← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 184

Sashe 103

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin ta saki
aramin murmushi, tana sake narke masa murya ta ce, "Alright za ta ji In sha Allah."
Daga haka ta kashe wayar tana mi
ewa ta taka zuwa wajen madubi, don yin rolling gyalen Abayar a kanta,wani irin kyau ta ga tayi lokacin da ta kammala na
e fuskarta da gyalen Abayar.

Ta saki wide smile tana sake duban yadda Abayar ta yi kyau a jikinta,sai ta koma ta
auki wayarta daga kan bed ta nufi
ofar fitowa falo.

"Iyah ya iso na ce ya
arisa can Part
in Ummie,ya ce in gaidaki zai shigo ku gaisa idan zai wuce."
TAIMIYYAH ta yi maganar kanta a
asa don kunyar ha
a ido da Iyah ta ke yi,Iyah ta saki murmushi kunyar TAIMIYYAH na sake birgeta ta dubi TAIMIYYAR ta ce, "To madallah ya yi kyau ki ce ina amsawa
warai.

Ki shigar da shi ya gaida har Samhar idan zai tafi."
TAIMIYYAH ta amsa da cewa, "Tuh Iyah." Daga haka ta dafe guiwar
afarta ta fara takawa don ficewa daga falon Iyah baki
aya.

Cikin nutsuwa ta ke tafiya zuciyarta cike da wani irin feeling da ba za ta iya fassarawa ba,har ta isa sasan Ummie ta nufi hanyar da zai kai ta
ofar falon Abie ta waje, tana sake jin zuciyarta na wani irin dokawa.

Lokacin da ta isa
ofar shiga falon sai da tayi
an jim!

Bugun zuciyarta na sake
aruwa,daga
arshe ta yi
arfin halin bu
e baki ta yi sallama,cikin muryar ta da ya sake yin sanyi sosai.

A.Maleek da ke kame daga cikin falon,ya na ji duk ya
osa ya yi tozali da kyakykyawar fuskar TAIMIYYAR.

Ya bu
e baki ya amsa mata sallamar, yana sake kafe
ofar shigowa cikin falon da ido.

TAIMIYYAH ta kai hannu ta
age labulen falon, tare da sanyo kanta ciki.Hancinta ya fara sha
o mata dadda
an qamshin Turaren AMOUAGE da ya cika
akin baki
aya,ta cigaba da takowa zuwa ciki tana jin tasirin idanunsa akanta.

Hakan ya sake sawa ta yi
asa da kanta tana isa wajen kujeran one seater ta yi masauki a kai,sai kuma lokacin ta
aga manyan idanunta ta kalli direction
in da, Maleek ya har
e yana me zubo mata ido babu ko
iftawa.

"Barka da zuwa dafatan ka iso lafiya,ya Hajjah ina fata ka same su lafiya?"
Sassayar muryar TAIMIYYAH ta ratsa kunnuwan Maleek Ado, wanda ya kasa
auke idanunsa daga kanta,wani irin kyawunta ya ke gani irin wanda sam a wancan lokacin, bai kula da hakan ba.Shigar Abayar ta tafi da zuciyarsa baki
aya, tare da haifar masa da jin wani irin zazzafar feeling irin wanda bai ta
a ji ba,ya sake
ureta da ido lokacin da yake amsata da cewa, "Lafiya lau wife,Hajjah tana gaida ki ta ce ki kula da ni da kyau ."
Yadda ya yi maganar cikin wani salo,yasa TAIMIYYAH saurin
aga manyan idanunta ta sauke a kansa,sai kuma lokacin ta ga shigar da ke jikinsa.

Yana sanye ne da shadda dark gray kalar Abayar jikinta, kalar ya yi masa kyau sosai.

Kansa babu hula sai sumarsa me kyau da she
i, ke faman haskawa cikin hasken fararen fitullun da suka haske falon
au!

Ta yi saurin janye idanunta daga dubansa, lokacin da na shi idanun ke
arin shigewa cikin na ta,ta cigaba da murza
an yatsun hannunta,tana jin ta very uncomfortable a cikin falon,sabida idanun Maleek masu cike da kwarjini,wanda suka hanata sa
at!

