Sashe 114
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amarya TAIMIYYAH na zaune akan stool me yi mata kwalliya ta
are ana yi mata
auri, an lan
wasa karin
ankwali na
arshe tare da kalmashe shi daga can
arshen
eyar kan TAIMIYYAH, Yasmeen ta sake dagewa ta saki wata gu
ar 'Ayyiriyiriii...!!!' Zee ta saki dariya ta ce "Kai Yasmeen wannan uban gu
a da ki ke saki haka ai sai ki toshe kunnuwar Amaryar ta mu."
TAIMIYYAH wacce me kwalliya ta matsa daga gabanta fuskarta ya bayyana a sarari, su Zee suka saki baki suna kallon yadda ta koma wata Princess.
Tana sanye ne cikin wani rantsatstsen farin lace,wanda akai wa ado da golden
in zare a jikinsa,
inkin straight gown akai mata irin na Amare.
Aka kuma yi sa a The Cicada ce ta
inka rigar da kanta,shiyasa
inkin ya zauna ajikin TAIMIYYAH tamkar a jikin nata aka halicci rigar.Fuskarta da ya sha make-up irin na Amare wanda sam ba a cika ba,kuma
wararriyace ta yi sa shiyasa fuskar ke haskawa da wani irin sirrin kyau mara misaltuwa.
aramin bakinta da ya sha jan baki kalar da ya dace da kwalliyar kan fuskarta,ya sake ya tsukewa ya zama so cute.
Manyan idanunta ya fi komi birgewa sabida yadda suke wani irin haskawa da shining
in ba
in eye liner, da akai lining
insu da shi.Ta yi kyau har fiye da yadda zan iya misaltawa me karatu,kamar yadda rigar jikin nata ya fiddo duk wani shape da Ubangiji ya yi mata baiwarsa.
irjinta da ya sha gyara ya sake cika tamkar an hura Baloon ya tsaya cak abin sha'awa.
Jikinta baki
aya na tashin dadda
amshinta, da ya gama kama ko'ina a jikinta na tashi.
Dukkanin
an matan Amaryan sai kabbara suke yi,lokacin da idanunsu ya sauka akan Amarya TAIMIYYAH.
Sabida yadda suka ga tayi musu mugun kyau,har suna kasa
auke idanunsu daga
are mata kallo,Maryam Sunusi ta bu
e baki ta ce, "Fatabarakallahu ahsanulkhaliqin!
Allah kai ne abin kambamawa da ka
agi wannan kyakykyawar halitta.
Allah ka albarkace ta tare da aurenta,ka bata zama lafiya da nutsuwa a cikin gidan aurenta.
Ya Ubangiji ka kunyata ma
iyanta ka bata zuriya masu albarka,Congratulation my best friend ever, may urs be among the best In sha Allah TAIMIYYAH."
Su Yasmeen dukansu suka ha
a baki wajen amsa addu'ar da Maryam tayi da cewa, "Ameen ya Hayyu ya Qayyum."
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akan Maryam Sunusi,cike da jin da
in kyakykyawar addu'ar da Maryam
in ta yi mata ta ce, "Ameen Maryama na gode,ku ma Allah ya yi muku za
i mafi alkhairy nan kurkusa."
Suka sake amsawa da fa
in, "Ameen." Yasmeen ta matso kusa da TAIMIYYAH ta sake sakin
aramin gu
a tana cewa, "Finally yau kin xama Mrs.Maleek Ado."
TAIMIYYAH ta saki
ayataccen murmushi,sai dai kafin ta yi magana wayarta da ke hannun Anty Laurat,wacce ke faman kashe mata hotuna ya
auki ringing.
Ta ta so da sauri tana mi
awa TAIMIYYAH wayar ta ce, "Mrs.Maleek ungo Angon ne da kansa ke kira."
TAIMIYYAH ta amsa wayar zuciyarta na bugawa da wani irin yanayi da ba za ta iya fassarawa ba.
Ta yi receving call
in tare da kai wayar bisa kunni,murya can
asa ta yi masa sallama.
Maleek Ado daga
angarensa ya amsa sallamar sannan ya ce, "Mrs.Maleek Ado!"
