Sashe 153
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma da ta tuna da shawarwarin da Meenah ta bata sai ta danne zuciyarta wajen
iro smile, tana duban idanun Maleek
in ta ce, "Ya jikin nata ?"
Maleek da ya ji da
in kulawar da ta nuna ya maida mata martanin murmushin yana cewa, "Da sauki it's just headache."
"Allah ya
ara lafiya." Suhailah ta sake fa
i tana ture plate
in gabanta ta
auki cup
in da ta zuba ruwa ta kai baki, A.Maleek ya amsa da cewa, "Ameen." Yana sauke idanunsa akan Suhailah da ta mi
e don zuba masa abincin, sai da ya kammala ci sannan suka nufi upstairs zuciyarsa na ga TAIMIYYAH.
Har sun yi shirin kwanciya ya sake
aga waya ya ji lafiyarta, sai da ta tabbatar masa cewa kan ya daina ciwo sannan hankalinsa ya kwanta, har ya ji cewa zai iya jurewa ba tare da ya sake sauka zuwa downstairs don duba lafiyarta ba.
Daga
angaren TAIMIYYAH kuwa chart
inta ta sha da su Yasmeen da Zee da suke online, sai wajen 10:30pm ta yi sallama da su ta sauka online, ta je ta wanko baki tare da
auro alwala ta bi lafiyar gado.
___________
*Zee town, Zaria*
Baba Sani ya sauke idanunsa akan Zuhurah bayan duk ya gama jin jawabin da Umma ta koro masa, akan yadda aka yi Zuhurah ta zo garin da kuma abinda ta ke cewa a kan Ameeru
in.Ya bu
e baki cike da zallar fushi da nuna
acin rai ya ce, "Zuhurah dukkanin abinda mahaifiyarku ta fa
a kin tabbatar gaskiya ki ka fa
i, ko kuwa kin shiryo zancenki sabida ki watsa mana
asa a idon duniya tare da janyo mana surutan jama'a? a ce kwana takwas da kai Yarinyar
akin miji ta dawo gida ai wannan masifa ce, kin tabbatar duk abinda ki ka fa
i akansa gaskiya ne?"
Zuhurah ta jinjina kai alamun tabbatar da cewa hakan ne, Baba Sani ya sauke numfashi ya ce, "Okey zan kira shi Ameerun tare da Honourable
in sai a zo a zauna, ga ki ga shi ga iyayensa a daddale zance, kasancewarsa
an me aikin gida ba zai shafi aurenki da shi har a ce ya zama silar mutuwar auren ba, sabida akwai mutane da yawa da suka rayu a doran duniya, ba tare da sun san cikakken asalinsu ba sai na mari
ansu, don haka wannan ba aibu bane ko da ace shege ne shi, tunda ba laifinsa ne na zamowarsa a shegen ba, haka ya bu
i ido ya gansa babbar aibun kawai shi ne shaye-shayen da ya ke yi."
Baba Sani ya kai
arshen maganar yana me jin
aci a zuciyarsa, tabbas shi ma ya ji zafin yadda Ameeru ya
oye asalinsa bai bayyana cewa shi
in ba
an Honourable Attah bane, duk da cewa shi ba wannan ne damuwarsa ba, don baya cikin irin iyayen da ke bada auren
ansu don kwa
ayin duniya, ko kuma don kasancewar wanda zai basu auren sun fito a masu arzi
i, ko sun yi fice irin yadda Honourable
in ya yi fice a harkar siyasarsa.
Abinda ya bashi haushi kawai
oye gaskiya don ba a son
ulla ala
ar aure da
arya da rashin gaskiya, domin zama ne ake son a yisa na gaskiya da amana tare da yarda da juna.
Zuhurah ta sauke numfashi tana jin da
in yadda Baba Sani ya gane cewa shaye-shayen Ameerun zai iya zama babbar illar da zai kawo
arshen zamanta da shi, shiyasa lokacin da ya sallameta ta mi
e da kuzarinta sosai, tana ji tamkar ta gama da rabin matsalarta ne akan Ameeru.Umma ta rakata da ido tana jin ciwo da wani irin zafi a cikin zuciyarta me tsanani, sam bata so wani matsala ya gitto a rayuwar auren
an nata ba, domin akan TAIMIIYYAH ta lissafa aukuwan tarin matsaloli su biyo baya a gidan aurenta, sai gashi tun ba a je ko'ina ba matsalolin sun
ullo daga nata
angaren ne bana TAIMIYYAH ba.
Idanunta suka hasko mata irin tarin annuri da shau
in juna da ta gani akan fuskokinsu, lokacin da suka zo gaida Baba Sanin da yi masa sallama, wani abu me girma da nauyi ya danne zuciyarta, tana ji tamkar ta saki ihu ko zata samu sau
in irin ciwon da zuciyarta ke yi.
Washegary Baba Sani ya samu iya da magana akan Zuhurah, tare da sanar da ita shawaran da ya yanke na kiran Ameerun da uban ri
on nasa domin a zo a zauna.
Idan har ya tabbata cewa Ameerun na shaye-shaye tabbas ba zai tirsasa Zuhurah zama da mashayi ba, sai dai idan har ita ce ta sakko da kanta ta nuna cewa ta ji ta gani za ta koma hannunsa.
