← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 147 OF 184

Sashe 147

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiya Barirah ta dubi Umma lokacin da ta yi wa motar ta key ta ce, "Hajiya Barirah ki nutsu ki don mu fuskanci abinda ke gabanmu na gano koma wace ce
in, dole a yau idan ya dawo ki fasa masa maganar idan har da gaske yana neman auren, daga kallon idanunsa ma za ki fahimci hakan, daga lokacin ke kuma za ki yi anfani da kwanyarki wajen danne duk wani kishi da zai ta so miki, ki zama shahararriyar kisisinanniyar macen da ta iya kwantar da kanta a gaban miji, domin cin ma manufa da cikar burinta na samo abinda ta ke so daga garesa."
Umma ta zurawa Hajiya Barirah ido ta ce, "Ta yaya zan yi hakan Hajiya Barirah?"
Hajiya Barirah da ta cigaba da murza kan styering motarta ta ce, "Nuna masa za ki yi idan auren da gaske zai yi, to kina maraba da duk wacce za ta shigo
in, kar ki nuna kishi ko bada wata kafan da zai gano akwai wata mummunar manufa a zuciyarki, daga lokacin da kika kwantar da kai kika nuna kina supporting
insa, to duk tambayoyin da zaki jefa masa a lokacin za ki iya samun amsarsu ba tare da ya
ago manufarki ba ko ka
an.

Ina fata yanzu kin fara
aukar haske don na lura sam ke kwanyarki bata ja Hajiya Barirah, abinda kawai ki ka fi amanna da shi shine sihiri, wanda na fa
a miki a
azu ba a kowani muhalli ya ke aikin da
walwa ke yi ba, wajen samo mafita cikin sau
i.

Don haka ki gwada wannan idan an ci nasara mun gano bakin zaren, sai mu san hanyar da zamu bi wajen isa gareta ko tura
an sa
o, wanda zai kawo mana cikakkiyar bayani a kanta, watakilama har ya iya samo mana abinda Boka Kallah ke bu
ata cikin ruwan sanyi."
Hajiya Barirah ta yi maganar tana duban fuskar Umma da ke washewa da wani irin murmushi, kafin ta dubi Hajiya Barirah ta ce, "Gaskiya Hajiya Barirah kwanyarki ta fi tawa ja nesa ba kusa ba, tabbas hakan za a yi a yau ba sai gobe ba zan gwada wannan sa ar, watakila matakin nasarace cikin ruwan sanyi."
Hajiya Barirah ta saki dariya suna cigaba da tattauna yadda za su
ullowa lamura da dama, har suka
ariso gyallesu ta sauke Umma ta juya don komawa nata gidan, ba tare da ta sake shiga gidan Umman ba.

Umma ta nufi gate don shiga gidan zuciyarta na cigaba da samun rangwamen tashin hankalin da ta shiga, koma ta ce tana kan shiga don hankalinta ba zai ta
a kwanciya duka ba, har sai ta gano wacce Baba Sani zai aura.
___________
*Asokora, Abuja.*
*09:05pm.*
A.Maleek Ado ne zaune bisa
aya daga cikin kujerun dining
in don yin Dinner, daga gefensa Suhailah ce ta ci uban ado cikin wasu riga da wando na english wears da suka bayyana surar jikinta ta ko'ina, sai fitinannan
amshi ke tashi a jikinta.

Fuskarta ya sha light make-up ta yi kyau matu
a kamar yadda kayan suka amshi jikinta sosai.

Maleek Ado ya
aga kai ya dubeta lokacin da take shirin fara serving
insa ya ce, "Wait wife, bari ta fito please!"
"Ita wace kenan my Maleek?"
Suhailah ta jefa masa tambayar rainin hankalin, da ya sanya shi
atar da duk wani annurin da ke kan fuskarsa, ya bu
e baki cikin
asaitacciyar muryarsa ya ce, "Zaynabb!"
Yadda ya ambaci sunan da wani irin tone sai da ya sanya Suhailah saurin dubansa, tana jin wani kishi me tsanani na danne zuciyarta, ta ta
e baki ka
an tana komawa ta zauna bisa kujeran dining
in ta ce, "Amma Yah Maleek kasan dai yau kwanana ne tunda ka gama mata kwanaki bakwai
inta, don za mu ci abinci tare baya nufin cewa sai an jira ta tana
atawa mutane lokaci, ni gaskiya na
osa na kwanta kuma yunwa na ke ji."
Suhailah ta yi maganar muryarta na bayyana kishi da halin da zuciyarta ke ciki, Maleek ya sake ha
e fuska ya ce, "Okey ke za ki gaya min abinda ya dace Suhailah, wa ya gaya miki
ata lokaci ta ke yi ba a gabanki na yi waya da ita ta ce wanka ta fito tana kintsawa yanzu za ta fito ba?

Kar ki sake ki fusata zuciyata da kalamai marasa kan gado please!"
A.Maleek ya yi maganar cikin zallar nuna garga
i ga Suhailah, wacce ta sake cika ta yi fam tare da sake jin tsanar gurguwar matarsa na sake girma a zuciyarta.

Kafin ta bu
e baki ta iya cewa komi TAIMIYYAH ta ratso cikin falon, hannunta na dafe da guiwar
afarta take takowa zuwa
angaren dining
in kanta a
asa.

Tana sanye cikin wasu nighties masu a zabar kyau kalar dark purple, da a kaiwa adon zane da pusha pink, tsayin rigar iya guiwa ne da ke
auke da faffa
an wuya V-shape, wanda ya bayyana cikar
irjinta daga sama ka
an, sai ta
auki wata kimono me taushin jiki ta sanya don sakaya shigar da ke ciki.

