← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 184

Sashe 46

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wayan TAIMIYYAH ne ya shiga ringing,ta
aga wayan tana mi
ewa don barin wajen.Ganin Nass ne me kiran sabida kunyan amsa wayansa ta ke ji a gaban mutane,daga Yasmeen har Zee suka bi bayanta da kallo suna sakin murmushi.
auki tsayin 15 minutes sannan ta fito ,Zee ta dube ta cike da tsokana ta ke fa
in, "Qawata da alamu dai wannan Nass
in ya ci mu da ya
i, ya yi nasaran sace zuciyar ki, dama ni na san da
yar zaki iya tsallake tarkon sa,don Guy
in ya ha
u kun kuma dace da juna,Allah dai ya tabbatar da alkhairy a tsakaninku."
Yasmeen ce ta amsa da "Ameen." Su na cigaba da tsokanan TAIMIYYAH wacce ta narke musu da shagwa
a akan su daina tsokananta ita ba wani Soyayyan da take wa Nass
Yasmeen ta danna mata harara tana fa
in, "To ai dukkanin reaction
inki akansa ya gama fallasaki yarinya,kowa ya ji yadda kike narke masa ya san kin kamu wallahi,don haka mu bawani gulman da za a mana a tuh!"
Zee ta saki dariya sosai bayan Yasmeen ta dire magananta,idanun Zee
in cikin na TAIMIYYAH take fa
in "Qawata kawai ki saki an riga an ci ki da ya
i." TAIMIYYAH ta aikawa Zee
in harara tana fa
"To na ji
an saka idanu a
akko wani topic
in a aje wannan." Daga haka suka shiga wata hiran har Iyah ta dawo daga anguwan da ta fita,ta tadda Zee
in da take jin labarinta a bakin TAIMIYYAH.Zee ta gaida Iyah cike da ladabi tana faman yi mata sannu da zuwa,Iyah ta amsa da fara'a sosai cikin Zuciyanta tana yaba nutsuwan Zee
Sai around 3pm Zee ta tashi tafiya,Iyah ta bada sin
in Sabulu me tsada na wanka da turare aba Zee
in.Ita kuma TAIMIYYAH wani
an-kunni da sar
a me kyau,da take aje da shi bata ta
a amfani da shi ba,shi ta
auka ta ha
a Body Mist me Qamshi,cikin turarukan da Abie ke aiko mata za ta baiwa Zee
in.Har bakin gate ita da Yasmeen su kaiwa Zee rakiya,sai faman godia Zee
in take yi lokacin da TAIMIYYAH ta bata ledan da suka zuba mata sha tara ta arzi
Sai da suka ga Zee
in tayi nisa da tafiya,sannan suka juyo zuwa cikin gida.Yasmeen nata yaba kirkin Zee
in da hankalinta,hakan kuma yai wa TAIMIYYAH da
i a rai,ta ji Zee
in ta sake shiga Zuciyanta musamman da Iyah itama take ta yaba nutsuwan Zee
__________
*After One Week*
A cikin sati
ayannan da ya biyo baya,abubuwa da yawa sun faru.Ciki har da yadda Soyayya me
arfi ya
ullu tsakanin TAIMIYYAH da Naseer,wanda ke can garin Abuja wajen aiki amma kullum suna ma
ale da juna a waya.

Sunyi wani irin sha
uwa ta ban mamaki,ta yadda
aya baya iya yini guda sur!

Bai ji muryan
an uwansa ba.Hatta da yin vid call da TAIMIYYAH ke
orafin bata so,yanzu ya fara zame mata jiki don duk dare kafin su kwanta sai sunyi vedio call da Nass
Ita dai Yasmeen na ganin ikon Allah,tare da tasa TAIMIYYAH da tsiya kala kala.Gefe
aya kuma tana jin da
in yadda TAIMIYYAH ta saki jikinta da Nass
in suna kwasan Soyayyah.Zuhurah da mutuminta Ameeru
an mutanen Bauchi itama luv suke bugawa ba ka
an ba,don da gaske son shi take yi da dukkanin Zuciyanta.Tuni har maganan ya je kunnin Baba Sani,ya kuma ce a gayawa Ameerun ya turo manyansa su nema masa izinin fara zuwa zance,duk a bakin Anty Laurat su TAIMIYYAH ke jin hakan.

