← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 184

Sashe 51

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamar yadda yace Sunusi ne zai zo ya fita da su,hakan ce ta kansance misalin 10:30am Sunusin ya iso.Cikin wata dalleliyar mota irin wanda manyan masu ku
i ke zirga-zirga a cikinta.Sunusi wani yaron A.Maleek
inne da yawanci idan ya shigo
asar Cairo shi ke masa hidima,tun daga kan kama masa wajen zama zuwa duk wani zirga-zirgan da zai yi,duk Sunusin ke driving
insa da yi masa wahalhalu.Sabida shi zaunannan
asar Cairo ne da yafi shekaru 15 yana zama cikin
asar,amma
an asalin Nigeria ne Bahaushen Jihar Kwantagora.

Suhailah ta shirya cikin wata ha
iyar Abaya,Blue Black da akai wa adon zane da golden
in zare.Ta yane kanta da Veil
in Abayar wanda ya zagaye face
inta,tayi matu
ar yin kyau sai sassanyan qamshin Turarenta na MISS DIOR da CARROLINA HERRERA ke tashi.

A.Maleek kuma yana sanye cikin wani ha
en yadin Filtex Dark Brown me asalin kyau da tsada.Anyi masa
inkin zamani da ya dace da jikinsa,ha
an qamshin Turarensa na AMOUAGE duk ya cika
akin.Suhailah ta
ariso wajen da yake tsaye yana
arin sanya Links na hannun rigarsa,ta amsa tana sanya masa idanunsu na yawo a jikin juna.Ta cikin dogon mirrow
in da ke kafe cikin Bedroom
in,ta gama sanya masa Links
in tana yin
age ta manna masa kyakykyawan sumba a side face
insa,murya
asa-
asa ta furta, "Luv u My Yah Maleek."
Maleek Ado ya saki
ayataccen murmushin da ba kasafai ake gani akan fuskarsa ba.Ya
an rankwafa dai-dai yadda zai iya manna mata kiss saman goshinta,ya sauke mata kyakykyawan kiss a saman goshi,muryansa very deep yake fa
in "Luv u too sweet wife,and also My lil sis ever."
Suhailah da kalaman da ya kirata dasu su kai mata mugun da
i.Sai ta lumshe ido ta bu
ewa akan face
insa,kafin ta kai bakinta saman lips
insa,tana sake bashi light kiss.A.Maleek ya tallafi fuskarta da hannu
aya shi ma yana sake manna mata wani kiss
in a forehead
inta,kafin su fito suna sar
e da hannun juna.

Sunusi dake zaune cikin mota yana jiran fitowan ubangidan nasa,yana hango tahowan su yayi saurin bu
e musu back seat.Idanunsa akan A.Maleek lokacin da suka
ariso bakin motar ya furta, "Ranka-ya-da
e barka da fitowa,Madam mun tashi lafiya?"
Suhailah ta amsa masa gaisuwan shi kuma A.Maleek hannu kawai ya
aga ma Sunusin,yana me gyara zama cikin motar.Sunusi ya rufe motar yana shiga driver seat ya tashi motar,bayan Suhailah ta rufe nata
angaren tana me mannuwa da jikin Maleek.
amshin junan su gaba
aya ya ha
e da
amshin da ke tashi a cikin motar,ya bada wani ni'imtaccen
amshi me sanyaya zuciya.

Ba su wani jima cikin Asibitin ba suka amsa tarin magungunan da aka baiwa Suhailah,wanda za ta yi anfani da su tsayin watanni uku kafin ta dawo Asibitin a sake bincikar lafiyar mahaifarta.Jikin Suhailah a matu
ar sanyaye yake lokacin da Maleek ya aje mata ledan da ke
auke da magungunan da za ta yi anfani da su.Ta langa
ar da kanta a jikinsa cikin murya me cike da rauni take fa
in, "Yah Maleek yanzu duk ni zan shanye wa
annan tarin magungunan?"
Maleek ya
aga manyan idanunsa ya sauke akanta yana cewa, "Yes!

