Sashe 133
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun kammala yin kalacin, tana son komawa
aki don ta kira Iyah a waya,sabida gaba ki
aya kewarta take ji na danne zuciyarta.
Maleek ya
aga manyan idanunsa ya sauke akanta, lokacin da ta ke kai hannu ta dafe guiwar
afarta don fara takawa ya ce, "Wife ina zuwa?
Daga gama cin abinci za ki gudu ki bar ni?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska tare da narke murya ta ce, "Ina son yin waya da Iyah ne shiyasa zan koma
aki."
Maleek da idanunsa ke kanta sai ya tashi tsaye yana cewa, "Okey tuh mu je in raka ki, idan kun gama wayan ni kuma sai abani kaluwar da ta dace ko?"
Ya yi maganar yana
age mata gira guda, fuskarsa na haskawa da wani irin killer smile, hakan yasa zuciyar TAIMIYYAH dokawa da wani irin tarin
aunarsa me tsanani.
Ta
an tsuke baki ka
an tana
auke idanunta daga kansa, ta fara takawa don nufan hanyar
akin baccinta, sai dai taku biyu ta yi ta ji Maleek ya yi sama da ita.
Bai dire ta a ko'ina ba sai tsakiyar gadonta, ta sauke numfashi a hankali tana sake shagwa
e fuskarta, tare da zum
ure masa baki.
Ya haye kan gadon yana zama kusa da ita har jikinsu na gugar juna, ya mi
a hannu ya
ale bakin yana cewa, "Wannan bakin shagwa
ar idan ba a daina zum
ure min shi ba yanzu zai amshi quiry."
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana matsawa ta
akko wayarta, wanda ke aje kan gadon ta shiga neman layin Iyah.Lokacin da Iyah ta
auki wayar Maleek sai ya zubawa TAIMIYYAH ido, yana kallon yadda ta ke zubawa Iyah shagwa
a a wayar, har da wani
an kukanta tana cewa Iyah wai ita wajenta za ta dawo.
Maleek ya saki murmushin da babu shiri, yana cigaba da tsareta da idanunsa har ta kammala yin wayar, ta aje wayar tana me
aga manyan idanunta ta sauke akansa.
Ganin irin kallon da yake bin ta da shi yasa ta saurin janye idanunta daga dubansa, tana shirin matsawa ta sauka daga bed
in ya yi saurin maido ta baya, tare da mannata da jikinsa.
Ya kai bakinsa bisa kunnuwanta yana ra
a mata wasu kalamai, wanda nauyinsu ya sanya TAIMIYYAH saurin shigar da kanta cikin
irjinsa, zuciyarta na doka masa da wani irin matsanancin feeling.
Hakan da ta yi ya sake kunna Maleek ya fara aika mata da wasu sabbin sa
onnin da suka fara gigita tunaninta.
Cikin lokaci ka
an idanun TAIMIYYAH suka fara raina fata, tsoro ya lulku
e zuciyarta ta fara
arin son raba jikinta da nasa, amma bai bata wannan damar ba.
Ta sakin masa kuka tana fara yi masa magiya akan ya yi ha
ury ya sake ta, amma Maleek sam ba ya jiyota ma, abinda zai bashi nutsuwa kawai ya ke nema, sabida wani zazzafar sha'awarta ke sake kunna zuciyarsa.
Duk yadda TAIMIYYAH ta kai ga ro
onsa akan kar ya sake maimaita laifinsa na daren jiya, Maleek bai jiyota ba sai da ya sake isa zuwa cikin sabuwar dubiyar, da ta fara kai shi a daren jiya.
Lokacin da komi ya lafa ne ya rungumeta a cikin jikinsa yana aikin rarrashi, don TAIMIYYAH narke masa ta yi tana kuka sosai don da gaske wannan karon ma taji ajikinta, don Maleek
in bana wasa bane.
