← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 184

Sashe 65

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai mu cigaba da bin labarin sannu a hankali don jin cikakken ya rayuwar TAIMIYYAH zai kasance baiwar Allah_
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*43*
*Kano*
Kwance yake akan gadon
akinsa idanunsa duka a rufe, babu abinda zuciyarsa da gangar jikinsa ke kwa
ayi irin ya ji
umin jikin TAIMIYYAH a cikin jikinsa.

Gaba
aya tunda ya
aura ido akan tsiraicinta, hannuwansa suka jiye masa laushin fatarta,sannan bakinsa ya
ano masa wani irin
ano me gar
i a mounth
inta ,ya rasa dukkanin sukuni da nutsuwanrsa.

Ya fi kowa sanin sabida shine TAIMIYYAH ta tattara ta bar garin baki
aya, don ta tsorata da maitarsa da ya fitar a fiki akanta.Ya bu
e idanunsa yana Janyo wayansa tare da zubawa lambobin wayarta ido,wanda tun
azu yake gwada kiranta,amma sai yaji ya kasa don bai san me zai ce mata ba idan ya kira
Gabaki
aya tunda ta bar garin kaman ana sake ninka masa, sha'awan son kasancewa da ita ne.Duk neman matansa bai ta
a jin kwa
ayin mace irin na yau ba,kuma babu wacce yake ji zata iya kashe wutan dake ci a zuciyarsa sai TAIMIYYAH.

Ya sauke wani numfashi me zafi maransa na sake wani irin
aurewa, tsabagen wutar jaraba dake cin zuciyarsa.Ya cije lips
insa yana shahadan danna mata kira, tare da fatan ta
auka ko muryanta ya samu ya ji ko zai samu relief.

Sai dai har kiran ya gama
urarinsa ya tsinke ba a
aga wayar ba.Sai kawai yayi jifa da wayar yana tashi da
yar ya nufi toilet,bai jima ba ya fito yana nufan
ofar fita daga
akin baki
aya,don zuwa ya ha
o tea me lemon ko zai rage masa nauyin da maransa yayi.

Zuciyarsa na kimsa masa tunanin akan kawai ya samu Mamie a gobe, ya sanar mata cewa ya amince zai iya auren TAIMIYYAH.

Har ya kai part
in Mamie tunanin dake yawo cikin kansa kenan....
___________
*Zee Town (Zaria)*
TAIMIYYAH na zaune tana danna system
inta, a lokacin da kiran Emran ya shigo wayarta.

Tunda kuma ta
auki wayar ta ga ba
uwar number ta ji a jikinta cewa shine,shiyasa ta share kiran bata
auka ba har ya tsinke.

Ta saki
aramin tsaki tana saka wayan a fly mode, ta cigaba da abinda take yi zuciyarta cike da
acin ran rainin hankalin da ke son shiga tsakaninta da Yah Emran
Har ta gama abinda take yi ta kashe system
in, don yin shirin kwanciya barci zuciyarta bata daina tunani,akan abinda ya shiga tsakaninta da shi ba.

Lokacin data
auro alwala don kwanciya bacci, sai da ta gabatar da sallar wuturi kafin ta nufi gado ta kwanta,bata
auki dogon lokaci ba bacci ya sure ta.

Washegary ya kama monday tunda wuri TAIMIYYAH ta tashi, don tana son ganin Baba Sani kafin ya wuce Kano wajen aikinsa.Shiyasa
arfe takwas ta isa Sasan su Umma ,a
akin Baba Sanin suka gaisa da Umma wacce ke fifita masa tea da zai sha.

Ya gama shirinsa tsaf yana zaune yana cin chips da aka soya masa,TAIMIYYAH ta tsuguna ta kwashi gaisuwa tana sanar masa da bu
atarta.

Baba Sani ya amsa cike da kulawa,yana me kai hannu cikin aljihunsa ya irgo adadin ku
in da take bu
ata ya mi
a mata.

Ta amsa tayi godia tana mi
ewa ta fito daga
akin,Umma na biyo bayarta da mugun kallo.

Lokacin da ta shigo Sasan Iyah ta tadda har Iyah an sha wanka an fito karyawa.Ta saki murmushi a lokacin da ta isa gaban Iyah tana cewa, "Iyah barka da fitowa ina kwana."
Iyah ta dubi TAIMIYYAH da manyan idanunta tana cewa, "Lafiya lau Zainabu, daga ina kike da wuri haka?" TAIMIYYAH ta
an shagwa
e face tana ba Iyah amsa da cewa, "Daga wajen Baba Sani na amso ku
i ne kinsan yau an koma skull, ina bu
atan ku
i a hannuna har zuwa sati me zuwa."
Iyah ta jinjina kai tana cewa, "Hakane amma da kin min magana ma na riga na tanadar miki ku
in duk bu
atunki, kamar yadda Sameer ya saba turo miki lokacin yana raye."
TAIMIYYAH da mood
inta ya sauya, fuskarta ya nuna tsananin kewan Abie
in, ta dubi Iyah tana cewa, "To ai ban sani bane Iyah sabida shi yace min lallai duk abinda nake bu
ata in dinga sanar masa."
Iyah ta jinjina kai tana cewa,
"Hakane babu laifi ai, yanzu yau
in zaki fara zuwa makarantar, ba zaki bari sai zuwa gobe ba?"
TAIMIYYAH tayi saurin duban Iyah tana cewa, "Sai gobe zan fara zuwa tunda yau aka koma, bama lallai kowa ya je a yau
in ba,don Zee cewa tayi ma sai zuwa Wednesday za ta fara zuwa."
"A toh nima dai haka na gani gara ki bari zuwa goben,kin sake hutawa ma."
Cewan Iyah tana faman cin soyayyan dankali da egg da Babah Ladi ta soya,ta cika cup da kunun gya
a daga gefe guda.

