Sashe 44
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yasmeen ce ke bata labarin komi,sanda ta shigo Sasan Iyah da yamma,aiko itama ranta ya
aci sosai da abinda Zuhuran tayi.Hakan yasa tace ta cire hannunta akan yin abincin dasu Zuhuran xasu tarbi Ameerun dashi,don tuni ma ya
ariso garin inji Zuhuran.Ya yi masauki a hotel ne ya
an huce gajiya,sai zuwa dare zai
ariso nan gidan.
Daga Zuhuran sai Basmah da masu aiki,su kai ki
ansu su kai rawansu a Sasan Baba Sanin.Don Anty Laurat
in komawa ma Sasan tayi,don kar ma Umman ta sata shiga ta taya su aikin,sai da akai kiran Sallar Magriba ta bar Sasan Iyan ta nufi nasu.
Su TAIMIYYAH kowacce sai ta tashi ta nufi
aki don
aura alwala.
___________
Maleek Ado ne zaune daga
asan carfet
in Babban falon da ke down stairs,yana sanye cikin
ananun kaya mafiya tsada.Dawowansa daga masjid kenan bayan an idar da sallan Isha'i,sai yayi masauki anan falon
asan don hutawa.
Yau ko ka
an baiyi nesa da gida ba,wajen Hajjah kawai ya je ya gaidata ya dawo gida.
Hatta wayoyinsa yau
in a kashe suka yini sai da yamma ya kunna su.Bai wuce minti biyar da zama ba Suhailah ta sakko daga sama,tana nufo wajensa direct cikin takunta me cike da yau
Tunda ta doso shi idanunsa ke zube a kanta,tana sanye cikin Straight Gown na English Wears,rigan yabi jikinta ya lafe sosai tare da fitar da suranta.Bakinta ya sha jan lipstick Red kalan rigan data sanya
in,hannunta ri
e da wayanta tana faman taunan cingam
in Orbit me shegen qamshi.
Lokacin data iso hannu ya mi
a mata ta sanya nata ciki,yana me janyota gaba
aya tai masauki a jikinsa.Ya
aga manyan idanunsa ya sauke akan
irjinta,kafin ya kai hannnu saman lips
inta yana shafa janbakin daya zauna ra
au akan lips
inta.
"Yah Maleek ko a kawo abinci nan ne?" Suhailah tayi maganan tana sake lafewa a jikinsa.Maleek ya sanya idanunsa cikin nata,murya can
asa cike da
asaitannan nasa yake fa
in "Yes akawo nan Wife,amma ba sai anyi wahalan sauko da su duka ba,just ki zubo min iya abinda kika san zan ci,ina fata kinyi min ha
in Fruit Salad
innan?" Ya
are maganan da jefa mata tambaya,yana saketa ta mi
e tsaye,sai ta gya
a masa kai tana fa
in "Nayi tun
azu yana cikin fridge bari sai a ha
o har da shi."
"Alright!
Luv thank u." Cewan Maleek cike da basarwa,yana
auke ganinsa daga gareta lokacin da ta nufi hanyan hawa stairs
Lokacin da Suhailah ta sakko
auke da Tray
in da ta
auro abincin da tai sarving
in Maleek
in,sai ta aje agabansa tana fa
in, "My Maleek ga abincin."
ago manyan idanunsa ya sauke akanta,yana nuna mata inda zata kawo masa abincin nan gabansa sosai.Ta
auki Tray
in ta matsar gabansa,tana zama kusa dashi ta fara ciyar da shi da kanta.
Bai ci wani da yawa ba yace ta bashi Bowl
in Fruit Salad
in,ta mi
a masa tana sake mannuwa da jikinsa.Qamshin turarenta na shiga hancinsa sosai,yana sake saukar da nutsuwa a zuciyansa,har ya gama shan Fruit Salad
in bai yi magana ba,kamar yadda itama Suhailah ta kame bakinta,don tasan halin
an kayanta sarai.Bai faye son yana cin abinci ana damunsa da hira ba,shiyasa itama sai ta maida hankali akan chart
in da take yi da Zubaida Halliru.Wacce ke tambayanta cewa Maleek
in ya dawo ne?
Suhailah ta aika mata da amsan cewa eh!
Ya dawo gasu ma tare yana kusa da ita.
A.Maleek da ya ture Bowl
in gefe guda bayan ya shanye ha
in Fruit Salad
in,sai ya sauke manyan idanunsa akan Suhailah da hankalinta ya
auku akan chart
in da take yi da Zuby.Bai yi magana ba sai hannu daya kai a bazata ya zare wayan daga hannunta,idanunsa na sauka akan chart
in su,ganin sunan Zuby yasa shi tuno da tarin sa
onnin da take damunsa da turowa,don ma yayi Blocking
inta shine ya samu mafita.
Ya aje wayan daga gefe yana duban Suhailah cikin ido yake fa
"Waye Zuby ,wani matsayi take da shi a wajenki da har zaki
auki number ta ki ba ta?"
Ya jefawa Suhailah tambayan yana tsareta da idanunsa,face
insa babu alamun sassauci ko ka
an.Hakan yasa Suhailah
auke idanunta akansa tana fa
in "Aminiyata ce tare muke a skull tun daga level one,har muka gama tana da kirki sosai fa Yah Maleek.Kuma ai na bata numbern ne sabida tace zata tayani baka ha
ury ,tunda itace ta bani shawaran fara anfani da Pills
in da suka janyo min matsala." Suhailah tayi maganan tana duban fuskan Maleek,wanda yake jifanta da wani irin mugun kallo,kafin ya bu
e baki yana fa
"Okey!
