Sashe 93
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta mi
a hannu a hankali kamar me tsoron ta
a wayar,ta janyota ta yi swiping tare da bu
o sa
on kai tsaye,don ganin me ke rubuce a ciki,idanunta suka sauka akan kalaman daya aiko kamar haka, " _Zaynabb meyasa zaki kashe min waya?Zan barki ki nutsu da kyau, amma kada ki ce za ki damu kanki da yawan tunanin,cewa sai kin san ko waye ni cikin gaggawa,soon za ki sani Zaynabb.Gud night wife to be._ "
TAIMIYYAH ta dinga karanta sa
on yafi sau goma,kanta na sake
aurewa tare da jin matsanancin fargaba, da tsoron wannan mutumi.Kalamansa na
arshe ke sake gigita tunaninta inda yace "Wife to be." Tunanin ya haska da wasu irin tarin tambayoyi da suka cika kwanyarta, 'A ina ya san ni,kuma waye ya bashi numberta har ya kirani,ba tare da na bashi ni a karan kaina ba?"
annan tambayoyin suka cika zuciyar TAIMIYYAH, tare da sake kulle mata kai,ta
urawa sa
on idanu tana sake karantawa a karo na goma sha
aya.Ta
auke dubanta daga karanta sa
on, tana nanata sunansa akan harshenta a bayyane, "Maleek Ado." Kamar yadda ya rubuta daga
asan sa
on,ta maida idanunta ta lumshe abinda ya faru
azu a falon Abie na dawowa kwanyarta, 'Kenan da gaske mafarkin ya ke yi da irin idanunta,shiyasa ya shiga shock lokacin da ya ganta a zahiri,har yana kasa ri
e kansa sai da ya ta
a fuskarta?" Wannan tunanin ya haska cikin kanta,tana jin wani irin abu na shiga jikinta yana ratsa
argonta.Ta sake rintse idanunta zuciyarta na wani irin bugu,ta bu
e idanun tana kai hannu ta shafa fuskarta,ji take yi kamar har lokacin lallausar hannunsa na kan fuskarta ne.
yar TAIMIYYAH ta iya yakice tunanin komi, ta sakko daga kan bed
in ta nufi toilet,alwala ta
auro ta fito ta nufi kan sallaya don gabatar da shafa'i da wuturi, wanda bata yi sai za ta kwanta bacci.
Lokacin da ta idar light off kawai ta yi ta bi lafiyar gado,bayan ta canza kayan jikinta zuwa na bacci,ta jima sosai tana faman tunane-tunane duk akan Maleek Ado.Wanda ya yi mata tsaye a cikin rai, ta ke kuma da bu
atan sanin cikakken waye shi,ya akayi kuma har ya kawo kansa gidansu alhali yace mafarki ya ke kawai da me irin idanunta?
Sai da TAIMIYYAH ta ga cewa tunani zai iya halaka kwanyarta, sannan ta lumshe idanunta tana fara karonto azkar na kwanciya bacci.
_____________
angaren Maleek Ado kuwa,lokacin da ya turawa TAIMIYYAH sa
on,sai ya maida kansa ya kwantar akan pillow yana me lumshe idanunsa.
Muryar TAIMIYYAH da salon maganarta ke dawo masa,yana jin wani irin feeling na dabaibaiye zuciyarsa.Idanunta yake haskowa a lokacin da take waro masa su,bayan ya gama bata labarin mafarkin da ya dinga yi da mai irin idanunta.Kyakykyawar murmushi ya bayyana a saman miskilalliyar fuskarsa,ya kai hannu zuwa kansa yana yamutsa sassalkan gashin kansa me matu
aukar ido,sabida ku
in da suman ke ci ba ka
an bane.
Kiran Suhailah ne ya shigo cikin wayarsa,hakan ya dawo da shi cikin hayyacinsa,daga duniyar tunanin TAIMIYYAH da ya lula.
Ya mi
a hannu ya janyo wayar, yana receiving call
in tare da gyara kwanciyarsa sosai.Muryar Suhailah cikin shagwa
a ya shiga kunnuwansa lokacin da ta ke cewa, "Hello! my Maleek kana jina?"