TAIMIYYAH ta fara takawa don komawa
akinta,tana cewa Iyah, "Iyah bari in koma in kwanta zuwa tara zan tashi,yau ni zan yi mana girkin rana idan na gama kwaleman
akina."
Iyah ta bi bayanta da kallo tana cewa, "To madallah a tashi lafiya,sai Ladi ta taya ki kwaleman don rage miki wani wahalan."
Ita dai TAIMIYYAH tuni ta shige
aki abinta,kuma tana aje ku
in da ke hannunta kwanciyar tayi,don da gaske baccin take son komawa.

Sai
arfe tara da rabi sannan ta tashi ,ta yo wanka ta shirya cikin doguwar riga mara nauyi na material,bata shafa komi akan face
inta ba, ta fito zuwa falo don yin kalacin safe.

Lokacin da ta kammala karyawan Iyah ce taiwa Ladi magana akan ta taya TAIMIYYAH suyi kwaleman
akinta.

Hakan ko aka yi cikin lokaci ka
an suka kammala,wanda rabin aikin Ladin ce kawai tayi ma,don taki bari TAIMIYYAH tayi komi,in banda shirya kayanta da tayi cikin drawer.
11:30am TAIMIYYAH ta wuce zuwa kitchen don fara shirin
aura musu lunch,sabida da wuri suke gama girkin rana su.

Tuwo Iyah tace tana so ayi amma na dawa da miyar Kukah,don haka TAIMIYYAH ta fara da
aura miyan ne kafin ta
aura ruwan tuwan.

Cikin nutsuwa da
warewa take aikinta har ta kammala tu
a tuwan, ya silala ta sauke don fara kulla su a leda.Koda Ladi ta shigo don taya ta wani abin ,sai ta amshi kulla tuwan ita kuma TAIMIYYAH ta
arisa miyan ta juye shi cikin cooler.

Store ta nufa ta
akko doya madaidaici ta feraye shi,don tana son yin Yam balls ne.

Bayan kammala feraye doyan sai ta wanke shi tas ta
auka a wuta.

Ta nufi wajen fridge ta
ebo carrot da green pepe ta aje su a gefe,sannan ta
ebo tattasai da tarugu ha
e da albasa me yawa duk ta gyarasu.

Zuwa lokacin da doyar ya dahu duk ta gama yanke-yanken da zata yi, nasu carrot da green pepe ta aje a gefe guda,sai ta tsane doyar a colander don barinsa ya huce.

Kafin doyar ya huce ta tafasa nama ta baiwa Ladi ta
an daka mata,sai ta juye doyar tasa whisker ta dagargajeshi.Ta juye su carrot da green pepe ha
e da kayan miyan da tai grating,ta zuba albasa me yawa da ta yanka, duk ta ha
e su cikin doyar da ta dagargaje ta zuba spices da maggi yadda take so.

Zuwa lokacin Babah ta kawo mata dakakken naman, shima ta juye akai ta saka hannu ta motsa, naman yabi ko'ina sannan ta fara mulmulasu zuwa shape
in balls.

Babah Ladi dai tsaye tayi kawai tana kallon yadda TAIMIYYAH ke kominta gunin sha'awa.

Bayan ta gama maida su balls ne ta fasa egg ta ka
ashi,ta zuba garin corn flour sabida idan aka saka corn flour egg
in yafi kamawa ya yi kyau sosai.

Tunda TAIMIYYAH ta fara suyan yam balls
in,qamshi ya cika ko'ina hatta Iyah dake falo sai da
amshi ya fitineta,ta gane cewa bayan yin tuwon dawan sai da TAIMIYYAH ta
ira yin wani abin kenan.

Tana kammala komi ta wuce zuwa
aki don gabatar da sallah.Babah Ladi ita ce ta
auki kulolin abincin ta kai falo, ta jere su inda a ke zaman cin abinci.

TAIMIYYAH ta idar da sallah kenan tana cikin ninke Hijab
inta, wayarta ya fara ring ta isa wajen wayar tana kallon sunan Yah Deeku dake rubuce a jikin screen.

Tayi receiving call
in tana saka wayar a speeker.Muryan Yah Sadeeq ya fito tar lokacin da yake furta,
"Hello!

Baby kina jina?"
TAIMIYYAH ta zauna daga gefen gadon tana cewa, "Ina jinka Yah Deeku ina yini,kana lafiya?"
Sadeeq yace "Lafiya lau Zaynab kin dawo daga Kano
in ne ko kina can?

Dis week ban samu shigowa weekend ba."
TAIMIYYAH ta
an shagwa
e murya kaman yana gabanta tace, "Na dawo jiya Yah Deeku,ai tunda na ga ban ga motarka ba na san baka samu shigowa ba."
Sadeeq da ke sauraran muryarta yana jin nutsuwa na sauka a ransa, ya lumshe ido yana fa
in, "Eh Babe!
Chapter 65 · 0% Book details