Sashe 143
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta bu
e baki cikin ki
ima ta ce, "Zuhurah duk wa ya sanar da ke hakan, bayan iya binciken da aka yi ba a gano hakan ba kafin auren?"
"Wallahi Umma
oyewa aka yi shiyasa ake cewa bincike ya yi wuya a wannan zamanin, ita Hajiyar da ta ri
esan da bakinta ta sanar min da hakan, sabida na yi zaton mahaifiyarsa ce kamar yadda ake nunawa, na kirata a waya na sanar da ita halin da na ke ciki da Ameeru, akan shigowa gida a buge da yake yi, shine jiya ta zo har nan gida ta bu
e min komi, tana cewa in yi ha
ury watarana zai daina shaye-shayen, wallahi Umma ba zan iya jura ba.
Yanzu haka gayi can a falo ya yi mankas daga yin magana ya kai min mari, shi ne na gudo na kulle kaina a
aki muna wannan wayar, ta ya zan iya zama da
an me aikin gida kuma a matsayin
an shawu?
Wallahi ba zan zauna ba."
Umma da ke ji zuciyarta tamkar za ta kama da wuta, ta saki wata uwar ashar ta ce, "Amma wannan yaron ya yaudare mu, shi ma kuma Honourable
in da uwar ri
on nasa duk sun yaudaremu, in ba haka ba meyasa ba su fa
i cewa ba
an cikinsu bane?
Yanzu Zuhurah da ki ke fa
in ba za ki zauna ba, dawowa za ki yi ai mana dariya a samu a bakin duniya, ana cewa kwana kaza da aure har kin fito ?
Alhali ga waccar musakar can ta samu duniya
asarma za su bari,yanzu bada jimawa ba ta zo yi wa munafukar kakarku da Baba Sani sallama, kin ga yadda ta koma cikin kwanaki biyar kacal Zuhurah?
Don Allah kar ki yi gaggawar
allo wannan auren ki dawo min gida ma
iya su yi mana dariya, tun da dai mu ka
ai muka san hakan duk dangi a matsayin
an tsohon
an majalisa suka san sa, a bar zancen a hakan ki yi ha
ury mu ga abinda zai yiwu a gaba, amma kar ki ce za ki dawo Zuhurah."
Umma ta kai
arshen maganar cike da magiya zuciyarta na sake
aukar zafi, da yi mata nauyi tamkar an
aura bulu, Zuhurah ta sake rushewa da kuka ta ce, "Umma yanzu kin gwammace rayuwata ta lalace sabida gudun kar ai mana dariya?
To ni wallahi ba zan iya cigaba da zama da Ameeru, alhali na gano cewa shi
in bakomi bane face
an fafa da cin arzi
i, ga shi mashayi so ki ke in cigaba da zama da shi a hakan, yana shawo giya yana shigo min gida a buge, in yi masifa ya hau ni da duka sannan ya kwanta dani ?
Ba zan ta
a iyawa ba Umma wallahi ba zan lalata rayuwata sabida gudun dariyar mutane ba."
Daga haka Zuhurah ta kashe wayarta ta bar Umma na rushewa da kuka, zuciyarta na cigaba da shiga
unci da tashin hankali mara misaltuwa.
Duk yadda ta rintse idanunta, fuskar TAIMIYYAH da A.Maleek Ado ta ke gani suna gilma mata, cikin shiga ta alfarma da kyawun yanayin da ke tabbatar da cewa, suna cikin kwanciyar hankali da jin shau
in juna.
Ta saki kuka me sauti tana saurin kai hannu ta dafe bakinta,gaba ki
aya duniyar ta yi mata wani irin
unci.
Da wanne za ta ji ne wai?
Irin wannan masifu da ke shirin biyota bi da bi, ga maganar auren Sani da ta kasa shinshino komi game da batun, yanzu kuma ga Zuhurah na shirin
allo wani ruwar.
Umma sai ta sake sakin kuka tana tunanin yadda ma
iya za su yi musu dariya, to ko ita Basmah a wani hali take?
Tunanin ya haska cikin kanta sai ta yi saurin tashi ta janyo wayarta.
Har ta danno lambar Basmah don kiranta amma sai wani irin tsoro da fargaban abinda za ta ji ya kama zuciyarta, ta yi jifa da wayar akan gado tana sake jin wani
aci na mamaye zuciyarta.
Muryar Baba Sani da ta jiyo daga falo yana kiranta, ya sanya ta saurin dira daga gadon ta fa
a toilet ta kulle, don bata so ya ganta a wannan yanayin ya tambayi ba'asin kukan da take yi,sabida ba za ta iya sanar da shi zancen Zuhurah a yanzu ba.
Ko da ya shigo bedroom
in yana kiran sunanta sai ya jiyo gyaran muryarta daga cikin toilet, hakan yasa shi juyawa ya fice daga
akin baki
aya.
Umma na jin fitarsa ta yi saurin wanko fuska ta fito daga toilet
in, ta nufi wajen kayanta ta zaro rigar bacci me santsi ta sanya tare da gyara fuskarta, ta bulbula turare ta fito ta nufi
angaren Baba Sani zuciyarta har lokacin na cikin garari.
____________
Washegary kamar yadda A.
Maleek ya sanarwa TAIMIYYAH cewa gidan Hajjah za su yini, hakan ce ta kasance tun 11:30am suka nufi gidan Hajjah tare da masu aikinta su Harirah, wa
anda zu su zauna a wajen Hajjah har zuwa lokacin da TAIMIYYAH za su dawo daga tafiyar da za su yi, sai a tura mata su can Abuja .
