← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 184

Sashe 92

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

TAIMIYYAH na shiga
akinta zama tayi daga bakin bed, lokacin da wani kiran ke shigowa,ganin wannan karon ba vid call bane,sai zuciyarta ta ingizata akan ta
aga wayar ta ji ko waye?

Ta yi receving call
in tana kai wayan kunni ba tare da tace komi ba,sai
irjinta da ke faman doka mata da wani irin yanayi da bata san dalilin hakan ba.
asaitacciyar muryar Maleek Ado ne ya shiga kunnuwan TAIMIYYAH, in da ya ke cewa, "Hello!

Zaynabb!"
Take wani abu ya doka cikin tsakiyar kan TAIMIYYAH.

Ta yi saurin dafe wayar da ke neman su
ucewa a hannunta, tana cigaba da yin shiru ba tare da tayi magana ba,har sai da muryar Maleek ya sake kiran sunanta, cikin wani irin salo da bata ta
a jin mahalukin daya iya sarrafa harshensa, wajen iya kiran asalin sunanta kamar haka ba.

Ta saki numfashin da bata san ta ri
e ba kafin ta furta, "Na'am wa ke magana please?"
Tayi tambayar cikin sanyin murya sosai,tana jiyo yadda shi ma ya sauke numfashi daga
angarensa, kafin ya furta, "Maleek Ibrahim ne Zaunabb!

Meyasa ba ki yi picking vid call ba,ko ba ki ga message
in dana turo miki before in kira ba ne ?"
Ya yi maganar cikin muryarsa me cike da izza,yana sauraran jin me TAIMIYYAH za ta ce?

Ta bu
e baki murya can
asa take cewa, "Ban san lambar waye ba ne,sabida ban baka lambata ba,don Allah ya aka yi ka samu lambata?"
TAIMIYYAH ta jefa masa tambayar cikin wani irin sanyin muryar ta.

"Ki yi picking vid call da zan kira yanzu Zaynabb please!"
Maleek ya furta hakan yana cuting call
in,ya kira ta vid call
TAIMIYYAH sai ta janyo Hijab
inta da ke saman gado ta sanya, kalar Hijab
in blue black ne,sai da ta gyara zaman wuyan Hijab
in sosai sannan tayi receiving vid call
in,tana jin yadda bugun zuciyarta ke
aruwa.

Kyakykyawar miskilalliyar fuskar Maleek Ado ne,ya bayyana akan allon screen
in wayarta,yana kwance daga kan makeken bed
insa,yana sanye cikin milk
in pajamas da suka haske fatarsa.

TAIMIYYAH tayi saurin
auke face
inta daga dubansa.Maleek Ado da idanunsa ke kan screen
in wayarsa, lokacin da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAH ta bayyana masa,sai ya samu kansa da lumshe idanunsa, wani abu na sake dokawa cikin kansa.Ya bu
e idanun ya sauke a side face
inta,sabida yadda ta
i yadda ta sake kallonsa ta cikin wayartata.Sai yayi magana very low yana cewa, "Zaynabb ki kalleni don Allah ko zan samu cikakkiyar nutsuwa,idan na sanya idanuna cikin kwayar idanunki,wa
anda suka jima suna gilmayya cikin barcina."
annan furucin da Maleek ya furtasu,su suka sanya TAIMIYYAH saurin duban fuskar wayarta.Manyan idanunta suka sake sauka akan fuskar Maleek,wanda idanunsa ke kafe akan allon screen
in wayarsa,ya sauke ajiyar zuciya yana kallon cikin idanun TAIMIYYAH,wani ba
on yanayi na sake lullu
e ruhinsa,tare da aika wani irin zazzafan sa
o,cikin kowacce kafa ta sadarwa da ke jikinsa.TAIMIYYAH ta sake
asa da murya tana cewa, "Don Allah ka daina jefa zuciyata cikin ru
ani,tun
azu ka ke furta wasu kalamai da ke nuna kaman ka ta
a sanina awani waje,please! waya turo ka zuwa gareni,ko ince a ina ka ta
a ganina da har kake ganin idanuna acikin baccinka?"
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganar tana duban fuskar Maleek Ado,cike da son ya fayyace mata yadda aka yi ya santa, har ya kawo kansa gareta.Sam ita ba ta san irin illar da salon maganarta ya yiwa zuciyar Maleek Ado ba,wanda tunda ta fara magana yake duban fuskarta da manyan idanunta,wa
anda suka
ara girma bisa screen
in wayarsa.

