Sashe 50
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TAIMIYYAH dake ninke Hijab
in data cire ta dubi Yasmeen
in tana fa
in, "Na gani Yasmeen,baki ji ma tambayan rainin wayan da tai min bane ,wai ina muka ha
u hmm!"
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan cike da takaici,tana aje Hijab
in data gama ninkewa akan gado.Dai-dai lokacin da kira ya shigo wayarta,ganin Anty Mardiyyah ne yasa ta
agawa,suka gaisa.TAIMIYYAH tana tambayanta gajiyan hanya,don jiya suka juya daga Zarian sun zo sunyi gaisuwa har da mijinta,hatta da dangin Maman TAIMIYYAH da ke garin Daura duk sun zo gaisuwa cike da mota.
Bayan sun gama magana da Anty Mardiyyan ne, TAIMIYYAH ta aje wayan tana duban Yasmeen take fa
in, "Yasmeen inata so in tambayeki me Baba Sani yace da kika raka Nass wajensa,ko baki shiga ba a waje kika tsaya?"
Yasmeen ta dubi TAIMIYYAH tana murmushi ganin yadda TAIMIYYAN ta wani narke face,kafin ta furta "Ina fa na shiga daga waje na tsaya in gaya miki,amma dai ina jiyo sa yana tambayan Nass daga ina yake.Nass
in ya sanar dashi sunan anguwan su,daga haka bai sake tambayansa komi ba."
TAIMIYYAH sai ta sauke ajiyan zuciya tana fa
in, "Thank God,wallahi sam bana so Baba Sani ya san da maganan Nass a yanzu,sai zuwa gaba ka
an."
Cewan TAIMIYYAH cike da shagwa
a,Yasmeen ta aika mata harara tana fa
in "Matsoraciya, to miye abin rashin son ya sanin tunda dai kina son abinki,ko kina tsoran yace ya fito da wuri ne asa rana mu sha biki?"
TAIMIYYAH ta aikawa Yasmeen harara tana fa
in "Ko ba ku sha biki ba..!
Ke wallahi
ar rainin wayau ce Yasmeen
innan."
Yasmeen dai dariya kawai tayi,tana yin gaba ta shige toilet don yin fitsarin daya cika mata mara.TAIMIYYAH sai ta
auki wayanta tana kiran layin Anty Laurat,wacce ta tafi tun shekaranjiya dasu Mamansu suka zo gaisuwa,sai suka tafi tare da ita.Sun da
e suna magana Anty Laurat na sake kwantar da hankalin TAIMIYYAH da cewa ta rage tunani ta dinga cin abinci kuma,don tunda akai rasuwan bata cin wani abincin kirki sai an matsa mata.
Daga
arshe sukai sallama TAIMIYYAH na sauke wayan daga kunninta,memakon ta aje wayar sai ta shiga ma'ajiyar adana hotuna tana kallon pics
insu Nahar.Hawaye na biyo fuskarta yana sauka akan jikinta,wani irin kewansu take ji na sake baibaye zuciyarta,lokacin data bu
o pic
in Abie kuwa bata san lokacin data fashe da kuka ba.
A haka Yasmeen ta fito ta samu TAIMIYYAH tana kuka sosa,sai ta zauna aikin rarrashi har zuwa lokacin da TAIMIYYAN ta tsaida kukan tana faman sauke ajiyan zuciya akai-akai.
A can Sasan su Zuhurah kuwa,Zuhuran ce zaune ita da Basmah a cikin
akinsu.Basmah ta dubi Yayarta tana fa
in "Yah Zuhurah a gaskiya Guy
innan ya ha
u fa,ke kinji yadda yake magana cike da aji,daga gani
an boko ne da yasan kan gayu.Wallahi farat
aya naji ya shiga raina,shi ko yana da wannan ha
uwan ya tsaya kula gurguwa?
Anya ko ba kyawunta kawai ke jansa ba,ko kuma sha'awanta ke fisgansa yana son cimma wata manufa akanta,amma in ba haka ba mi zai ci da gurguwa alhali ga lafiyayyun
an mata,da suka mallaki komi na cikar halitta,amma dai zamu zuba ido mu ga yadda lamarin zai kasance."
