← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 184

Sashe 29

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sannu da dowawa tuh,ya karatun hope ya fara da
i?" Yadda tai maganan da zolaya yasa TAIMIYYAH sakin murmushi tana fa
in "Anty Laurat kenan sai mu ce Alhamdulillah!"
Laurat itama ta saki dariya ka
an tana fa
in "Bari na barki ki
arisa daga ciki,nima wai na fito zan
an je kasuwa ne akwai abinda zan nemo,zuwa anjima zan shigo ai yau ina so ki
an gwada yin Doughnut irin wanda ki kai shekaranjiya
innan,yayi da
i ina so na ga yadda kikai kwa
in."
"Ok ba matsala Anty Laurat,sai kin shigo
in bari in
arisa na gaji sosai." Cewan TAIMIYYAH daga haka kuma ta cigaba da takawa zuwa Sasan su inda tafi wayo,a falo ta tadda Iya tayi ba
uwa qawanta Hajiya Sahura ne ta zo,da alama tazo garin kenan sabida ta bar Zaria da da
ewa,ta koma can Bauchi wajen Yayanta namiji da ya
auke ta tun bayan rasuwan mijinta,TAIMIYYAH ta dur
usa har
asa ta gaida Hajiya Sahuran da ke mata sannu da zuwa,ta amsa da fara'a tana fa
in "Sannu TAIMIYYAU ai ina zuwa na tambayeki Iya tace kina wani makaranta na koyan na'urannan me
wala,to Allah ya bada sa'a." TAIMIYYAH ta amsa da "Ameen,amma Hajjaju ki dinga fa
in sunan dai-dai TAIMIYYAH ne fa ba TAIMIYYAU ba."
Yadda TAIMIYYAH tai maganan a shagwa
e yasa Iya da Hajiya Sahuran yin dariya,Iya na fa
in "Ja'irah to ya karatun na ga kin jima nema baki dawo ba."
"Lafiya lau Iya,rashin abin hawa ne wallahi ya tsaidani,don da zani ma da
yar na samu,ina ga dai naki zanbi Sanin kawai ya dinga zuwa ya kaini idan zan dawo na dinga dawowa ni ka
in."
Cewan TAIMIYYAH tana tashi don shigewa
aki,Iya tabi bayanta da kallo tana fa
in "A tuh!

Da dai yafi miki kam."
Bayan shigan TAIMIYYAH
aki ne Hajiya Sahurah ta dubi Iya tana fa
in"Kinga yarinya yadda ta zama
atuwar budurwa kyau kaman ita tai kanta,lallai na jima rabo na da Zaria Iya wallahi kamanninta da marigayiya uwarta har ya
aci,inama ina da
a namiji da anyi ha
in zumunci don ni dai ina
aunar wannan
iya ina kuma tausayinta matu
a,Allah yai mata za
i ya kareta daga sharrin samarin zamanin nan." Iya tayi caraf tana amsawa da "Ameen,ke dai bari kawai Hajjaju kullum addu'an da nake kenan Allah fito mata da nagari,ya kaita inda bazata cutu ba ko dan laluran
afannan nata,kinsan halin mutanan mu koya suka ga mutum da nakasa sai ya zama abin rainawa,bayan basu san irin baiwan da ubangiji ya aje a garesa ba,Allah dai ya shige mana gaba yai mata kyakykyawan za
i Ameen." Daga haka suka cigaba da hiransu Iya na ba qawan nata labarin yadda Umma ta
auki karan tsana ta
aurawa TAIMIYYAN,Hajiya Sahuwa abinka da mace me saurin
aukan zafi,nan take ta dinga la'antan ba
in halin Umma,har tana mata fatan Allah ya gwada mata samun nakasasshen cikin jikokinta in tana ganin ta gama haihuwa ne a yanzu da har take nunawa TAIMIYYAH ba
in tsana irin haka,ita dai TAIMIYYAH da ta fito daga wanka tana jiyo tashin zancen su Iyan sama-sama daga
akinta,har ta gama shiri ta fito kai tsaye ta nufi wajen cin abinci,ta zuba wanda zataci ta fara ci bayan ta kammala
aki ta shiga,tana
akko sabuwar Laptop
inta da Yah Sadeeq ya taho mata dashi daga Kd,randa yazo Weekend domin tunda Abie ya turo mata ku
in sayan sai taiwa Yah Deekun magana ta waya akan tana so ya siyo mata yazo mata dashi,tayi-tayi ya turo mata details
insa ta saka masa ku
in,amma sai yai mata wayau yace ta bari idan ya shigo Weekend zasuyi magana,sai kawai ganinsa dashi tayi randa ya diro garin ya kawo mata Sasan Iya,yana mata dariya wai Suprising
inta yayi,aiko murna a gun TAIMIYYAH kaman ta rungumeshi haka taji,musamman da ta duba taga Exactly irin wanda ta tura masa hotonsa ta chart ne tace irin shi take so,hatta Iya tayi murna da wannan kyauta da yaiwa TAIMIYYAN,tai ta masa godia yana hararanta a lokacin yana fa
in shi baiga abin godia ba don ya saiwa TAIMIYYAN Laptop kawai.ta saki murmushi lokacin da take bu
e Laptop
in ta kunna,cikin sau
i ta fara operating
in abinta cike da farin ciki,tayi abu me yawa a ciki duk cikin karatun su na yau
in,kafin ta rufe ta mayar ta aje tana komawa gado don ta samu ta
anyi bacci kafin akira sallan La'asar.

