Sashe 22
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Look at dis Veil da kika sanyo sai kace wata budurwa me tallan kanta,oya tun raina bai gama
aci ba kije ki goge wannan abin da ke bakinki,ki kuma sanyo Hijab ko Abaya akan wannan shigan okey!"
Yadda yai maganan kawai da yadda idanunsa ke jifanta da wani kallo,yasa ta fahimci ransa ya gama
aci,ta marairaice fuska tana shirin bu
e baki tai magana,ya
aga mata hannu cikin kaushin muryansa me zurfi da ke fita a
asaice tamkar basarake yake fa
in "Bana son jin komi getout please!" Hakan yasa Suhailah cuskule fuska tana barin
akin ranta a
ace,kaman yadda ya bu
ata haka tayi lokacin da ta koma
akin yana Toilet,tana shirin fita yana fitowa ya bita da kallo yana kallon inda tsayin Hijab
in da ta sanya ya tsaya,da ka
an ya wuce cinyoyinta ya
auke kai yana takowa cikin
akin,murya a dake yake fa
in "Yusuf na jiranki a waje,kafin ku wuce ki sanar da masu aiki a shirya abin Breakfast a babban dining dake down stairs ina da ba
i da zamu karya tare,sannan a
ara yawan lunch daga nan har zuwa jibi sabida zamuyi ta samun ba
an taya murna."
Subailah ta dube sa tana wani
an turo baki,cike da takaicin yadda ake so lallai a maidata Busy a gidanta,sabida yawan ba
an taya Maleek murnan mu
amin da aka bashi na Chairman na Shiffing Board na
asa baki
aya,shi yasa yake ta samun ba
an taya murna kama daga
an uwa har abokanan arzi
i,ta gya
a kawai tana barin
akin ba tare da tace komi ba,shi ma sai ya saki
aramin tsaki bai san ranan da Suhailah zatai cikakken hankali irin yadda shi yake so yaga matar aurensa na bashi Respect sosai ba,Yusuf Drivern sa ta samu yana jiranta kaman yadda Maleek
in ya fa
i,tuni har yai Warming motan da zasu fita aciki,cikin hanzari ya bu
e mata Back seat ta shiga,ya maida murfin ya rufe bayan ta amsa gaisuwan da yake mata,kafin su fita shima Baba Megadi sai da ya mi
a gaisuwansa wajen Gimbiyar tasu,wacce take yawan musu ihsani don ba laifi Suhailah tana da kyauta da sakin fuska wa mutane,ko ka
an bata da girman kai barta dai da son girma da son hutawa ta fantama yadda take so ,amma abin hannunta sam baya rufe idanunta,shi yasa qawanyenta ke ji da ita da yawa kuma acikinsu suke kishin yadda tafi su samun duniya,ta auri miji na li
awa a goshi ga ku
i ga kyawu ga wani irin aji da yake da shi,har suka isa Asibitin ABU da ke Shika Suhailah na Online tana aikin Chart da Friends,wani lokacin ta kan amsa call na
an uwansu da ke kira don taya ta murnan mu
amin da aka baiwa Maleek
in,lokacin da suka isa Yusuf Driver shi ya
aga waya ya kira Doctor Saiff
in bisa umurnin ubangidan nasa Maleek Ado,ba suyi jiran mintuna goma ba Doctor Saiff ya iso wajen,tare da yin ma Suhailah jagora zuwa Office
insa,da taimakonsa akai duk wasu gwaji da yake bu
ata aka fitar da sakamako,wanda tashin farko ya fahimci akwai babban damuwa,sabida gwajin da Scaning
in da akai mata ya nuna illan da Pills
in da ta sha yai mata,ya zaunar da ita yana mata bayani akan irin ha
arin da tun farko yin planing ke dashi musamman ga mata masu
arancin shekaru kamanta,da
in da
awama ita da sam bata ta
aukan ciki ba,ya cigaba da fa
in "Ranki da da
e yin planing ga mace me
ananun shekaru babban hatsarine ga mace me shekaru
anana kama daga 23years zuwa 24years,musamman ga macen da bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba,ta saka kanta ayin family planing ta hanyar shan
wayoyi ko kuma yin allura ko saka roba,wannan babban hatsarine da ke illata mahaifar mace musamman ga wadda bata ta
a haihuwa ba kamar ke,illa ce da ke hana haihuwan kwata-kwata da maida mace inferlity acikin rukunnan planing da suka kasu kamar haka
1.DEPO PROVERA_wannan allurace da mata kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3)wanda kafin yinta sai an tabbatar da mace tayi haihuwa kusan 6 ko 7 sabida allurace me matu
arfi da hatsari dake lalata mahaifa da canzawar period ga mata,wannan alluran ba'a yiwa mace me haihuwa 1 ko 2 zuwa 4 sai wacce tai haihuwa kaman 7 sannan akwai
2.NORISTERAT _wannan allurace da ake yiwa mace ta tazarar wata (2) ita ana iya yiwa mace me haihuwa 1 ko 2 sabida ita wannan alluran tana da sau
in sha'anin akan (Depo provera) ta wata Sannan akwai
3.PILLS_Wato shine
wayoyin da mace ke sha don hana
aukar ciki,irin wanda ki kai anfani dashi wanda shima yana da kalan nasa illan na saka zubar jini koba a time
in period ba,sannan shima yana hana haihuwa kwata-kwata."
Doctor Saiff ya dakata yana zubawa Suhailah ido ganin yadda ta firgice,domin an ta
o tsarin da tabi wato shan pills,cikin tashin hankali ta dubi Doctor Saiff tana fa
in "Yanzu Doctor nima kana nufin zan iya rasa haihuwa kwata-kwata kenan?
Na shiga uku ni Suhailah!"
Tayi maganan muryanta na wani irin rawa tuni wani irin zufa ya fara wanke ta,Doctor Saiff da tausayinta ya kama shi yayi saurin fa
in "No Madam bazan iya ce miki haka kai tsaye ba domin Allah shi ke ikonsa a duk sanda yaso,ni dai ina miki bayani ne kan ilimina da aikina,zaki iya rasa haihuwa za kuma ki iya samu idan Allah ya nufa hakan ya kasance,sai dai ina sake jaddada miki kinyi wauta me girma da kika illata kanki da kanki,domin fara planing a wajen mace irinki me
arancin shekaru babban illa ce da ha
ari me girma,musamman ke da bakima bari kinyi ko da haihuwa 1 ba,haba Madam me zaisa ki aikata wannan wautan sabida kawai son boko da ke rufe muku ido da gayu ko?