← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 184

Sashe 182

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bari in kira Zuhuran yanzu."
Daga haka TAIMIYYAH ta yi cuting call
in ta kira Zuhrah, bugu biyu Zuhrah ta
aga wayar suka gaisa da TAIMIYYAH, ta yi mata barka tare da addu'an Allah ya raya musu abinda suka samu, Zuhurah ta amsa a sanyaye ta ce, "Ameen TAIMIYYAH don Allah ki yafe mana, ha
a mun ci fuskarki a baya gashi Allah ya saukar da Aya akaina TAIMIYYAH, ki yafe min Zaynab don girman Allah!"
Zuhurah ta kai
arshen maganar tana sakin kuka, TAIMIYYAH zuciyarta ya karye cikin rawar murya ta ce, "Na yafe muku Zuhurah sai ku ro
i Ubangiji shi ma Ya yafe muku, don huruminsa ku ka shiga ba nawa ni ka
ai ba, sabida shi ya mayar dani gurguwar ba ni na mayar da kaina ba, ki shafa min kan Babyn ki ce masa ina
aunarsa matu
TAIMIYYAH ta kai
arshen maganar hawaye na zuba daga idanunta, Zuhurah ta sake rushewa da kuka tana jin matsananciyar nadama na sake lullu
e zuciyarta, TAIMIYYAH ta yi cutin call
in tana jin zuciyarta na cika da wani irin yanayi me wuyar fassara.

Kwanan Zuhurah biyar da haihuwa ana jibi suna, ita kuma Basmah ta haifo
arta mace a asibitin AL-Madinah, su Guggo Bilki da su Ummie ne suka rankaya asibitin lokacin da Nass ya kira ya fa
i haihuwar, don ya shigo weekend yana gari haihuwar ya zo.

Lafiya
alau suka tadda Mai jegon da
atuwar
arta, me kama da ita sak! babu in da ta baro ta a kammanni.

Suna asibitin Hajiya Hajarah ta iso da Aminiyarta Hajiya Murja, sam Yasmeen bata gane Hajiya Murja ba ita ce ta ganeta lokacin da ake gaggaisawa, Hajiya Murja ganin Yasmeen bata gane ta ba yasa ta dubanta ta ce, "
an mata baki gane ni ba ko?"
Yasmeen ta jinjina kai da fara'a akan fuskarta ta ce, "Aikuwa dai."
Hajiya Murja ta yi murmushi ta ce, "Ni ce wacce kuka samu tare da Hajiya Hajara lokacin da ku ka je gaisheta ke da
ar uwarki me lalurar
afa da Nass ya kai ku don gaida Hajiyarsa ta yi muku cin zarafi, na dinga baku baki lokacin."
Yasmeen da sai lokacin ta gano tabbas ta ga wannan fuskar, sai ta saki murmushi ta ce, "Allah sarki ai sai yanzu na gane.

Kinsan ai wannan
in ma
ar uwata ce
anwar mu ce ni da TAIMIYYAH."
Hajiya Murja ta ce, "Allah sarki haka Hajiya Hajarah ta sanar min, ashe
anwarta ce ta aure mata saurayi yanzu ita tana ina ne?"
Yasmeen ta sanar da Hajiya Murja cewa TAIMIYYAH ta yi aure tana Abuja, ta bu
e wayarta ta nuna mata pics
in suna.

Hajiya Murja ta amsa wayar tana duban hotunan wanda tun daga yanayin tsaruwar wajen ta gane cewa TAIMIYYAR ba gidan banza ta shiga ba, kuma ba
aramin mutum ta ke aure ba, hakan yasa ta jefawa Yasmeen tambayar cewa waye mijin ?

Yasmeen ta ce, "Sunansa Abdulmaleek Ibrahim Ado,
an Marigayi Alhaji Ibrahim Ado da ya ri
e Assistant Controller na
asa lokacin yana raye "
Hajiya Murja with shock ta ce, "Kina nufin
ansa
waya
aya da ya mallaka a duniya shi ta aura?"
Yasmeen ta jinjina kai ta ce "Eh shi ta ke aure."
Hajiya Murja ta jinjina kai ta ce, "Allah na gode maka, ai dama ni na ji ajikina wannan Yarinyar wallahi ba ta banza ba ce, Ubangiji shi ka
ai yasan hikimarsa na tauyeta da nakasan da ya yi, don Allah ki ce ina gaidata kin ji ko, Allah Ya raya twins Ya yi musu albarka."
Suka amsa da cewa, "Ameen Ya Allah!"
Daga haka Hajiya Murja ta
arisa wajen da Hajiya Hajarah ta kame kan kujera ri
e Baby, ta shiga labarta mata zancen TAIMIYYAH, Hajiya Hajarah ita ma ta yi mamakin jin wanda TAIMIYYAH ta aura
in, ta dubi Hajiya Murja da mamaki ta ce, "Kina nufin gurguwar Yarinyar nan ya aura duk tarin dukiyarsa da ficen da ya yi?"
Hajiya Murja ta ce, "
warai da gaske ba don kar su ce na zo na yi gulma ba da na amso wayar kin ga uban dukiyar da aka kashe wajen bikin sunan twins
in da ta haifa masa,duk ta riga
an uwan nata haihuwa ashe."
Su dai su Yasmeen suka kai sallama dasu suka baro asibitin,don Hajiya Hajara ce za ta kwana da Mai jegon zuwa da safe a sallameta.

Ana gobe sunan Zuhurah su Iyah suka iso Zaria tare da Hajjah, tare suka je har gidan Basmah suka ga Baby, Hajjah ta aje musu kayan barka har da ku
Zuhurah ma kaya sosai Hajjah ta kai mata tare da ku
i sai faman godia Umma ta ke zubawa, don gaba
aya ta fara yin laushi abubuwa sun fara shan kanta, ga rashin
oshin lafiya tunda hawan jinin nan ya sameta.

