Sashe 14
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kada kiyi anfani da laluran da ubangiji ya
aura miki ki tauye kanki,akwai wa
anda laluransu yafi naki wasu ma sai dai aturasu a keken gurugu,wasu jan gindi suke suna tafiya yayinda wasu a nanna
e suke sai an musu komi,kin ga ashe ke
in naki me sau
i ne tunda babu abinda ya gagareki yi,don haka kamar yadda na sanar da Zuhurah ta fito da miji,kema lallai ne ki fara sauraran manema duk wanda hankalinki ya tsayu akansa ki turo min shi,kuma yaushe ne za'a fara Computer Training
in sai ku shiga tare da
ar uwanki kuyi tare."
Baba Sani ya kai
arshen maganan idanunsa har lokacin na kan TAIMIYYAH,wacce sai a lokacin ta
ago kanta tana duban sashin da Baba Sanin yake,kafin ta sake
asa da kanta tana fa
in "Insha Allah Baba za'ai yadda kace,maganan Training
in tuni anfara sai da form ni har na cike online ma yanzu zanyi Registration ne ranan Monday,tunda Abie ya riga ya bani ku
in komi kafin ya wuce."
"Amma Zainab baki kyauta min ba,don me ni ba za ki dinga sanar dani abinda kike so ba,sai dai kima Sameer magana kina ganin ni idan kin tambayeni ba zan baki bane?"
Baba Sani ya jefawa TAIMIYYAH tambayan,muryansa na nuna
acin ransa matu
a,hakan yasa TAIMIYYAH sake
asa da murya cike da ban ha
ury take fa
in "Kayi ha
ury ba haka bane Baba,kawai mun riga yin maganan dashi ne kafin ka dawo wannan satin nake so in sanar dakai dama,to da ya tambayeni abinda ake bu
ata ne na fa
i masa sai kawai ya turo min ku
in,amma ayi ha
ury hakan ba zai sake faruwa ba."
Baba Sani ya gya
a kai cike da gamsuwa,da kuma yaba hankali da tarin nutsuwan TAIMIYYAN da sam yaransa basu samu ba,ya furta "Shikenan ya wuce amma karki sake Zainab duk abinda kike bu
ata na karatu ne ko bu
atun yau da kullum ni zaki sanarwa ko Yayanku basai kin tambayi Sameer ba kinji ko?"
"Naji Baba kayi ha
uri hakan bazai sake faruwa ba." Cewan TAIMIYYAH muryanta can
asa,ta
ago ido don duba ko Iya na cikin falon kuwa,don bata ji ko tarin ta ba tunda aka fara maganan,sai kawai idanunta suka sauka akan Yah Deekun da yake ta kallonta,yana ji a ransa inama Umma zata janye tsanan da takewa TAIMIYYAN da ayau zai mi
on baransa wajen Iya da Baba Sani akan su bashi aurenta,sai dai ko ka
an baya hango alamun risina a idanun Umman,TAIMIYYAH tayi saurin
auke idanunta akansa ta mayar kan Iya wacce ke hakince tana kallo da sauraren komi,Baba Sani ya kalli Iya yana fa
in "Iya ko kina da abin cewa?" Iya ta gyara zama tana fa
in "O'o'o'oh bani da abin cewa sai dai kawai fatan Allah ya fito musu da abokan rayuwa nagari yai musu albarka,ya tsare mana su da mutuncin su tare da
aukacin
an musulmi baki
aya."
"Ameen ya hayyu ya qayyum,Iya mun gode sosai da addu'a." Cewan Baba Sani kafin ya maida dubansa ga gimbiyar tasa yana tambayanta ko itama tana da abin fa
i,amma sai ta ta
e masa baki tare da girgiza kai alamun bata da abin cewa,hakan yasa Baba Sanin ya rufe taron da addu'a ya sallami kowa yace su je su kwanta,gobe kuma Zuhura ta tuna masa ya bata ku
in Form taje ta siyo ta cike,ta amsa masa da "Tuh." Lokacin da suke tashi don barin falon nasa,Sadeeq bai tashi ba don Baban ya tsaida shi,kusan a jere TAIMIYYAH da Zuhurah suka fito daga falon Baban,Zuhura ta jefawa TAIMIYYAH wani kallo tana magana
asa-
asa yadda TAIMIYYAN kawai zata jiyo ta,ta soma fa
in "Wallahi ke baki isa ki jajibo wani shegen karatu kisa asakani yi dole ba,ni babu wani Computer Training
in da zan yi,ke karatu ya gani don kin rasa madafa inba karatun ba,tunda babu me zuwa ya taya ki ahaka kina gurguwa,ba dole ki ta jajiban karatu daga wannan ki fa
a wancan ba,sai kiyi tayi kila a yawon gantalin karatun kya samu ki ha
u da gurgun irin ki da zai kwashe ki,ko kuma ki samu wani
an wahalan da zaice zaiyi maneji dake mitsuww!" Ta
are maganan tana jan dogon tsaki ta wuce TAIMIYYAN fuu!
Hakan yasa TAIMIYYAH bin bayan Zuhuran da kallo,ta saki wani murmushi me
aci akaron farko da Zuhuran taci fuskanta hawaye bai nemi zubo mata ba,ta riga ta
aukarwa kanta da Iya alqawarin ba za su sake ganin hawayenta don sun goranta mata ko sun kirata da kalmar gurguwa ba,ta cigaba da takawa tana baro Sashin na su,can ta hango Iya wacce ita ta
ofan Falon Baba Sani ta fice bata biyo ta cikin gidan ba,hakan yasa kusan a tare suka isa Sasan Iyan da TAIMIYYAH.
"Zainab kin dai ji me Baban ku yace ko?
To kaman yadda na sha fa
i miki ne,ki shiga hankalinki ki baiwa duk wasu masu son ki dama,ta hakane zaki fuskanci me
aunarki tsakani da Allah har ku fahimce juna."
Iya tayi maganan lokacin da TAIMIYYAH ke takawa don shigewa
aki ta kwanta,TAIMIYYAH ta waiwayo tana sauke idanunta akan Iya tare da gya
a kai,daga haka ta wuce
akinta don sosai take jin bacci,Iya tabi bayanta da kallo tana tuno wasu shekaru da suka shu
e abaya....