Don har lokacin tana jin idanunsa akanta.

"Zaynabb ina jin gaba
aya so ki ke ki sanya ni, in rasa duk wata nutsuwar zuciya da ta gangar jikina, idan har banyi gaggawar mallakarki nan kusa ba.

Please ki
ago ki kalleni,kar kice za ki haramta min ganin wa
annan idanun, da su ke da matu
ar tasiri a gare ni."
Maleek yana maganar ne idanunsa akan TAIMIYYAH, burinsa kawai ta
ago wa
annan manyan idanun nata, masu kama da magic ta dubesa da su.

TAIMIYYAH sai ta
an shagwa
e fuska,tana
ago kanta da tayi
asa da shi ta dubesa, cikin sa'a idanunta suka shige cikin na Maleek Ado, tamkar wacce aka sanya mayen
arfe aka
ane idanun na ta a cikin na sa,sai ta kasa janye na ta idanun.

Suka zubawa juna ido, dukkaninsu wani magana
isu na yawo cikin zuciya da gangar jikinsu.

Sun
auki tsayin mintuna biyu a haka, kafin TAIMIYYAH ta janye idanunta ta mayar
asa,zuciyarta na cigaba da doka mata, da wani irin yanayi me wuyar fassara.

Shi ko Maleek baya ya yi da jikinsa ya jinginar a jikin kujerar 3 seater da ya ke kai, ya lumshe idanunsa baki
aya,yana jin yadda zuciyarsa ke doka masa da wani irin ba
on yanayi,wanda bai ta
a jin irinsa akan kowace mace ba sai TAIMIYYAH.

Ya jima a haka idanunsa a lumshe, kafin ya bu
e baki ya ce, "Zaynabb idan na nemi a
aura mana aure, nan zuwa sati biyu masu zuwa ban yi gaggawa ba?"
are maganar yana bu
e idanunsa tare da
ago jikinsa daga jinginan da ya yi, yana kafe TAIMIYYAH da manyan idanunsa masu shegen
warjini.

TAIMIYYAH jin saukar furucinsa ta yi tamkar daga sama,cikin ka
uwa ta yi saurin dubansa da idanunta da suka sake girma, sabida firgicin da kalamansa suka haifar a zuciyarta,muryarta har har
ewa ta ke lokacin da ta furta kalmar, "What....!?"
Maleek Ado ya jinjina kansa cike da tabbatar da kalamansa ya sake fa
in, "Zaynabb da gaske na ke yi idan za a bani ke nan da sati biyu zan so hakan, sabida abubuwan da nake ji akanki ni kaina tsoran kaina na ke yi Zaynabb,watakila shiyasa tun farko aka
oye min cikakkiyar siffarki,sai idanun kawai aka jarabe ni da su cikin mafarki,watakila da an nuna min ke sak
inki a wancan lokacin, da na jima da shiga mummunan yanayi, tare da haukacewa a nemanki a ko'ina ki ke a fa
in duniyar nan don na mallake ki.

Please !Zaynab ki taimakeni in ro
i alfarma a
aura mana aure nan da sati biyu mas......"
Kukan da TAIMIYYAH ta sanya masa a bazata ne ya hana Maleek
arisa kalamansa, ya kafeta da ido yana jin zuciyarsa na sake dilmiya cikin
aunarta me zafi.

A hankali ya kai hannu bisa lips
insa ya furta, "Shishhhh...!!!

Kar ki
arisa kunna ni da wannan sautin kukan na ki Zaynabb please!"
TAIMIYYAH ta yi saurin tsaida kukan nata, wanda dama har da ta
ara a cikinsa,ta zuba masa ido cike da shagwa
a ta ce, "Don Allah kar ka yi wa kowa wannan maganar,ni ban shirya ai min aure nan kusa ba na fi son in yi karatu."
Yadda ta yi maganar cike da zallar shagwa
a with so much confidence, ya sanya Maleek kasa cewa komi, illa dafe goshinsa da yayi da hannu biyu, yana jinyar zazzafar gubar
aunarta da ta sake kwararawa a zuciyarsa.

