Sashe 3
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Karatun dai zan
aura ni bazan yi wani aure ba waye ma zai auri gurguwa kaman yadda Umma ke fa
are maganan tana turo baki alamun shagwa
a,Iya da ke zaune duk tana jinsu ta
ago tare da saukewa TAIMIYYAH harara tana fa
in "Ashe ban hanaki irin wa
annan kalaman na banza ba TAIMIYYAH,don Allah ya yoki ahaka sai akace shikenan bazaki samu masoyin da zai aureki a haka ba,to bari kiji wanda suka fiki nakasama sunyi aure har sun haihu bare ke da babu abinda ma yake gagaranki,kije gidan Malam Inuwa ki kallon gurguwan da bata ko iya tashi ta mi
e a nanna
e take amma tayi aure
anta goma sha biyu zar sunanan suna taka doran
asa,don haka ki iya bakinki ki kuma daina
arin ja da ikon ubangiji,ita wacce kike ji abakin nata tana cewa bazaki auru ba sai ki zuba mata ido ki ga idan itace ta halicceki da zata hana Allah ikon sa,ni a nawa ma babu wani karatun da zaki
aura Allah ya kawo me so kiyi aurenki kawai ki huta."
Tunda Iya ta fara magana ko tari babu wanda yai har ta dasa aya cike da sababi da jin zafin Hajiya Saratu a ranta,Abie ne ya dubi mahaifiyan na su yana fa
in "A'a Iya idan har tana son cigaba da karatun kar a tauyeta,abata dama ta
aura idan yaso tana cikin yi Allah ya kawo me son sai ayi auren,amma zaman haka bazai yiwu ba,Zainab wani skull
in kike so gashi yanzu ana cikin wannan strike
in,ni kuma bazan so ki tafi wani gari ba sabida laluranki, karatunki a kusa da gida zaifi,don haka sai dai ajira aga janyewan yajin aikin malaman sai asan abinyi,idan akwai wani plan
in da kike dashi ina jinki tell me."
Abie
in ya
are maganan idanunsa akan TAIMIYYAH da da
i ya cika ta,na jin cewa Abie
in bazai hanata cika burinta na son yin karatu me zurfi ba,cike da
oki take fa
in "Abie zan fara yin wani Computer Skull kafin a dawo daga yajin aikin,ina so in samu certificate na Computer Training
in,ku
in form da na registration kawai zaka bani,a can wajen Congo ne sai Sani ya dinga kaini yana
akko ni ko Abie?"
Alhaji Sameer ya jinjina kansa cike da gamsuwa yake fa
in "Eh hakan ma yayi kinyi tunani me kyau,karki damu zan baki ku
in komi da komi,amma Iya tace an baki allurai uku meyasa kika yadda aka fara,kinsani sarai bana so ko kina manta alluran shine silan laluranki Zainab."
are maganan da fa
a sosai wanda yasa TAIMIYYAH bashi ha
ury,tare da sanar dashi magungunnan ne basui mata ba dole sai an ha
a da alluran,tare da su Raudha ya bar sashin zuwa part
insu da suke sauka idan sun zo daga Lagos
in.Bayan fitan su Iya ta kalli TAIMIYYAH da ke ta faman murnan zata shiga Computer skull,ta maka mata harara tana mitan fa
in "Ayi dai mugani duk son karatun mutum da
insa da aure indai lokacin mutum yayi dole yai auren ba."