Kamar yadda suka rabu da Anty Laurat zata shigo koyan Doughnut,aiko ana idar da sallan la'asar ta shigo Sasan Iya,bayan sun gaisa da Iya a falo ne ta wuto
akin TAIMIYYAH,wacce ke amsa call
in Maryam Salis da ke sanar da ita rashin lafiyan mamansu da aka kwantar a asibiti,TAIMIYYAH ta bata tabbacin zata sanar da Iya su je su dubo Mum
in a asibitin kafin a sallamesu,ta sauke wayan daga kunni bayan sunyi sallama da Maryam
in,manyan idanunta ta
aura akan Anty Laurat da ke bin TAIMIYYAN da kallo,ganin yadda Rigan jikinta yai mata kyau,tare da fito da kyawun halittan TAIMIYYAN a sarari "Anty Laurat har kin shigo?" Cewan TAIMIYYAH da murmushi saman face
inta,Laurat
in itama murmushi tayi tana fa
in "Eh!

Wallahi TAIMIYYAH gani na shigo,gara afara yanzu kada muyi dare ko?"
Daga haka suka fito zuwa kitchen
in Iya,da yake babba ne sosai sam babu wani takura,Ladi na ta hidiman
aura abincin dare su kuma suna aikin kwa
a Doughnut
in,wanda TAIMIYYAH tace a kwa
a na mudu
aya kawai,aci har ayi sadaka da sauran wa ma
wafta,hakan ko akayi ta fiffito da kayayyakin yin,fulawa mudu
aya (8 cups) ta baiwa Anty Laurat
in tace ta tanka
e cikin wani bowl,ita kuma ta fito da 2 eggs, sai Sugar 1 and half cup, sai 2tbsp na Yeast ,sai 1tsp Salt,sai Half Simas,sai 2 cups liquid milk(warm),sai 1tsp Vanillah powder.