Iyah ta numfasa tana jin ko ka
an babu da
i cikin zuciyarta, domin duk yadda su Zuhurah za su lalace suna nan dai a matsayin jininta, kuma jikokinta da take jin
aunarsu har cikin zuciyarta.
Ta bu
e baki cike da nuna alhini ta ce, "Allah ya kyauta Sani, amma sam abu bai yi da
i ba, tun asali na ji ajikina cewa za a rina don ni kallo
aya na yi masa na sha jinin jikina, cewa baya cikin sahun kintsatstsun samari, amma kasancewar ban isa da su ba kuma basa ganin girmana yasa na tsuke bakina, don kar a ce na kore mata saurayi
an masu arzi
i.
Yanzu Fisabilillahi ina ranar hakan ace aure kwana takwas kacal amma matsaloli sun fara biyo baya?
Allah ya yi mana mafita shi ne kawai abin cewa."
Baba Sani ya numfasa yana jinjina kai ya ce, "Babu ranar hakan kam Iyah, kuma wallahi iya bincike na sanya anyi akan yaron amma babu wanda ya ce an sameshi da wani hali marar kyau, shiyasa abin ya
aure min kai da sani a damuwa!"
"Ahaf!
Ai fa
in gaskiyar halayyar mutum a binciken aure yanzu ya yi matu
ar wahala Sani, ana dai yi ne don a samu nutsuwar zuciya da sanya kyakykyawan zaton cewa naka ya zai dace da gidan mutunci, amma babbar makamin binciken bawa a wannan zamanin shi ne addu'a, da kuma zamowa me kyakykyawar zuciya, wanda baka nufin kowa da sharri sai alkhairy, to idan ka kasance a hakan sai Allah ya dubeka ba zai sanya ka fa
a hannun banza ba sai wajen nagari, amma ka gafarceni Sani ko wannan auren na Zuhurah ya mutu, ina so ka sanya a ranka cewa shukan da Zuwairah ta yi ne za ta fara girbansa, kuma ramin da ta jima tana jinawan don
ar wasu ta fa
a ciki shi ne nata
an za su rufta a ciki, domin babu yadda za a yi ka nufi
an wani da sharri kai ka ce zaka ga alkhairy akan naka
an, wannan
aryace wallahi domin Ubangiji baya zalinci.
Allah ya shiryar da mu ya gyara zukatanmu ya rabamu da hassada da yiwa juna mugunta, ya maganar
aurin auren naku kai da Samha yana nan a asabar me zuwa
in?"
Iyah ta kai
arshen maganar da jefawa Baba Sani tambayar, wanda jikinsa ya mutu da kalaman Iyah ya dube ta ya ce, "Eh!
Yana nan Iyah an riga an tsaida magana za a
aura
in, zuwa sati me zuwa a kawota nan Zaria, daga nan za mu wuce Kano tare,ina na so daga gobe a fara gyaran part
in, don so nake yi ayi sabon fenti sai a maida kayan ciki tunda sabbi ne ba jimawa sukai can ba."
Iyah ta jinjina kai cike da gamsuwa ta ce, "To Allah ya kai mu ya tabbatar mana da alkhairy."
Baba Sani ya amsa da cewa, "Ameen." Daga haka ya yi sallama da Iyah ya baro part
in nata zuciyarsa cike da begen son jin muryar Ummie, wacce tunda aka fara maganar aurensu wani
aunarta me zafi ke bin jinin jikinsa.
___________
*Gonar Ganye.*
*Gidan Basmah.*
Kana sanyo kai cikin falonta za ka fara jiyo dararrakun
awayenta Sharifah da Amnah, wa
anda sai yau suka sake waiwayota tun bayan da suka yo mata rakiya zuwa
akin nata.
Basmah da ke zaune daga kusa da Sharifah ta ta
e baki ta ce, "Yanzu Sharifah miye anfanin wannan dararrakun da ku ke yi, matsalar da na ke ciki fa na ke sanar da ku.
Yanzu Fisabilillah ya dace ace uwarsa ta zo ta tare mana a gida daga yin aure, idan dawowa nan
in za ta yi gaba
aya ai ba a irin wannan lokacin da mu ke bu
atan a barmu mu sakata mu wala za ta dawo ba, da na yi magana sai Nass ya hauni da fa
a wai so na ke na kori uwarsa a gidansa ko me na ke nufi?
Jiya ma har zagina ya yi yana cewa idan na sake magana akan zamar uwarsa a gidansa sai ya bani mamaki.
Don Allah ku dubi yadda ko irin kyawun amarcin nan da ake yi ni ban yi ba, sabida bani da kwanciyar hankali Sharifah, kullum cikin yi min gorin cewa ba zai ta
a so na ba sai dai na zama sex machine
insa, tun da na za
i aurensa har da masa asiri, ya kuma tabbatar min da cewa ba don albarkacin irin soyayyar da ya yi wa TAIMIYYAH ba, wallahi sakina zai yi ya auro wacce za ta iya maye masa gurbinta a zuciyarsa tun da ya riga ya rasata."
Basmah ta kai
arshen maganar cikin rawar murya, sabida ba
aramin zafi da ciwo kalaman Nass ke mata a zuciyarta ba,sabida yadda ita take fama da zazzafar soyayyarsa amma shi sam bata gabansa.