Sashe 28
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma sabida ban isa ba sai da kika baiwa bayinki suka yi sabida ki nuna min iyakata ko?"
Yayi maganan a mugun fusace yana mi
ewa ya nufi
akinsa,ya bar Suhailah da baki sake gaba
aya ta rasama abin cewa,bata san meyasa yake iya bambamce girkin da tayi dana masu aiki ba,duk da cewa Ameena da take gani
wararriyace ita ta saka tayi masa,amma gashi sai da ya gane
in,ta lumshe idanunta tana jin babu da
i,dama ya lafiyan giwa ita me laifi ce gashi ta sake
aura wani laifin,jikinta a sanyaye ta mi
e ta nufi
akinsa,sai dai tana shirin shiga shi kuma ya fito,hannunsa ri
e da mukullin mota ya sauya kaya zuwa wasu Riga da Wando na Gucci,saura ka
an su gwabza karo Suhailah tayi saurin ja baya tana duban fuskansa da babu annuri take fa
in "Don Allah kayi ha
ury Sweet wallahi kaina ne ya dinga ciwo dana dawo,shiyasa na kasa yi da kaina gudun karka dawo kuma ka tadda ba'a yi ba yasa nace Ameena tayi,don Al......"
"Alright! yayi kyau."
A.Maleek
in da ya katseta ya furta,yana ra
ata zai wucewansa tayi saurin shan gabansa tare da ri
o rigansa,wani mugun kallo yai mata yana zare hannunta daga jikinsa,ya wuce da sauri zuwa Stairs da bibbiyu ya dinga ha
a steps
in benan har ya sauka
asa,da kansa yake driving ya bar gidan megadi na
aga masa hannu da fatan dawowa lafiya,Apple white ya nufa yayi Ordern wani irin Tea nasu me da
i ha
i da Snacks,bai tsaya ci anan ba akai masa take away ya fito zuwa mota,ya sake isa wani wajen sai da
oda ya siya sannan ya wuto gida lokacin da agogo ke buga sha
aya har da mintuna biyu,nan falon
asa ya zauna yaci komi iya yadda xai iya ci,yana cikin
arisa shanye tea
insa Suhailah ta sakko,tana sanye cikin kayan bacci Riga da wando da suka fidda suranta,gaba
aya qamshinta ya cika wajen lokacin da ta iso,amma kallo
aya yai mata ya
auke kai ita kuma ta zauna idanunta na kansa bayan ta gama kallon yadda ya barbaje packs
in da aka zuba masa komi ciki,cikin wani irin salo na bada ha
ury ta bu
e baki zatai magana,yayi saurin
aga mata hannu,yana tashi tsam ya bar mata falon gaba
aya ya haura zuwa sama,murzawa
akinsa key yayi don bayama bu
atan damu bare ya saurari ban ha
urinta,sabida tana sake fusata zuciyansa ne sosai,ya da
e yana gayawa kansa abubuwa da yawa da yake shayewa daga gareta tana cin albarkacin Hajjah ne,da kuma
arfin zumuncin da ke tsakaninsa da ita,uwa uba Soyayyan da Inna Kareeman ta gwada masa,wato mahaifiyan Suhailan yana sake taka rawa wajen danne zafin zuciyansa akan Suhailah,amma baya ji idan aka cigaba da tafiya a yadda Suhailah take masa yanzu baza'a samu matsalaba,don sosai take son
ure duk wani ha
urinsa da kauda kan da yake yi a wasu lamuran,yana ji tana faman nocking yai biris da ita,sai ma wayoyinsa da ya janyo ya kashe su baki
aya,dama baya kwana da waya a kunne sam,har bacci ya
auke sa bayan ya kwanta baisan yadda ta
are tsaye abakin
ofar
akin nasa ba.........
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 20 to21*
*END OF THE FREE PAGES*
*To masu karatu a wannan page
in Free pages ya zo
arshe.Don haka sai ku hanzarta biyan 500
inku don jin cigaban labarin,domin duk yadda zan gutsira muku ya labarin TAIMIYYAH yake ba za ku gane inda aka dosa ba har sai kun shiga cikin labarin tsindim sannan za ku gane inda tafiyan ya dosa.Don haka kar ku bari a barku a baya ku bi sahun masu rubdugun shiga Payment Group don jin ya labarin TAIMIYYAH zai kasance?
Yah Maleek da Suhailah za su kwashe a gaba,shin da gaske zai iya sake auren wata mace don samun haihuwa,ko bazarana ce kawai yake?
