← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 184

Sashe 86

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ta bu
e baki ta gaida shi cikin sanyin muryarta,ya amsa yana sake binta da wani irin kallo na
urillah.Hakan yasa ranta ya sake
aci da hanata tafiya da Iyah tayi,Iyah ta sanya Babah Ladi ta kawo masa lemu amma sai ya mi
e yana cewa tafiya zai yi.

Hakan yasa Iyah yi masa fatan alkhairy,ya isa wajen da take zaune ya aje mata ku
i masu yawa,duk kuma yadda Iyah tayi da shi akan ya
auke ku
insa
i yayi.

Hakanan Iyah tayi masa godia da sanya albarka,suka fice Zuhurah na biye da bayansa kamar jela.

Suna fita TAIMIYYAH ta mi
e tayi shigewarta
aki,don bata ma so Iyah ta
akko wani zance akan Ameerun, wanda ita kallon farko da tayi masa sam bai kwanta mata ba.Bata kuma hango dacewarsa da
ar uwar nata ba sam,amma sai tayi musu fatan alkhairy cikin zuciyarta,tare da addu'an Allah yayi mata za
i itama mafi alkhairy cikin nata rayuwar.

Har suka zauna cin abincin dare TAIMIYYAH ta
i tanka Iyah akan zancen Ameeru,wanda Iyah ke ta faman mitan ita dai yaron yai mata kama da irin mazannan marasa kamun kai.TAIMIYYAH sai tayi murmushi kawai tana cewa Iyah, "Ke dai Iyah kiyi fatan alkhairy kawai tunda dai an riga an sanya lokaci,kuma ita shi ta ga yayi mata,shi take so kin ga kenan koma ya yake tana son kayanta."
"Hakane kuma Zainabu,miye nawa a ciki yaran da basa ganin
imarka da darajarka a matsayin wacce ta kawo ubansu duniya,ai sai suyi tayi Allah bada sa a ya sanya alkhairy."
TAIMIYYAH tayi saurin amsawa da, "Ameen." Tana
aurawa da fa
in, "Iyah ya maganar xuwa gidan Mamar Gonan Ganyen?"
Iyah tayi saurin duban TAIMIYYAH tana cewa, "Oh!

Ni Iyah wallahi kaman kinsan abinda nake ta tunani a raina kenan,ina ga za mu zuwa sati me xuwa Insha Allah,so nake yi ki
an yi ko irin cake
innan na
an takaddu da Doughnut
innan me laushi sai akai mata ko ba
i ta dinga ba."
TAIMIYYAH ta jinjina kai tace, "To shikenan Iyah Allah shi kaimu lafiya,sai ayi mata ai tunda weekend ne za mu Insha Allah."
Daga haka suka cigaba da hira da Iyah,har sai da agogo ya buga
arfe tara sannan TAIMIYYAH tayi wa Iyah sai da safe,ta shige zuwa
akinta.

Bata kwanta ba sai da ta gama karanta sabon novel
in da ta siya me suna NAHUCE,na Sumayyah Abdul
adir Takory, (Gwanata kenan a kaf marubuta littafan Hausa,Allah ya
ara
aukaka Anty Takory).

Bayan ta kammala ne ta mi
e ta
auro alwala ta zo ta kwanta,tana jin wani irin shau
i na kewaye zuciyarta,bata jima da kwanciya ba bacci ya saceta ba tare da
ata lokaci ba.
___________
*GRA,Zaria.*
*09:48am*
Maleek Ado ne zaune cikin falonsa na
asa yana karin kumallon safe,wanda Hajjah ce ta shiryo abincin Shehu ya kawo masa.

Yana cin abincin ne suna vid call da Suhailah,wacce ke ta faman narke masa wai bata da lafiya,ta tashi da zazza
i ne gashi tace masa bata ma sha magani ba.

"Please wife ya isa haka kukan,ki tashi ki sha magani idan bai yi ba,ki wuce asibiti da driver kin ji ko?"
A.Maleek yayi maganar idanunsa akan face
in Suhailah,ta sake zararo hawaye lokacin da ta yaye duvet
in da ta rufe jikinta dashi.Take kuma fingilwan rigar da ke jikinta ya bayyana,hakan yasa Maleek sake manna idanunsa bisa allon screen
in wayarsa,yana kallon yadda
irjinta ya bayyana sosai a waje.Yayi magana cikin low voice yana cewa, "Baby kina son sani a damuwa ne ko?

Bayan kinsan a matse na taho nan
in,kin yi tsarki ne?"
Suhailah dake duban face
in Maleek ta share hawayen da ke zuba,tana gya
a masa kai tace, "Yes my Maleek
azu na yi wanka,goben za ka dawo ko sai jibin?"
Maleek ya
an lumshe idanunsa sabida yadda Suhailah ke son kunna shi,gaba
aya ta riga ta san lagonsa babu abinda ke saurin tada sha'awarsa kamar ya ga breast
inta a waje.Ya bu
e idanun ya sauke akan inda yake
aukar hankalinsa,sannan ya bu
e baki yace, "No sai jibi daga wajen meeting zan
ariso gida,na sanar miki zamuyi meeting da Minister jibi,please wife ki tashi ki je ki sha magani."
Maleek yayi maganar yana ha
e face yadda Suhailah ba za ta yi masa musu ba,ta kuwa
ata fuska tana dubansa tace, "Korata kake yi Baby bayan nima nayi missing
inka."
"Suhailah kina son in shiga wani hali ne alhali bama kusa bare in rage zafi,please ki je ki sha magani za mu yi waya anjima ka
an, yanzu nima wanka zan yi akwai ba
in da zan gani kafin na wuce zuwa gidan Hajjah."
Daga haka ya kashe wayar kawai don yasan idan ya biye mata za ta yi ta kunna shi ne kawai,Ya cigaba da cin abincin yana jin kewarta me yawa na lullu
e zuciyarsa.

