← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 184

Sashe 56

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suhailah ta saki ajiyan zuciya tana sake jin nadama da danasanin sakarwa Zuby fuska da tayi tun farko na
ona zuciyarta.Ta furzar da iska me zafi daga baki tana cewa, "Meenah nagode
warai da shawarwarinki tabbas ku ne qawaye nagari da kuke tsagewa mutum gaskiya komin
acinta.Ha
a na cuci kaina na tafka wauta da sakarci hakama Hajjah ta gaya min amma Insha Allah na
auki Babban darasi, har abada bazan sake maimaita kwatankwacin kuskuren da nayi a baya ba.Kuma Zuby na bar ta kenan har abada na gaya miki ko sunanta bana son ji sabida idan ina tuna irin maganganun da take aikowa Maleek ji nake zuciyata tamkar zata
one sabida ba
in ciki....."
Suhailah ta cigaba da bayyanawa Meenah irin gadar zaren da Zuby ta dinga
aura ta akai,ba tare da ita ta gane cewa cutar da ita take son yi ba sai daga baya.Meenah ta jinjina ma sakarcin Suhailah sosai don ita ta
auka tunda Suhailah tayi aure ta fara hankali,don tun farkon Suhailah ita irin
an farin yarannanne masu wauta da sakarci,don ma Hajjah tayi mata ri
o irin na jajirtattun iyaye masu baiwa
a ingantacciyar tarbiyyah da ba a san irin wauta da sakarcin da Suhailah za ta dinga yi ba.

Sai wajen
arfe biyu da rabi na rana bayan sun yi Lunch sannan Meenah tai shirin tafiya.Suhailah ta haura zuwa sama ta ha
o mata abin arzi
i har da su uban choculate da bata rabo da su sabida shan za
inta,duk ta zuba cikin leda tace akaiwa yaranta.

Meenah tayi godia me tarin yawa kafin Suhailah ta kira wayan Kabeeru driver ya zo ya maida Meenah gida.Kabeer
in shine driver
in da Maleek ya bar mata don ya dinga fita da ita unguwa,amma ita Suhailan ta fi ganewa yin driving da kanta.Sai idan bata jin yin tu
in ne ta kan kira shi sai yazo su fita tare.

Ba a
auki mintuna talatin ba ya iso gidan.

Suhailah tai wa Meenah rakiya har bakin mota ,sannan sukai sallama da juna kowacce na
agawa
ar uwanta hannu har Kabeer ya fice daga gate
in gidan.

Sannan Suhailah ta juya zuwa cikin gida tana jin zuciyarta wasai cike da tarin nutsuwa.Domin ta jima tana neman wacce zata tattauna da ita akan abinda Zuby ta yi mata amma tana tsoron ai mata Allah shi
ara.Sai gashi Allah ya jefo mata
awarta me son ta Meenah Waziri sun tattauna har ta ji sirrikan shu'umancin Zubyn wanda bata ma san da su a baya ba.
___________
Misalin
arfe
aya da rabi su TAIMIYYAH suka kammala shirin su tsaf.

Har ma an fitar da Luggages
insu zuwa falon Iyah
arisowan Sani kawai suke jira, wanda shine zai kai su Kanon ba motar haya zasu bi ba,shiyasa ma har suka bari suka kai rana haka.

TAIMIYYAH tana sanye ne cikin wani Black and Red
in Laces wanda yai asalin amsar farar fatarta.An mata
inkin half gown da straight skat da ya zauna a jikinta,duk wanda ya kalleta daga zaune ko daga tsaye babu wanda zai ce tana da wata lalura sai idan ta fara tafiya tana dafa guiwa ne za a san tana da Nakasa....

Yasmeen ita tana sanye ne cikin wata doguwar rigar atamfar Holland.Wanda
inkin yai mata kyau ya zauna a jikinta sosai, sai ta yafa gyalen da ya shiga da kalan kayan nata,gaba
aya
amshi ke fita a jikkunansu me sanyi da da
Iyah ce ta fito daga
akinta hannunta ri
e da ku
i ta mi
awa TAIMIYYAH tana fa
in, "Ungo ki ri
e wannan ku
in ko da za ku dinga fita ki ga wani abin kina so sai ki siya,don tafiya ba ku
i babu da
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta tana duban Iyah kafin ta mi
a hannu ta amshi ku
in tana fa
in, "Nagode Iyah amma ina ma fa da ku
i cikin account
ina,irin wanda Abie kan turo min duk
arshen wata bana wani kashewa, zan dai amsa wannan
in idan na ga abinda kike so in siyo miki."
Iyah ta jinjina kai tana fa
in, "Ni dai bance ba kena ba,ita ma kuma Yasmeen ga nata nan zan bata." Iyah tayi maganan tana mi
awa Yasmeen nata ku
in,Yasmeen ta amsa ku
in tayi godia,kafin su mi
e tsaye suna sanar da Iyah zasu Sasan Ummie su yi mata sallama,daga can zasu shiga har Sasan Baba Sani Yasmeen tai musu sallama.

Da Sasan Ummie suka fara ta baiwa Yasmeen ku
i da wani turare.Yasmeen ta amsa tai godia ita kuma TAIMIYYAH ta sanar da Ummien zata bi Yasmeen sai sun dawo.

Ummie ta dubi TAIMIYYAH tana fa
in, "Amma dai ba za ki da
e ba ko?"
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana cewa, "Insha Allah Ummie bazan wuce one week ba zan dawo."
Ummie da Innarta sukai musu fatan Allah kiyaye hanya,sannan suka fito suka nufi Sasan Baba Sani don yi musu sallama.