Da waye zai taya ki sha?" Suhailah ta jinjina kai tana cewa "Allah ya bani rabon haihuwa kafin in gama shanye su toh!"
A.Maleek ya amsa da "Ameen wife,Luv u." Suhailah ta
aga ido tana kallon cikin idanunsa,kafin ta furta "Luv u too Yah Maleek,don Allah amma kar kayi gaggawan
aro aure koda ban haihu nan kusa ba please!

Wallahi ina tsananin kishinka Yah Maleek,ina cikin matsananciyar nadaman aikata wautan dana yi a baya."
Yadda ta kai
arshen maganan cikin rawar muryan da ke nuna cewa gaf take da sakin kuka,yasa Maleek rungumota zuwa jikinsa sosai,yana shafa tsakiyar bayanta a hankali.

Memakon su koma gida sai suka nufi wani Shopping Mall don Suhailah na son duba wasu abubuwan anfani da zata siya,sabida za su samu kaman 2 weeks a
asar kafin su koma gida.Ita da Maleek suka shiga cikin Mall
in, sun
auki a
allah zai kai mintuna talatin,kafin su fito kowannen su hannunsa ri
e da manyan ledoji.Sunusi ne ya nufesu da sauri yana amsan ledojin hannun A.Maleek
in,shi kuma Maleek ya amshi na hannun Suhailah aka sanya a boot,kafin Sunusi ya ja motar suka nufi hanyar komawa gida.

Suhailah ka
ai aka sauke lokacin da suka iso gidan,shi Maleek Sunusi zai fita da shi wani wajen.don akwai abubuwan da yake son dubawa na harkokin Business,wanda yake son fara aiwatar a
asar.Don haka ita ka
ai ta bu
e gidan ta shige Sunusi na biye da ita da tarin ledojin siyayyar da suka yo a mall
Sai daya kai mata kayan har cikin falo sannan ya juyo zuwa mota,sukai gaba shi da Uban-gidan nasa.

Suhailah Abayar jikinta ta cire bayan ta isa
aki,yai saura daga ita sai
aramar rigan dake jikinta mara hannu.Wanda tsayin rigan iya cinyanta ya tsaya gaba
aya rabin
irjinta a bayyane yake,sabida wuyan rigan me yankan V-shape ne.

Siyayyan da suka yo ta juye saman gado,tana arranging
insu inda ya dace.Lokacin data kammala Kitchen ta nufa don
aura musu Lunch sabida babu abinda Maleek bai sa Sunusi ya siyo ba na kayan abinci.Har zuwa kan duk wani abun bu
ata kama daga kayan miya har zuwa Kaji da Kifi duk an damfare su cikin Freezer.Shiyasa basa siyan abinci ita ke musu girki kuma hakan Maleek ke so shiyasa ya
i kama Hotel sai gida.

Cikin awa
aya ta kammala dafa Jallop
in Macaroni da yaji Mince Meat da Potatos with Vegies a ciki.Sai tayi Pepesoup na Kaza wanda yaji spice sosai da Garlic a ciki,sabida haka Maleek ke son a cika Garlic a cikin Soup
in Kaza idan zai ci.

Ta kammala komi bisa dining area da ke cikin falo,sannan ta koma ta gyara inda ya
aci a Kitchen
in kafin ta fito ta nufi Bathroom don yin wanka.

Cikin wasu English Wears riga da pencil skat ta shirya kanta,kayan sunyi mata kyau matu
a tare da fidda shape
inta.Dadda
amshi ke tashi a jikinta duk yadda ta motsa,tana tsaka da da
aure gashinta data warware Maleek ya shigo cikin
akin.Suka ha
a ido ta jikin madubin
akin Suhailah na sakin masa murmushi,ya tako a hankali zuwa gare ta yana tsayawa a bayanta ya kai hannu ya rungumota ta baya, tare da
aura kansa bisa kafa
unta hancinsa na cika da sassayar
amshita.Suhailah data lumshe ido jin
umin numfashinsa a wuyanta,sai ta bu
e idon tana fa
in, "Sannu da zuwa My Maleek."
Bai yi magana ba sai juyo da ita da yayi suna facing juna,ya kai bakinsa a hankali ya sumbaci
irjinta idanunsa a lumshe.Kafin ya bu
e ido yana
auke kansa daga
irjinta ya mayar saman fuskarta yana ha
e bakinsu waje guda,cikin wani irin salo ya zura harshensa cikin bakinta yana laluban harshenta ya fara tsotsa....

