Sashe 7
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 5*
_________
arfe goma da rabi na dare TAIMIYYAH ce ke zaune tana kallo a falon Iya,ita da Ladi me aiki ne da yake nan take kwana Ladin tana da
akinta daga waje,wayan TAIMIYYAH ne ya fara haske alamun kira na shigowa sabida ta sanya wayan a silent,ta kai hannu ta
auki wayan tana ganin sunan Yah Deeku
aro-
aro kaman yadda tai saving number
insa,
aramin numfashi ta sauke kafin ta danna received takai kunni,zuciyanta na sauya bugu domin rabonta da shi tun ranan da yabar part
insu a fusace,muryansa ta jiyo yana fa
in "Hello!" sai ta lumshe ido tana amsawa da fa
in "Hello!
Yah Sadeeq ina yini."
Memakon ya amsa sai kawai ya zarce da fa
in "Yanzu Zainab ban isa ki neme ni kiji lafiyata ba,ina kallo zaki bu
e status
ina amma ban isa ko gaisuwa ya ha
amu ba,kina ganin hakan shi zaisa idan ma zan janye manufata ne in janye eyim?"
Ya dakata yana jiran yaji me zata fa
i,TAIMIYYAH da tai kasa
e rike da waya a kunni sai ta sauke numfashi tana mi
ewa tare da dafa
afanta ta fara takawa zuwa hanyan
akinta,cikin muryanta dai dake kashe ga
an jikinsa take fa
in "Sorry Yah Deeku ba haka bane ina ta so in maka magana Allah ne bai nufa ba,ya kake ya Kaduna ya aiki kuma."
"Duk basu na tambayeki ba malama,kuma bana son wannan sunan kin sani amma bazaki daina fa
i ba ko?
Zan kamaki ne bari dai in shigo gobe,yanzu dai sanar dani me zaki dafa min kafin in shigo girkin ki kawai nake jin ci Baby kinji?"
Sadeeq ya
are magana cikin wani irin salo da shi kansa bai san yanawa TAIMIYYAH illa ba,zuwa lokacin tayi kwance a bed tana tada kai da pillow,hannunta
aya dafe da wayan a kunni,yanayin salon da yai maganan kawai ya bata tabbacin rigimansa da neman magana ne kawai ya tashi,inba haka ba ita ta mance rabon daya
iri cewa sai girkinta zai ci,sanin idan ta bijire wani sabon rigiman ne yasa ta fa
in "Baka da Matsala Yayana,fa
i me kake son ci ka ga da yin safe sai aje cefanen abinda babu."
Ya saki murmushi daga
angarensa,kafin ya gyara kwanciyansa yana jin tasirin muryanta da salon shagwa
arta na kassara ga
an jikinsa,tuni idanunsa ke hasko masa yadda take maganan
aramin bakinta na motsawa,ya lumshe idanunsa ya bu
e kafin ya furta "Bani da wani za
i ai kinsan duka irin abincin da nafi so,yanzu me kike yi yau ki ka kai har to 11pm baki bacci ba?"
are maganan da jefa mata tambaya,domin ya santa da baccin wuri wani lokacin tara ma ta da
e da yin bacci,TAIMIYYAH ta sake yin
asa da murya tana fa
in "Kallo nake na wani film da ya
auke hankalina."
"Hala film
in na soyayya ne ko?"
Ya sake jafe mata tambayan,TAIMIYYAH ta waro ido waje kaman tana gabansa,kafin ta wani kwa
e face cikin shagwa
e murya ta furta "Kai Yah Deeku ni dai bance ba kawai dai Film
in na da kyau ne,kasan Korean Films akwai
aukan hankali."
"Shikenan Baby idan na zo kya bani labarin Film
in,wannan Old Woman
in ta jima da yin bacci kenan,ki gaisheta zuwa da safe kice wallahi idan na iso gobe rigima zamuyi sosai da ita,tunda yanzu ta daina
aunata so take ta zama
ar ta'addan Soyayya."
Cewan Yah Sadeeq da wani irin salon da yasa TAIMIYYAH fashewa da dariya,sai da tayi me isanta yana sauraranta da jin kaman ya rufe ido ya ganshi gabanta,kafin ta tsaida dariyan tana fa
in "Kai Yah Deeku Iyan ce tazama
ar ta'adda daga fa
in gaskiya."
are maganan da dariya a muryanta,hakan yasa Sadeeq ta
e baki kaman TAIMIYYAN na kallonsa,kafin ya furta "Okey gaskiya ma take fa
i lallai Baby,any way bye karki
ata mood
ina yanzu in kasa bacci."