TAIMIYYAH ko sam!

Bata damu da yanayin da ya shiga ba, sai ma sake narke fuska da ta yi, tana jira ya sake mata zancen aure nan kusa ne, ta kuma sanya masa wani sabon kukan.

Kamar ya san shirin ta kuwa sai bai sake maganar ba, sai ma duban side
in da aka jere kulolin abinci da su ruwa ya yi,ya
auke ido daga wajen yana mayarwa kan TAIMIYYAH ya furta, "Wife bani ru
wa me sanyi please!"
TAIMIYYAH ta mi
e tare da dafa guiwar
afarta ta fara takawa don isa wajen table
in,in da aka jere komi a kai ta
akko goran table water da glass cup, ta juyo don kai wa Maleek Ado wanda idanunsa ke kanta, tunda ta tashi ya ke faman
arewa yanayin tafiyarta kallo,wani irin abu ya ke ji na danne zuciyarsa, yana sake haifar da zazzafar
aunarta a duk ilahirin jinin jikinsa.

TAIMIYYAH ta aje masa goran ruwan da cup
in,daga saman hannun kujeran da ya ke zaune,tana faman mita cikin zuciyarta na yadda ya ke bin ta da mayen kallo, kamar zai cinye ta.

Ta zum
ure baki cike da shagwa
a ta ce, "Ga ruwan ko na zuba maka ne?"
are maganar tana
aga manyan idanunta ta dubi fuskarsa,ganin ita ya ke kallo yasa ta
auke kai tana sake narke fuska, Maleek murya can
asa ya furta, "Da ni ki ke so na zuba da kaina wife?"
TAIMIYYAH ta kuma dubansa jin yadda ya yi maganar a dake,sai dai yadda fuskarsa ta ke a miskile, ba za ka ta
a cewa kaf maganganun da yayi daga bakinsa suka fito ba,ta
an ta
e baki ka
an lokacin da ta ke kai kyakykyawar hunnunta, mai
auke da zara-zaran yatsu ta
auki goran ruwan ta bu
e, tare da zuba masa cikin cup ta mi
a masa.

Maleek Ado ya zubawa kyawawan yatsunta ido, yana sake jin tsoran mafarkin da ya yi ta yi da irin wa
annan yatsun, a lokacin da takan mi
o masa su a cikin bacci tana neman
auki daga garesa,sai dai a wancan lokacin da ya mi
a hannunsa don kamata,ya ke farkawa daga baccinsa a firgice,yau ga hannun a gabansa tana mi
o masa cup
in ruwa a zahiri ba a cikin mafarki ba.

Ya sauke zazzafar numfashi yana mi
a hannunsa, ya amshi cup
in ruwan ya kai bakinsa, ita kuma TAIMIYYAH ta yi saurin komawa mazauninta, tana sake yin
asa da kanta don haka kawai
amshinsa da ta sake sha
owa da kyau, lokacin da suke daf da juna ya dinga kashe jikinta, yana haifar da wani yanayi a cikin zuciyarta.

Maleek ya shanye ruwan tas!

Ya dire cup
in daga saman kujerar ya dubi TAIMIYYAH,ganin yadda ta sauke kanta
asa ya sa shi furta, "Zaynab yaushe za ku kammala Computer traning
in da kike zuwa?"
TAIMIYYAH ta dube sa ta ce, "Saura one week mu amsa certificate na kammalawa."
"Very good!

Zan yi magana da Hajjah, bari na xo na wuce don idan ina cigaba da ganin wa
annan idanun,ina kuma jin wannan muryar a kusa da ni, to za ki cigaba da illata zuciyata ne kawai,da
aunarki da ke neman
ure duk wata jarumtar Maleek."
Maleek ya yi maganar idanunsa akan TAIMIYYAH, wacce ta waro masa nata idanun cike da mamakin kalamansa,ganin sun ha
a ido yasa ta saurin maida kanta
asa kunya na lullu
eta.
Chapter 103 · 0% Book details