← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 184

Sashe 127

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dangin TAIMIYYAH na uwa da uba su ma duk sun sama halartan taron, wanda su ke can gidajen su Basmah da ma wanda su ke can Bauchi duk
an gulma sun
aga waya sun sanar da su irin shagali da abin arzi
in da suka kwasa wajen walimar.

Ga shi Hajjah bata bar kowa a haka ba sai da aka gwangwaje su da turamen atamfofin Holland
an gasken na dubbannin ku
i, ga ku
an saukar Amarya da aka basu masu asalin nauyi, wanda yawan ku
in ya sake gigita zukatan
an hassada da ba
in ciki.

Ma su yin vedion yadda wajen walimar ya tsaru suka shiga turawa sauran da basu sama halarta ba, nan da nan abun ya watsu har ya isa ga wayoyin su Zuhurah.

Ba
in ciki da hassadar yadda TAIMIYYAH ke zarta su a komi ya sake cika zukatansu,domin yadda aka shirya mata tsararren walimar da yanayin yadda aka tsara wajen shi ka
ai zai shaidawa duk wanda ya gani cewa dukiya ta zauna a wajen.

Daga can
akin da Suhailah ta ke kuwa kwance ta ke tana faman kuka tamkar za ta ha
iye ranta, ta kasa daurewa ta kasa sukuni tun safiyar yau da ta yi tozali da fuskar TAIMIYYAH.

Ta ga irin kyawun da ta ke da shi da cikar halittar da ya zarce nata, shikenan hankalinta ya yi mummunar tashi.

Kishi me xafi da take dannewa ya taso baki
aya ya lullu
e zuciyarta, tsanar TAIMIYYAH ya ninku a ranta domin bata ta
a tunanin ha
uwar gurguwar da ta raina ajinta ya kai haka ba.

Sai yau ne ta tabbatar da cewa dole Maleek ya ru
e har ya amshi aurenta ba tare da ya yi la'akari da nakasarta ba,don ta mallaki abubuwan da ya ke so a jikin mace.

Ga kuma tsantsar kyawu da Allah ya yi mata me
aukar hankali, bata sake sarewa da jin kishi da tsanar TAIMIYYAH ba sai lokacin da aka fita da ita wajen taron walimar.

Irin kyawun da ta yi shi ya sake
aga hankalin Suhailah har ta kasa zama wajen taron, ta sulale ta dawo cikin gidan ta
ule cikin
aki tana kukan da ta tabbar ta farashi kenan, matu
ar bata ya
i zuciyarta ta rage jin irin wannan zazzafar kishin da ke danne zuciyarta ba.

Shigowar Anty Safiya
akin ne ya tsaida kukan Suhailah, Anty Safiya ta zauna ta fara rarrashinta tare da kwantar mata da hankali akan cewa ta rungumi
addara.

Ta
auki TAIMIYYAH a matsayin
anwa ba kishiya ba tunda ba gari
aya ma za su zauna ba, ta cigaba da bugawa Suhailah misalai masu dama na ribar ha
uri da rungumar kowace irin
addara a yadda ya zo wa bawa.

Da
yar ta ciyo kan Suhailah ta tashi ta wanko fuskarta tare da gyara kwalliyarta, sabida Hajjah ke kiranta za ta yi musu nasiha ita da Amarya TAIMIYYAH da ake shirin raka ta
akinta bada jimawa ba.

Sun isa
akin Hajjah lokacin har an kai TAIMIYYAH tana zaune daga
asan carfet
akin Hajjah, ta rufe fuskarta da lullu
i hawaye na faman sauka mata akan fuskarta.

Don tun wa'azin da aka gudanar a wajen walimar ya karya zuciyar TAIMIYYAH, tare da tunasar da ita gagarumin aikin da ke gabanta na girman biyayyah wa miji da sauke dukkanin hakkokinsa da ya hau kanta.

Dole ne duk wata mace da ke wajen in dai ta san abinda ta ke yi to sai wannan wa'azi da tunasarwar da shahararran Malamin da ya gudanar wa'axin ya yi, ya ratsa jikin mutum tare da raunata zuciyarsa.

Idanun Suhailah ya sauka akan TAIMIYYAH da ke zaune daga
asan carfet, tana amsar nasihun da Hajjah ta soma yi mata,wanda ke ratsa jiki da zuciyarta suna sake
allo ruwan hawaye akan fuskarta.

Suhailah ta taka a hankali ta isa bakin gado in da Hajjah ke zaune ta zauna, tana
auke dubanta daga kallon wajen da TAIMIYYAH ke zaune.

Inna Dije ce ta shigo cikin
akin suka ha
u ita da Hajjah su ka dinga yiwa su TAIMIYYAH nasiha me ratsa jiki.

Hajjah ta jajirce wajen tunasar da su muhimmncin sauke hakkokin juna a tsakaninsu,duk da cewa ba agari
aya za su zauna ba hakan bai hana Hajjah sanar da su hakkokin junansu da ya rataya a wuyarsu ba.

Ta sanar da su cewa su ji tsoran Allah ka da
ayansu ta yadda ta cutar da abokiyar zamanta ko da da
wayar zarra ne,domin Ubangiji yana ji kuma yana kallon duk abinda bayinsa ke aikatawa.

