← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 184

Sashe 80

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Basmah ta jinjina kai cike da tsananin murna take fa
in, "Ke dai bari wallahi duk nawa ne guda 2 na za
a na tura masa, kawai sai da ya zo naga ashe har guda 4 ya saya min,ai gaskiya za a je da Cweety
innan nawa Yah Zuhurah,don na ga alamu har ya fi Ameeru hannun kyauta."
Zuhurah da take taji zuciyarta ya sosu sai tayi saurin tamke fuska tana fa
in, "Abin kuma har da cin fuska Basmah,ke fa baki faye kunya ba wallahi."
Basmah ta saki dariya tana cewa, "Sorry Sis ai gaskiya na fa
i amma, bayan kayannan da zai wuce 10k ya aje min,ni ganin abin nake kaman a mafarki wai ni ce namiji kewa rawar
afa haka?Gaskiya ko nawa Maharaxu Boka yace a biya shi bamu fa
i ba don aiki fa yaci ba ka
an ba,wallahi ba kiga yadda duk yake susucewa idan ina kusa da shi ba,cewa yayi duk ya
osa ayi aurennan ko xai hutawa zuciyarsa,ranar Saturday dai magabatansa zasu zo Insha Allah."
Basmah ta kai
arshen maganan tana wani blushing cike da tarin farin ciki.Umma da ta fito daga
aki ne ta iso inda su Basmah ke zaune a falon, idanunta akan bag
in da Zuhurah ta zazzage kayan ciki take cewa, "Basmah har Naseer
in ya wuce ne,wannan kayan kuma fa?"
Basmah ta dubi Umma tana faman washe baki tace "Umma wa
annan rigunan dana ga ana tallah a IG ne nace miki na turawa Nass nace ya siya min,to shine ya zo min dasu wannan zuwa weekend da yayi,kinsan a Abuja me sai da kayan take shine ya je wajenta ya amsa bayan ya tura mata ku
in,guda biyu fa na za
a amma kin ga guda 4 ya siyo."
Basmah tana maganan ne tana
agawa Umma rigunan tana ganin kyawunsu.Umman ta dubi Basmah bayan ta kammala gani tace, "Masha Allah,gaskiya wannan za a je da shi da alamu hannunsa a sake yake ba a dun
ule kamar na
an dambe ba,to ya maganan turo manyan nasa?

Don ni fa na fiso ai komi gaba
aya tare dana Zuhurah ko na huta,sai inji dana Sadeeq da zai biyo baya tunda shi namiji ne."
Basmah sai ta saki murmushi tana sanar da Umman ai Nass
in yace zuwa next week Saturday za a zo,yana jin ma gaba
aya da zuwa da sanya ranar za a yi a lokaci guda,sabida daga shi har Uwarsa a matse suke ya yi aure,musamman Uwar da take son ganin ya rabu da gurguwarcan,shiyasa yana zuwa mata da maganata ta amince babu wani dogon bincike,ita dai burinta ace ya rabu da gurguwar da bata so bata san tuni muka
auke tunaninsa daga kan wata gurguwa ba,ni ka
ai yake ji da gani."
Basmah tayi maganar bil hakki tana sakin dariyar mugunta Umma kuma na taya ta.Zuhura ta
an ja
aramin tsaki tana fa
in, "Wallahi Basmah ni har kin fini so kiyi aurennan ma,irin wannan rawar kan da kike yi haka kamar zaki kai kanki."
Basmah tayi fari da ido tana sakin dariya tace, "To miye a ciki aure ai abin so ne musamman idan kayi dace da wanda kake so,kinsan yadda nake jin Nass a raina kuwa?

Hmm!

Ba a magana ke dai kawai Allah ya ara mana lokaci mu more."
Zuhurah ta amsa da, "Ameen." Suna cigaba da tattauna yadda za su tsara bikinsu idan an sanya ranar auren Basmah nan da sati me zuwa.....