Kafin TAIMIYYAH tace komi suka jiyo amon muryansa,wannan dai muryan nasa me cike da isa yake doka sallama daga bakin
ofar
akin Iyan,Iyan ce ta amsa sallama tare da bada izinin shigowa,qamshin turaren BENTLEY ya riga isowa cikin
akin kafin gangar jikinsa ya shigo,idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH da ta mi
e tare da dafe
afanta ta fara takawa don komawa
aki ta kwanta,baiyi magana ba har ta shige corridor
in da zai sadaka da Bedrooms
insu,illa
auke kansa da yai ya maida dubansa kan Iya yana takowa cikin falon,a kujeran 2 seater ya zauna yana fuskantan Iya ya fara gaida ta,ta amsa fuska a sake tana fa
in "Yanzu Sadeek ka dawo tun jiya sai yau zaka shigo gaida ni,to kayiwa kanka ne aiko baka shigo ba ka zo don mutuniyar ka dana tabbatar kaji bata jin da
i ko da yake naga yanzu
ar wasan
uya kuke tunda uwarka bata
aunar jituwan da ke tsakaninku."
are maganan cike da sababi hakan yasa Sadeeq sake ha
e fuska,yana wani ta
e baki yake fa
in "Ke dai Iya kin faye son nacin magana
aya,waya gaya miki wasan
uya muke ita
ince dai bansan meyasa bata son ha
uwan mu ba yanzu ko don taga ta gama zama Big Girl ce oho."
Iya ta ta
e baki itama tana fa
in "kadai ji da
aryan turancinka,ya wajen aikin naku ina fata dai komi na tafiya yadda ya dace ko?"
Sadeeq ya gya
a mata kai kawai,kafin ya mi
e ya nufi wajen cin abinci yana fa
in "Iya akwai abincin da zan iya ci anan,cikin gida tuwon shinkafa akayi ni kuma banso,ai na ga motar Abie ashe sun shigo."
Iya ta amsa da "Eh aiko sai ga su babu sanarwa,sai ka duba akwai ragowan shinkafa da miya sai dai mayyan Salad
in ta juye shi ta kai fridge."
Tuni ya gane wa take nufi don haka baice komi ba sai nufan hanyan
akinta da yai,Iya ta bi bayansa da kallo tana ta
e baki ba yau ta gama gane jikan nata ya kamu da son
ar uwan nasa ba,sai dai bata ji ko sama da
asa zasu ha
ene zata bar TAIMIYYAH ta aure shi,sabida
iyayyan da uwansa take gwadawa TAIMIYYAN,shiyasa tai biris bata ta
a nuna musu daga shi har TAIMIYYAN tasan abinda suke ciki ba........
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu bu
atan yin payment zakui min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books,zaku dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sau
i,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed".
Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi a ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din, amman bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
*Bank Transfer* - kamar yadda akwai bayani a sama da kuma account number ArewaBooks.
_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*
Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:
Amount Paid: - Nawa aka tura?
Name used for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa
Transferred time: - lokacin da aka turo
Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi
Deposit date: - ranar da aka turo
Sai ayi SUBMIT.
*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer* , amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:
MTN,
9Mobile
Airtel
Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na canji(convert) kafin kudinka yashiga Balance.
*WANNAN SHINE BAYANAN*
ansabo ce#
[12/14, 3:42 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*Page 3*
Yana sanya kansa cikin
akin sassayan qamshin daya kama
akin ya doki hancinsa,ya
an lumshe idanu yana jinjina tsafta da son qamshi irin na TAIMIYYAH,halayyanta da ke sake saka shi jin ta aransa sosai da yaba
arinta akan kula da kanta, duk da laluran
afanta sam bata da
yuiya da son jiki,kwance ya hange ta tayi ruf da ciki tare da tokare hannayenta da pillow waya ri
e a hannunta,sam bata ji sallamansa ba sai qamshin turaren BENTLEY da ya bu
akin,hakan yasa ta saurin tashi zaune tana sauke manyan idanunta akansa,fuskanta a sake take fa
in "Yah Sadeeq shigowa kayi,ina yini."
Harara ya zabga mata yana takawa zuwa wajen stool da ke gaban madubi ya janyo ya zauna,idanunsa ya mayar kanta kafin ya bu
e baki cike da ginshira yake fa
in "Wannan yarinyan kin girma da yawa kin fara raina mutane ko?