Sosai Hajjah da Inna Dije sukai anfani da kalamai na ilimi da hikimar zance, irin na manyan matan da suka jiya suka ga yau, suke kuma shirin ganin gobe da jibi ma idan Allah ya yar je musu.

TAIMIYYAH kuka ta ke yi sosai mara sauti zuciyarta na sake karyewa, yayin da ita ma Suhailah wasu kalaman na su Hajjah ya natsar da zuciyarta tare da sanyaya jikinta.

Don sun yi mata jirwaye me kamar wanka sosai cikin zantukansu, wanda ita ka
ai ta fahimci da ita suke yi ba da TAIMIYYAH ba.

Sabida ita ce ta
akko hanyar fara cutar da TAIMIYYAH tun farko, hakan yasa jikinta ya yi matu
ar yin sanyi, nadamar abinda ta so aikatawa a ranar auren na sake lullu
e zuciyarta.

Hajjah ta sallami Suhailah bayan sun gama yi musu nasihun da suka dace, ita kuma TAIMIYYAH Anty Safiya ce ta maida ta
akin da suke, in da
an uwanta da
awayenta ke jiranta don yi mata rakiya zuwa GRA gidanta.

Ba kuma su ka
ai za su yi mata rakiyar ba har da wasu daga cikin dangin Ango dana Hajjah, za su raka Amarya don ganin
aki sabida zuwa gobe kowa zai watse , wasu ma tun yau suka kama gabansu tunda taro ya tashi lafiya.

Saura dangi na kusa ne kawai za su watse zuwa gobe,irin su Anty Safiya da su Inna Dije da suka zo daga nesa.......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*72*
Misalin
arfe biyar da wasu mintuna motocin da suka
akko Amarya TAIMIYYAH, tare da tawagan masu yi mata rakiya suka parker a cikin tan
asheshen harabar compound
in cikin gidanta.

Tun daga waje masu kallo suka fara jinjina tsaruwar ginin gidan da ha
uwarsa, kafin a shiga daga ciki kallo ya sake komawa sabo.

Tun daga falon da ke downstairs dadda
amshin turaren wutar Nothern Bride ke tashi yana bada wani irin sihirtaccen
amshi me kwantar da zuciya.

Ummie da Anty Mardiyyah da ke ri
e da Amarya TAIMIYAH wacce suka sanyata tsakiya,suna directing
inta tare da bata umurnin yin addu'a da shigowa cikin gidan aurenta da
afar dama.

Sune suka cigaba da yi mata rakiya har zuwa
aya daga cikin ha
akunan barcinta da ke upstairs.

Suka za
ar mata
akin da ke kusa dana
arshe a matsayin na ta bedroom
in, don an kammala shirya kayanta da akwatunan lefenta kaf a cikin
akin.

Suna shiga wani irin dadda
an qamshin Nothern Bride scented ya doki hancinansu, wanda tun rana su Guggo Bilki da suka zo sake kintsa
akin suka bi ko wani lungu da sa
o na gidan suka turare shi da wa
annan dadda
amshin turaren wutar.

Amarya TAIMIYYAH da akai wa masauki akan tsakiyar gadonta ita ma
amshin ya gama cika hancinta, har lokacin hawaye bai tsaya daga idanunta ba,kamar yadda bata bu
e lullu
in da akai mata wanda ya rufe fuskarta ba .

Dangin Maleek Ado su ne suka fara watsewa bayan sun gama shiga ko'ina sun sha kallo,
an hassada suka dinga ji tamkar su soke kansu su huta da takaici.

Masu fatan alkhairy kuma suka dinga yi suna yaba tsaruwar gidan da ha
uwarsa, wa
anda ke da manyan waya suka dinga vedio don nunawa sauran
an uwansu da basu sama halartan gidan Amaryar ba.

Cikin masu yin vedio
in tsaruwar gidan TAIMIYYAH har da
awayenta su Zee da su Maryam Sunusi, wa
anda suka saki tare da sallamawa cewa
awar tasu ta tako gidan arzi
i.

Don ko ma
iyinta basa ji ya isa ya kushe tsaruwar wannan aljannar duniyar da TAIMIYYAH ta shigo cikinsa, babu inda basu shiga sun yi wa vedio ba, suna yi suna yaba kyawu da tsaruwar ko'ina.

Ana kiraye-kirayen sallar Magriba ne aka fara watsewa domin barin Amarya ita ka
ai a
akinta, da
aya da
aya su Zee suka dinga wa TAIMIYYAH da ke faman kuka sallama suna tafiya, don tuni Maleek ya sallame su da manyan ku
i na bu
e fuskar Amarya da siyan baki,wanda
awaye ke kafewa sai anbasu ku
i akan hakan bisa ga al'ada.

To shi sun safe ya yi musu transper na ku
in da ya gigita su, sabida ya shaidawa Yasmeen cewa ba ya son kowace
awa ta tsaya masa a gida da sunan wannan al'adar.

Shiyasa tunda sun ga
aki da tsaruwar gidan Amarya sai kowacce ta kama gabanta, bayan sun yi sallama da Amarya TAIMIYYAH da ke kukan rabuwa da su.

Hatta su Ummie da su Anty Mardy TAIMIYYAH bata san lokacin da suka silale suka gudu ba, sabida babu wacce ta yi mata sallama tun da suka ga yadda ta ke kuka abin tausayi.
Chapter 127 · 0% Book details