← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 184

Sashe 151

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ta bu
e baki ta ce, "Shikenan Zuhurah sai ki share
aki ki
auki aniyar zaman zawarci, ki kuma jirayi hukuncin da Babanku zai yanke idan ya ce ki koma kin ga dole ki koma
in, ni ma yanzu haka ina cikin masifar tashin hankali akan maganar auren da uban naku zai yi ne."
Umma ta kai
arshen maganar tana ji zuciyarta na mata wani irin nauyi, sabida yadda wani abu ya taso ya danne zuciyarta.

Zuhurah ta mi
e tana nuna rashin kulawa da abinda Umman ta fa
i, ta cigaba da shirya kayanta tana ji a ranta cewa ko sama da
asa za su ha
e, bata ga wanda ya isa ya sata komawa ta yi zaman aure da Ameeru ba, cutarta ne ya riga ya gama tunda ya rabata da budurcinta, ya kuma more ta yadda ya ga dama cikin kwanaki bakwai
in da tayi tare da shi.

Umma ta mi
e ta baro
akin tana jin kanta na mata nauyi, har wani jiri ta ke gani kafin ta kai kanta
aki, ta zube bisa bed tana son yin kuka ko za ta ji sau
in nauyin da zuciyarta ta yi, amma ta kasa kukan sai ta kwanta lamo tana kai hannu ta dafe saitin zuciyarta.
__________
*Abuja.*
Tun wajen azuhur su TAIMIYYAH suka dawo daga yin shopping
in da suka fita, sabida Maleek ya kasa jurewa zagawa da su wurare sosai,don ya saba Suhailah da driver ya ke ha
a ta ko ita ta fita da kanta tunda ta fara sanin kan gari sosai.

TAIMIYYAH kwanciya ta yi bayan ta yi sallah sun yi lunch tare da juna,bata jima can da kwanciya ba bacci ya sace ta sai wajen la'asar ta tashi, shi ma ringing
in wayarta da ke kusa da kanta a gefen pillow ne ya tashe ta.

Ta tashi zaune tana murje idanunta ta janyo wayar don ganin me kiran, ganin sunan Ummie ne yasa ta saurin
aga wayar tare da sanya shi a speeker.

"Hello!

Daughter kuna lafiya?"
Muryar Ummie ya ratsa kunnuwar TAIMIYYAH, sai ta saki murmushi tana bai wa Ummie amsa da cewa, "Lafiya lau Ummie i miss u so much!"
Ummie ta saki murmushi daga
angarenta kafin ta ce, "Miss u too Zaynabb ya amarci?"
TAIMIYYAH kunya ya kamata sai ta kasa bata amsa ta kauda maganar da cewa, "Ummie an tsaida ranar
aura auren ne da Baba Sani?"
Ummie ta ce , "An tsayar daughter shiyasa na kira in miki albishir kafin Iyah ta rigani, next week Saturday za a
aura auren da tariya baki
aya."
TAIMIYYAH ta saki wani
aramin ihun murna kafin ta ce, "Wow!

Allah ya kai mu ya tabbatar da alkhairy Ummie, gaskiya na ji da
in jin wannan dadda
an labarin."
Daga haka suka
an ta
a hira wanda duk rabi akan auren Ummien da Baba Sani ne, kafin suyi sallama da juna TAIMIYYAH ta mi
e ta nufi toilet don
aura alwala ganin time
in sallar La'asar ya yi.

Bayan ta idar da sallar ne ta yi zaune akan sallayar ta fara karatun Qur'ani cikin
ira'arta me matu
ar da
i da sanyi, tana cikin karatun ne kuma A.Maleek Ado ya shigo cikin
akin, ya nufi kan gadonta ya zauna yana me zuba mata ido da sauraren
ira'arta mai matu
ar da
i, wanda duk lokacin da take karatun a gabansa zuciyarsa narkewa ya ke sake yi a kanta.

Sai da ta kai
arshen suratul Ahqaf da ta faro sannan ta tashi tana zare Hijab
in jikinta, ta waiwaya tare da sauke manyan idanunta a kansa, ta cigaba da takowa zuwa garesa.

Daga bakin bed
in ta zauna nesa da shi ta ce, "Thank u Hubby!"
Maleek ya sake tsareta da ido kafin ya ce, "For what?" TAIMIYYAH sai ta
an shagwa
e face tana nuna masa
atuwar ledar shopping
in da suka yi, wanda duk rabin kayan ciki ne shi ne ya za
ar mata don ita kasa
ibar komi ta yi, don bata ga abinda ta nema ta rasa ba shiyasa kawai ta
ibi su choculate ka
ai, da wasu irin crakers biscuit, shi ne ya dinga kwasar mata duk abinda ya yi masa.

