Sashe 85
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin muryansa me cike da
asaita yake fa
in, "To Hajjah bari inci abincin amma a kira Lubah tazo ta sauko su nan
asa bazan hau dining ba."
Hajjah ta ciri murya ta kira Lubah don ta zo tai masa duk yadda yake so
in.Cikin
anin lokaci Lubah ta iso cikin falon ta zube a gaban Maleek ta kwashi gaisuwa,hannu kawai ya
aga mata alamun ya amsa, sannan ta tashi ta fara
akko kulolin abincin ta jeresu nan tsakiyar carfet.
Tana kammalawa ta wuce ta basu waje,yayi saura daga Hajjah sai shi a cikin falon.
Da kansa ya zuzzuba abinda yayi masa cikin abinci kala uku da aka shirya masa.
Hajjah ta mi
e tana dubansa tace, "Ai
azu mun yi waya da Suhailah tana so ka wuce muku da garin kunu idan zaka juya,Allah yasa jiya Babah Rabi ta kammala tanka
esa ya yini a rana, tunda anci sa a anyi ban iska ba ai ruwa ba."
Maleek ya dubi Hajjah kawai ba tare da yace komi ba har Hajjan ta shige
aki.Ya cigaba da cin abincinsa lokaci-lokaci ya kan amsa kiran da ke shigowa wayarsa, a haka har ya
are cin abincin ,ya tashi daga wajen ya koma kan seater ya zauna.
Lokacin da Hajjah ta fito daga
aki samun sa tayi yana ta faman amsa waya da harshen Nasara.
ariso tana zama cikin seatern da ke facing
insa, hankalinta na kan TV da ke ta faman aiki cikin falon,har ya kammala amsa call
in yana sauke ganinsa akan Hajjan yake cewa, "Hajjah ina so a sake yin garin
an-wakennan wanda akai mana yayi da
i sosai,sai dai kinsan Suhailah da kyuiyan yinsa ina ga shiyasa bata
sanar miki ya
are ba ko?"
Hajjah ta dubesa da murmushi saman fuskarta tace, "Aiko bata fa
i ba amma tunda sai zuwa jibi zaka wuce za a yi Insha Allah."
Maleek ya jinjina kai yana fa
in, "Okey Hajjah thank u,Allah
ara muku tsawancin kwana me anfani."
"Ameen Maleek ku ma Allah ya cigaba da yiwa rayuwarku albarka ya kawo zuriya masu albarka."
Maleek ya amsa da cewa, "Ameen."
Hajjah ta kirayi sunansa kai tsaye kafin ta sake zama so serious tana cewa, "Abdulmaleek ina bu
atar dukkanin nutsuwarka anan,don abinda zan sanar da kai yana da matu
ar muhimmanci a wajena."
Maleek ya
aga manyan idanunsa ya sauke akan Hajjah,yana ganin yadda taci serious yasan lallai duk abinda take so su tattauna me muhimmanci ne kamar yadda ta fa
i.Sai ya nutsu sosai tare da maida dukkanin hankalinsa kanta yana cewa, "Ina jinki Hajjah Bismillah."
Hajjah ta jinjina kai tana me farawa da bashi labari tun daga kan ka
e TAIMIYYAH da sukai da mota, har kawo aminci da zumuntar da ya shiga tsakaninta da su.Ta
are maganan da cewa, "Maleek ba wani abu nake so ba illah kai min alfarma ka je ka ga Zainab TAIMIYYAH,idan har ka ji tayi maka zaka iya zama da ita a matsayin mata,zan so ka nemi aurenta.Wannan shi ka
ai ne
arshen alfarman da nake ji zaka sake min arayuwa ka faranta zuciyata har in cigaba da alfahari da samun
a kamarka.Kai ka
ai na mallaka a duniya da zan iya iko da kai in kuma ro
i alfarma kayi min ba tare da raina ya
aci ba,na so a ce Ubangiji ya bani wani
an wanda bai ta
a aure ba don in saka shi ya aure ta amma Allah kai ka
ai ya mallaka min."
Hajjah ta
an dakata ka
an tana duban fuskar Maleek Ado, wanda ya zuba mata ido yana sauraren dukkanin kamalamanta.
Sai Hajjah ta kasa gane wani yanayi yake ciki, don shi yana cikin irin mutanen da suka iya ri
e kansu,duk iya yadda zance zai girgiza zuciyarsa zai yi wuya ka gane hakan akan fuskarsa.Hakan yasa Hajjah cigaba da cewa, "Maleek TAIMIYYAH gurguwace kuma marainiya da ta rasa uwa da uba,amma ta mallaki tarin abubuwan da duk namijin da yasan kansa zai yi alfahari da samunta a matsayin matar aurensa,Mahaddaciya Qur'anice me tarin nutsuwa da hankali,wacce ta samu tarbiyyah me kyau daga kakarta na wajen uba,wacce ta raineta tun tana taumman goyo,don haka ina so a gobe ka wanke
afa ka je ka ganta,dukkanin abinda zuciyarka ta yanke akanta ka zo ka sameni ka sanar dani."
Maleek da ke sauraren Hajjah yana dinga nanata kalmar gurguwa cikin kwanyansa kafin ya
aga manyan idanunsa yana kallon fuskar Hajjar,Yayi karfin halin fara fa
in, "Shikenan Hajjah zan yi duk yadda kika ce, amma Hajjah wannan karon kuma da gurguwa kika ga na dace?"
Hajjah ta dubi Maleek cikin ido, tana hango ru
anin da kamalamanta suka jefa zuciyarsa a ciki.
arfin hali kawai yayi wajen amsa mata bu
atarta ba tareda yayi mata musu ba,don abune da bai ta
a yi ba bata ta
a sanya kara ya tsallake ba,shi
in me tarin biyayyane akan dukkanin abinda ta nuna tana so.