Tuni Suhailah ta sar
e hannuwanta a bayansa tana sake manne
irjinta a jikinsa,suka shiga bai wa juna zazzafan deep kisses.
yar ta iya janye jikinta daga garesa jin Maleek
in na
arin rabata rigan jikinta.Ya
ago idanunsa masu cike da zallan rikici ya sauke a kanta yana mata alama da hannu akan ya zata hana shi abinda yake so?

Suhailah ta narke masa tana
sanar da shi yinwa take ji ya bari su yi Lunch sai ta ba shi dukkanin abinda ya ke nema daga gareta.

Da haka ta lalla
ashi suka nufi dining don cin abinci,bayan sun kammala kuwa shi ya
auke ta gaba
ayanta zuwa Bedroom
in,bai direta a ko'ina ba sai saman Bed,yana hanata duk wani motsi har sai da ya tabbatar ya cire rigan jikinta yai wurgi dashi......

Lamuran da suka biyo baya masu tarin girma ne da alqalamina bazai iya rubutowa ba,ban kuma sake jin
uriyan su ba sai gaf da La'asar.

Kwanakin da suka biyo baya a
asar ta Cairo gaba
aya shafin soyayya Maleek da Suhailah suka bu
e,tamkar zasu cinye juna da zallan luv me tsayawa a rai.Gefe guda Suhailah ta fara nisa a shan magungunan ta,tana kuma addu'an akan cewa Allah yasa ta samu rabo cikin sauri.....

Satinsu biyu cir!

Suka biyo Flight don dawowa
asar su ta gado wato Nigeria,inda suka sauka a garin Abuja don nunawa Suhailan sabon gidan da ya saya a Asokoro.wanda tuni aka kammala zuba komi a ciki na kayan alatun more rayuwar duniya,sabida nan yake so su dawo da zama baki
aya su baro Zaria,sabida wannan sabon mu
amin da aka bashi,zaman shi a yanzu zai fi
arfi ne tsakanin Lagos da Abujan.Shiyasa ya yankewa kansa zaman Abuja don yasan Hajjah ba za ta so shi da zaman Kudu din-din-din ba.

Suhailah ba
aramin ru
ewa da tsaruwan gidan tayi ba,don gini ne da aka tsara shi tamkar ba za a bar duniya ba.Manya-manyan faluka ne guda biyu daga
asa,sai
akunan bacci guda biyu,sannan
aton kitchen wanda yake manne da babban Store daga gefen hagu idan ka shige corridor.A kwai kuma
ofan da zai kaika Backyard daga cikin Kitchen
in,idan ka haura sama kuwa a kwai
aton falo sai
akunan bacci guda uku masu
auke da toilet a jikin kowanne Bedroom.
akin da yake daga can
arshe shine na Maleek
in,wanda duk yafi sauran Bedrooms
in girma da tsaruwa.

Yadda aka qawata gidan da kayan alatu masu asalin kyau da tsada,zai baiwa me kallo tabbacin cewa,wanda ya mallaki gidan ba
aramin arzi
i ya tara ba.

Daga can wajen Compound
aton parking space ne,da aka adana manyan motoci sabbi dal guda hu
u.Hatta sabbin Drivers da aka bashi daga Office sunanan ready suna jirane kawai su tare a gidan, su fara aikinsu don mu
amin da aka bashi ba
arami bane.A kwai BQ me
auke da 2 Bedroom da single falo,sai
aramin Kitchen daga cikin corridor,sai toilet da ke manne jikim kowani Bedroom.
Chapter 51 · 0% Book details