← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 184

Sashe 102

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranar Friday Iyah ta shirya ta je gidan Hajiya Aysha,wacce ita ce da kanta ta turo Shehu driver ya
auki Iyah.TAIMIYYAH babu yadda Iyah bata yi akan ta shirya su je tare ba amma TAIMIYYAH ta
i, ta ce wa Iyah ita kunyar Hajiyar take ji sosai a yanzu,ta dai yi Snacks me yawa ta ce akai wa Hajjah, kamar yadda Iyah ta bu
ata.

Bayan fitar Iyah sai TAIMIYYAH ta tattara ta nufi sasan Ummie,suka sha hiransu sai lokacin da Iyah ta dawo sannan ta koma Part
in Iyah.

Iyah ta zauna tana bai wa TAIMIYYAH labarin irin tarba na karamci, da karramawa da Hajiya Aysha ta yi mata.

Tana sanar da ita cewa Hajiyar tace a gaida ta sosai,kuma za ta aiko a
aukar mata ita har gida,ta je ta yi mata yini,don ita a
a take
aukarta Maleek ba zai shiga tsakaninsu ya mai da ita suruka ba.

TAIMIYYAH dai blushing tai ta yi tana jin tarin
aunar matar na sake ratsa ta,sabida ta sanya a ranta bayan Iyah da su Guggo Bilki,bata ta
a samun mutanen da suka nuna mata
auna irin Hajiya Aysha ba.

Don haka matar na da wani irin
ima da mutunci a idanunta, koda a ce bata shigo da maganar
an ta ya zo ya nemi aurenta ba.

Ranar Saturday Hajiya Aysha ta bugowa Iyah waya ta sanar da ita cewa,Yayan Mahaifin Maleek tare da wani Aminin Mahaifinsa Alhaji Aliyu,za su zo nemawa Maleek izinin fara zuwa zance wajen TAIMIYYAH.

Iyah ta
aga waya ta sanar da Baba Sani don yana gari ya zo weekend,ta kuma shaida masa cewa ya sauke su a can Rimi ne, Fam house
in su don bata son su zo nan gidan su samesa.

Baba Sani ya amsawa Iyah tare da bata tabbacin za a yi yadda take so
___________
*Asokoro, Abuja.*
Suhailah ce zaune a falon su na
asa tare da Jawahir, makwaficiyarsu da suka
ulla
awance da ita a yanzu,don kusan kullum sai ta shigo gidan Suhailah, sabida mijinta Captain Aliyu ba mazauni bane.

Jawahir ta dubi Suhailah tana cewa, "Matar Maleek anya ba ciki ne gare ki ba?

Don na ga sai sake
ashewa ki ke yi fa."
Suhailah ta saki murmushi lokacin da take aje cup
in da ri
e a hannunta,ta dubi Jawahir tana cewa, "Tab
i!

Wani ciki Jawahir bayan yanzu haka period na ke yi,kawai zazza
in da nayi ya doke ni shiyasa duk na
ashe haka,ai ni matsalata babbane Jawahir don ina ma kan shan magunguna ne,ban sani ba ko kafin in gama sha Allah zai dube ni,ya bani lafiyar da zan iya
aukar cikin....."
A hankali Suhailah ta kwashe halin da take ciki ta zayyanewa Jawahir
in,Jawahir da ta sake baki tana duban Suhailah with shock!

Ta yi saurin furta,
"Gaskiya Suhailah kin tafka wauta me yawa,amma In sha Allah za ki samu lafiya,maganar
arin aure ki ma daina damun kanki don tsokanarki kawai ya ke yi,so ya ke yi kawai ya ru
a miki ciki sabida kin ba
anta zuciyarsa akan abinda ki ka aikata
in."
Suhailah ta jinjina kai tana duban Jawahir ta ce, "Hmm!

Bana jin Maleek wasa ya ke yi Jawahir, don kuwa baya furta abinda ba haka ya ke a zuciyarsa ba,sannan Hajjah ta riga ta furta za ta iya goya masa baya,don daga ita har shi ba su da burin da ya wuce in haihu, sabida shi ka
ai ta mallaka tana da bu
atar ganin shi ya hayayyafa,ina jin tsoran randa hakan zai tabbata ace Maleek ya sake auren wata mace, sabida ina da tsananin kishi akansa me zafi."
Suhailah tayi maganar tana jin wani abu na matse zuciyarta,Jawahir ta jinjina kai tana duban Suhailah cikin ido ta ke cewa, "Suhailah ki kwantar da hankalinki na gama lura ke
in kina da
an duhun kai,ai yanzu mace sai ta so zama da kishiya in baki labari,idan baki so ba ko ta shigo za ki iya korata, ba tare da kowa yasan halin da ki ke ciki ba,kada ki bari kishin mijin ya dameki musamman ke da kuke da wuta a hannunku,tsayawa kawai za ki yi ki ga cewa kin samarwa kanki
an ci ta
ashin
asa....."
Jawahir ganin irin kallo na rashin fahimta da Suhailah ke jifanta da shi,ya sanya ta yin shiru bata
arisa maganar da ta faro ba,ta saki murmushi tana cewa, "Sorry
awata na
an saki layi ko?