TAIMIYYAH ta lumshe idanunta tana jin wani irin abu na malting a cikin zuciyarta,yadda ya furta kalmar ba
aramin tasiri ya yi a zuciyarta ba.Ta bu
e idanunta ta sauke akan su Yasmeen da ke faman hiransu babu tsagaitawa,sai ta mi
e a hankali ta dafe guiwar
afarta ta fara takawa don barin musu
akin.
Suka bi ta da ido rii...!
Kowacce murmushi na blushing a samar fuskarta,ita ko TAIMIYYAH direct
aya bedroom
in Ummie ta nufa,in da ta ke zaton ba za ta ga kowa ba don bama kasafai ta ke bu
akin ba.
Kamar yadda ta zatan kuwa haka ya kasance babu kowa cikin
akin,amma a gyare ya ke sai tashin qamshin dadda
an turaran wuta ke tashi.
TAIMIYYAH ta samu bakin gado ta zauna,tana sake dafe wayar akan kunninta ta ce, "Hello!" Maleek da ya yi shiru yana sauraren takun tafiyarta tun fitowarta daga
akin da suke,ya saki
aramin numfashi ya ce, "Wife ina jin ki,kin gudu ma qawayen na ki ne sabida ke ma kina son ganin fuskar Angon ki ko?"
Bai jiran amsar da TAIMIYYAH za ta bashi ba ya yi cuting call
in,ya kirata vid call don dama a
agauce ya ke da ya ga kyakykyawar fuskarta.
Ya fara kiran voice call ne sabida sanin cewa dole tana cikin mutane,amma yanzu tunda ta kaucewa mutanen dole ya kira vid call don baiwa zuciyarsa abinda ta ke so.
TAIMIYYAH ta kalli kanta kafin ta
aga vid call
in,cike da jin kunyan yadda karon farko Maleek
in zai fara
aura idanunsa akanta babu lullu
i.
Sai ta samu kanta da kasa duban fuskarsa lokacin da ta tabbatar nata fuskar, zuwa gangar jikinta ya gama bayyana a allon screen
in wayarsa.
Maleek Ado kuwa lokacin da fuskar TAIMIYYAH da kwalliyarta ya bayyana garesa,sai da ya ja wani dogon numfashi ya sauke,zuciyarsa na amsawa da wani ba
on yanayi da ke ratsa har
argonsa.
Ya sake ware manyan idanunsa akan
irjin TAIMIYYAH,yana me saurin rintse idanunsa ya sake bu
e su akan muhallin da ya
aurasu akai tun farko.
Cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya kirayi sunanta 'Zaynabbb!' TAIMIYYAH ta yi saurin
ago fuskarta jin yadda ya kira yi sunanta very low,idanunta ya sauka akan kyakykyawar fuskarsa zuwa gangar jikinsa,da ke sanye cikin dakakkiyar farar shadda mafi tsada da nauyin ku
in.
inkin ya yi masa kyau duk da cewa ya cire babbar rigar da hula,sai
an cikin ne kawai sanye a jikinsa,a mota ya ke zaune ya kwantar da seat
in baya sosai yadda zai ji da
in yin wayan.
TAIMIYYAH ta
auke idanunta daga dubansa tana jin wani irin matsanancin
aunarsa na sake malting a zuciyarta,don babu
arya ya yi mata mugun kyau irin wanda bata ta
a gani ba,sai ta ala
anta hakan da yadda fuskarsa ta ke a sake ne a yau
in.
Cikin muryar shagwa
a ta ce, "Ina yini ya taro,Allah ya tabbatar mana da alkhairy ya bamu zama lafiya."
Maleek da idanunsa ke kan TAIMIYYAH ya kasa
aukewa,ya bu
e baki cikin muryar da ta fi waccar yin sanyi ya ce, "Ameen wife, i luv u so very much don Allah ki ri
eni da amana babe!"
Jikin TAIMIYYAH sai ya yi wani irin sanyi da jin kalaman Maleek Ado,ta sake
aura manyan idanunta akan fuskarsa,tana kallon yadda ya
urawa waje
aya a jikinta ido.