Yau ya kama Saturday tun safe su TAIMIYYAH ke shirin tarban zuwan Abie,wanda ya kira wayan Iyah tun daren jiya ya sanar da ita zai
ariso Zarian bayan ya tsaya a Kaduna an
aura auren da zai kawo sa garin.

Qanwar Ummie da suke Cousine ne za'ai wa aure shine Abie
in zai zo
aura aure,ita Ummie da su Nahar tun Thursday ma suka biyo jirgi zuwa Kaduna.TAIMIYYAH haka kawai take jin duk ta
osa tayi ido biyu da Abie,sabida ya kwana biyu bai shigo garin ba,sai dai su gaisa ta waya wani zubin su yi vid call.Shiyasa yau
in daya sanar zai zo gaba
aya farin cikinta ya kasa
oyuwa,gefe guda kuma tun tashinta da safe take fama da fa
uwan gaba,sai ta dinga nanata kalmar Hasbunallahu wani'imalwakil!

Shine ta
an samu sau
arfe 1:10pm na rana suka kammala shirya abincin da suka yi,a
angaren cin abincin da ke falon Iyah.TAIMIYYAH
aki ta nufa ta sake yin wanka,ta fito
aure da alwala ta nufi Pray Mat don tada Sallan Azuhur.Yasmeen ma wankan tayo ta fito ta shirya cikin doguwar rigan Material,ita ma TAIMIYYAH bayan ta idar mai ta shafawa fatarta,ta nufi wajen kayanta ta ciro wata doguwar riga na wani Swiss Voile mara nauyi ta saka.
inkin ya yi mata kyau wanda akaiwa A shape,ta
aura
ankwalin kayan,tana
aukan turarenta na GIORGIOS PINK ta fesa ka
an,ta maida kwalban ta aje.Idanunta akan Yasmeen take fa
in "Yasmeen zo ki ta
irjina kiji yadda yake faman dokawa,na rasa dalilin wannan fa
uwar gaban da nake ji."
Yasmeen ta dubi TAIMIYYAH tana me matsowa gaban ta,ta kai hannu da dafa tsakiyan
irjin TAIMIYYAN, tana jin yadda
irjin ke bugawa fat! fat!

Ta cire hannunta daga wajen tana fa
in "Sorry kiyi ta addu'a ne wani lokacin haka ne,sai kai ta jin fa
uwan gaba." TAIMIYYAH ta jinjina kai tana fa
in "Wallahi tunda safe nake jin hakan,da nayi addu'a sai inji yayi sau
i amma yanzu kinji kuma ya dawo."
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan tana
aukan wayanta, da ke saman madubi dai-dai lokacin da kiran Nass ke shigowa.Sai ta koma bakin gado ta zauna tana ansa call
in,cikin shagwa
e murya take masa magana,sun
auki wajen 20 minutes suna waya, don har Yasmeen dake jiranta su ci abinci ta gaji tai ficewanta zuwa falo.

TAIMIYYAH ta sauke wayan daga kunni lokacin da Nass
in yai hanging up!

Ta saki murmushi kalaman daya gaya mata na luv na sake narkar da Zuciyarta.

Lokacin da TAIMIYYAH ta isa wajen cin abincin,tuni har Yasmeen ta fara cin abincinta ba tare da ta jira fitowan TAIMIYYAN ba.Suna cikin cin abincin Iyah ta fito tana amsa waya,da alamu da aminiyanta Hajiya Rabi take wayan,sabida yadda take ta faman
aga murya.Wajen cin abincin ta iso itama ta zauna kusa da TAIMIYYAH ,tana mata alama da hannu akan ta zuba mata abincin itama.