Bayan Yasmeen tayi wa Umma sallama ne suka fito gaba
aya tare dasu Basmah da za su yi musu rakiya zuwa wajen mota.

Zuhurah na ri
e da ledan da Umma ta baiwa Yasmeen turmin atamfa.Ita dai TAIMIYYAH ta riga yin gaba abinta don sam bata so su jera dasu Zuhurah bare su gaya mata wata magana mara da
i,don tana ankare da yadda Basmah ke wani binta da wani irin kallo tunda suka shiga Sasan nasu.

Sun tadda Sani har ya iso yama sanya jakunansu a Boot,hakan yasa sallama kawai suka shiga su kaiwa Iyah da Babah Ladi.

Iyah ta rako su har waje tana musu fatan isa lafiya.TAIMIYYAH ce ta shiga baya ita kuma Yasmeen ta kame a gaban motar suka fice su Zuhurah na
agawa Yasmeen hannu.......
_To su TAIMIYYAH
an Kano sai muce a isa lafiya._
*Salamu alaikum!

Ina ma'abota son
amshin su ke ne?

Uwargida da Amare masu shirin shigewa daga ciki kai har ma da
an mata ma'abota son
amshi da
amsasa suturunku* *.To ga dama ta samu don kuwa shahararriyar mai saida turarukan wuta me asalin kyau da inganci wato RUUSCOLLLECTIONS ta zo muku da turarukan wuta na sawa a
aki wanda tun daga kunna shi baza ki ta
a jin
auri ba daga farko har karshensa.*
*Bata tsaya anan ka
ai ba don kuwa akwai jerin gwanon kalolin turarukanta masu
amsasa jiki da gida ha
i da
akuna ma baki
aya kamar haka*
*Akwai oil koleccha,da cream koleccha,Body butter, white humra,attraction humra, Mehlab humra, Dufr humra, brown humra, oil humra, golden humra da yellow humra,*
*Turaren wuta dinta kuwa Arabian black bakhoor mai kamshin harami, yemani bakhoor, hemani flakes, sandal rose, sandal flakes, Arabian spices, Senegalese kajiji, Couscous, special kajiji, Golden sand, wardrobe balls, Ruus Remix, Exclusive Dufr, cotton candy, Queen of the night, Bukhur, Alajab.*
*Akwai airfreshner, morphing mist, shampoo, hair cream, Vaseline.* *Harma da su atamfofi, less, shadda, takalma da mayafai duk zaki same su a wajen RUSS COLLECTION .*
Za ku sameta a Garin Kano ta wannan adireshin:- No:221 sarari koki quaters.

Ko ku nemeta a garin Kaduna a Unguwar kanawa.
ga handle
inta na Instagrm kamar haka
@ Ruuscollections
Ga kuma lambar wayarta don kiranta kai tsaye
07025393114
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*39*
*Kano.*
arfe hu
u da wasu
an mintuna motar Sani ya faka daga bakin gate
in shiga gidansu Yasmeen dake Unguwar Nasarawa GRA Kano.

TAIMIYYAH da bata saba da zaman mota ba sabida rashin sabo tafiye-tafiye da bata cika yi ba.A gajiye ta zuro
afafunta zuwa waje daga cikin motar,bayan ta yiwa Allah godia da ya iso dasu lafiya.

Yasmeen ce ta baiwa Sani umurnin shiga da motar daga cikin Compound bayan mai gadi ya bu
e gate
Suka rankaya ita da TAIMIYYAH zuwa cikin gidan nasu Yasmeen wanda zuwan TAIMIYYAH na hu
u kenan zata ce sabida Iyah sam bata son ta ga ta matsa daga kusa da ita.Sai da wani dalili me
arfi,tun
an uwa da dangin mahaifiyar TAIMIYYAH na mita har sun gaji sun bari.

Da sallama
auke a bakinsu suka isa
ofar shiga Babbar Main parlor na gidan.Mai aikinsu Yasmeen Kuluwa itace ta amsa sallaman tana musu barka da zuwa.

TAIMIYYAH ta gaida ta cike da ladabi kasancewarta Dattijiya da zata kusa sa'ar Iyah.

Guggo Bilkice ta fito daga
aki tana musu sannu da zuwa tare da rungume TAIMIYYAH a jikinta.TAIMIYYAH ta gaida Guggo Bilkin tana faman zuba mata shagwa
ar cewa ta gaji.

Guggo Bilki ta dube ta cike da kulawa tana fa
in, "To ai sai ki je ki watsa ruwa yanzu zaki ji duk gajiyan ta ware, sai ku fito ga abinci can yana jiranku a dining,idan kun kammala duka da abincin sai ku sameni a part
in Abban su Yasmeen, ku gaishe sa kun san yau weekend yana gida."
TAIMIYYAH ta jinjina kai cike da gamsuwa tana cewa, "To Guggo Bilki bari in fara da wankan wallahi na gaji sosai."
Kafin Guggo Bilki tace wani abu Sani ya shigo
auke da jakunansu.Ya gaisa da Guggo Bilki yana aje jakunan anan cikin falon,tai masa barka da iso lafiya tana me
aga murya ta kira
aya me aikin nasu me suna Ramma.

Bayan Ramma ta
ariso ne Guggo Bilki ta bata umurnin zuwa ta bu
ewa Sani
akin ba
i,akai masa abinci da komi da komi.Sani yai godia yana juyawa ya fice daga falon.

Ita TAIMIYYAH tuni har ta isa
akin Yasmeen,ta fara da cire kayan jikinta don shiga wanka.
Chapter 56 · 0% Book details