Wani ha
an kunya ya taso ya lullu
e zuciyarta,cikin sauri ta furta, "Yah Maleek don Allah minti biyu zan
akko mayafi."
Wani kallo Maleek Ado ya watso mata ta cikin wayar,kafin ya bu
e baki kaman me son yin ra
a ya ce, "No wife!
Kar ki fara kashe min waya,yau ba zancen sanya mayafi kin zama mallakina halak malak!
Please kar ki ce za ki haramta min kallon halas
ina."
are maganar yana sake gyara kwanciyar da ya yi a jikin seat
in lafiyayyiyar motarsa.TAIMIYYAH da kunya ke
awainiya da ita sai ta sake narke murya ta ce, "To mu yi voice call please Yah Maleek,wallahi kunyanka na ke ji."
Maleek Ado ya saki wani
ayataccen murshi kafin ya ce, "No wife!
Ki bani 20 minutes gani nan tafe zuwa gidanku,idan na iso zan kiraki ki fito ki sameni a mota,but u make sure idan za ki fito kin rufe min wannan kwalliyar da Hijab,and bana son
aukar wasu hotuna ana yawo da ke a media,shiyasa ni ma bazan shigo ba bare a yi wasu hotuna da aka maida
aukarsu fashion,please tell ur friends su taimakeni kar su ba za ki a duniya ana kallemin sirrikana please!"
Yadda Maleek ya kai
arshen maganar cike da nuna magiya da zallar kishin da ke cin zuciyarsa, yasa TAIMIYYAH dubansa tana sake jin kunyarsa me tsanani na lullu
eta.Cikin shagwa
iyar muryarta da ke sake kunna wutar fitina a zuciyar Maleek ta ce, "Zan gaya musu Yah Maleek sai ka iso
in." Daga haka ta yi saurin cuting call
in tana sauke numfashi,zuciyarta na sake cika da
aunarsa me tsanani.
akin da su Yasmeen suke TAIMIYYAH ta koma,suka ko rufar mata da tsiyar cewa ta gudu sun sha luv da oga Maleek kenan.
TAIMIYYAH ta narke musu da shagwa
a tana kare kanta,ana cikin haka wata Cousine
insu
ar Rimi ta shigo
akin.
Ta dubi TAIMIYYAH tana yaba kyawun da tayi ta ce, "Ma sha Allah!
Amarya kin sha kyau ki zo Iyah na nemanki yanzu."
TAIMIYYAH ta dubi Nusaiba ta ce, "Okey jira ni mu fita tare don ni kunyar shiga jama'a na ke yi,ina fata dai zuwa yanzu duk mazan da suka dawo
aura aure sun watse?"
Nusaiba ta saki murmushi ta ce, "Kai
Yah TAIMIYYAH kin cika kunya wallahi,sun watse kam babu wasu maza a wajen tunda Baba Sani ba zama a gidan zai yi ba,ya tafi can hotel da mutanensa don su bar mata su sake a cikin gida."
TAIMIYYAH ta jinjina kai cike da gamsuwa sannan ta dubi Yasmeen ta ce, "Sis zo mu je daga can za ki rakani wani waje."
Yasmeen ta mi
e tana gyara zaman
aurinta na ashobin da suka cakare a cikinsa,atamfar kuma ta yi musu mugun kyau dukansu
awayen Amaren.
Ta bi bayan TAIMIYYAH da suka rigata yin gaba,tana
aga murya ta cewa Anty Laurat, "Anty Laurat don Allah ga wayata nan a caji kusa da ke,idan ya cika ki cire min please."
Daga haka ta yi gaba Anty Laurat na amsa mata da cewa, "Tuh shikenan an gama Sis."
Suka cigaba da hiransu da su Zee da su Bushirah,don su kenan
awayen na TAIMIYYAH,sabida ita ba mai yawan
awaye bace tun farko.
__________
Daga can sasan Baba Sani kuwa shirin tafiya da Amarya Zuhurah Bauchi ake yi,don dama haka aka tsara ana kammala
aura aure za a wuce da ita.
Ita da Angon da mutane hu
u ne aka biyawa ku
in jirgi,sai sauran mutane za su bi dogayen motocin da aka zo
aura aure da su don kwasan
an rakiyar Amaryar.