Tuh ina so kisani in dai zamana kike yi a gidannan,na kuma
isa da ke to na soke duk wani
awancen da ke tsakaninki da ita.Ba ki ba ita, kuma karta sake tako
afanta cikin gida na kinji na gaya miki?"
Suhailah tayi saurin
ago idanunta da ke nuna zallan ka
uwa da kalaman Maleek,ta furta "Haba Yah Maleek me yai zafi har haka,me Zubaidan tai maka?" Tayi maganan tana kallon yadda ya ke jifanta da harara kafin ya sake jefa mata wata tambayan cikin kaushin murya, "So kike yi kisan me ta yi min kafin ki bi umurnina Suhailah?"
Yadda ya tsatstsareta da manyan idanunsa yasa Suhailah kasa magana,sai gya
a masa kai da tayi kawai tana jin wani irin haushin kalamansa.
Maleek bai sake magana ba shima,sai wayansa daya
auka ya shiga ma'adanan sa
onni yana mi
a mata wayan,tare da tsare ta da idanunsa da ke ki
ima ta.
Suhailah ta amsa wayan tana sauke idanunta akan numbern Zuby da ta turo sa
Ta fara bin rubutun tana karantawa cikin sauri,amma tun kafin ta yi nisa a karatun wani irin tashin hankali ya ziyarce ta.Ta
ago ido ta saci duban A.Maleek da nasa idanun ke kanta,ya watsa mata wani banzan kallon da yasa ta saurin mai da dubanta kan wayan,tana
arisa karanta sa
on da ya gigita tunaninta.Don bata yi zaton ko da wasa Zubyn data
auka a matsayin aminiya za ta iya shirya mata wannan makircin da sharrin a wajen Maleek
in ba.
Hankali tashe Suhailah ta sake matsawa jikin Maleek
in,bayan ta aje wayan tana dubansa cikin rawar murya ta fara fa
in "Wallahi dukkanin abinda ta fa
i sharri ne Yah Maleek,ita ce duk ta bani shawaran fara planning tana nuna min cewa kada na bari na fara haihuwa tun ban mori
uruciyata ba,ni kuma ganin lokacin ina tsaka da karatu sai na dinga bin shawaranta,har na fara anfani da maganin hana
aukan ciki,wallahi bance bazan haihu da kai ba Yah Malee....."
"Enough!
Please." Maleek ya katse Suhailah daga maganan data ke yi cikin fushi,da nuna zallan
acin ransa.Ya
aura da fa
"Sabida ke
in sakaryace shine kika dinga biye mata tana shirya miki gadar zare ko?
To ai yanzu kin fara fahimtan inda ta dosa.So take ta kashe aurenki ita ta shigo don ta samar da abinda ke kika kasa samarwa,don haka bana son sake jin sunanta ma a bakinki bare har ta sake tako min cikin gida.Idan ko hakan ya faru to ki fara shirin amsar ta a matsayin kishiya,tunda ke sakarya ce mara zurfin tunani,da har zaki
auki numbern mijinki ki baiwa qawar ki.Qawar taki ma
ar iskan da ta fiki bu
ewan ido sabida ke shashasha ce!" Ya
are maganan yana ture Suhailah da ke jikinsa,amma sai ta sake
ameshi tana sakin kuka me tsuma zuciya.
Dana sani da kuma nadaman biyewa Zuby da tai tayi a baya na mamaye zuciyanta.Cikin kuka take baiwa Maleek
in ha
ury tare da ro
onsa yai Blocking layin Zubaidan ma baki
aya a wayansa,don kalamansa na cewa zai iya auren Zubyn idan ta cigaba da Aminta da ita ba
aramin ki
imata ya yi ba.
Maleek dake sauraren magiyan da Suhailah ke masa,sam baice uffan ba har sai data
ago tana duban fuskansa,da idanunta da yai kace-kace da hawaye,ya balla mata wani harara yana fa
in "Yanzu kin amince zaki rabu da ita ko kina sha'awan ta shigo ku zauna tar......"
Kukan da Suhailah ta saki tana kai hannu ta rufe bakinsa,shi ya hana shi
arisa kalamansa,wani irin dariya ke taso masa yana dannewa.
Cikin muryan kuka Suhailah ke fa
in "Wallahi zan bar ta Yah Maleek,bari na har abada ma kuwa tunda ita
in maciyiya amanace,ba sona take tsakani da Allah ba,don Allah ka daina cewa za ka iya aurenta zuciyata bugawa za ta yi." Suhailah ta kai
arshen maganan tana sake cusa kanta a
irjinsa ta saki kuka,hakan yasa Maleek sakin
aramin murmushi yana kai hannu bisa kanta.Ya zame hulan data sa ya shiga yamutsa lallausan gashinta,kafin ya fara maganan cikin
asaitacciyar muryansa,yana fa
in "It's okey!
Kukan ya isa haka,kinga yanzu sai ki fara
aukan darasi akan sakarwa qawaye fuska,bama ita wannan ka
ai ba duk wata qawa kiyi hankali da sakin mata fuska, bare har ta san wani sirrin abinda ya shafi gidan aurenki da mijinki,har ki iya
aukan numbern mijinki ki bata.Karki sake min irin haka ko da wasa kin ji ko?" Suhailah dake sauraransa ta gya
a kai kawai don bama zata iya magana ba,sabida yadda ba
in cikin Zuby ke kashe zuciyanta.
A Maleek
in ya cigaba da fa
in "Nan da 5 days na ke saka ran Visa
inki zai fito,zamu tafi Egypt kaman yadda na sanar da Hajjah,ni nawa har ya fito Visan don haka sai ki addu'a Allah sa asamo mafita,idan kuma mafitan bata samu ba kaman yadda na fa
i a baya dole ne zan
ara aure Subailah.