Duk za a warware muku zaren labarin a gaba.Ku dai kawai ku biya ku shige cikin group don kwasan karatu.Saina ga ruwan
auna daga Fans
ina*
_______Washegary Suhailah da kanta ta tashi ta shiryawa A.Maleek Breakfast,sai dai cikin rashin sa'a A.Maleek
in tun
arfe takwas ya bar gidan ba tare da sanin Suhailan ba,sai da ta gama tsara kwalliya ta nufi
akinsa ta tadda babu kowa ciki,sai
akin da ya bari a hargitse duk kayan da yai anfani da su gasu nan zube bisa Bed
in,waya ta
auka ta kira shi zuciyanta na bugawa da
arin takaicin kanta da kanta,yana
aga wayan sai ta nemi sanya masa kuka yayi saurin dakatar da ita,yana sanar da ita ya wuce Kaduna daga can kuma zai bi jirgi ya wuce Lagos,sai next week zai dawo bayan an rantsar da shi akan sabon mu
amin da aka bashi,wanda za'a rantsar dasu a Abuja sati me zuwa, don haka ya bar mata garin tayi yadda take so,ai Suhailah bata san lokacin da ta rushe da kuka ba shi kuma yai cuting call
in yana jan
aramin tsaki,zama tayi a
akin taci kukanta ta more kafin ta fice ta koma zuwa nata
akin,ta cigaba da neman layin Zuby cikin sa'a bugu biyu Zubaidan ta
auka,sai Suhailah ta sanya mata kuka,cikin nuna ki
emewa Zubyn ke tambayan Suhailah abinda ke faruwa amma sai Suhailah ta shaida mata cewa zancen bana waya bane,don haka idan ta samu lokaci kawai ta zo gidan nata akwai maganganu,daga haka sukai sallama Suhailah ta aje wayan,zuciyanta sam babu da
i tana tsoran ace Maleek ya juya mata baya a dai-dai wannan lokacin,takaicin kanta na yadda take kasa binsa a yadda yake so na sake lullu
e zuciyanta.
________
*Monday,10:10am.*
TAIMIYYAH ce tsaye daga bakin titin kwaltan shiga layinsu,sanye take da dogon Hijab kalan sararin samaniya,kaman yadda kalan Material
in jikinta yake,Napep take jira don zuwa wajen Computer Training
in da zasu fara a yau
in,sai dai da alama yau
in za'ai wahalan abin hawa,ta sake kallan agogon da ke
aure a tsintsiyar hannunta,ta ga lokaci na sake tafiya sai takaicin rashin barin Sani Drivern Iya ya kaita ya kamata,don ba yadda Iya ba tayi akan ta kira Sanin ba amma ta nuna tafi so ta dinga zuwa da kanta,tsayuwan mintuna kusan goma ta
ara bata samu abin hawanba gashi ita ba gwanar jurewa tsayuwa bace sabida laluran
afanta,wayanta take shirin cirowa a jaka ta kira Sanin ta ji idan yana kusa kawai yazo su wuce,sai dai tsayuwan wani me Napep a gabanta yana fa
in "Hajiya tafiya ne?" Shi ya katsewa TAIMIYYAH hanzari ta ciro hannunta daga cikin jakan tana gya
a masa kanta,kafin ta furta "Eh tafiya ce,can gaban Congo ka
an zaka kaini."
are maganan tana shiga cikin Napep
in ta zauna,shi kuma ya ja sukai gaba ko da suka isa sauka tayi ta nufi cikin wajen bayan ta biya shi ku
insa,shi kuma yaja mashin
insa yai gaba,
arfe
aya dai-dai suka tashi kaman yadda aka sanar dasu tsarin karatun,su shiga ten afito one ga mamakin TAIMIYYAH kuma suna da yawa sosai wanda suke karatun tare maza da mata,cikin wanda suka fito kusan a tare wata budurwace me yawan fara'a,ba
ace sosai sai dai tana da kyau dai-dai misali,ta dubi TAIMIYYAH lokacin da suka gama fitowa daga cikin ajin
aukan karatun,ta mi
a mata hannu tana fa
in "Salamu alaikum,sunana Zaynab Haroun." TAIMIYYAH itama sai ta mi
a mata nata hannun sukai musabaha,da murmushi a saman fuskarta take fa
in "Sunana Zaynab Sameer."
"Wow! nice name Namcy,ina farin cikin ha
uwa da takwarata." Cewan budurwan itama murmushi kwance saman fuskanta,suka jero a tare da TAIMIYYAH har zuwa bakin titi,budurwan na ta
an jan TAIMIYYAH da magana akan Programme
in da zasuyi na Computer Training
in,zuciyanta cike da tausayin yadda TAIMIYYAN ke tafiya,a zuciyanta take ayyana mace har mace kyakykyawa da ita ga dirin jiki amma Allah ya jarbceta da nakasan
afa
aya,ita dai TAIMIYYAH tana amsa mata jefi-jefi,suna tsaye tare har suka samu abin hawa,TAIMIYYAH ta shaida masa gyallesu zata nufa,yayin da itama Zaynab tace Gaskia ita ta nufa,hakan yasa sukai sallama da juna TAIMIYYAH ta shiga ya wuce da ita.
Ta iso gida a gajiye sosai burinta bai wuce ta ganta a Sasan Iya ba,tayi wanka ta sawa cikin ta abinci don yinwu take ji sosai,a hankali take shigowa cikin Compound
in gidan,bayan ta tsaya sun gaisa da sabon megadin da Baba Sani ya kawo a shekaran jiya me suna Tukur,matashi ne kuma bamai nisan shekaru sosai ba don bazai wuce shekaru arba'in ba,tana cikin tafiya sai ji tayi ana kiran sunanta,sai ta dakata da tafiyan hannunta dai dafe da
afanta me laluran,ta waiwaya baya idanunta na sauka akan Anty Laurat da ke tahowa daga Sasan su Zuhurah,sai TAIMIYYAH ta saki murmushi tana cigaba da tsayuwa har Anty Laurat
in ta
ariso wajen,tana furta "Daga ina
an mata da uwar ranannan?"
TAIMIYYAH ta sake fa
a murmushinta tana sanar da Laurat
in daga inda take,Laurat ta furta "Ayyah!