Maleek ya bu
e idanunsa yana cuting call
in,ya kirata vid call kawai don yana bu
atar ganin yanayin da take ciki.
Fuskar Suhailah zuwa gangar jikinta ne ya bayyana a allon screen
insa,lokacin da Suhailah tayi receiving vid call
in.Maleek Ado ya sauke ganinsa a kan rigar baccin da ke jikinta kalar pink me santsi,rigar me fa
in wuya ce hakan yasa
irjinta ya fito sosai ta sama.Ya
auke idanunsa daga kallon
irjinta ya mayar zuwa kan fuskarta,idanunsu suka gauraya dana Suhailah, wacce ita ma nata idanun ke kan kallon face
insa.Ta sakar mata kyakykyawar murmushi tana fa
"My Maleek i miss u,tun
azu nake kiran line
innan naka ina jin busy,na kira Hajjah ma bata
aga ba,har yanzu fa bana jin da
in jikina Baby."
Tayi maganar cike da shagwa
a ganin yadda Maleek
in ya tsura mata ido,kafin ya bu
e baki kamar mara son magana ya ce, "Sorry wife,sau
i ai a hankali yake samuwa, hope dai kina shan magungunan yadda ya dace?" Suhailah ta gya
a kai cike da tabbatar masa da cewar tana sha,sai Maleek ya cigaba da cewa,
"Alright!
Karki damu zazza
in zai tafi soon wife,but i miss u wife so much,oya kiss me wife."
Subailah sai ta saki murmushi, tana aiko masa da kiss
in kamar yadda ya bu
ata,shi ma sai ya aiko mata da nasa kiss
in, suka saki murmushi a lokaci guda.Kowannensu na jin wani matsanancin kewar
an uwansa na danne zuciyarsa,Suhailah ta sake narke murya tana cewa, "Sweet
azu wata makwafciyarmu ta shigo, ta yi introducing kanta a wajena tana so mu dinga zumunci, tace su ma basu jima da tarewa ba,goben za ka taho
in ne my Maleek?"
A.Maleek Ado ya dubi Suhailah da manyan idanunsa ya ce, "Yes gobe zan dawo wife,na gane gidan da kike nufi,ina ga matar Captain Aliyu ce indai wanda gidansu ke jikin namu ne ko?"
Subailah ta amsa da cewa, "Yes haka tace kuwa,sunan mijin Aliyu ita kuma Jawahir,matar me fara'a da son mutane kuwa, daga gani za ta yi kirki sosai Yah Maleek."
Maleek ya
aure fuska tare da zama so serious lokacin da ya ce, "Okey daga gani
aya da ki kai mata har kin karanci halinta kenan,look Suhailah ni fa bana son saurin sakin jiki da mutanen da kike yi,u have to be very very careful akan irin wan
anda za ki dinga mu'amala dasu,and bazan yarda da shiga gidan mutane ba,su idan sun shigo miki ba zan hanaki harka da su ba,amma ban yarda kina shiga gidan kowa ba,Abuja bariki ne ba irin Zaria bane da kika sani,so u have to be careful."
Suhailah da ke sauraren Maleek, idanunta akansa ta narke murya tana cewa, "Okey my Maleek zan kiyaye In sha Allah,dama ina gaya maka ne cox tace a gaida ka."
Daga haka suka cigaba da hiransu irin na mata da miji,kafin su yiwa juna gud night, Maleek ya kashe wayarsa yana jin kewar Suhailar me tsanani na ratsa shi,ga kuma tunanin TAIMIYYAH da ke addabar zuciyarsa.
Ya mi
e tsaye yana
aukar remote
in AC ya
ara
arfin aikinsa,sannan ya nufi toilet don yin uzurinsa,yana fitowa light off yayi ya kwanta, yana ji a zuciyarsa dole gobe kafin ya wuce, ya sanar da Hajjah yadda yake ji akan wannan gurguwan, don ba zai iya jurewa ba,idan har ba mallakarta yayi da gaggawa ba.