Ji ta ke yi tamkar ta gudu ta koma wajen Iyah ,don wannan abu da Maleek ke mata bata ji za ta iya jurarsa, zuciyarta gaba
aya a narke ta ke da tunanin dama wai haka auren ya ke?
Da kansa ya sake gasa mata jiki da bata duk wata kulawar da za ta samar mata da nutsuwa, sai faman kukan shagwa
a da raki take zuba masa shi kuma yana sake susucewa akanta.
Cikin wata gown na atamfa dull colour TAIMIYYAH ta shirya, bayan ta gama zuba shagwa
arta son rai.Kalar atamfar me duhu ya haske farar fatarta sosai tare da yi mata kyau matu
a.
Fuskarta ta yi wa simple make-up da ya haska kyakykyawar fuskarta, wanda ya
an tasa sabida kukan da ta yi, ta sanya
ankunnin gold
inta me kyau da ya sake haska kwalliyarta.
Tana cikin fesa sabon turaren da ta fara amfani da shi na Versace, Maleek Ado da ya fita zuwa
akinsa ya dawo.Ta cikin mirrow TAIMIYYAH ta hango shigowarsa, sai ta aje kwalbar turaren tana wani shagwa
e fuska, alamun akwai sauran shagwa
a a gaba.
Maleek da ya
ariso wajen mirrow
in da TAIMIYYAH ke tsaye, sai ya rungumeta ta baya yana sunsuna wuyarta zuwa saman
irjinta, yana sha
an dadda
amshin da ke narkar da zuciyarsa.
A hankali ya kai hannuwansa biyu ya zagaye
ugunta,yana sake mannata da jikinsa, ya furzar da wani zazzafan numfashi, yana jin yadda
aunarta da soyayyarta me tsanani ke sake narkar da zuciyarsa.
"Zaynabb i luv u, ina ro
on Ubangiji ya bar mu tare har
arshen numfashi, Allah ya yi miki albarka my pure honey na."
TAIMIYYAH ta sake narkar da fuskarta,
aunarsa me tsanani na sake huda zuciyarta, ganin yadda hannunsa ya fara yawo a jikinta, yana neman dagula lissafinta ,yasa TAIMIYYAH narke masa da shagwa
*A round 1:30pm*
Hajjah ta turo Shehu driver da abincin lunch, tare da
an aiki biyu da za s
u dinga taimakon TAIMIYYAH.
TAIMIYYAH tare da Maleek suka sauko zuwa downstairs
in, yana ri
e da hannunta cikin nasa.
Ya isa bakin
ofar shigowa falon ya bu
an matan biyu masu aiki suka shigo cikin falon, hannun
aya ri
e da basket
in abincin,
ayar kuma ri
e da jakar kayansu.
TAIMIYYAH ta tarbe su da fara'a bayan sun aje basket
in daga saman table, suka zube suka kwashi gaisuwa, shi dai Maleek can kujeran da ke facing makeken smart TV da ke falon, ya isa ya zauna yana
aukar remote ya kunna TV.
TAIMIYYAH ce ta dubesa tana me narke murya ta ce, "Yah Maleek ina ne
angaren da za a sauke su?"
ago manyan idanunsa ya sauke akanta , yana tuna cewa a she fa bata san kan gidan ba,tunda ba a zagaya da ita ta ga kan yanayin tsarin gidan ba.
Sai ya mi
e daga tsaye yana dubanta da sassanyar kallo ya ce, "Sorry wife laifina ne da ban zaga da ke kin ga gidan naki ba, oya let's go ki ga ko'ina da ina ,amma idan tafiyar zai baki matsala a ha
ura."
TAIMIYYAH ta
an shagwa
e fuska ta ce, "No zan iya Yah Maleek."
Daga haka ta fara takawa a hankali cikin tsarin halittar tafiyarta, ta isa inda ya ke tsaye yana jiran
arisowarta, ya mi
a hannu ya ri
o hannunta na dama, suka fara takawa don fitowa daga side
in falon suka nufi baya.
