Sashe 107
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni babu abinda ke min ciwo idan na tuna wai gurguwa Maleek zai amince ya aura, har ya ke nuna rawar
afa irin haka,don da gaske nuna son auren ya ke yi ,ke kya ce lafiyyyace Yarinyar,ni duk na
osa in ga shegiyar ma ,na ji Hajjah ta ce dai wai tana tafiyarta in ta dafa guiwa."
Jawahir ta ta
e baki tana sakin dariyar mugunta ta ce, "To ai za ki ganta ranki-ya-da
e,kar ki wani damu da kanta ma za ta sai ta ma kanta hanya, in ta ga cewa kinfi
arfinta,ke dai kawai ki yi yadda na ce ki samu ya amince miki, mu kuma idan hakan ya kasance za mu aiwatar da abinda ya kamata."
Suhailah ta jinjina kai cike da gamsuwa, sannan suka cigaba da magana da Jawahir,wacce ta ke
aurata akan gadar zaren da ba zai kai Suhailah ko'ina ba sai tashar nadama.
____________
*Zaria*
Kwanaki sun cigaba da shurawa ana cigaba da tsare-tsaren, yadda shagulgulan bikin su TAIMIYYAH zai gudana,wanda ya rage saura sati uku dai-dai.
Iyah sam ba a zama kullum cikin kai kawo ta ke, na shirye-shiryen yadda za ta fita kunyan ba
i,wanda tuni ta fara aika goro da sweet na gayyata,hatta dangin Mamar TAIMIYYAH da ke can Daura an aika musu da komi da komi.
angaren Hajjah uwar Ango ma tuni sun kammala duk wani shirinsu,hatta sabon gidan da za a aje TAIMIYYAH a cikin GRA ya kammala,an kuma zuba komi na more rayuwa a cikinsa ,sai
akuna biyu ne kacal Hajjah ta ce a barsu, kar a zuba komi sabida a bai wa su Iyah daman nuna bajintansu su ma,sabida ko yaya ne mace na son a shigo gidanta a nuna wani abu ace daga gidansu ta taho da shi.
Hatta da lefe an kammala ha
awa, kuma duk abinda aka siyawa TAIMIYYAH haka ta sa aka siyawa Suhailah ita ma,sai dai bambamcin akwatuna biyu da Hajjah ta
arawa TAIMIYYAH, wanda cikin aljihunta ta shiga ta siya kayan da aka zuba aciki,jiran zuwan Maleek kawai ta ke yi wanda zai iso garin jibi,idan ya ga Lefen sai a
auka akai can Fam House
in su TAIMIYYAH, kamar yadda aka sanar da su Hajjan.
___________
"Zee ina ga fa za a cire wani Bridal Shower don ni bana bu
atar yin komi da ya wuce Walima."
TAIMIYYAH ta yi maganar tana duban Zee da ke zaune daga
asan carfet
akin TAIMIYYAH, Zee ta dubi TAIMIYYAH ta ce, "Haba dai Namcy meyasa za ki ce haka,don Allah mu dai ki bar mu mu ra
ashe yadda mu ke so,na ki kawai ki cakare ayi pics, banda haka bamu ce ki damu kanki akan komi ba,kin san ma Yasmeen ba za ta ta
a yarda a fasa yin Birdal Shower
innan ba ,yadda taci buri ga kuma kayan mu can wajen
inki wanda zamu saka ranar."
Zee ta
are maganar tana sakin dariya, ganin yadda TAIMIYYAH ta wani narke face kaman za ta saki kuka.
Ta dubi Zee
in ta ce, "Wallahi guys
innan ku na da damuwa, ke dai da Yasmeen ban san wanda ya fi wani son bidi'a ba,shi kuma Uban Gayyar ne ai ya
aure mu ku gindi,da ya turo muku da ku
in da za ku yi ta shirme da su,ni kam ko pics
in ma ba zan yi ba aje ana nuna ni a duniya ana cewa, ga wata gurguwa da neman duniya har da su yin Party a biki."
Zee ta dallawa TAIMIYYAH harara ta ce, "Ke dai wallahi ba ki yi ba Zaynab,miye na yin wannan maganar babu kan gado, to sai me don kin yi Bridal shower don kina da nakasa? baki da labarin gurguwar da ake turawa akan keken guragu ma anyi
asaitaccen Dinner Party da Bikinta,kuma akan keken gurugun aka turota zuwa wajen,don Allah ki daina kyarar kanki da kanki TAIMIYYAH please!"
Zee ta
are maganar cikin nunawa TAIMIYYAH cewa da gaske, ranta
aci ya ke yi idan tana jin yadda TAIMIYYAN ke zagin kanta da kanta, da an yi magana ta ce ita gurguwace kaza da kaza.
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana ha
e hannunta biyu alamun ro
o ta ce, "Sorry Namcy na daina ,wallahi shi ma Maleek ya hanani kiran kaina da sunan, amma na kasa dainawa don gani na ke ko ni ban kira kaina da sunan ba, ai dole duniya za ta kira ni da shi,tunda duk wanda ya ga ina tafiya cewa ake yi ga wata gurguwa can."
TAIMIYYAH ta
are maganar wani abu na motsawa cikin zuciyarta, Zee ta sake balla mata harara cikin son kawar da zancen ta ke cewa, "Su sauran Amaren miye na su shirye-shiryen?
Kamata ya yi ma ku yi komi tare tunda dai duk abun
aya ne."
TAIMIYYAH ta
ata fuska lokacin da ta tuno yadda suka kwashe da su Zuhurah, da irin ba
en maganganun da suka dan
aramata,lokacin da ta ke tambayarsu ko za a ha
u a tsara yinin bakin duk tare da juna.
