← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 184

Sashe 119

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Anty Safiya tabi ta
akko su daga
asa cike da zallar tsoro da firgici, ganin layu ne take gani da idanunta ta dubi Anty Rady ta ce, "Radiya gane min ko idanuna ne basa gani daidai,wa
annan layu ne nake gani ko kuwa?"
Anty Safiya ta
are maganar tana mi
awa Radiya manyan layun guda biyu.

Anty Rady ta amsa tana dubawa cike da firgici ita ma akan fuskarta ta ce, "Da gaske layu ne Safiya ba gizo idanunki ke yi ba,Suhailah a gidan uban wa ki ka samo layu,yaushe ki ka fara bin Bokaye ba mu sani ba?"
Suhailah da zuwa lokacin ta ke zube akan bed tana kuka,ta
ago idanunta ta sauke akan Rady.

Wani irin firgici da tashin hankali na sake danne zuciyarta,muryar ta na rawa ta ce, "Wallahi Anty Rady sharrin shai
an ne da kuma zigar Jawahir,amma ni ban ta
a zuwa wajen Boka ba.Na rasa nutsuwata ne Anty sabida zafin kishin da na ke ji akan Maleek.

Shi ne ta ziga ni ta ce wannan hanyar ita ka
ai ce mafita da za a tarwatsa auren bayan an
aura,don Allah ku rifa min asiri kar ku gayawa Hajjah da Inna Dije,don na san kasheni ne kawai Inna Dije ba za ta yi ba."
Suhailah ta kai
arshen maganar tana sake rushewa da wani irin kuka mai cin rai.

Dukkanin jikinta rawa yake sabida shiga ru
u da tashin hankali,ga yunwa da ke sake kwakular hanjinta na sake taimakawa wajen sanya jikinta
aukar rawar.

Anty Rady da ranta ya gama
aci ta dannawa Suhailah wata uwar ashar!

Kafin ta ce, "Suhailah da iliminki na addini akai da komi ki ke kauce hanya, sabida kawai za a miki kishiya?

Lallai idan baki farga kin dawo hayyacinki ba kwanan nan za a fara kiranki da suna bazawara.

Don ina sahun farko da zan ziga Hajjah ta raba aurenki da Maleek tunda kin
akko hanyar zama ibilishiya mushrika.

Uban wa ya ta
a gaya miki cewa Boka ya isa ya hana Allah ida nufinsa akan bayinsa?"
Anty Rady ta jefawa Suhailah tambayar cike da tsawa,don ita irin mutanan nan ne masu saurin
aukar zafi.

Suhailah ta fa
a jikin Anty Safiya wacce mamaki ya daskarar da ita ta saki kuka tana cewa, "Don Allah Anty Rady ki yi ha
uri ba zan sake ba wallahi tun a yanzu na yi nadama,sharrin sha
ain ne da zafin kishi ya kai ni ga biyewa hu
ubar Jawahir."
Anty Rady ta
aga hannu za ta
auke Suhailah da mari,Anty Safiya ta yi saurin tarewa ta ce, "A'a Rady wannan ba shine mafita ba yanzu dai ta tashi ta kintsa ta ci abinci,don da alamu ko karin safe bata yi ba,idan ta gama sai mu yi magana da ita cikin tsanaki."
Anty Rady da ke huci ta gya
a kai cike da gamsuwa da maganar da Anty Safiya ta yi ta ce, "Suhailah maza tashi ki kintsa kafin ki sanar da mu wanda ki ka ta
a gani a zuriyar mu yana bin Bokaye don neman biyan bu
atarsa."
Suhailah jiki na rawa tabi umurninsu wajen tashi ta kintsa jikinta,har lokacin amma kuka ta ke yi hawaye sun kasa daina zuba akan fuskarta.

A haka ta gama shiryawa ba tare da ta iya yin wata aba wai kwalliya ba,ta dai sanya wani ha
an lace mai nauyin ku
i.

Kalar lace
in gray ne da akaiwa ado da red and milk colour, sosai kalar lace
in da yanayin
inkin boubou da akaiwa rigar na zamani ya amshi jikin Suhailah.

Ta sanya
ankunni manya da suka sake fiddo kyawunta.

Anty Rady ce ta mi
a mata kwalli tace ta sanya a idanunta,ta kuma tsaida wa
annan hawayen hakanan.

Suhailah ta amshi kwallin ta sanya a idanunta da zuwa lokacin sun kumbura sosai,ta aje kwallin tana tashi daga gaban mirrow
in ta nufi kan sofa ta zauna.

Jikinta a sanyaye yake da tarin nadama da firgicin halin da za ta shiga idan Hajjah ta ga wa
annan layun,kuma aka ce wai ita Suhailah ce ta amso su don ta binnesu da mugun nufi.Wasu hawayen masu zafi suka sake zubo mata,ta bar su sukai ta zuba ba tare da tayi yin
urin share su ba.

"Amshi maza ki ci ki shanye ruwan tea
in tas!

Empty plate da cup kawai na ke son gani."
Anty Safiya ta yi maganar tana mi
awa Suhailah plate
in da ke hannunta,me
auke da zazzafan Noodles da ta dafo mata.

Ta soya mata wainar egg a sama tare ha
a mata ruwan tea me kauri.

Suhailah ta amsa ta aje daga kan sofan,ita kuma Anty Safiya ta aje cup
in tea
in ta juya zuwa bakin gado ta zauna.

Anty Rady na zaune daga can gefe guda tana kallon Suhailah cike da takaici,don bata ga dalilin da Suhailah za ta tashi hankalinta haka don Maleek zai sake aure ba.Sabida bata ga abinda ta nema ta rasa ba,sannan duk wannan haukan kishin da take yi bama waje
aya za ta zauna da kishiyar ba,hasalima ba gari
aya za su rayu ba to a wani dalili ne Suhailar za ta damu kanta har haka,har tana
arin jefa kanta a halaka?