TAIMIYYAH bayan idar da sallan la'asar da tayi,cigaba da zama tayi a
aki tana ta tilawar Qur'ani sabida so take yi zuciyarta ta sake sanyaya, daga
unci da
acin da take ji a cikin ranta tun ganin da ta sake yiwa Nass da Basmah a tare.

Sai ana dafda kiran magriba sannan ta tashi ta fito falo wajen Iyah da ke zaune.

Ta isa kusa da Iyah ta zauna tana fa
in, "Iyah sannu kina ta kallo ne,ni tun
axu ina tilawa ne kinsan an kusa yayenmu sai da tilawa sabida haddar ya zauna da kyau."
Iyah ta dubi TAIMIYYAH tana cewa, "Hakan yana da kyau,ai ina jiyo karatun naki daga nan nace to gaki can ana ta
ari,Allah yasa albarka yasa anyi na tsoran Allah ne."
TAIMIYYAH ta amsa da, "Ameen." Iyah na cigaba da jan ta hira har aka kira sallah suka nufi
akunansu don
aura alwala.
____________
*Abuja, 9:05pm.*
Suhailah ce ke tsaye a cikin kitchen
inta da ke upstairs,tana
arisa ha
awa A.Maleek ha
in Beef Salad da yace shi zai ci a daren.

Bayan ta kammala ha
awan ne kuma ta nufi Coffee maker, ta ha
a masa ruwan Coffee ta juye cikin
aramin Mug flask me kyau,ta ha
a komi bisa madaidaicin tray ta fito zuwa falo ta aje daga
asan carfet,don ta san ba zai ta
a hawa dining ba.

Tana
arin tashi ta nufi
akinta don yin wanka,ya fito daga
akinsa sanye cikin Pajamas Ash colour da suka haske fatarsa.Suhailah tayi saurin dubansa tana cewa, "My Maleek na kammala zan je nayi wanka yanzu, ko in tsaya ka kammala ne?"
Da hannu kawai yayi mata alama ta tafi sabida yau da alamu
an miskilancin nasa na kusa ne,sabida haka suka yini da shi tun rana yana faman shan
amshi.

Suhailah ta saki smile tana yin gaba abinta,cikin zuciyarta take jinjina halayyar Maleek
in masu wuyar sabawa.

Lokacin da ta fito yayi nisa wajen cin Salad
insa wanda yayi masa yadda yake so.Ya
ago manyan idanunsa ya sauke akan Suhailah lokacin da take takowa zuwa garesa.Tana sanye ne cikin fararen Nighties riga da wando wanda suka lafe a jikinta tareda bayyana surarta a fili.Sabida kayan basu da kauri ko ka
an,hatta
irjinta da bata sanya komi ba a na hangosa muraran ta cikin rigar.

Maleek yayi saurin
auke idanunsa akanta har ta
ariso wajen da yake zaune, ta zauna kamar zata shige jikinsa
amshin turarenta dana Humrah da tayi amfani da shi na cika kafofin hancinsa.Ta mi
a hannu ta amsa fork
in da ke hannunsa tana cigaba da ciyar da shi ba tare da tayi magana ba,kamar yadda shima bai ce uffan ba ya dai sakar mata fork
in tana ciyar da shi yana bu
e baki a
asaice yana amsa har ta kammala bashi.

Ta ha
e kayan da suka
ata ta nufi kitchen ta wanke su ta kife,don bata son kwana da plates da akai anfani dasu ba a wanke ba.

Lokacin da ta dawo cikin falon samunsa tayi ya mi
afafunsa sosai yana kallon labarai a tashar NTA Abuja.

