Sashe 135
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk iya magiyarta bai sa ya barta ba sai da ya bu
e wajen ya ga babu wani raunin da ya yi mata, sannan ya
akko cream
in maganin da ke cikin wani
aramin tube, ya matsa a hannunsa ya shafa mata a wajen, yana me sakin smile jin yadda TAIMIYYAH ta saki kuka bayan ya kai bakinsa ya sumbaci wajen.
Idanunta gam!
Ta rintse su sabida mahaukacin kunyarsa da take ji, shi ko Maleek ko a jikinsa ya
agota baki
ayanta yana sauke idanunsa akan
irjinta, wanda ya ga har sun
ara cika daga jiya zuwa yau
A hankali ya kai hannuwansa kai yana fara yi mata wani irin salo, wanda ya sanya ta
amesa tana sakin kukan shagwa
a, ya cigaba da yamutsata son ransa kafin ya aje ta yana fita daga
akin, wai shi da kansa zai za
o mata kayan da za ta saka.
Da kansa ya sanya mata rigar da ya za
o mata cikin
ananun kayan da ke shirye cikin sif
inta, wata
ar filgilwar riga da tsayinta iya guiwa kawai ta tsaya, sai faffa
an wuya da rigar ke da shi wanda ya taimaka wajen fallasa asirin cikar
irjin TAIMIYYAH, wanda Maleek ya hanata sanya Bra don ya ce ya fi so ta bar masa abinsa a haka babu Bra
in.
Nan cikin falon da ke upstairs
in ya
akkota suka fito, ya kunna musu kallo yana zama daga
asan carfet
in da ke tsakiyar falon.
A jikinsa ya kwantar da TAIMIYYAH bisa laps
insa, a haka suke kallon hannuwansa na yawo a jikinta duk ya hana mata sukuni da salonsa, wanda ke kwance notikan da ke
aure da kanta baki
aya.
Bata samu
ancin kanta ba sai da aka kira sallar magriba, sannan ya barta ta tashi daga jikinsa.
Duk ya gama kashe ga
in jikinta da salonsa da ke ratsa zuciya, da haifar da zazzafan shau
i a cikin zuciyarta.
Ta shi ya yi ya nufi
akinsa yana sanar mata cewa zai fita zuwa Masjid da ke jikin gidan nasu, daga can kuma ba zai shigo ba zai wuce gidan Hajjah ne.
TAIMIYYAH ta yi masa duba
aya tana
auke kanta cike da kunyar, yadda har lokacin idanun Maleek ke kan
irjinta da rabinsu ke waje,ta bu
e baki cike da shagwa
a ta ce, "Please!
Ka je dani Yah Maleek ban son zama ni ka
ai ka ji?"
Maleek ya yi saurin girgiza mata kansa ya ce, "No!
Sweet Hajjah fa
a za ta yi idan ta ga mun fito tare, zan dai ce kina gaidata ta bada abin da
i akawo miki ko?"
TAIMIYYAH ta shagwa
e fuska tare da zum
ure baki ta ce, "Shikenan tuh!
Amma ni babu ruwana kar ka ce ta bada komi a kawo min, amma idan tana aje zo
o ka taho min da shi please!"
"Me za ki yi da zo
o my pure zuma?
Ke da ba girki zaki fara ba daga nan har one week."
"Ni dai idan akwai ina so, ina jin sha ne zan dafa Yah Maleek."
TAIMIYYAH ta bashi amsa cike da magiya da shagwa
a, sai ya jinjina kai yana cewa, "Alright!
Zan taho da shi Allah sa kar na manta amma."
Daga haka ya wuce zuwa
akinsa ita kuma ta nufi nata
akin don
aura alwala.
_____________
*Gonar Ganye.*
Suhailah ce dur
ushe a gaban Hajjah tana sauraren tarin fa
a da nasihun da Hajjah ke mata, akan abinda ta so aikatawa da layun da amso ta
are maganar da cewa, "Ki ji tsoron Allah Suhailah ki gane cewa auren Maleek da Zainab yin Allah ne ba mu ba, kuma hakan yana daga cikin
addaranku daga ke har shi , don haka ki rungumi mijinki ki maida hankali wajen faranta ransa, da yi masa biyayyane ba shirme da nuna zafin kishi ba.
A yanzu ku biyu kuma kar ki manta cewa duk wacce a cikinku ta fi zamowa me faranta masa, da yi masa biyayyah ita zuciyarsa zai karkata akanta.
Don haka ki shiga cikin hankalinki ki dawo nutsuwarki tun ba baki saki damarki ba Suhailah.
Ni na san Maleek ba zai bani kunya ba wajen kwatanta adalci a tsakaninku, sannan ba zai ta
a wofintar da
aunar da ya ke miki ba don ya yi aure, sai dai idan ke ce zaki sanya shi ya yi hakan, wajen cigaba da nuna zafin kishi da wauta da shirmen da kika saba."
Suhailah da ke sauraren Hajjah da kunnin baseera, ta jinjina kai cike da nuna tarin nadamarta ta ce, "In Sha Allah Hajjah ba zan sake aikata kuskure makamancin wanda na so yi ba, ki yafe min Hajjah ki kuma dinga ta ya ni da addu'a Allah ya rage min zafin kishin da nake ji a cikin zuciyata akan Maleek."
Yadda Suhailah ta kai
arshen maganar muryarta a raunace, hawaye kuma na biyo fuskarta ba
aramin ta
a zuciyarta Hajjah ya yi ba.