Ita dai Suhailah da
yar take tura Noodles
in sabida gaba
aya bata cikin nutsuwar zuciya da ta gangar jikinta.Hakanan dai ta dinga turawa tana kora ruwan tea
in,sai ga shi ta tada plate
in Noodles
in baki
aya.

Ta aje cup
in tea
in bayan ta shanye tana me yin hamdala,tare da
aga ido ta saci duban su Anty Rady da hankalinsu ke kanta,ta maida kan
asa tana ji tamkar
asa ta tsage ta shige,don su kansu kunyar ha
a ido ta ke yi dasu bare kuma su Hajjah.

Anty Safiya ce ta taso daga bakin gadon ta dawo kusa da Suhailah ta zauna,hannunta ri
e da wa
annan layun biyu ta dubi Suhailah ta ce, "Suhailah kin ga dai daga ni har Rady babu bare a nan,don haka ki ji tsoran Allah ki sanar damu gaskiyar yadda aka yi wa
annan layun suka zo gare ki,kuma wani
udiri ku ke dashi akan birne su?"
Anty Safiya ta yi tambayar tana tsare Suhailah da idanunta babu ko kiftawa,Suhailah da kanta ke
asa ta sake dankwafar da kanta hawaye na zuba daga idanunta.

Takaicin kanta da kanta na sake lullu
e zuciyarta,ta yi magana cikin muryar kuka ta zayyane musu duk irin hu
ubar da Jawahir ta dinga mata akan auren Maleek
in,har kawo ku
in da ta baiwa Jawahir
in ta je mata wajen Boka ta amso mata asirin,ta
are maganar da cewa, "Wallahi Anty Safiya ba ni ce da kaina na amso su ba,hasalima ban ta
a zuwa wajen kowa neman taimako ba,ita ce ta je ta amso ta kuma sanar da ni yadda za a birne su bayan an
aura auren,ku taimake ni ku rufa min asiri kar ku sanar da Hajjah,wallahi ba zan sake ba na tuba na yi nadama wallahi."
Suhailah ta yi maganar tana kuka sosai cike da magiya,amma sam hakan bai sa su Anty Rady jin tausayinta ba,sai ma tsawa da Anty Rady ta daka mata tana tambayarta wacece Jawahir?

Suhailah ta dubi Anty Rady jikinta har rawa ya ke yi wajen bata amsa ta ce, "Makwafciyata ce a can Abuja."
"Suhailah wai meyasa ke baki da hankali ne,baki san inda duniya ta sanya gaba ba,baki san illah da sharrin biyewa
awaye da
aukar hu
ubobinsu na sharri ba ko?

Uban wa ya gaya miki
aunar ki take yi da har za ta
auraki a irin wannan layin ke kuma ki hau kai?

Ba
aunarki ta ke yi ba so ta ke yi ki rasa aurenki don ubanki."
Anty Rady ta yi maganar tana ji tamkar ta taso daga inda take zaune ta kwa
e Suhailah da mari.

Anty Safiya ta amshe maganar da cewa, "Suhailah kina da wauta gaskiya,kuma baki da wayau ne ke a rayuwarki ko ka
an.

Shirme da sakarci kawai ki ka sanya a gaba sai zafin kishinki na banza da wofi,sabida duk zafin kishin mace ba ya hana namiji
ara aure sai dai idan bai so ba,ko kuma Allah bai zana masa cikin littafin
addararsa ba.Don haka ki dawo cikin hankalinki ki yi gaggawar tuba zuwa ga Mahaliccinki, ki gane cewa
arin auren da Maleek ya yi bai yi don ya daina son ki ba.

Kuma ba don ba ki haihu bane haka Allah ya rubuta masa cikin littafin
addararsa,sannan ki gane cewa Hajjah ba za ta ta
a goya baya ayi abunda da zai cutar da rayuwarki ba Suhailah,domin Hajjah Uwace a gareki da ta baki dukkan gata,ko ka
an bata cancanci mummunar butulci daga gare ki ba.

Wanda har za a
auraki akan layin da za ki iya cutar da gudan jininta,kuma da yake ke
in sakaryace da banzan kishi ya rufe idanunki,ki amince ki bi wannan turbar.

To ki sani cewa kamar Inna Dije da Hajjah sun ga wa
annan layun,don ni ban amince da nadamar da ki ke cewa kin yi ba,dole su zama shaida don idan wani abu ya faru da tilon
an ta ko
ar mutane ke za a fara tuhuma."
Anty Safiya na kai aya Suhailah ta sake rushewa da matsanancin kuka,ita kuma Anty Rady ta
aura da cewa, "Yo in banda abin ta ma ni da nake da kishiyoyi har biyu ta ta
a ji ko ganin koda wasa na ce zan bi hanyar bin Boka ko Malaman tsubbu?

Ban ta
a ba kuma bana fata Allah ya nuna min ranar da zan siyar da imani na sabida
a Namiji.Ki nutsu Suhailah ki maida lamuranki zuwa ga Allah shi ka
ai!

Ki kuma gode ma ni'imar da ya yi miki na samun miji nagari kamar Maleek.

Ke
ar gata ce Suhailah da Ubangiji ya yi miki ni'imomi da dama cikin rayuwarki.

Kar ki manta cewa akwai mata da yawa da basu fi
arfin ci da sha ba ma a gidajen aurensu,amma a hakan mazajensu ke zuwa su jajibo auren kuma su zauna da kishiyoyin dole, basu da yadda suka iya.
Chapter 119 · 0% Book details