Ta zauna kusa da shi jikinsu na gugar juna kafin tayi
asa da murya tace, "Yah Maleek next week
in za ka shiga Zarian ne?"
Bai yi magana ba ya dai
ago manyan idanunsa ne daga kan TV ya sauke akanta,kafin ya kai hannunsa duka biyu ya kwanto da ita zuwa jikinsa, yana gyara mata zama bisa laps
insa yake cewa, "No ina ga sai zuwa upper week zanyi tafiya xuwa Anambra bazan samu shiga Zaria ba, kina son wani abu ne daga can?"
Yadda yake maganar cike da
asaita hannunsa na lalube jikinta yasa Suhailah lumshe idanunta,dukkanin jikinta na amsan sa
on da yake isarwa a sassan jikinta.Ta bu
e baki murya can
asa tace, "So nake mu je tare dai my Maleek coz nayi missing Hajjah sosai."
Tayi maganar cike da marairaice masa murya,hakan yasa Maleek
ago face
inta da hannu
aya,
aya hannun na cikin rigarta ya manna mata harara yana cewa, "Aiko ba za ki Zaria nan kusa ba sai kin samu kaman 3 month ina ga zaki fi
okin ganin Hajjan da kyau,zuwa lokacin kin da
e da shaye magungunanki kila ma har kinyi ciki,kinga sai ki je kina mata
an amannan da kuke yi kina tara miyau a baki,sai ta gane cewa
an Abuja ya samu."
Suhailah ta waro ido tana duban Maleek sosai,wanda ya ha
e face ba za ka ta
a cewa shine ya zayyano dukkanin kalaman ba.Ya kai bakinsa yayi kissing idanun nata yana cewa, "Hey!

Babe karki cinyeni da wannan kallon mana."
Yayi maganan har lokacin fuskarsa
aure yana jefa mata harara, Suhailah ta saki dariya tana sake shigewa jikinsa.Ta
aga kai tana kai bakinta bisa wuyarsa tayi kissing kafin tayi masa ra
a cikin kunni wanda sam banji me tace ba.Sai gani kawai nayi Maleek ya dungure mata kai da hannu yana magana can
asa-
asa yake cewa, "Zaki yi bayani ne yarinya amma ba a nan ba sai a Bed."
Suhailah dake faman dariya ta
an shagwa
e murya tana fa
in, "Ni kam babu ruwana Yah Maleek,amma kana ganin zuwa lokacin da zan kammala da magungunan komi zai iya zama normal har in iya
aukar ciki?"
Tayi maganar da wani expression wanda yasa Maleek
agota baki
aya ya mannata da
irjinsa yana cewa, "If Allah yayi nufin hakan sai ya kasance wife,addu'a zamu cigaba da yi dai sai kuma in sake zama rigimammen da kike cewa idan rakinki ya tashi,watakila a duba
wazona a bamu rabo kurkusa ko Babe?"
Yayi maganan yana sanya idanunsa cikin nata,da yasan tasirin irin yadda yake dilmiyar da zuciyar Suhailah idan yayi hakan, daya sassauta mata don wani irin gubar
aunarsa yake zuba mata me asalin
arfi dake illata zuciyarta nantake.

Ta lumshe idanunta da sauri tana bu
esu akan kyakykyawar fuskarsa,ba tareda da ta bashi amsa ba ta kai bakinta saman nasa tana fara manna masa wani irin french kiss,wanda shi ya koyar da ita amma sai gashi ta fishi
warewa a harkar.

Cikin lokaci ka
an ta gama kunna zuciyar Maleek,sai da abubuwa sukai nisa ne ta fara danasani.

Don da
yar ta kwaci kanta a hannunsa lokacin da ya nuna bai san komi ba, illah ta bashi abinda ta san shi ka
ai ne zai kashe wutar rikicin da take hangowa cikin idanunsa.

A daddafe suka kai 10:30pm anan falon suka nufi
akinsa bayan ya gama shan coffee
insa,yana fitowa daga toilet yayi musu light up ya nufi kan Bed inda Suhailah ke kwance cikin duvet.
Chapter 80 · 0% Book details