TAIMIYYAH ta
auki plate tai sarving Iyah Rice and Stew
in da yaji zallan tsokar naman kaza.Ta zuba mata ha
in Salad wanda ba'a riga an sanya masa Salad Cream ba,ta tura gaban Iyah da har lokacin waya take yi cike da
aga murya.Yasmeen tai
asa da murya tana cewa TAIMIYYAH, "Wai wannan tsohuwar tamu bata iya amsa waya a hankali bane halan?" TAIMIYYAH ta saki dariya tana fa
in "Gashi kuma kin gani,haka take yi indai Babah Rabi ne ta kirata,kinsan tana cewa Babah Rabin na da matsalan ji,shiyasa take wannan hayagagan."
Iyah data sauke wayan daga kunni,sai ta watsawa su Yasmeen harara don sarai ta san gulmanta suke yi.Yasmeen ta saki dariya tana fa
in, "Iyah wannan amsa waya kaman kina magana da kurma." Iyah ta ballawa Yasmeen harara tana fa
"Eh! to ai kusan hakan tunda matsalan kunni gare ta ba ta ji sai anyi magana da
arfi."
Yadda Iyah ta kai
arshen maganan har lokacin tana hararan Yasmeen,yasa TAIMIYYAH sakin dariya,suka maida hankali akan cin abincin su har su ka kammala.Yasmeen da TAIMIYYAH sai suka koma
akinsu don TAIMIYYAH cewa tayi bacci za ta yi kafin La'asar tayi.

Suna shiga
aki kuwa kwanciya TAIMIYYAH tayi bada jimawa kuwa baccin ya sace ta,ita Yasmeen sai ta kwanta tana chart don bata cika yin baccin rana ba.
arfe hu
u dai-dai TAIMIYYAH ta farka daga baccin,kai tsaye toilet ta nufa don yin tsarki da alwala.Ta fito ta gabatar da Sallan La'asar
in,tana idarwa ta fito zuwa falo dai-dai lokacin da kira ya shigo wayan Iyah dake zaune,tana lazumi ita kuma Yasmeen hankalinta na kan kallon tashar Bollywood,da ake haska wani Film da take mutuwan so.

Iyah ta
aga wayan da sallama a bakinta,tana sauraren maganan da ake sanar mata daga
angaren me kiran.Su dai su TAIMIYYAH kawai gani suka yi Iyah ta saki wayan da ke hannunta,tana faman jero Salati da Sallallami,jikinta na wani irin rawa kafin jiri ya
ebeta ya watsar bisa kan Carfet.TAIMIYYAH tai wani irin tsalle da
afa
aya sai gata a gaban Iyah,ta shiga girgizata da dukkanin
arfin da take da shi,
irjinta na cigaba da bugawa kaman zai fashe.Yasmeen kuma wayan da Iyah ta jefar ta
auka tana bin bayan kiran,TAIMIYYAH kuka take yi tana girgiza Iyah da tuni ta suma.

Dai-dai lokacin Babah Ladi ta shigo cikin falon,da hanzari ta nufo wajen Iyah dake yashe a
asa babu alamun numfashi,sai kuka TAIMIYYAH take tana faman kiran sunan Iyan.

Yasmeen data bi bayan kiran da aka yowa Iyah,bugu biyu muryan wani namiji ya
auki wayan yana sanar da ita cewa,Abie ne suka samu Accident a dai-dai kwanan Jaji,kuma nan take rai yayi halinsa sai yara biyu mata da yake tare da su,da suke cikin wani hali mummun......

Ai Yasmeen bata bari ta gama jin
arshen maganan ba,ta
wallah wani uban ihu tana xubewa
asa.Hakan ya sake tada hankalin TAIMIYYAH da ita ma ta fashe da kuka,Ladi dake faman shafama Iyah ruwa a fuska don a samu ta farfa
o,ta dubi Yasmeen tana fa
in "
ar nan sanar damu abinda ke faruwa don Allah."
"A'.a'.a.Abie ne Babah Ladi...!" Yasmeen tayi maganan a rarrabe tana sake fashewa da kuka,TAIMIYYAH ta
ariso wajen da Yasmeen take tana fa
in "Me ya samu su Abie Yasmeen,sanar dani me ke faruwa ne wai?" Tayi magana cikin muryan kuka cike da
araji..!
Chapter 46 · 0% Book details