Kusan duk tare da shi aka yi yinin yana takurawa TAIMIYYAH da salonsa, ko kunyar idanun Hajjah ma baya ji, sai da ya fita sallar la'asar ne ya wuce cikin gari can Fam House
insu.
Bai dawo gidan Hajjah ya
auki su TAIMIYYAH ba sai bayan Magriba, lokacin da ya shigo ya samu TAIMIYYAH har ta kintsa shi kawai suke jira.
Hajjah ta so su tsaya su yi dinner amma sai Maleek ya ce a zuba musu su wuce da shi, hakan yasa Hajjah sanya Babah Rabi zuba musu abincin cikin coolers, aka jere coolers
in cikin basket
aukar abinci, su Harirah suka fita da shi zuwa wajen motar Maleek Ado.
Hajjah ta rako su har wajen compound suna sake sallama da TAIMIYYAH, wacce Hajjah ke sake jin
aunarta me tsanani na sake zama a zuciyarta.
Lokacin da suka isa gida TAIMIYYAH direct upstairs wuce zuwa
akinta, ta cire kayan jikinta ta nufi bathroom don watsa ruwa, lokacin da ta fito a gaggauce ta shirya cikin wata
aramar riga na bacci, wanda tsayin rigar iyakansa cinyarta, tana fesa turare Maleek ya shigo cikin
akin, yana sanye cikin fararen Pajamas da alamu shi ma har ya watsa ruwa ya kintsa kenan.
TAIMIYYAH ta
ago ta yi masa kallo
aya tana
auke idanunta daga garesa, lokacin da ya cigaba da takowa zuwa wajen mirrow
in.
Ya kai hannu ya amshi Band
in da ke hannunta tana
arin
aure sassalkan gashinta, ya
aure mata da kansa irin yadda ya ke so, ya juyo da ita suna fuskanta juna, idanunsa gaba
aya ya zubesu akan
irjinta da bata sanya Bra ba, yana jin wani abu na motsa zuciyarsa.
A hankali ya kai bakinsa ya yi kissing wajen kafin ya zagaye hannuwansa akan
ugunta yana cewa, "Zaynabb u look so sexy, rigar ta yi miki kyau Baby.
Oya let's go ki bani abinci am feeling hungry Sweet."
Ya kai
arshen maganar yana manna mata kiss a goshi, yana ri
e da hannunta suka fito zuwa falo ta yi serving
insu abincin, suka ciyar da juna cike da shau
i Maleek sai faman narke mata ya ke yi da salonsa,wanda ta tabbatar da cewa yau a kwai rigima kenan.
Suna kammala cin abincin ko minti goma bai bari sun
ara ba a cikin falon, ya janyeta zuwa bedroom
insa, ita ce ta kammala shirya masa kayansa da za su wuce da shi.
Don ita tun safe ta gama shirya duk abinda za ta wuce da su, sabida ya sanar mata cewa fitan safe zasu yi a goben, shiyasa ta kintsa komi tun kafin su fita zuwa gidan Hajjah.
Sai da ta kammala kintsa masa komi sannan ya yi musu light off suka kwanta, yana me janyota zuwa jikinsa, TAIMIYYAH ta fara zuba masa shagwa
ar da ke sake kunna zuciyarsa a kanta,aiko nan da nan A.Maleek ya fara aika mata da zafafan sa
onninsa, kuma cikin tsananin mamakinsa sai TAIMIYYAH ta fara maida masa da martani, cikin salon da shi
in ne ya ke karantar da ita hakan.
Ya gigice tare da sake haukacewa wajen nuna mata zallar
aunar da ya ke mata me wuyan fassara, wani irin dare ne da Maleek Ado ya sanya shi cikin kundin tarihin dararen da bazai ta
a mantawa da su ba, sabida TAIMIYYAH ta susuta zuciyarsa tare da sake dilmiya zuciyar cikin
aunarta da soyayyarta da bai da iyaka.
Ya dinga ji a zuciyarsa cewa ba zai ta
a iya rayuwa ba tare da TAIMIYYAH ba, sabida ita
in wata kyauta ce da Ubangiji ya yi masa ba tare da ya ta
a tunani ba.
Washegary
arfe takwas daidai suka bar Zaria cikin
atuwar motar Maleek Ado, Yusuf driver ke jan motar yayin da TAIMIYYAH da Maleek Ado ke back seat manne da juna.
Suna isa Kano bai fi da 30minutes ba jirginsu ya tashi zuwa Abuja, Yusuf sai ya juyo da motar Zaria ya aje a gidan Maleek kamar yadda ya saba.
________
*Abuja.*
Suna sauka a Airport
in Abuja TAIMIYYAH ta dinga jin wani irin fargaba na kama zuciyarta, sabida bata san irin tarban da za ta samu daga wajen Suhailah ba.
A hankali ta ke biye da Maleek Ado wanda ke ri
e da hannunta, tuni
aya daga cikin drivers
insu da ke nan Abuja har ya iso don
aukarsu, shi ne kuma ya ke janye da Luggage
insu zuwa wajen motar Maleek
in, wanda ita yafi hawa idan ya shigo Abuja.
TAIMIYYAH na manne jikin Maleek Ado a cikin motar, yana faman shafa kanta da yi mata magana, amma sam ita hankalinta na ga yadda za ta yi ido hu
u da matarsa ne.
Ya
ago fuskarta ya tsura mata ido ya ce, "Wife are okey kuwa?
Na ji kin yi shiru baki ko iya magana ne, kina jin yunwa ko?