Ya saki smile yana matsawa kusa da ita tare da ha
e gaf
in da ke tsakaninsu ya ce, "Okey ni ba irin wannan godiar na ke so ba Sweet,bari ki ji irin wanda na ke so....."
Ya kai bakinsa bisa kunninta ya ra
a mata kalaman da ban san me ya fa
i ba, ni dai kawai gani na yi TAIMIYYAH ta yi saurin kai kanta bisa
irjinsa tana
oye fuska, ya
ago face
inta yana sake narkar da zuciyarta da salon smile
insa, ya kai bakinsa ya sumbaci bakinta zuwa idanunta ya ce, "My pure zuma wannan ha
in fruit salad
in na ke son sha anjima, zan turo Ameena ki sanar mata ingredient
in da ake bu
ata na ha
in zo
on da ki ke sawa a ciki, tunda akwai fruit kin ji?"
TAIMIYYAH ta gya
a masa kai ta ce, "Babu abinda za a nemo na zo da zo
on ai da duk abubuwan da zan iya bu
ata, gasu can cikin waccar bag
in ban san inda zan aje su bane kawai."
Yadda ta yi maganar a shagwa
e ya sanya Maleek sake bata peck a goshi kafin ya ce, "Alright bari Ameena ta zo ta kai kitchen, zuwa an jima sai ki same su a kitchen su nuna miki komi da in da za su aje miki kayayyakin."
TAIMIYYAH ta ce , "Okey tuh!" Maleek ya mi
e yana tada ta tsaye ita ma ya ce, "Wife ki daina zama ke ka
ai a
aki ki saki jikinki gidan mijinki ne, ki fita ki zaga duk in da ki ke son shiga bana son wannan no
ewar da ki ke yi, gobe zan je wani taron Meeting a Lagos duk da ina hutu ne, amma dole zan halarci zaman ina ga tare zamu wuce don bazan iya bari kwananki ya
are bamu tare ba,tunda gobe ke ce dani ko Sweet?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai a kunyace tana jin wani matsanancin shau
i na dabaibaye zuciyarta, Maleek ya kama hannunta suka fito zuwa falo ya zaunar da ita cikin seater, yana
aukar remote ya kunna TV tare da saita channel
in zuwa Bollywood.

Ya
ago ya dubi TAIMIYYAH da ke faman
ata fuska don ita tafi sha'awar zaman
aki ta yi karatun novel
inta, hakan ya fi mata akan ta dinga ha
uwa da matarsa tana jifanta da mummunar kallon tsana.

"Baby ina zuwa please!"
Maleek ya furta hakan yana nufan hanyar da zai kai shi upstairs, TAIMIYYAH ta raka shi da ido kawai tana ji kamar ta gudu ta koma zuwa
aki.

Daga can upstairs kuwa Suhailah ce ke kwance suna vid call da Meenah Wazeer,
awarta ta amana wacce ta ke yadawa ta kama marasa man kai sai lamura sun kwa
e mata tafi tunawa da ita.

Ta dubi Meenah da ke bata shawaran fara manyan business tunda Maleek ba zai amince da aiki ba ta ce, "Meenah ni babbar damuwata da wannan gurguwar tasa yarinyar idanunta tamkar a bu
e suke, kin ga yadda wai ta iya janye hankalinsa da salon shagwa
arta ne ?

Ga shegen kyau kamar ita tayi kanta wallahi.Ina jin tsanarta da kishinta me zafi a raina ban san meyasa Maleek ke son lallai sai mun ha
a tafiya tare ba, idan honeymoon ya ke son zuwa su tafi can wata
asa mana bayan mun dawo."
Suhailah ta kai
arshen maganar cike da
orafi, Meenah ta saki dariya ta ce, "Easy
awata ni duk ban ga abin damuwa ba tunda kowa sabgarta za ta yi, babu wacce za ta zauna akan
ar uwarta.

Suhailah na fa
i miki dole ki koyi danne duk wani zafin kishinki, da
auke kai a lamuransu matu
ar kina son siyawa kan ki girma da daraja a idanun Yarinyar, tunda ba sa'arki bace kin girmeta ko a shekaru, so kar ki bari ta gane cewa kina da zafin kishi a kanta, in ba haka ba da gayya za ta dinga yin abinda zai dinga
ona zuciyarki.
Chapter 151 · 0% Book details