Ta jinjina kai tana cewa, "Maleek karka bari kalmar gurguwa ya jefa wani abu a cikin zuciyarka,don kai da ita duka a wajen Ubangiji
aya kuke,bai jarabeta da zama gurguwa don baya
aunarta ba,kamar yadda kai da kake lafiyayye ba za
inka bane,shine ya so ka kasance a haka,don haka abinda za ka fara dubawa da tambayata shine, 'me ya ja hankalina akanta har nake sha'awar ha
a jini da ita?
Wannan amsar kuma kai ne zaka baiwa kanka ita, bayan ka je kun yi ido biyu da TAIMIYYAH.
Hajjah ta kai
arshen maganar idanunta akan Maleek, tana jifansa da wani irin murmushi.Ya lumshe idanunsa yana jin wani abu na dokawa a cikin kansa,kalmar gurguwa da suna TAIMIYYAH na amsa-kuwwa cikin kwanyansa da
arfin gaske.
Ya bu
e idanun nasa yana sauke su akan Hajjah,cikin son
oye dukkanin ru
anin da ya shiga yake cewa, "Shikenan Hajjah za a yi yadda kika ce,a kullum mu masu biyayyah ne akan duk abinda kuke so."
"Allah yayi maka albarka Maleek,Allah kuma ya baku zuriyar da zasu bi ku kamar yadda ku ke min biyayyah,ban yi maka tayin zuwa ka ga TAIMIYYAH don in tirsasaka aurenta akan dole ba,duk abinda ka ji a zuciyarka idan ka ha
u da ita ka sanar dani Maleek,kuma ina so ka je a matsayin kaine ka kai kanka gareta,sam bana so su san ina da ala
a da kai har sai ka ji cewa tayi maka,kuma idan ka tashi zuwa kada ka je a motar da zai nuna matsayinka,ina fata ka gane duk yanda nake nufi?"
Maleek ya jinjina kai cike da gamsuwa yake cewa, "Na gane Hajjah,bari in shiga daga
aya bedroom
in in kwanta ina bu
atan hutu zuwa la'asar."
Daga haka ya wuce Hajjah zuwa
aya
akinta wanda Suhailah ta zauna lokacin tana gida....
ansabo ce#
ansabo ce"
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*54*
Kwanciya yayi tare da lumshe manyan idanunsa,maganganun Hajjah na dawo masa daki-daki.Ko ka
an baccin da yayi tunanin zai iya yi bai samu yi ba,sai ma tarin tunani da suka dabaibaye kwanyarsa.
Haka ya cigaba da kwanciya time to time ya kan amsa call
in da ya ga zai iya
agawa,a haka lokaci ya ja
walwarsa na cike da tarin tunanin yadda zai fuskanci gobe.
Bayan ya dawo daga masallaci sallar la'asar ne yayi wa Hajjah sallama, akan zai je wajen wani aminin mahaifinsa ya gaishe shi,daga can kuma zai wuce gidansu na GRA a can zai kwana.
Hajjah tayi masa fatan Allah tsare tare da jaddada masa maganar zuwa Gyallesu a goben,kamar yadda ta ro
i alfarma ya kuma amsa mata.
___________
TAIMIYYAH da Iyah ne a zaune suna hiran su cikin falon Iyan,daga gefe
aya Babah Ladi ce ta maida hankali kan kallon wa'azin da ake haskawa a tashar ManaraTV.
TAIMIYYAH na sanyene cikin wata free gown na atamfar Chiganvy Gold,kalar atamfar red and black ne da ya yi matu
ar yi mata kyau tare da haske farar fatarta.Sallamar Zuhurah da shigowarta cikin falon Iyah,ya sanya TAIMIYYAH
aga manyan idanunta ta sauke akan Zuhran,wacce taci uban ado kamar zata biki.
Fuskarnan ya sha make-up ,kamar yadda kayan jikin natasuka fidda shape
inta sosai a waje,ta
ariso cikin falon tana gaida Iyah daga tsaye.
Iyah ta dubeta tana amsa gaisuwan a dake,Zuhurah ta
aura da fa
in, "Iyah dama Ameeru ne zai shigo ku gaisa yanzu."
Iyah ta dubi Zuhurah cikin ido kafin ta furta, "To madallah." Daga haka bata sake cewa komi ba har Zuhurah ta juya ta fice,ba tare da tace wa TAIMIYYAH kanzil ba.
Tsam TAIMIYYAH ta mi
e tana
aukar wayarta don shigewa
aki,amma sai Iyah ta dakatar da ita tana cewa, "Koma kiyi zamanki Zainab,kema ke gansa ku gaisa ai."
TAIMIYYAH ta bu
e baki cike da shagwa
a tace, "Kai Iyah nina ce miki ina son ganinsa?
Ni dai da kin barni na yi shigewata
aki."
Kafin Iyah tace komi sallamar su Zuhurah ya kara
e bakin
ofar shigowa falon,hakan yasa TAIMIYYAH sake
ata face.Iyah ta amsa sallamar tana basu umurunin shigowa cikin falon,suka shigo Zuhurah na kan gaba Ameerun na biye da bayanta.
Ya zube ya kwashi gaisuwa wajen Iyah wacce take binsa da kallo tun shigowanrsu.
Ta amsa gaisuwar Ameeru cike da fara'a, tana tambayarsa iyayen nasa,ya amsawa Iyah idanunsa a kan TAIMIYYAH dake zaune cikin kujeran dake facing
insa.