Bayan duk ta gama arranging Ingredients da take bu
ata sai ta
akko Mixer
inta ta jona jikin sucket,ta fara da zuba fulawan da aka tanka
e cikin Mixing bowl
inta,sai ta zuba Vanillah powder
inta da Salt and Sugar
in,ta juya suka ha
e jikinsu,sannan ta fasa egg
in a wani bowl ta zuba Yeast and Warm milk
inta,ta ka
a sosai ta juye akan fulawa
in,sai ta zuba butter
in akai ta fara mixing with high speed,sai da ta tabbar yayi mixing sosai zaku ga tun anan ya fara kunbura yayi wani irin laushi,tana yi tana zuba butter
in har buttern ya
are,sai ta kwashe shi cikin wani Bowl wanda ta shafeshi da Butter,sai ta rufe da clin film ta ajesa yayi some minutes,za ku ga ya kunburo sosai sannan sai suka fara murzawa a abin murji suna cire shape
in Ring Doughnut,wani kuma sai TAIMIYYAH ta na
e shi as twisted Doughnut,ita dai Ladi da Laurat bin TAIMIYYAH suke da kallo tana sake birgesu matu
a,yadda take kominta a nutse cike kuma da
warewa,lokacin da suka kammala sai suka bashi some another minutes,za ku ga duk shapes
in sunyi doubling sun kumbura sosai,sannan suka
aura mai Anty Laurat ita ta amshi suyan tana faman jerawa TAIMIYYAH sannu,wanda hakan ya baiwa TAIMIYYAH dariya ma,don ita ta riga da ta saba yin wa
annan ayyukan don haka ta taso ita me son girke-girke da harkan su snacks ne,shiyasa take shiga online classes kala kala,kuma duk anan ta sake samun
warewa,abinda bata gane ba sai ta tafi youtube ta dubo a haka har ta zama
wararriya sosai a fannin girkin zamani da ha
a su Snacks kala kala,wani irin result me kyau Doughnut
in ya bada,yayi wani irin laushi da kyau sosai,kallo
aya zakai masa kasan da
in da zaiyi tun kafin akai baki,yanzu ne kuma Anty Laurat
in ta gane bambamcin da TAIMIYYAH ke fa
i na kwa
in Mixer yafi na hannu kyau da laushi,domin duk yadda zakai kneading
insa da hannu ba kaman yadda mixer zaiyi ba don texture
in bazai ta
a zuwa
aya ba.

Iya dai da ke can Falo tuni qamshi ya gama cika sasanta,tana alfahari da
warewan TAIMIYYAH da baiwan da Allah yai mata kashi kashi,tasan ko da wannan baiwan na iya sarrafa girke-girke aka barta zata mallaki zuciyan miji.Lokacin da suka kammala suyan ya cika wani babban roba domin sai da suka samu 50pcs cas,don haka TAIMIYYAH ta zuba cikin wani roba me murfi aka baiwa Ayuba almajirin Iya,ya mi
a gidan Alhaji Bala wani ma
wafcin su Iya,me kirki hakama matarsa Anty Hannah mutumiyan TAIMIYYAN ce sosai,bayan TAIMIYYAH ta
ibi wanda zai ishe su ita da su Iya,sai tace da Anty Laurat
in ta wuce da sauran duka kawai Sasan Baba Sanin,Anty Laurat
in tai godia cike da murnan yadda ta samu experience na kwa
in Doughnut,wanda ita idan tayi tauri yake sabida rashin
warewa,sai gashi yanzu ta gano bakin zaren cikin sau
Lokacin da ta isa Sasan su Umman ba kunya su Zuhurah suka tare ta,suna amshe roban Doughnut
in suka shiga
auka suna kaiwa baka,babu kunya babu tsoran Allah kaman ba ma
iyiyansu TAIMIYYAN ce ta sarrafashi ba,ita kanta Umma har cewa tayi Anty Laurat
in ta
ibar mata wani zuwa dare da shi zata sha Tea kafin ta kwanta,tunda ita mayyan shan Tea ce kafin tai bacci,Anty Laurat dai kallon su kawai take tana jinjina rashin kunya irin na wasu mutanen,in banda haka wanda kace kana adawa dashi kana kushe halittansa miye na rawan jikin cin abinda ya fito daga hannun wacce su ke kira da musaka gurguwa?

Ta ha
iye takaicin su Zuhuran da ke cinta arai tana musu addu'an Allah ya shiryesu kawai.......
Chapter 29 · 0% Book details