Sashe 140
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maleek baya fita ko'ina sai can yamma sakaliya sannan ya ke fita, shi ma da zaran anyi isha'i zai shigo gida ba zai kuma sake fita ba sai wata goben.
Suhailah tuni ta wuce Abuja kamar yadda Maleek ya bu
aci hakan, shi kuma zasu wuce da TAIMIYYAH ranar Saturday.
____________
TAIMIYYAH ta
aga ido ta dubi Maleek Ado wanda ya tsareta da manyan idanunsa, yana kallon shigar da ke jikinta wanda shi ne da kansa ya za
ar mata kayan don ta saka masa ya morewa kallonta.
Riga da wando ne na english wears masu azabar kyau, wanda suka zauna a jikinta tare da fitar da suranta a zahiri.
Rigar
aramace sosai me siririn hannu wuyarta a bu
e ya ke sosai, shiyasa
irjinta ya bayyana sosai kamar yadda Maleek
in ke son gani, wandon nada fa
i daga
asa amma daga sama ya
an tsuke tare da fiddo shape
in mazaunanta sosai.
"Yanzu kana nufin jibi za mu tafi tare da kai can Abujan?
Amma ai nan ka ce zan zauna Habibi."
TAIMIYYAH ta yi maganar a shagwa
e idanunta akan Maleek Ado, wanda ya sake tsareta da manyan idanunsa yana me miskile fuskarsa, tuni kuma TAIMIYYAH ta fara sabawa da hakan.
Ya bu
e a hankali ya ce, "Haka na ce Baby but yanxu na canza ra'ayi, ba zan iya nesa da ke sosai har in
auki tsayin lokaci bana jinki a jikina ba.
Abuja za mu wuce zuwa jibi ina so ai miki passport, don tare zamu wuce Cairo idan Suhailah za ta koma ganin likita."
TAIMIYYAH ta waro idanunta waje cikin tsananin mamakin kalamansa ta ce, "Tare kuma Habibi hakan zai yiwu kuwa,ba tare da ga cewa za a shiga rayuwarta da kai sosai ba?"
Maleek ya
an ta
e baki yana kai hannu ya janyota zuwa jikinsa, tare da matseta tamkar zai huda
irjinsa ya sanya ta ciki, hakan yasa TAIMIYYAH sakin
aramin ihu tana cewa , "Habibi ka matseni da yawa fa."
Maleek ya sassauta rungumar da ya yi mata yana kai bakinsa kusa da kunninta ya ce, " Ke da ita dukkanku mallakina ne,ni na ke da damar yin yadda na so daku, so tare na yi niyyar mu tafi don ba zan iya barinki anan mu kuma muna can ba Baby, cox kin riga kin yiwa zuciyata wani irin kyakykyawar ri
o, wanda ban san ta yadda zan iya koda sassautawa ba.
Yau zamu yi magana da Hajjah jibi war haka ma muna Abuja In Sha Allah wife, so sai ki fara shiri ke da dawowa zaria babu ma rana wife."
TAIMIYYAH da zuciyarta ke cigaba da gudu da
aunarsa, sai ta yi saurin
ago kanta tare da zuba masa idanunsa ta ce, "Ba zan dawo nan kusa ba da
ewa za mu yi ne a can?
Zan yi kewar Iyah Habibi ko dai za ku tafi kai da ita
in, ni na fi son zama a kusa da su Iyah please!"
" Wife ba zan iya ba kada ma ki fara
akko wannan rigimar, Hajjah ma ha
uri za ta yi dukanku
auke ku zan yi daga zaria.
Ko dai ki zauna Abuja Suhailah ta koma Lagos, ko ke ki wuce Lagos ita tana Abuja dole cikin biyu za a yi
aya, but ina ga ke ce za ki zauna Abuja sabida Baze na ke so ki shiga soon, da zaran kin yi Jamb kin samu makin da ake bu
ata, wani course ki ke bu
atar karantawa Baby ?"
Maleek ya
are maganar da tambayar TAIMIYYAH, wacce jin zancen cigaban karatunta ya faranta zuciyarta, ta sake
wakumewa a jikinsa tana jin wani
aunarsa na narke zuciyarta, cike da zallar farin ciki ta ce, "Medicine ko Law Hubby."
Maleek ya saki smile ya ce, "Baby ki karanta Medicine
in dai ba Law ba."
TAIMIYYAH ta
ago kanta karon farko da ta ha
e fuskarta da tasa, tare da ha
e bakinta da nasa ta fara aika masa zafafan kisses.
Maleek ya sake rungumeta da kyau yana amsar salon kiss
in da TAIMIYYAH ke bashi.
Ita da kanta sai da lamura suka fara nisa a tsakaninsu sannan kunyar kanta ya kamata, shi ko Maleek gaba ki
aya ta gama susuta shi, tare da birkita duk wani lissafinsa da salonta, wanda bai ta
a tunanin ta iya shi ba.
Idanun TAIMIYYAH suka raina fata lokacin da Maleek ya yi mata masauki a bed
insa, tare da fara aika mata da nasa salon, wanda ta san sakamakon da zai biyo bayan hakan.
