← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 184

Sashe 142

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TAIMIYYAH ta zube a gaban Baba Sani ta kwashi gaisuwa, Baba Sani ya amsa da fara'a akan fuskarsa yana cewa, "Zainab daga ina ku ke haka, kwana biyar kacal har kin fara fitowa waje?"
TAIMIYYAH ta yi
asa da kanta cike da jin nauyi ta ce, "Baba Sallama ne muka zo yi muku, jibi zamu wuce Abuja tare da shi daga can kuma za mu yi tafiya zuwa Egypt."
"To madallah!

Zainab, Allah tsare hanya ya baku zaman ha
ury, sai ai ta ha
ury da juna kin ji ko?"
Baba Sani ya yi magana cike da fara'a akan fuskarsa, ita kuma TAIMIYYAH sai ta gya
a kai ta ce, "In Sha Allah Baba."
Maleek ya tsuguna ya kwashi gaisuwa wajen Baba Sani, lokacin da ita kuma TAIMIYYAH ta maida dubanta sashin da Umma ke zaune, wacce gaba ki
aya ta ji maganar fitan TAIMIYYAH zuwa wata
asa tamkar saukar aradu a zuciyarta.

Wani abu me nauyi ya taso ya danne
irjinta, da
yar ta
aro murmushin ya
e ta
aura kan fuskarta, ta amsa gaisuwar TAIMIYYAH idanunta na yawo a ilihirin jikin TAIMIYYAR, sai duban yadda TAIMIYYAR ta sake yin wani irin mugun kyau da fresh Umma ke yi.

Abayar jikinta kawai ka duba zaka san bana
ananun ku
i bane,ga wani fitinannan
amshinsu da ya gama cika falon Baban Sanin.
yar Umma ta iya tsayawa ta amsa gaisuwar Maleek Ado, kafin ta mi
e ta bar musu falon zuwa
akinta ,domin ba za ta iya jure ganin TAIMIYYAH da Maleek Ado cikin wannan kyakykyawar yanayin ba, wanda ke bayyana kwanciyar hankalin da TAIMIYYAH ta fara tsinta a gidan aurenta.

Daga TAIMIYYAH har Baba Sani suka bi bayan Umma da kallo, suna rasa gano dalilinta na tashi ta bar musu falon tamkar wata bare.

Maleek da kansa ya yi wa Baba Sani bayanin cewa TAIMIYYAH za ta koma Abuja da zama, sabida a jami'ar Baze zai sanyata da zaran ta yi jamb, ta samu secores
in da ake nema.

Baba Sani ya nuna farin cikinsa sosai tare da yi musu fatan alkhairy, Maleek ya tashi ya yi masa sallama bayan ya aje masa ku
i daga gabansa.

Baba Sani ya zare masa ido yana cewa, "Kar muyi haka da kai Abdulmaleek, zo ka
auki ku
inka."
Maleek Ado ya ce , "Baba ayi ha
ury a amsa, albarkanku mu ke nema kawai."
Daga haka ya
arisa ficewa daga falon yana jin girma da
aunar surukansa, na
aruwa a cikin zuciyarsa, Baba Sani sai ya maida hankalinsa akan TAIMIYYAH yana mata
an nasiha, kafin ya sallameta don kada Maleek ya yi ta jiranta.

Lokacin da TAIMIYYAH ta fito zuwa waje sai idanunta ya sauka akan Maleek Ado, wanda ke tsaye daga can gaba ka
an yana amsa waya.

Ta dinga takawa dafe da guiwar
afarta har ta isa in da ya ke tsaye, jin takunta ya sanya shi
ago manyan idanunsa ya sauke a kanta, yana cigaba da amsa wayarsa bayan ya mi
a mata hannunsa na hagu don ta kama.

Babu musu ta mi
a masa hannun ya ri
e suka cigaba da takawa zuwa wajen motarsa, idanun TAIMIYYAH ya sauka akan babbar robar da Iyah ta juye musu dambun namanta.

Ta saki murmushi tana duban fuskar Maleek daidai lokacin da ya ke sauke wayarsa daga kunni, cike da zallar shagwa
a take dubansa ta ce, "Habibi minti biyar please!

Ina so in sake yin sallama da Iyah ne"
Maleek ya zuba mata ido kafin ya ce, "Okey karki wuce time Baby kin ga dare na yi."
TAIMIYYAH ta gya
a kai tana nufan part
in Iyah, suka sake yin sallama da juna Iyah ta rakota har wajen compound, TAIMIYYAH na faman share hawayen kewar Iyah da za ta yi, Iyah ta juya zuwa cikin part
inta, ita ma zuciyarta na motsawa da wani irin yanayi me girma, don a jikinta take jin yadda za ta yi kewar TAIMIYYARTA, sabida sam bata kawo cewa Maleek
in zai
auketa daga Zaria nan kusa ba.

TAIMIYYAH na isa wajen motar ta tadda har Maleek ya bu
e mata front seat, yana jiran
arisowarta ta shiga ya maida murfin ya rufe, yana zagawa ya shiga driver seat ya tashi motar, basu fita daga gate
in gidan ba sai da Maleek ya yi wa Tukur kyautan ku
i shi ma, sanan suka fice daga cikin gate
in gidan,TAIMIYYAH na sake jin zuciyarta na matsewa da kewa me tsanani.

Daga can part
in Baba Sani kuwa, Umma ce ke zaune daga bakin bed
akin baccinta, sai faman gwada kiran layin Hajiya Barirah take yi.

