← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 184

Sashe 104

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maleek ya saki murmushi ka
an kafin ya ce , "Zaynabb kin cika kunya da yawa ,anya ko zan samu irin kulawar da nake bu
ata daga mace a gunki?"
TAIMIYYAH ta yi saurin dubansa kamalaman da bata shirya furtasu ba,suka su
uce akan harshenta suka yo waje inda ta ce, "Ai ita na san tana baka."
Maleek da idanunsa ke kan bakin TAIMIYYAH, bai san lokacin da murmushi ya haska a samar fuskarsa ba, yayi saurin cewa, "Ita wa ce Zaynabb?"
TAIMIYYAH da wani kishi da haushin kanta ya gama cika ta,sabida yadda tayi su
ul kalam ta furta kalaman a fili har ya ji,sai sake narke face ta ce, "Ita matarka mana."
Maleek sai ya miskile face cike da don tsokanarta ya furta, "Oh!

Tana bani mana sosai ma,kin san ta iya luv shiyasa na ke so ke ma ki rage wannan kunyar,sabida ku dinga gasa da juna wajen nuna min luv
in, ko ba haka ba wife?"
TAIMIYYAH tayi kicin-kicin da face tare zum
uro
aramin bakinta,cike da shagwa
a ta ke duban Maleek ta ce, "Ni ban iya ba tunda ita ta iya shikenan sai ta dinga nuna maka luv
in."
"No Babe!

It's not okey for me, cox ke ma soon za ki zama mallakina, kuma dole ina bu
atar ki dinga nuna min luv a zahiri."
Maleek ya yi maganar yana sake miskile face, amma can
asan zuciyarsa dariyane fal cikinsa,sabida yadda TAIMIYYAH ke yi da fuska cike da nuna kishi a zahiri,hakan ba
aramin sake kimsa soyayyarta ya yi a zuciyarsa ba.

TAIMIYYAH bata kuma magana ba sai tashi da ta yi,ta isa wajen da aka shirya coolers
in abincin da ta
ata lokaci ta yi masa.

Ta fara da bu
e cooler
in farko tana tambayar Maleek me za ta zuba masa?

Ya
ago manyan idanunsa ya kai kanta yana cewa, "No wife am full ,Hajjah ta cika min ciki da abincinta."
TAIMIYYAH ta tsuke fuska cike da rashin jin da
i ta furta, "Please!

A zuba maka dai ko ka
an ne, ka ga na
ata lokaci me yawa wajen yin girkin,in zuba please?"
Yadda ta marairaice masa cike da shagwa
a, yasa Maleek kasa sake gwaleta a karo na biyu,sai ya
aga mata kai yana furta, "Amma
an ka
an Zaynabb."
TAIMIYYAH ta zuba masa shinkafar
an ka
an, ta zuba ha
in Salad
in daga gefe guda,sanna ta taso ta kawo masa tana me aje plate
in daga saman kujera.

Maleek ka
an ya ci abincin amma ya ji da
insa
warai,tare da jin mamakin cewa Zaynab
in ce da kanta tayi wannan ha
an abincin.

Lokacin da ya tashi tafiya TAIMIYYAH ta shiga da shi wajen Ummie suka gaisa,ya aje mata ku
e masu yawa,Ummie ta yi masa godia bayan ta yi iya yinta ya
auki ku
insa ya
i, daga wajen Ummie TAIMIYYAH ta yi masa jagora zuwa wajen Hajjaju Iyah.

Maleek ya zube ya kwashi gaisuwa tare ajewa Iyah ku
e ita ma masu yawa, Iyah ta yi maza ta ce TAIMIYYAH ta kwashe ku
in ta mayar masa.

Maleek ya nunawa Iyah cewa ba zai ji da
i ba, idan har bata amshi ku
in ba,hakan yasa Iyah ha
ura ta bar ku
in suka fito daga falon shi da TAIMIYYAH, wacce za ta yi masa rakiya zuwa bakin
ofar fita daga Part
in nasu.

Maleek ya dakata daga tafiyar da ya ke yi, lokacin da ya fahimci cewa iya bakin
ofar fitowa kawai TAIMIYYAH za ta yi masa rakiyar,ya bu
e baki cike da
asaita ya ke furta, "Zaynabb iya nan kawai za ki yi rakiyar?"
Ta gya
a masa kai tana magana cike da shagwa
a ta ke cewa, "Sorry na gaji ne shiyasa, ka gaida Hajjah da kyau Allah ya tsare hanya."
Maleek ya ji da
in kalamanta
warai, shiyasa ya sakar mata
aramin smile ya ce, "Ameen wife thank u, Hajjah za ta ji sosai but ba ki ce in gaida Anty
inki ba, tare muka taho fa tana wajen Hajjah."
TAIMIYYAH sai ta kwa
e face tace , "Ka gaishe ta tuh."
Maleek ya sake sakin murmushi yana yin gaba,TAIMIYYAH ta bi bayansa da kallo tana jin wani irin zazzafan feeling na kwaranya a zuciyarta,ta juya cikin slowly zuwa cikin falon Iyah.

Zamanta bada jimawa ba Tukur ya fara shigowa da manyan ledoji masu
auke da tambarin SAHAD STORE, daga ita har Iyah suka zubawa manyan ledojin har hu
u da Tukur ya aje a falon ido.

