a siyar a sai wani.
TAIMIYYAH ta amsa da "Ameen." Itama zuciyarta na motsawa da wani irin kewa me tarin yawa na Abiee
in,har ta kammala irga ku
in babu wanda ya sake magana a cikin su.Ta baiwa Iyah ku
in tana sanar da ita adadin yawan su,kafin ta tashi ta koma
aki tana kwanciya tayi lamo a kan gado,haka kawai ta ji tana son jin muryan Abie
in nata.Hawaye suka fara zarya a fuskarta suna sauka bisa pillow,amma bata damu data share su ba.
Yasmeen ce ta
ariso bakin gadon ta zauna tana fa
in, "Haba TAIMIYYAH wai don girman Allah sai yaushe ne idan kin tuno su Abiee zaki daina kuka sai dai kiyi musu Addu'a?
Don Allah ki sanyawa Zuciyarki cikakkiyar dangana,idan kin tuno su kiyi musu kyakykyawar Addu'a ne ita suka fi bu
ata ba yawan kuka da sanya damuwa a rai ba.Gashi nan shiyasa har yau baki maida jikinki ba duk kin bi kin rame ba kamar da ba,ina sha kinma Yah Sadeeq alqawarin daina kuka duk idan kin tuno su yace kiyi musu addu'a ne don haka yanzu zan kira shi in ce gaki nan kina ta faman kuka."
Jin abinda Yasmeen
in tace yasa TAIMIYYAH saurin kai hannu tana share hawayen ta dubi Yasmeen da face
in tausayi kafin ta fara fa
in, "please!
Yasmeen kar ki kira shi na bari wallahi,yanzu ma na kasa controlling tears
in ne shiyasa."
Yasmeen da tausayin TAIMIYYAH ya cika Zuciyarta sai ta gya
a kai tana fa
in, "Naji ba zan kira shi ba amma don Allah ki daure ki daina irin haka Baby Sis
ina kinji ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana
an sakin
aramin murmushin ya
e jin sunan da Yasmeen
in ta kira ta da shi tamkar wata
aramar Baby.......
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *35*
Yau ya kama Friday tun misalin sha biyu da rabi TAIMIYYAH ta dawo daga Computer Skull.Lokacin data shigo gidan ta samu Yasmeen na Sasan Baba Sani don haka kai tsaye kayan jikinta ta cire ta nufi toilet don watsa ruwa.Duk da anyi ruwa da safe bai hana rana
wallarewa ba,shiyasa
an tafiyan da sukan yo daga cikin Class zuwa bakin gate ya gajiyar da ita,shiyasa da ta dawo tafi gane ta
an watsa ruwa sannan take jin da
Ta fito wankan kenan Yasmeen ta shigo
akin hannunta ri
e da wani
aramin kwano.TAIMIYYAH ta dube ta tana fa
in, "Yasmeen me kuma kika samo a Sasan Baba Sani?"
Yasmeen ta aje kwanon a saman drawer tana fa
" Awara ce Mero me aiki tayi ya bani sha'awa shine na amso a
anyenta,zan soya da kaina da Egg in masa sauce.
TAIMIYYAH ta furta, "Wow!
Aiko ni ma zan ci wallahi,na rabu da cin Awara ma ni kam."
Kafin kowa ya sake cewa komi wayan TAIMIYYAH ya fara ki
a,tuni ta gane Nass ne sabida a yanzu ringing
in data sanya masa na daban ne.Don haka ta
auki wayan tana faman narke murya basu wani jima suna magana ba ta aje wayan tana duban Yasmeen take fa
in, "Yasmeen Nass fa ya dage sai ya zo ni kuma ina tsoran wannan karon suyi arba da Baba Sani,ga Yah Deeku ma duk yau
in za su shigo weekend."
Yasmeen ta saki murmushi tana duban TAIMIYYAH take fa
in, "Waya ce miki zasu dawo yau?
Lagos fa za su wuce don ha
o abubuwan Abiee da suke can,sabida za a fara zaman rabon gado don sauke masa nauyi,ina ga bama a gobe zasu dawo ba sai zuwa jibi,haka na ji Iyah suna waya da Baba Sanin bayan kin fita Skull
azu da Safe."
TAIMIYYAH sai ta tsaya tai shiru tare da fa
awa duniyan tunani, 'Yanzu har za a fara maganan raba gado?" Ta tambayi kanta da kanta tana jin wani abu na son tokare mata ma
oshi, jikinta a sanyaye ta nufi wajen kayanta tana ciro rigar da zata saka.