Sai da ta kira sau hu
u ba a
aga ba sai ana biyar
inne Hajiya Barirah ta
aga wayar, Umma ta sanya wayar a speeker lokacin da Hajiya Barirah ke cewa,
"Lafiya Hajiya Zuwaira kira har biyar a daren nan, kin manta Oga yana gari ne halan?"
Umma ta sauke ajiyar zuciya me
arfi tana cewa, "Yi ha
ury Hajiya Barirah hankalina ne yake a tashe wallahi, yanzu wannan gurguwar da mijinta suka fita, wai sun zo yi ma Sani sallama za su tafi Egypt da mijin.

Ke kinga yadda ta koma a kwanaki biyar kacal Hajiya Barirah? tamkar ki ta
a ta jini ya yi tsartuwa, wallahi da na ji sallamar shegiyar na zata wani masifar ne ya afka mata, ta kamo hanyar gida sai da na yi tozali da fuskar dakaren mijin nata jikina ya yi sanyi.

Ya zama dole mu koma wajen Bokannan Hajiya Barirah, domin ya sake lalubowa ko da wani aikin da za a iya a lalata wannan auren, don wannan zu
en mijin bada ita ya dace ba, sannan ga maganar
arin auren Sani da har yau na kasa samo bakin zaren, duk iya bin
wafina Barirah na kasa gano gaskiyar lamarin."
Umma ta kai
arshen maganar zuciyarta na cigaba da kamawa da wutar ba
in ciki, tare da takaicin yadda lamura ke son kwa
e mata a rana tsaka.

Hajiya Barirah ta saki
aramin tsaki kafin ta ce, "Hajiya Zuwaira na sha gaya miki kin faye ci da zuci a cikin lamuranki, shiyasa baki faye ganin nasaraba, sannan kina da muguwar hassadar da ke hana kwanyarki aikin da ya dace.

Ni fa sam haushi ki ke bani a kan yadda ki ke nuna tsana da hassadar wannan gurguwar, bayan tun farko ke ce baki yi anfani da kwanyarki ta fannin da ya dace ba, da yanzu ke ce zaki dinga juya lamuranta yadda ki ka ga dama.

Maganar bata waya bace Hajiya Zuwaira don ga Oga can na jirana, zan bashi abinci zan dai shigo gidan naki zuwa jibi idan Allah ya kai mu."
Daga haka Hajiya Barirah ta yi cuting call
inta ba tare da ta sake bai wa Umma damar cewa komi ba, sai Umma ta bi wayarta da kallo kanta na kullewa da maganar da Hajiya Barirah ta yi, akan cewa wai sakacinta ne da yanzu ita ke juya lamuran TAIMIYYAH, to ta yaya?

Amsar na ga Hajiya Barirah hakan yasa Umma kai hannu ta dafe saitin zuciyarta, wanda ke faman bugawa da sauri-sauri.

Tana shirin tashi ta koma zuwa falon Baba Sani kiran Zuhurah ya shigo cikin wayarta, sai ta sake gyara kwanciya tana receving call
in ta kai kunni........
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*79*
Tunda Umma ta ji muryar Zuhrah cikin kuka sai ta yi gaggawar sanya wayar a speeker
irjinta na faman dokawa, Zuhurah cikin muryar kuka ta ce, "Umma ina cikin wani hali, ashe Ameeru mashayi ne ban sani ba, kwanaki uku kenan kullum a buge ya ke shigomin ya yi mankas da giya.

Sannan Umma ashe shi ba yaron Honourable
in bane ma,
an me aikin gidan ne da ta rasu.

Wallahi bazan iya zama da mashayi yana duka na ba Umma......"
Zuhurah ta sake rushewa da kuka, dama kuma cikin kukan duk ta zayyano wa Umma wannan jawabin, Umma da ta yi kasa
e tana sauraren Zuhurah sai ta ji tamkar zuciyarta bugawa za ta yi, sabida yadda ta ke jin
irjinta na mata nauyi da
una.

Ta bu
e baki cikin zallar ka
uwa da tashin hankali ta ce, "Zuhurah ki dubi girman Allah ki tsaida kukan nan ki min cikakken bayani, ban gane cewa Ameeru ba
an Honourable bane
an me aiki ne, in ji wani shegen?

Sannan maganar shaye-shaye ana raba
an manya da shaye-shaye ne Zuhrah?

Matu
ar akwai kaya hakanan ake daurewa, za ki saba da yanayin ki kuma san yadda za ki dinga tarairayarsa a hakan, har a samu abin ya yi sau
i ya daina shigo miki a bugen."
Zuhurah sai ta sake rushewa Umma da kuka cikin kukan ta ke fa
in, "Wallahi Umma ba zan iya rayuwa da mashayi kuma
an me aikin gida ba, haba fa
uwar sai ta yi yawa Umma yaron me boyi-boyine fa, shi mahaifiyarsa amintacciyar me aikin uwargidan Honourable
in ce, shine ta rasu a nan garin cikin gidan Honourable
in ,ta bar Ameeru tun yana
arami shine Hajiya Aynah ta ri
e shi har girma, ba tare da sun san ma cikakken asalin Ameerun da in da gidan ubansa ya ke ba."
Zuhurah ta kai
arshen maganar tana sake sakin kuka me motsa zuciya, Umma ta saki salati tana sake jin duniyar na mata
unci.
Chapter 142 · 0% Book details