Tukur ya juya ya fice bayan sun gaisa da Iyah, ya sanar da ita cewa Maleek da ya fita yanzu ne yasa shi shigowa da kayan.

Iyah ta jinjina kai kawai tana rasa bakin magana,don ita sam bata son irin wa
annan
awainiyar.

TAIMIYYAH sai ta tashi tsam!

Ta nufi
akinta ba tare da ta bi ta kan sababin da Iyah ta fara yi akan yawan kayan ba.....
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*63*
*Gonar Ganye.*
*09:40pm*
Baka jin sautin komi cikin falon Hajjah sai na kukan da Suhailah ke yi, me ta
a zuciyar duk wani me saurarenta.

Daga Maleek har Hajjah kallonta suke yi cike da tausayi me tarin yawa, Hajjah ta tashi ta isa wajen da Suhailah ke zaune, ta ha
e kanta da guiwa tana razgar kuka.

Ta zauna kusa da ita tana me
ago fuskarta ta fara fa
in, "Suhailah ha
ury za ki yi, na san akwai ciwo amma bamu isa mu ja da hukuncin Ubangijiba,Maleek zai sake aure ne ba don ya daina sonki ko ya daina
aunarki ba,haka ba don ba ki haihu zai sake aure ba, zai sake aure ne sabida haka Allah ya rubuta masa cikin littafin
addaransa, za ki fahimci hakan ne daga labarin da muka baki, tun daga kan mafarkin da yake yi da Yarinyar, har kawo ha
uwata da ita da sanadin da ya zama silar kulluwar zumunci a tsakaninmu da su.Suhailah bana so ki ga cewa ba a yi miki adalci ba, shiyasa na za
i ku taho nan don a bu
e miki komi, ba wai ki ji magana daga sama ba,ina baki ha
ury tare da tausar zuciyarki,akan ki
auki
arin auren da Maleek zai yi a matsayin rubutacciyar
addaranku ke da shi,wanda mu da ku duka bamu isa ja da hukuncin Ubangiji akan hakan ba,don haka ki nutsu ki rungumi
addara tare da baiwa mijinki goyan baya, ki yi addu'a Allah ya ha
a kan ku ya ba ku dauwamammiyar zaman lafiya."
Hajjah ta
are maganar tana me rungumo Suhailah zuwa jikinta, ta cigaba da rarrashinta da kalamai na kwantar da hankali.

Suhailah ta
ago kanta daga jikin Hajjah, tana kallon direction
in da A.Maleek ke zaune, sai kawai ta sake barkewa da kuka,babu abinda ke amsa kuwwa cikin kanta da kunnuwarta ,sai maganar
arin auren da zai yi nan da lokaci ka
an, kamar yadda ya sanar mata da bakinsa.

Maleek ya
ago manyan idanunsa ya sauke akan fuskar Suhailah, yana jin tausayinta me girma na kassara zuciyarsa.

Memakon ya yi magana sai kawai ya mi
e yana barin musu falon ,ya fice baki
aya don ba zai iya zama yana cigaba da sauraren sautin kukan Suhailah ba.

Daga Hajjah har Suhailah suka bi bayansa da kallo, Suhailah ta sake fashewa da kuka tana ji tamkar zuciyarta za ta fashe,wani mahaukacin kishin Maleek ke sake danne zuciyarta.

Duk iya yadda Hajjah ta kai da son ta ga cewa Suhailah ta fahimce ta abin ya ci tura,sai ma tashi da Suhailar ta yi ta nufi
akinta na tun asali a gidan, ta kulle kanta a ciki don bata son sake jin kowani irin rarrashi daga wajen Hajjah, ta kuma gama
udurcewa a zuciyarta ba za ta bi Maleek zuwa GRA gidansu su kwana tare ba,don haushinsa take ji daga shi har Hajjan.

Gaba
aya daren idan Suhailah ta ce ta rintsa to ta yi
arya,tsanar Hajjah da Maleek take ji me zafi a ranta, tana ganin cewa sun daina
aunarta ne kawai,sabida Allah ya jarabceta da rashin haihuwa.

Ko da gari ya waye duk iya bugun
ofar da Hajjah ta dinga yi, akan Suhailah ta bu
e ta saurareta abin ya ci tura,sai ma cewa ta yi da Hajjah ta tafi abin ta don ba za ta ta
a bu
ofar ba,gara su barta ta mutu su
auki gawarta tunda sun daina
aunarta, don an ga ba idon iyayenta a raye.
annan kalamai na Suhailah su suka dugunzuma zuciyar Hajjah,ta juya cikin tsananin fushi ta nufi
akinta don kiran Maleek,ta sanar da shi halin da take ciki da Suhailah.

Lokacin da Maleek ya iso gidan Hajjah da
yar Suhailah ta yadda ta bu
ofar
akin, kallo
aya ya yi wa idanunta ya san ko ka
an bata samu bacci ba.

Sai tausayinta ya kama zuciyarsa,ya isa gareta yana
arin sanyata a jikinsa ya rungumeta, amma sai Suhailah ta yi gaggawar hanka
e hannunwansa daga ta
a jikinta,ta fara gaya masa zafafan kalaman da suka hasala zuciyar Maleek.
Chapter 104 · 0% Book details