Ta kamo hannunta ta ri
e tana cigaba da mata nasiha cikin rarrashi, bata bar Suhailah ba har sai da ta tabbatar ta kwantar da hankalin Suhailah, tare da
aura ta akan turban da take da tabbacin zai anfani rayuwarta.
Suhailah ta fito daga
akin Hajjah tana ji zuciyarta na sake samun nutsuwa, tsanar Jawahir ya dinga ratsa ruhinta tana sake tabbatarwa kanta cewa ba za ta sake aminta da kowace irin
awa ba.
Wanka ta yi ta shirya cikin wasu riga da skat na Atamfa, wanda ya kama jikinta sosai tare da yi mata kyau, fuskarnan ya sha simple make-up sai tashin
amshin turarenta na MISS DIOR ke tashi a jikinta.
Zuciyarta cike da
okin son sanya Maleek a idanunta, ta fito zuwa falon Hajjah lokacin ana ta kiran sallar isha'i, ita da yake tana off shiyasa ta zauna tana me kunna kallo.
Babu kowa a gidan duk an watse kowa ya koma in da ya fito sai ita ka
ai, ita
in ma Maleek ta ke jira ya iso ta bishi idan zai koma ya sauke ta a gidanta.
Bai samu shigowa gidan Hajjah ba sai wajen takwas da rabi na dare, a falo ya tadda Suhailah da Hajjah suna kallo bayan sun kammala yin dinner tare.
ariso cikin falon yana isa kujeran da ke facing Hajjah ya zauna, idanunsa akan Suhailah da ita ma ta zubo masa ido tana kallon wani annuri da ke haskawa a saman fuskarsa.
Ta
auke idanunta daga dubansa lokacin da suka ha
a ido, tana jin wani abu me nauyi na danne zuciyarta.
Maleek ya dubi Hajjah yana me gaidata cike da ladabi da shagwa
ar da ya saba yi mata.
Hajjah ta amsa tana tambayarsa TAIMIYYAH, ya
an saki
aramin smile yana cewa, "Ta ce na gaishe ki Hajjah, da cewa tayi ma sai in zo da ita na ce za ki yi fa
a, but tana son ki bada zo
o akai mata idan kin yi ajiyarsa."
Hajjah ta jinjina kai cike da fara'a ta ce, "Allah sarki ina amsawa, aiko akwai zo
o me yawa ma kuwa, bari in sanya Babah Rabi ta
ibar mata, sai a ha
a mata har da kayan
amshi ma duk ina da su."
Maleek ya jinjina kai ya ce, "Okey Hajjah mun gode." Kafin Hajjah ta yi magana Suhailah ta bu
e baki ta gaida shi, bata jira ya amsa ba fara takawa don barin musu falon, sabida yadda ta ji sun koma magana akan gurguwarsa.
Kishi me zafi take ji na danne zuciyarta shiyasa ko amsa gaisuwar nata bata tsaya ya yi ba ta juya ta nufi hanyar
akinta.
Hajjah da Maleek suka bi bayanta da kallo, Maleek na sakin smile tare da ta
e baki, ita Hajjah mi
ewa ta yi ta nufi hanyar kitchen don isa
angaren su Babah Rabi, hakan yasa Maleek mi
ewa ya rufawa Suhailah baya zuwa
akin.
A tunanin Suhailah Maleek ya shigo don ya cigaba da rarrashinta ne, amma sai ta ga ya miskile fuska babu alamun rahama ya dubeta ya ce, "Na baki mintuna biyar kacal ki sameni a mota." Daga haka ya juya ya yi fitowarsa daga
akin ya bar Suhailah da baki sake, wani irin abu me nauyi na sake danne zuciyarta.
Maganganun Inna Dije suka dinga dawo mata, ciki har da in da ta ke ce mata " _Kiyi anfani da damarki Suhailah tun Maleek na bibiyarki yana rarrashinki,kafin ya yi watsi da ke ya kama Amaryarsa wacce za ta faranta ransa._ "
Suhailah sai ta yi gaggawar nufan wajen da lugagge
inta ya ke a kammale, tana jin wani irin tashin hankali na rufto mata.
Janye da Luggage
in ta fito bayan ta yafa mayafi tare da sanya takalmi a
afafunta, idanunta ya sauka akan Maleek wanda ke tsaye tare da Hajjah da ke mi
a masa wata
atuwar leda.
Ta maida dubanta wajen Hajjah ta ce, "Hajjah za mu wuce."
Hajjah ta dubi Suhailah da kulawa ta ce, "To madallah ina fata duk kin ji abubuwan da aka sanar miki, jibin za ki fara yin gaba ki koma Abujan ko?"
Suhailah sai ta saci duban Maleek da ya
auke kansa yana danna waya ta ce, "Eh idan ya ce in koma
in sai na wuce jibin Hajjah."
Maleek ya yi gaba ri
e da ledan kayan su zo
o da Hajjah ta bayar a kaiwa TAIMIYYAH, Suhailah ta bi bayansa da kallo zuciyarta na sake narkewa da
aunarsa da jin kishinsa me tsanani.
Suka cigaba da magana da Hajjah kafin su yi sallama, Suhailah ta fito janye da
aramin luggage
inta, kafa
arta kuma rataye da hand bag
inta ta iso wajen compound
Gaban motar Maleek ta bu
e ta shige bayan ta sanya luggage
inta a back seat, bai ce mata uffan ba ya tashi motar suka fice daga cikin gidan Hajjah.