____________
Washegary TAIMIYYAH ta tashi ne da tunanin Maleek cikin zuciyarta,amma sai ta dinga kwa
ar zuciyarta akan ta manta da tunaninsa.
Koda ta ga shigowar kiransa vid call, misalin sha
aya na safe
auka tayi,duk yadda wani sashi na zuciyarta ke kwa
aitar da ita,ta
auki wayar bata
auka
in ba har kiran ya yanke,lokacin da wani kiran ya sake shigowa ma TAIMIYYAH
auka ta yi,sai ma ta aje wayar bisa bed tana me fita daga
akin baki
aya.
_____________
*Gonar Ganye.*
A.Maleek Ado ne zaune a tsakiyar falon Hajjah yana yin breakfast,tun wajen
arfe goma ya iso gidan don yana son suyi magana da Hajjah kafin ya wuce Abuja a yau
Duk kiran da ya yiwa TAIMIYYAH suna zaune tare da Hajjan ne,hakan yasa ya dubi Hajjah lokacin da kiran
arshe ya tsinke ba tare da TAIMIYYAH ta
aga ba ya ce, "Hajjah ina ta kiran Yarinyar nan ta
i ta
aga wayata,na kirata sau hu
u kenan, gaskiya Hajjah ba zan iya jurar hakan ba,tun jiya da na bata labarin mafarkin dana dinga yi a baya, ta kashe min waya bata
ara saurarata ba.Don Allah Hajjah ki je wajan kakarta ki sanar dasu halin da ake ciki,don ni ba
aramin yaro bane da zan tsaya soyayyar jan aji,tunda na
aura idanuna akanta na gane itace yarinyar cikin mafarkina,shikenan zuciyata bata sake hutawa ba,wani azababben
aunarta na ke ji irin wanda bazan iya misaltawa ba,sannan ina ji a jikina cewa ba zan sake samun sukunin zuciyata ba, in har ba mallakarta na yi ba Hajjah."
Maleek ya kai
arshen maganar cikin marairaice murya,hakan yasa Hajjah dubansa tana faman sakin murmushi ta ce, "Maleek kana da gaggawa a cikin lamuranka,kamata yayi ka yi ha
ury ka bita a hankali,ina ga ta tsorota da cewa kana mafarki da ita alhali bata san ka ba,bata san ko kai waye ba.
Kawai ta ganka ne rana tsaka ka je gareta,sannan kuma ka ce kana mafarki da irin siffar idanunta,ka ga hakan dole ya jefata a ru
ani.Zan je gidan zuwa jibi In sha Allah mu tattauna da Iyah
in,zan sanar da ita komi tare da neman alfarman a bamu dama, ka fara neman TAIMIYYAH,idan har ta ji tana sonka shikenan sai komi ya zo cikin sau
i,in kuma bata sonka sai mu ha
ura don ba za a yi mata dole ba."
Hajjah tayi maganar idanunta akan Maleek, wanda ya sake tsuke fuska,gaba
aya zuciyarsa na ga TAIMIYYAH,tunda ya tashi yake jin babu abinda yake son ji da gani kamar muryarta, da son ganin wa
annan sparkle eyes
in nata, masu tsananin haske da birgewa.Ya narke murya sosai yana duban Hajjah da fuskar tausayi yake fa
in, "Please Hajjah ki daina cewa in bata so na,ni ko bata sona tunda ni naji ina
aunarta to hakanan za ta amsheni,ni zan koyar da ita yadda za ta
aunace ni,ni dai kawai Hajjah ki je gobe ba sai jibi ba, sannan ki
an kira ta yanzu inji muryarta please Hajjah, hakan kawai zai bani nutsuwa har na isa Abuja cikin kwanciyar hankali,wallahi Hajjah ba zan iya misalta miki yadda nake ji akan Zaynab daga ganinta daga jiya zuwa yau ba."
Hajjah ta dubi Maleek da fuskar tausayinsa, don ita kanta ta fahimci cewa,akwai wani
oyayyen lamari da ya jona zuciyar Maleek da TAIMIYYAH, tun akan labarin mafarkin da yace yana yi da ita.