Bai jira cewan komi ba yai hanging up,TAIMIYYAH ta sauke wayan daga kunni tana me ta
e baki,ko ka
an bata ji duk wani salonsa zata bari yai tasiri akanta,bare ta jefa kanta acikin masifan da bazata iya fita ba,don a ganinta yin soyayyah da shi babban masifa ne a gareta domin Umma ba zata ta
a bari ta sami nutsuwan zuciya ba,aje wayan tayi tana hamma alamun baccin yazo da gaske,sanin Ladi zata kashe kayan kallon idan taji bacci yasa TAIMIYYAH nufan toilet ta
auro alwalan kwanciya bacci,already tana sanye da kayan bacci shiyasa tana fitowa ta kashe fitilan
akin ta haye bed,bata
auki lokaci ba kuwa baccin yai gaba da ita.
_________
arfe goma na safe(10:00am) A.Maleek Ibrahim ya fito daga wanka,tunda ya sanyo kansa cikin Bedroom
in nasa qamshinta daya sha
o ya sanar dashi wacece,hakan yasa ya
auke kai sam bai kalli inda take ba, ya taka zuwa gaban dogon mirrow
akin,yana cigaba da tsane ruwan jikinsa yana jin tasirin idanunta da ke biye dashi,amma sam ya
i duban sashin da ta zauna daga bakin Bed
insa idanunta akansa "Darling good morning." Cewan Suhailah cikin narke murya,amma memakon ya amsa sai yai biris da ita yana cigaba da abinda yake,hakan yasa ta mi
ewa ta isa garesa,ba tai magana sai
auke man da yake shafawa da tayi,ta lakuta ka
an ta murza a tafukan hannunta,tana me kai hannu don fara shafa masa amma sai ya kama hannunta ya ri
e,manyan idanunsa masu cike da kwarjini ya zuba mata fuskansa a tsuke yake tsaf babu annuri,cikin muryan da idan yai mata magana dashi take sanin babu alamun wasa ya fara fa
in "Bana so Suhailah,sai yanzu ne kika san ki
akko
afa ki shigo
akina,meya hanaki zuwa ki kwana da mijinki a daren jiya?Bayan kinfi kowa sanin na tsani raba shinfi
a,look!
Suhailah wallahi kinji na rantse na fara kaiwa ma
ura da halayyanki da sabbin banzayen
abi'un da kike shigowa dasu a zamantakewan auren mu,idan ma sabbin
awaye kikai da suke neman canzaki to kisani bazan
auka ba,don haka tun wuri ki dawo cikin hankalinki ina nan ban canxa ba daga Maleek
in da kika sani abaya ba,karki ga ina nuna miki so ki
auka na sauya ne ban sauya ba,kuma zan baki mamaki nan kusa."
are maganan yana sakin hannuwanta,tare da ra
a ta ya wuce zuwa wajen kayansa da ya fiddo zai saka,Suhailah ta bishi da kallo kafin ta fara fa
in "Haba My A.Maleek duk me yayi zafi haka?Ni gaba
aya wannan dawowan naka na rasa me ke fusata zuciyanka akaina,ni wani sauyawa nayi don Allah?
Gayu iya gayu ina maka ta ina na rage ka,gyaran
akinka da girki su ka
ai ne nasan matsalata,kuma nace maka zan samo masu aikin da zasu dinga yi kaine ka nuna baka so,ni kuma kasan na tsani aikin gyara da girki tun ina gida,kuma a hakan idan na samu time da kaina nake zagewa in gyara ko'ina a
akinnan,girki kuma kai da kanka ka yaba cewa Ameena ta iya girki,to me kake so kuma dani Maleek?"
are maganan tamkar zata fashe masa da kuka,tana tsananin son sa bata faye son
ata ranshi ba,amma akan wannan matsalan sam bata ji zata iya biye masa ta koma yadda yake so
in,bata son girki a rayuwanta sam tafi gane a girka taci ta kwanta,bata son moriya da yawan aikace-aikace amma shi Maleek so yake ta zama
ar bautansa,komi na hidimansa yace sai itace da kanta zatai masa komi,hatta girki yafi so idan yana nan tayi masa abinci da kanta,ita kuma hakan ne take ganin bazata iya ba,wani irin kallo ya juyo ya watsa mata kafin cikin kaushin murya ya fara fa
in "Okey!