Fuskarta babu komi sai powder da kuma kwalli da ta sanya wa manyan idanunta masu wani irin haske, cute lips
inta na haskawa da
yallin lipbalm me mai
o, cikin hasken fararen fitullun da suka dallare ko'ina a cikin falon zuwa dining area
Tunda ta doso idanun Maleek Ado da na Suhailah ke kanta, sai ta dinga jin kaifin idanunsu na ratsa jikinta, yana haifar mata jin wani yanayi a zuciya da gangar jikinta, ta ja kujeran da ke gefen Maleek ta
arin damarsa ta zauna, tana me
ago idanunta ta sauke a kansa.

Idanunsu suka shige cikin na juna, kamar yadda
amshin kowannensu ya bugi hancin
an uwansa, TAIMIYYAH ta yi saurin janye idanunta daga garesa ta maida saitin Suhailah, ta
an shagwa
e murya ka
an ta ce, "Sorry na barku da jira don Allah ku yi ha
ury, shirina ne babu sauri ban kuma
auka cewa tare za a ci abincin ba."
Suhailah da zallar kishi da takaicin TAIMIYYAH ya gama cika zuciyarta, sai ta yi
arfin halin saita kanta ta ce, "Okey badamuwa amma dai next time, a dinga
arin ganin ba a shiga hakkin juna ba please!

Don jira babu da
i kam."
TAIMIYYAH sai ta jinjina kai ta ce, "In Sha Allah!

Sorry please!"
Daga haka ta maida dubanta zuwa ga gogan wanda ya tsare Suhailah da ido, yana jifanta da wani irin kallo amma ta
i waigo da kanta ta dubesa, bare ta ga irin kallon da ya ke jifanta da shi, sai ya ja
wafa ka
an yana maido dubansa kan TAIMIYYAH.

Idanunsu suka sake sar
ewa da juna sai ta sakar masa kyakykyawar murmushi tare da sake narke masa fuska, cike da zallar shagwa
a ta yi
asa da muryarta ta ce , "Sorry Hubby na bar ku kuna jira, da kun sani kun fara cin abincin ni idan na zo sai na ci nawa ko?"
Maleek da TAIMIYYAH ta gama kunna zuciyarsa da salonta, sai ya saki smile ka
an yana sake tsuke face
insa ya ce, "No Sweet babu komi kar ki damu kan ki da yawan bada ha
ury."
TAIMIYYAH ta sake sakar masa murmushi kafin ta
auke idanunta akan sa ta ce, "Okey!"
Suhailah da hankalinta ke kansu ji ta yi tamkar zuciyarta za ta yo waje, wani irin abu me
aci ta dinga ji yana wucewa ta ma
oshinta, mamakin shaharan wannan gurguwa a iya shagwa
ar da ke sace zuciyar miji na sake soya zuciyarta, bata san lokacin da ta ballawa Maleek harara ba, ganin yadda kaf hankali ya koma kan TAIMIYYAH yana faman bin jikinta da kallo.

Wani abu ya soki zuciyarta lokacin da ta kai dubanta kan inda idanunsa ke kai, ta ke ta ji wani irin abu me nauyi ya sake danne zuciyarta, lokacin da idanunta ya sauka a
irjin TAIMIYYAH, wanda breast
inta ya le
o ka
an ta saman wuyar rigar.

Ta yi gaggawar
auke idanunta daga gareta, tana tura plate
in da ta yi serving Maleek Beef Salad with grilled patato, ta sake
aukar plate ta zuba Jallop
in pasta da yaji kayan lambu da naman kaza a ciki, sai ta zuba ha
in Salad daga gefe ta tura gaban TAIMIYYAH.

Ita ma tayi serving kanta jallof
in pasta
in ta cika Salad daga gefe, ta
auki cup ta tsiyayawa Maleek juice
insa na 5alive da ya fi sha ta tura gabansa, sai ta koma ta zauna tana
arin controlling kanta sabida yadda ta ke jin zuciyarta na mata suya.

A hankali suke cin abincin babu me magana a cikinsu, lokaci bayan lokaci TAIMIYYAH da Maleek kan ha
a ido su sakarwa juna smile, duk kuma hakan da suke yi akan idanun Suhailah suke yi, wacce ke jin tsananin kishi tamkar zuciyarta za ta kama da wuta.

TAIMIYYAH ita ta fara kammala cin abincin, wanda ita sam bawani da
i ya yi mata ba, ta mi
e don baro dining
in ne Maleek ya yi saurin ri
o hannunta ya ce, "Wife ina zuwa daga gama cin abinci kuma, ni duk yau ma banga kin ci wani abin kirki ba, are u not feeling fine?"
TAIMIYYAH ta saci duban yadda Suhailah ke jefosu da mugun kallo ta shagwa
e murya ta ce, "Lafiya ta lau Habibi, zan koma
aki ne bacci na ke ji da wuri kawai."
Maleek ya sake tsare ta da manyan idanunsa ya ce, "No ba za ki kwanta ba sai na yi magana da ku, so ki jira mu daga cikin falon ga mu nan
arisowa kin ji?

TAIMIYYAH ta gya
a kai ba tare da ta ce komi ba, ya saki hannunta ta dafe guiwar
afarta ta fara takawa zuwa cikin falon, ta zauna cikin seater
in da ke fuskantar TV ta zauna, tana me lumshe idanunta ta jingina da jikin kujeran sosai.

Gabaki
aya ta rasa meyasa bata jin da
in irin kallon tsanar da Suhailah ke jifanta da shi, duk da cewa ita irin wannan kallon ba ba
onta bane, don ta saba da ire-irensu daga wajen Umma tun kafin ta san kanta, har ta mallaki hankalinta.
Chapter 147 · 0% Book details