Cikin takaicin kalaman da suka gaya mata lokacin ta dubi Zee ta ce, "Hmm!
Zee kenan na gwada son hakan ya kasance, amma sun nuna cewa in yi sabgata su yi tasu,shiyasa ban
ara musu magana akan me suke ciki bama,ni da kun bar ni ma iya walima ka
ai idan akayi ana gobe
aura aure ya wadatar."
Zee ta riga ta gama karantar
cewa su Zuhurah, ba masu mutunci bane ta ta
e baki ta ce, "To shikenan sai kowa ya yi sabgar tasa waye a
asa?
Da sun zo an ha
a kai an yi komi gaba
aya, da sunci arzi
i ma sun bar arzi
i in da suka gansa,don Maleek 1.5 mil abinda ya turawa Yasmeen,ko bata gaya miki bane?"
TAIMIYYAH ta jinjina kai cikin sanyin murya ta ce, "Ta gaya min ta ma turo min da receipt na Transaction
in da ya tura mata.Ni wallahi Zee kwana biyu ma duk jikina a sanyaye ya ke,idan ina tuna cewa yana da wata matar, da kuma girman matsayinsa sai in ji wani fargaba na lullu
e zuciyata,sai na dinga jin cewa Maleek ya fi
arfin aji na nesa ba kusa ba,kawai dai Ubangine ya ha
a zukatanmu ba don na kai matsayin da zan mallaki mutum kamarsa ba,Allah dai yasa matarsa ta zama me sau
in hali ba muguwa ba, don wallahi yana yawan gaya min akwai ta da zafin kishi."
Zee ta murmusa sabida yadda TAIMIYYAH ta yi maganar cike da zallar shagwa
a,ta dubi TAIMIYYAH da idanunta ke kanta ta ce, "To ai tunda kin kira Allah kin gama magana Namcy,don ya fiki sanin fifikon da ke tsananinku da juna, amma a hakan ya ha
a zuciyoyinku tare da jarabtar zuciyar Maleek
in da matsanancin
aunarki,maganar matarsa kuma ni ina ga baki da case da ita, tunda ba gida
aya za ku zauna ba,tana Abuja kina Zaria me zai ha
a ku bare har ki ga zafin kishin nata?
Ai sai dai ta yi masa can shi da ya ha
aku, amma ke kam in ba zuwa ta yi ku ha
u anan Zaria ba miye zai ha
a ki da ita?
Babu."
TAIMIYYAH ta jinjina kai cike da gamsuwa, kafin ta ce komi wayarta da ke kusa da ita ya shiga ringing,ganin Anty Laurat ce me kiranta vid call yasa ta yi saurin yin receiving tana cewa, "Anty Laurat shiru kwana biyu, sai yaushe za ki iso mana ne,duk na
osa ki zo wallahi."
Anty Laurat ta dubi fuskar TAIMIYYAH da ya sake wani kyau da fresh ta ce, "Hey Baby na!
Kin ga ko yadda ki ke
ara tsatso kyau, wani irin gyara Iyah ta fara yi miki haka da ya amshi jikinki?"
TAIMIYYAH ta saki murmushi kafin ta shagwa
e murya tana cewa, "Wallahi Anty Laurat Iyah ce ke min wankan nono da zuma kullum,tun ina jin
arnin nonon na damuna ajiki har na daina ji,haka za ta zuba zuma a cikin nonon shanu ta kwa
a,sai ta bani in shafe duka jikina da shi,sai ya
auki kamar awa
aya sannan ta kai min ruwan lalle da ta dafa shi ya huce dai-dai wanka,sai na shiga na wanke jikina da ruwan lallin ka
ai,bayan na wanke jikin da ruwan lalli to ba zan
auraye jikin da kowani ruwa ba, sai wannan ruwan lallin ya bushe a jikina ya samu kamar awa
aya shi ma,sannan sai na je na yi wankan sabulu, to shine fa in gaya miki fatata ke wani irin laushi da glowing,ni kaina na san abin ya amshe ni matu
Anty Laurat da ke sauraren TAIMIYYAH idanunta na sake
arewa fuskar TAIMIYYAR kallo ta jinjina kai tana cewa, "Gaskiya Iyah ta san ta kan sanin sirrin gyara, wannan ai ko wajen gyaran jiki ki ka je iyakarta kenan,ni ma ko idan nawa bikin yazo zan jaraba yin hakan, in ga ko zai amshi fatata dama ke ai fatarki me laushi ce, shiyasa babu wuya gyara ya kama skin
in irinku masu sul
in fata,su Zuhurah na ji Umma na cewa zuwa next week za a fara musu gyaran ai,ni ma zuwa next week
in zan shigo In sha Allah!Yasmeen ita ma bata iso ba kenan sai ta waya ake ta fafata shiri,ai na tura mata measurement na
inkin gown da za mu saka ranar Bridal
in,wallahi sun yi za
e me kyau Material
in ya ha
u matu
a,Allah dai ya kaimu lafiya Mrs.Maleek Ado."
TAIMIYYAH ta amsa da cewa "Ameen." Tana jin wani abu na malting a zuciyarta jin sunan da Anty Laurat
in ta kira ta da shi.
Suka cigaba da tattaunawa akan tsare-tsaren bikin,TAIMIYYAH ta mi
awa Zee wayar suka gaisa da Laurat, sannan ta amshi wayar su kai sallama da juna baki
aya.
Ta aje wayar tana duban Zee ta ce, "Zee don Allah da gaske gyarannan ya amshe ni?