Ya wani cije lips
insa, yana ji tamkar ya tsinci TAIMIYYAH a kusa da shi,don kawai ya tasata a gaba ya yi ta kallon kwayar idanunta,wa
anda suka jima suna ru
a tunaninsa a cikin mafarki.Idanun da ya gama sallamawa cewa ,na wata aljanace can daban wacce ke son kawo ru
ani cikin duniyarsa, a wancan lokacin,amma sai gashi yau Allah ya bayyana masa cikakkiyar surar mamallakiyarsu a zahiri,cikin lokacin da bai ta
a tunani ko hasashe ba, 'ta ya shi ko zai yi sakacin da wannan halittar za ta kubce masa?' Tunanin ya haska cikin kansa da wani irin tasirin da bai ta
a tunani ba.Ya sake duban fuskarta wacce ta sunkuyar da shi
asa,da alamu tafin hannunta take kallo,sai ya sake kiran sunanta 'Zaynabb!' TAIMIYYAH tayi firgigit!

Ta
ago manyan idanunta da suka sake girma ta sauke akan fuskarsa,tana me shagwa
e fuskarta da muryarta duka a lokaci guda,sannan ta furta, "Na'am!

Don Allah ka sanar da ni waye kai?

A ina ka sanni please!?"
Maleek ya
an ta
e baki yana sake miskile fuskarsa ya ce, "Zaynabb meyasa na ke baki tsoro ne wai?

Sunana Maleek Ado na sanar miki tun
azu,maganar ki san ko ni waye za ki sani amma ba yanzu ba,in da na sanki kuwa da kike magana akai,to a cikin mafarkina na fara sanin idanunki ba fuskarki ba,a cikin mafarki na fara jin wannan muryar taki me kama da magic,a cikin mafarki na san wani
angare naki Zaynab,shiyasa yau da idanuna suka sauka akanki,gaba
aya na rasa dukkanin nutsuwata.Oya tell me wacece Zainab TAIMIYYAH please?"
Maleek ya yi maganar yana duban yadda TAIMIYYAH ta zaro idanunta, cike da zallar mamakin kalamansa take dubansa,don ba
armin tsoratata kalamansa na cewa a cikin m
afarki ya fara saninta su kai ba.Ta bu
e baki muryarta na shaking take cewa, "Na ji zan sanar da kai komi game da ni, amma sai ka fara bani labarin yadda aka yi, ka ke mafarki da irin idanuna."
Karon farko da Maleek Ado ya saki murmushin da bai shirya yinsa ba,idanunsa na zube fes akan fuskar TAIMIYYAH.Kafin ya maida face
insa ya miskileta kamar yadda take ada, yana farawa da fa
in.

"Zaynab zai kai kaman watanni shida zuwa takwas baya, da na fara mafarki da me siffar idanunki a cikin baccina,ya zamana kusan kullum ne sai nayi mafarki da Yarinyar me irin idanunki, amma ba'a ta
a nuna min zahirin fuskar ko wace ce ba,sai dai a nuna min wa
annan idanun masu haske,suna kuka tana mi
o min hannu kamar tana bu
atan taimako daga gare ni,da zaran na mi
a hannu zan kama hannun da ta ke mi
omin, sai na mafarka daga baccin ina jin wani irin yanayi da bana iya fassara shi...."
an numfasa ka
an kafin ya cigaba da cewa,
"Tun ina yin mafarkin jefi-jefi har mafarkin ya zame min jiki,kuma duk sanda na farka na kan yini cikin tunanin, wace ce wacce ake nuna min idanunta amma bana ganin zahirin surar fuskarta?

Amma har in
araci tunanina bana gano komi,daga
arshema sai na sanyawa zuciyata cewa aljana ce kawai,don inba aljana ba babu yadda za a yi mutum ya dinga ganin siffar idanu babu fuska,ban kuma ta
a gayawa kowa ina mafarkin ba sai sau
aya dana fa
iwa Mahaifiyata,tun kuma bayan dana sanar da ita bada da
ewa ba sai na daina mafarkin baki
aya,ban kuma
ara tuhuman kaina ko meyasa na daina yawan mafarkinba,illa da
i da naji a lokacin ina cewa addu'ata ne ya amsu, Allah ne ya rabani da ganin idanun aljanar mafarkina.Kwatsam!

Sai gashi yau na ga irin idanun akan fuskarki a zahiri Zaynab,ta ya bazan ru
e har in kasa controlling kaina ba?"
Ya kai karshen maganarsa yana duban yadda TAIMIYYAH ta nutsu tana saurarensa.....
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*58*
TAIMIYYAH gaba
aya kanta kullewa yayi da jin labarin mafarkin da Maleek Ado ya yi tayi a baya,kuma wai me irin idanunta Maleek
in ya ke gani a cikin mafarkin nasa.

Memakon ta tsaya ta cigaba da sauraransa, sai kawai ta kashe wayarta,tana me jingina jikinta da jikin gadon, ta lumshe idanunta.

Bakomi ke yawo a kanta ba, sai moment
azu da yamma zuwa yanzu,gaba ki
aya sai ta ji tana tsoran Maleek
in ma baki
aya.Tana ji yana sake kiranta amma tayi biris da wayar,har ta gama
urarinta ta tsinke,zuwa can sai ta ji
aran shigowar sa
o cikin wayartata.
Chapter 92 · 0% Book details