An yi shagalin suna sosai
an Bauchi ma sun zo sun kuma kawo kayan arzi
i sosai, Ameeru ya zo sau
aya ya ga Baby baya ga haka ko waya bai sake yi ba bare ya ji lafiyar Babyn.

Zuhurah ko ajikinta don ada ne ma take ji da zaran ta haihuwa za ta sallama musu abinda ta haifa, ta zo ta bu
e sabon shafin rayuwa, amma tunda ta haifi Muhammad Sani, (Sunan Baba Sani aka sawa Yaron) shikenan ta ji cewa ba za ta ta
a iya bai wa kowa shi ya ri
e mata ba.

Ranar sunan Basmah Yarinya ta ci sunan Hajiya Hajarah, za su ri
a ce mata (Ummi) sosai Hajiya Hajarah ta
auki son duniya ta
aurawa Ummi.

Ta yi kayan suna na gani na fa
a sai a ranar sunar ne kuma Basmah sukai ido biyu da Sharifah, wacce ke
auke da ciki
an watanni hu
u, ta sake zama wata classy woman,sabida Sharifah dama akwai iya gyara da sanin kan gayu, ta zube kayan suna wanda Basmah takaici ya sanya ta yin watsi da su ta ce bata so, Sharifah dariya kawai ta yi ta tattare kayan ta kaiwa Hajiyar Nass, sai gashi ita da kanta ta kawowa Basmah kayan ta zageta tas ta ce lallai asawa Ummi kaya, ai ba don ita Sharifah ta bada kayan ba.

Basmah ta amsa tana kuka tana jin tamkar ta ha
iyi zuciya ta mutu sabida ba
in ciki da kishi me zafi da ke cin zuciyarta.
__________
*Abuja.*
TAIMIYYAH ita wanka ya fara nisa tuni Suhailah sun juya Lagos tun suna da 2 weeks, amma kullum sai ta kira vid call an nuna mata yaran, da gaske ta ke
aunarsu tare da jin su acikin zuciyarta, hakan ba
aramin yi wa TAIMIYYAH da
i ya ke ba, dama an ce 'me
a wawah' duk wanda ke son nasa sai ya so shi.

A.Maleek Ado shi ma baya iya cikakkun awa uku ba tare da ya yi waya da TAIMIYYAH vid call ya ga yaransa ba, wata irin soyayyah suke sha ta waya suna musayar zafafan kalamai, don TAIMIYYAH kullum kanta sake bu
ewa ya ke yi idanunta na sake soyewa da tarin
aunarsa da kan makantar da idanunta wajen nuna masa soyayya ko a gaban waye.

Duk weekend sai ya shigo Abuja su yi ta fa
a da Hajjah idan ya shige
akin TAIMIYYAH ya jima, za ta biyosa ta kora shi tana masa fa
an shi ko kunyar idanun Iyayenta baya ji ne?

Idan ita ya rainata ta saba da fitsararsa ai su basu saba gani ba.

Sai dai ya yi dariya yana sosa kai kuma hakan ba zai hana shi idan ya kuma jin son ganinsu ya lalla
a ya shige
akin ba.

Downstairs gaba
aya Hajjah ta sanya TAIMIYYAH ta dawo ana jegon anan, idan ta hau sama to wani abin ta je
akkowa ta dawo downstairsa abin ta.

Wani irin jego take yi irin
an gata don kulawar da take samu ma har ya yi yawa, sam bata san wahalar yaran ba iyakar ta dasu basu nono, shiyasa suna da 20days ta fara shiga skull sabida sun fara yin testsis an shiga tsakiyar second semester, Hajjah da Iyah da fa
a suka fara randa ta shirya ta ce za ta shiga skull, sai da ta kira A.Maleek ta shagwa
e masa tare da yi masa bayani, sannan ya fahimtar da su Hajjah suka ha
urah,ta tafi ta bar Yaran bata ma jima ba test kawai ta yi tare da signing attendance ta dawo gida.

Hannah ta zo mata barka har da siyayyar kayan Babies, ta tafi tana santin kyawun rayan kamar ta gudu da su.
*MURFI*
*After 7 Years*
Barrister Zaynab Sameer (TAIMIYYAH) ita ce ke sakkowa daga stairs hannunta cikin na A.Maleek Ado Ibrahim, wanda ya sake zama wani irgarman namiji da shekarunsa suka fara nisa.

Ita kuma ta zama wata babbar mace me tsananin aji da kamewa, kana kallonta za ka san ilimi da wayewa na zamani da na addini sun zauna mata matu
a, ta sake zama wata ha
iyar mace masaniya kuma
wararriyar Lawyern da ta san kanta, wacce ta fito da kwalin first class.

Sanye take cikin shigar Abaya da ya zame mata tamkar ibada duk idan za ta fita shigarta kenan, kuma hakan A.Maleek ya fi bu
ata domin yana mata kyau yana kuma
oye masa sirrikan albarkatun jikinta daga ciki, shi kuma yana sanye cikin
anyar BUA kalar sky blue da ya yi masifar amsar fatar jikinsa.

Suka dinga jerowa a tare har suka iso cikin tsakiyar falon
aton gidansa sabo dal da suka sake sauyawa anan Asokoro, don shekaru biyu kenan da bashi mu
amin
aramin Ministern Sufuri cikin sabuwar gwamnatin da aka fa, kasancewarsu jigo kuma manyan da suka bada tarin gudumuwa suka yi aiki da aljihunsu da mutanensu wajen ganin gwamnatin ta kafu.
Chapter 182 · 0% Book details