Masu aikin suka bi su da ido suna kallon junansu , da alamu sun yi mamakin ganin cewa gurguwace matar gidan, sai dai ba su ce komi ba suka cigaba da zama suna
arewa tsaruwar falon kallo ,wanda ba su ta
a shigowa irin sa ba in ba yau da Allah ya jefo su gidan arzi
i irin wannan
in ba.
Sai da Maleek ya zagaya da ita ko'ina ta gani tana yaba tsaruwa da ha
uwar gidan, tamkar ba za a mutu ba yadda ake wa
asa shinfi
ar zaman duniya.
Maleek ya ja ta zuwa parking space yana nuna mata sabuwar motarta dal, Wanda aka
akko ta a cikinsa randa za a kai ta gidan Hajjah.
"Wife ga motarki sauran ki koyan driving kawai."
Maleek ya ra
awa TAIMIYYAH hakan yana pointing ha
iyar motar da hannunsa, TAIMIYYAH sai ta waro idanunta waje tana dubansa fuskarsa ta ce, "Motata fa ka ce Yah Maleek?"
Maleek ya gya
a mata kansa alamun tabbatarwa kafin ya ce, "Yes motarki ce pure honey, cox kin cancanci ki mallaki fiye da mota."
TAIMIYYAH bata san lokacin da ta fa
a jikinsa ya rungumeta ba, cikin rawar murya ta ke zuba masa godia tana jin
aunarsa me tsanani da sake mamaye jini da tsokar jikinta.
Maleek Ado sai ya kai bakinsa kunni ya ra
a mata wasu kalamai masu azabar nauyi, hakan ya sanya TAIMIYYAH sake shigar da kanta a jikinsa tana ji kaman
asa ya tsage ta shige don kunya.
yar Maleek ya iya rabata da jikinsa suka cigaba da takawa yana nunnuna mata ko'ina na gidan, sun
anyi tafiya me nisa ta fara jin gajiya da ciwo daga
asanta.
Ta dubesa da fuskar shagwa
a tana
an yatsine fuska, lokacin da suka iso bacyard ta can baya, in da akwai
ofar da zai sadaka da kitchen, akwai kuma wani
ofa da zai kai ka zuwa cikin garden da ke ta can baya
"Yah Maleek na gaji bari in
an huta ka
an kafin mu
arisa."
TAIMIYYAH ta yi maganar a shagwa
e tana jin gajiya da ciwo daga
asanta sosai, sabida akwai tazaran tafiya me tarin yawa daga ciki zuwa inda suka zazzaga
Maleek ya dube ta da tausayi a saman fuskarsa ya ce, "No wife mu koma daga ciki kawai, next time kya
arisa ganin ko'ina."
Ya yi maganar yana
arin
aukarta a hannunsa amma sai tayi gaggawar zamewa ta ce , "No please!
Zan iya
arisawa Yah Maleek."
Maleek ya
an harareta ka
an yana cewa, "Baby ba za ki daina kirana da wannan sunan ba ko?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e murya ta ce, "Ni sunan na min da
i ne ai, kuma bansan wani suna zan ce ba bayan shi."
Maleek ya kai hannu ya lakace face
inta ya ce, "Soon za ki sani baby, don ni bana son jin wani kalmar Yaya cox ni ba Yayanki bane, ya kamata daga jiya zuwa yau ki gane hakan."
Yadda ya yi maganar yana miskile fuska ya sanya TAIMIYYAH sakin murmushi, bata ce komi ba har ya
arisa da ita zuwa
angaren da aka tanadar sabida masu aiki.
akuna biyu ne da ke
auke da toilet a ciki, an sanya komi na kayan
aki har da TV babba plasma da center carfet duk an sanya.
Ga gadaje guda biyu masu kyau jere da juna daga cikin bedroom, sosai
akin ya yi wa TAIMIYYAH kyau.