________
*Gonar Ganye.*
Maleek Ado da Hajjah ne zaune suna tattaunawa, idanunta akan Maleek
in ta ke dubansa da murmushi a samar fuskarta, sai ya
auke idanunsa daga kanta ya fara magana a natse yana cewa,
"Hajjah tare da Zaynab na ke so mu wuce Abuja, don ina so ta yi International Passport sabida tare na ke so mu wuce Egypt ,nan da sati biyu masu zuwa tare da Suhailah.
Sai magana na biyu Hajjah, ina so Zaynab ta koma Abuja sabida skull
inta, Baze na ke so ta yi ita Suhailah sai mu wuce Lagos da ita, sai ya kasance weekend ina Abuja tare da Zaynab.
Sai dai mu dinga zuwa duba ku lokaci bayan lokaci Hajjah, don Allah ki yi min wannan alfarmar kar ki ce sai Zaynab ta zauna anan."
Yadda Maleek Ado ya kai
arshen maganar cike da magiya, ya sanya Hajjah dubansa tana sakin murmushi me fa
i, kafin ta bu
e baki ta ce, "Maleek kai ke da iko da matanka ai, Allah yasa hakan ya zama alkhairy kuma idan har kana ganin babu matsala a tafiya da su can Egypt
in, su biyu sai in ce Allah kiyaye muku hanya, ka kula da yin adalci a tsakaninsu Maleek, don gujewa fa
awa cikin halaka.
Na ji da
in yadda ba ka manta da al
awarin da aka yi akan cigaban karatunta ba, don Zaynab tana da buri sosai akan ta yi karatu, kuma ni da kaina na yi mata al
awarin cewa za ka barta ta cika burinta.
Allah ya ha
a kansu da Suhailah ya baku zama lafiya da kwanciyar hankali tare da zuriyyah masu albarka."
Maleek da ya ji da
in addu'ar Hajjah ya amsa da cewa, "Ameen ya hayyu ya qayyum Hajjah,Allah ya ja kwana ya barmu tare da ku har
arshan numfashi."
Hajjah ta amsa da cewa, "Ameen, ina fata zuwa gobe za ka kai ta tayi sallama da Iyah?"
"Eh ina ga ma yau zuwa dare idan na koma za mu je, gobe sai ta yini anan
in sabida jibi da wuri Yusuf zai kai mu Kano, za mu bi flight kawai zuwa Abuja."
Hajjah ta jinjina kai cike da gamsuwa suka cigaba da tattauna muhimman lamura, kafin Maleek ya yi sallama da ita ya baro gidan misalin shida na yamma...........
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*78*
Lokacin da ya koma can GRA ya samu TAIMIYYAH ta yi ba
i, Zee ne ta rako Mamarta ganin
aki,bayan sun gaisa da Maleek sai ya wuce zuwa upstairs.
Mamar Zee ganin shigowar Maleek ya sanyata tashi, ta ce da Zee su wuce kawai tunda magriba ma ta kusa, TAIMIYYAH ta haura zuwa sama ta bu
e a kwatin lefenta na kayan shafa, ta samarwa Mamarsu Zee sabulai da turare ta sanya a leda ta sakko zuwa downstairs
in.
"Zee ga shi ki ri
ewa Mum, na gode
warai da ziyara Allah ya bar zumunci."
TAIMIYYAH ta yi maganar tana mi
awa Zee ledar da ke hannunta, tuni ita Mum
in har ta yi gaba ta fice daga falon.
Zee ta amshi ledar ta yi godia suna jerawa da TAIMIYYAH har zuwa wajen compound, in da driver
in su Zee ke jiransu.
TAIMIYYAH ta yi wa Mum
in godia su kai sallama ta juyo zuwa ciki, ta sanya Harirah ta kawashe kayan cimar da aka cika gaban su Zee da shi, ita kuma TAIMIYYAH ta wuce zuwa sama.
"Habibi sannu da zuwa, ya Hajjah ina fata ka samesu lafiya?"
TAIMIYYAH ta yi maganar tana zama kusa da Maleek, wanda ke zaune bisa Sofan da ke
akinsa, System ne a gabansa ya bu
e yana duba wasu ayyuka.
ago manyan idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH,wacce ke fitar da wani sassayar
amshi daga jikinta, kafin ya bu
e baki a hankali ya ce, "Lafiya lau tana gaishe ki."
TAIMIYYAH ta saki smile ta ce, "Ina amsawa Habibi, yaushe za ka kai ni wajensu ita da Iyah?"
Maleek ya zuba mata ido yana wani ta
e baki ya ce, "Anjima za mu wajen Iyah, Hajjah kuma yini zamu yi mata gobe a can gida."
A bazata ya ji TAIMIYYAH ta rungumeshi tare da bashi kiss a forehead
insa, ta yi magana cikin narke murya ta ce, "Thank u Hubby, i luv u!"
Maleek Ado ya sake rungumeta da kyau a cikin jikinsa kafin ya bu
e baki ya ce, "Luv u too my pure zuma, but tukuici babba na ke so daga gareki a daren yau, bayan mun dawo if not kuma sai a fasa fitar."
"No please!