Lokacin da ya kammala cin abincin direct sama ya nufa,ya since kayan jikinsa ya wuce zuwa toilet don yin wanka.

Koda ya fito cikin sauri-sauri ya shirya cikin manyan kaya da suka amsa jikinsa,ya feshe jikinsa da tutaren AMOUAGE dadda
amshinsa ya cika
akin.

Kiran wayarsa da akayi yasa shi isa inda ya zube wayoyin nasa,ya
auki wanda kira ya shigo ciki ya kai kunni.

Maganar minti
aya yayi ya aje wayer yana nufan wajen wata drawer, ya ciro ku
e masu yawa ya zura cikin aljihu,sannan ya kwashi wayoyinsa ya fito don sauka zuwa falon
asa inda zai gana da mutanen da ke jiransa.

Da wani mutum da zai ba kwangilar kai abinci gidajen marayu ya fara ganawa,ya sallameshi bayan ya turo masa ku
i ta account.Daga nan ya fara ganawa da mutanen da ke jiransa daga waje,yana sallamansu da ku
i kamar yadda ya saba,in dai ya shigo gari aka san yazo to shikenan fa bai da sauran sukuni,mutane
an maula da masu tarin matsaloli ne za su yi ta zuwa,shi kuma baya gajiya da bayarwa.Shiyasa shi ma tunda Ubangiji ya yi masa arzi
i bai ta
a gajiya da bayarwa ba,kuma Allah bai ta
a nuna masa ranan da za a zo a tsaya masa yace ya rasa abin badawa ba.

Bai samu kansa sai kusan
arfe
aya na rana,shiyasa bai ma tsaya cewa zai jira yin sallah a masallacin da dake jikin
aton gidan nasa ba,ya wuce kawai don zuwa gidan Hajjah.

Kafin ya
arisa cikin Gonar Ganye
in sai da ya tsaya ya samu jam'i a masallacin dake bakin titin shiga kwanar gidan Hajjah
Bayan an idar ne ya
arisa zuwa gidan Hajjah yayi horn mai gadi ya bu
e masa gate ya shige.

Sai lokacin da yake tinkaran entrance na shiga cikin gidan,zuciyarsa ta tunasar da shi alqawarin da ya yiwa Hajjah na zuwa ya ga gurguwarta.Wani abu ya ta
a zuciyarsa yana jin gaba
aya jikinsa na mutuwa,don tun daren jiya yake neman hanyar da zai iya sillewa Hajjah amma ya rasa,ya riga ya amsa mata zai je
in dole ne kuma ya cika wannan alqawarin.

Ya samu Hajjah tare da wasu ba
i biyu lokacin da ya shiga,hakan yasa suna gaisawa da ba
in ya wuce zuwa cikin
akin Hajjah.

Akan gadonta ya zauna yana aje wayoyinsa,ya wani lumshe ido yana furzar da iska daga bakinsa,kafin ya
auki wayarsa
aya ya shiga neman layin Suhailah.

Bugu biyu ta
aga wayar ya fara da tambayarta jikinta,yayi
an jim kafin yayi magana cikin isarsa da
asaita yace, "Alright!

Sai ki shirya ku wuce zuwa asibiti,ki yi ha
ury Suhailah bana son wannan kukan kina
agamin hankali,zan dawo gobe na fasa kaiwa jibin okey."
Ya sake yin jim kafin yace, "Okey sorry zai tafi Insha Allah,ku dai je asibitin in kun isa ki kirani bye Allah ya baki lafiya."
Daga haka ya yi hanging up yana maida idanunsa ya lumshe,dai-dai lokacin da Hajjah ke sanyo kanta cikin
akin.Ta sauke idanunta akan Maleek
in tana cewa, "Maleek lafiya dai?"
A.Maleek ya bu
e manyan idanunsa ya sauke akan Hajjah,kafin ya
an saki murmushi ka
an yana cewa, "Lafiya lau Hajjah,Suhailah ce ke son dagulamin lissafi zazza
i take yi ta
i kuma shan magani sai kuka,kin san halin ciwanta da raki da shagwa
ar tsiya,yanzu nace lallai su wuce asibiti tunda ga driver nan a gidan."
Hajjah ta zauna bakin gado tana cewa, "Subhanallah!

Allah ya bata lafiya,ai Suhailah ita ciwanta ban haushi ne da shi,bata son sha magani to ina ko za a samu sau
i da sauri,gara dai ka matsa mata su je asibitin a duba ta,zazza
in ake tayi ko'ina sai dai fatan Allah yaye wahala kawai."
Maleek ya jinjina kai yana cewa, "Hakane Hajjah,karki damu na sanar mata su wuce asibitin yanzu,da zaran sun isa za ta kira ni,akwai fura ne a fridge Hajjah?"
Hajjah ta dubesa tana gya
a kai take cewa, "Akwai bata da yawa amma,mu je daga falo sai Lubah ta
akko maka,ba
in sun tafi ai."
Suka fito tare da Hajjah zuwa cikin falon nata,ta ciri murya ta kira Lubah tare da bata umurnin
akkowa Maleek Furan da bata da rabo da shi cikin fridge.Lubah ta kawo furan ta aje tana kwasan gaisuwa,kafin ta mi
e ta bar wajen tana jinjina halin tilon
an Hajiyar,wanda suke gulmarsa akan cewa ya cika miskilanci,sai dai yana da kyauta don suna dafa ku
e duk idan zai wuce sai ya musu rabon ku
"Abdul-maleek ina fata kana sane da zancenmu na jiya,
arfe nawa ka yanke shawaran za ku je
in?
Chapter 86 · 0% Book details