Kar ki damu in dai muna tare soon za ki gane karatun da nake so ki gane,yanzu kina bu
atar a biki a sannu ne don na ga kina da
arancin bu
ewan ido, irin na
antattun matan zamani da suka san kansu."
Suhailah da kanta ke sake kullewa da maganganun da Jawahir ke yi,ta
ata fuska tana cewa, "Jawahir ni fa a duhu kawai ki ke saka ni, don sam ban fahimci inda ki ka dosa ba."
"Zaki fahimta soon Mrs.Maleek Ado."
Cewar Jawahir tana sakin wani irin dariya na sha
iyanci,don kana ganinta a kallo
aya kawai za ka fahimci irin matannan ne masu bu
ewan ido.

Haifaffiyar garin Jos ce daga can Captain Aliyu ya auro ta,sun cigaba da hira da Suhailah har sai da time
akko yaronta a skull ya yi, sannan ta yi sallama da Suhailah ta bar gidan.

Suhailah ta da
e tana jujjuyawa kalaman Jawahir a cikin zuciyarta,amma ta kasa gane inda ta dosa,ganin za ta damu kanta da tunani yasa ta watsar da zancen, ta cigaba da sabgarta,daga
arshe layin Maleek ta nema amma sai ta ji duka wayoyinsa a kashe su ke,kewansa ta ke ji me tsanani gashi ya sanar mata ba zai shigo Abuja ba sai next week Friday.
____________
*2 Weeks Later.*
*Zaria, 1:15pm.*
Tunda TAIMIYYAH ta yi waya da Maleek Ado ya sanar mata cewa ya shigo gari, ta ke jin wani irin ba
on yanayi na lullu
e zuciyarta, don cikin sati biyu da suka wuce, idan ta ce Maleek bai kimsa
aunarsa a cikin zuciyarta ba ta yi
arya.

Yadda ta ke jinsa a zuciyarta a yanzu, ko lokacin da suke tare da Nass bata ji irin haka ba,don wani irin zazzafan feeling ta ke ji akan Maleek Ado, irin wanda bata ta
a hasashen za ta ji akan wani
a namiji ba.

Ta kan ala
anta hakan da cewa tarin kwarjininsa da ya yi yawa ne, ke sake haifar mata da jin yanayi me zafi akansa irin haka, don hatta da Iyah ta gama gane cewa TAIMIYYAH ta kamu da soyayyar Maleek Ado.

Dojewa kawai TAIMIYYAH ta ke yi a gabanta, tana nuna tamkar bata jin ko wani irin feeling a kansa.

TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akan a gogon
akinta,tana
imanta ragowar lokacin da ta ke da shi kafin isowar sa gidan,don ya tabbatar mata da cewa ba zai iya kwana a garin, ba tare da ya zo gareta komin dare ba kuwa.

Ta yi hanzarin tashi tana ji duk jikinta ya saki,zuciyarta ya yi wani irin laushi da
okin son ganin miskilalliyar face
insa a zahiri, a karo na biyu tun bayan zuwansa na farko,wanda lokacin ba ta samu halin yi masa cikakkiyar kallo ba.

Kitchen ta nufa kai tsaye lokacin da ta fito, tana ayyana irin abinda za ta shirya masa, wanda zai ci idan ya zo,duk da cewa bata da cikakkiyar tabbacin zai ci wani abu, ko ba zai cin ba.

Tunaninta ya tsaya ne akan ta dafa masa mince meat jallof rice da ha
in chicken breast Salad.........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*62*
TAIMIYYAH bata
auki awa biyu ba ta kammala komi, aka nufi sasan Ummie da shi aka shirya cikin falon Abie.

Wanka ta sake yi sabida gajiyar aikin da ta sha, lokacin da ta fito daga wankan ta jima a tsaye wajen kayanta, tana nazarin kayan da za ta saka,daga
arshe sai ta yanke shawaran saka sabuwar Abayar da ta siya bata ta
a anfani da shi ba.

Kalar Abayar dark gray ne da akaiwa ado da blue black and golden colour,ya yi matu
ar yi wa TAIMIYYAH kyau kamar ka sace ta ka gudu.

Bata yi kwalliya a fuskarta ba illah powder da ta shafa, sai ta yi lining idanunta da eye liner,ta
auki man le
e mai
an mai
o ta shafa a pink lips
inta.

Nan da nan fuskarta ya sake yin kyau, manyan idanunta masu wani irin haske suka sake girma,
wayar idanun na ta sai sparkling su ke yi.

Ta
auki turarenta na GIOGIOR PINK me sanyin qamshi ta fesa ajikinta, bayan ta yi anfani da body mist na Sugar Girl daga ciki.

Bayan ta kammala shiryawan,komawa ta yi ta zauna daga bakin bed tana kallon lokaci yadda ya ja,don har biyar ta wuce ga hadari da ke ha
uwa a garin ka
an-ka
an.

Wayarta ta janyo tana kunna data ta hau online, don cigaba da karanta novel
in da take bibiya,me suna Ba
ar Inuwa na Billyn Abdul.

Soyayyar Raudha da Mr.

President na matu
ar birgeta, tana hango tamkar itace da Maleek Ado.

Shigowar kiran Maleek cikin wayarta yasa ta dakatawa da karatun, tayi receiving call
in ta kai kunni,muryar Maleek me cike da
asaita ya shiga kunnuwanta, lokacin da ya ke sanar da ita isowar sa.

Ta shagwa
e murya tana cewa, "Okey!

Ka shigo daga ciki part
in da ka sauka wancan lokacin, gani nan fitowa."
anyi jim!
Chapter 102 · 0% Book details