Basmah ta kai
arshen maganan tana ji ina ma ita Nass yace yana so ba TAIMIYYAH ba!
Zuhurah da itama zuciyarta ke cike da mamakin wannan lamari,ta ta
e baki tana fa
in "Wallahi Basmah nima san
amewa nayi kawai a tsaye,don duk kwarzanta shi da Anty Laurat ke yi ban
auka ha
uwansa ya kai haka ba,to ai wannan ya ma fi Yah Sadeeq ha
uwa da komi.Ita kuma makiran baki ga wani narke masa da take yi ba,shi kuma duk ya wani susuce yana faman bin ta da mayen kallo,wallahi TAIMIYYAH ba
aramar shu'uma bace Allah ne ma ka
ai yasan meyasa ya maida ita gurguwan ma."
Zuhurah ta
are maganan cike da jin kishin TAIMIYYAN na sukan zuciyarta.Basmah kuwa sai cewa tayi "Ai Insha Allah wannan guy
in sai ya su
uce mata,ba za ta ta
a auren kaman wannan alhali mu gamu lafiyayyun ko saurayin bamu da shi,gara ma ke kin kama Ameeru a hannu mitsuuw...!" Yadda Basmah ta ja tsaki kaman zata tsinke harshe yasa Zuhurah sakin dariya tana fa
in "Easy Sis ki kwantar da hankalinki ke ma zaki samo mana Handsome guy Soon."
Suka
arke da dariyan sha
iyanci,kafin su kamo wani zancen amma sam Nass ya
acewa a zuciyan Basmah,wani irin feeling take ji akansa na fisgan zuciyarta,gefe guda tana sake jin tsana da kishin yadda TAIMIYYAH ke kere su a komi tamkar ba Musaka ba....!
Ranan da akai addu'an Bakwai a ranan Guggo Bilki ta koma Kano,ta so
warai su tafi tare da Yasmeen,amma sai TAIMIYYAH ta sanya mata kuka akan ta bar Yasmeen
in ta sake wasu kwanaki.Iyah ma sai ta goyawa TAIMIYYAH baya akan abar Yasmeen ta zauna,tunda ita ke sake kwantar ma TAIMIYYAH da hankali da
ebe mata kewa.Hakanan Guggo Bilki ta koma cike da alhinin wannan rashi da suka yi me tsananin zafi da ciwo,wanda har abada ba zasu mance ba.
Ummie ita ma dukkanin
an uwanta sun tattara sun tafi,sai ita ka
ai da wata Innarta Dattijiya da aka bari ta zauna da ita.Ranan gaba
aya gidan kowa sai daya zubda hawaye, mutuwan ya sake dawowa sabo,sabida yadda Ummie da TAIMIYYAH ke faman kuka tamkar ranan ne akai mutuwan.Da
yar aka samu sukai shiru ana sake musu nasiha akan muhimmancin tawakkali da yadda da
addara.
Iyah ce da kanta ta sake sawa akaiwa Ummie saukar Qur'ani a rubuce aka wanke tana shan ruwan.Tausayinta sosai Iyah ke ji don tasan cewa babu wanda zai kaita jin zafin wannan rashin,ko ita data kawo Sameer duniya ba zata ce tafi Ummie jin zafin rashinsa ba.
Haka kwanaki suka cigaba da shurawa,su Baba Sani duk suka koma bakin aikinsu ranan Monday.Sai kuma a ranan TAIMIYYAH ta sake sanya Yah Sadeeq a idanunta,lokacin daya shigowa yiwa Iyah sallama,sai yasa Yasmeen tai masa kiran TAIMIYYAN.Yana me sake mata nasiha akan ta kwantar da hankali tayi dangana,shima Baba Sani haka ya tasa TAIMIYYAN a gaba yayi na shi lallashin da nasiha kafin ya tafi...
Kwanakin da suka biyo baya duk su TAIMIYYAH sun yi shi ne cikin tarin kewa,da alhinin rashin su Abie
in,wanda kullum kwanan duniya ta kwanta bacci sai tayi mafarki da su,takan farka cikin dare tai ta salloli tana ro
on Ubangiji ya bata juriya da dangana ita dasu Ummie da Iyah,kuma a hankali ta fara samun nutsuwan zuciya da dangana.......
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *34*
*Cairo, Egypt.*
Yau kwanan su A.Maleek uku kenan da isowa
asar Cairo wato ( Egypt).Sun sauka ne a wani New City cikin wani ha
en building wanda akai renting
insa da ku
i masu nauyi.
Single Bedroom ne da babbar falo ha
e da Kichen sai toilet makeke da ke manne cikin Bedroom
Daga yanayin yadda aka tsara ginin gidan da yadda a ka
awata
akunan,za ka fahimci cewa kama irin wa
annan wajen sai Manyan ma su Ku
i.Don ba
aramin tsaruwa gidan ya yi ba musamman yadda aka tsara
akunan da kayan more Rayuwa ma su asalin kyau da nauyin ku
Daga cikin Bedroom
in Suhailah ce kwance a jikin Maleek Ado wanda ya ke amsa waya cikin harshen Nasara.Hannunsa
aya na shafa gashin kan Suhailah wanda bata jima da busar da shi ba,ya sauke wayan daga kunninsa lokacin da ya kammala amsa call
in,manyan idanunsa na sauka akan gashin da
aya hannunsa ke kai.Cikin
asaitacciyar muryarsa yake cewa, "Wife zuwa anjima ka
an Sunusi zai
ariso ina so mu kammala da Asibitin a yau, zuwa gobe sai mu fara zagayawa wuraren bu
e ido."
Suhailah ta
ago idanunta ta sauke akan Maleek kafin ta ce "To Allah ya kai mu anjiman My Maleek,jikina ya riga da yayi sanyi tun bayanan da likitar tayi jikina na bani na riga na aikata babban kuskure cikin rayuwata,tunda kaf sakamakon gwaje-gwajen da aka yi babu wanda bai nuna cewa mahaifata bata samu matsala ba.Ka ga kenan duk wani hope da za a bani na cewa komi zai iya komawa normal zuciyata ba za ta gamsu ba, har sai lokacin da na ganni
auke da ciki a mahaifata Yah Maleek!"
Yadda Suhailah ta kai
arshen maganan tana sakin kuka tare da sake shigewa jikinsa.Ya sanya Maleek lumshe idanunsa yana sake rungumarta da kyau,hannunsa na shafa bayanta alamun rarrashi,kafin ya bu
e baki yana cewa "It's okey please!
Kuka ba zai yi maganin komi ba Suhailah,kuskure kin riga kin yi so sai ki rungumi dukkan
addaran da zai biyo baya,har yanzu kina da sauran hope idan har kin shaye magungunan da aka ce za a
aura ki akai,tunda
wararriyar likitar ta bada tabbacin watakila kafin ma ki kammala shanye dose
in za ki iya
aukan ciki,kin ga kenan akwai hope.Sai dai mu dage da addu'a tunda shi Allah ba a masa dole,zai iya bayar da rabon a lokacin da muke saka rai,zai kuma iya hanawa har zuwa wani lokaci koda a ce kuwa komi ya koma normal
in."
A.Maleek ya kai
arshen maganan yana share mata hawayen da ke zubowa daga idanunta.Suhailah tayi lamo a jikinsa tana sauke ajiyan zuciya,wani irin nadama da dana-sanin biyewa Zuby na sake kama zuciyarta.Sun jima a haka yana lallashinta da kalamai na kwantar da hankali,don Maleek har cikin zuciyarsa ya ke jin tausayin Suhailan yanzu.Sabida yadda yake hango tsananin nadaman da tayi a cikin idanunta,shi yasa yake sassauta fushinsa akan kuskuren da ta riga ta aikata shi.Fushinsa ba zai sauya komi ba amma baya ji da zaran ta shanye magangunan da za a bata ba a samu wani cigaba ba to dole zai
ara aure,don da gaske yana bu
atan haihuwa....