Sashe 159
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*85*
*Abuja*
A.Maleek Ado ne zaune tare da iyalan nasa gaba
ayansu a saman dining, suna yin breakfast har da Suhailah, wacce ita ce da kanta ta girka abincin kalacin.
Duk wani zafi da kishi da take ji akan yadda Maleek
in ya
auki TAIMIYYAH, suka je suka cinyo har da kwanakinta wajen faranta ran juna, bata nuna
acin ranta a fili ba ta yi anfani da shawaran da Meenah ta bata wajen danne
acin ranta.
Babu yabo babu fallasa ta amsa gaisuwar TAIMIYYAH lokacin da ta gaidata, har ma ta
aura da yi wa TAIMIYYAH sannu da hanya, daga haka suka yi kalacin babu me cewa komi sai
aran spoons kawai ke tashi.
TAIMIYYAH ita ce ta fara tashi daga wajen ta nufi
aki bayan ta kammala cin abincin, Maleek ya bi bayanta da kallo wani murmushi na
wacewa a saman face
insa.
Suhailah da ta tsaresa da idanunta tana kallon yadda yabi bayan gurguwar tasa da ido, sai ta ji zuciyarta ta sosu wani
acin rai na tasowa na lullu
e xuciyarta.
Ta mi
e a hankali ita ma ta bar wajen tana haurawa zuwa upstairs
in, ta nufi
akinta tana nufan wajen tagar
akin ta ya ye labulen tare da yin tsaye a wajen, wasu hawaye na tsananin kishi da jin zafin A.Maleek suka fara zubowa daga idanunta.
A.Maleek da ya biyo bayanta ya cigaba da takowa zuwa bakin window
in da tayi tsaye wajen, ba tare da Suhailah ta waiwayo ta dubesa ba, duk da cewa tun shigowarsa cikin
akin,
amshinsa ya bayyana mata wanzuwarsa cikin
akin.
Yana isa wajen ya rungumeta ta baya yana
aura kansa bisa kafu
unta ya ce, "Sorry wife!
Ban kyautaba na sani amma ki yi ha
uri, meeting
in ne bai kammala ba sai da muka sake zama a washegarin randa na so mu dawo, zan rama miki kwanakinki da muka shiga don haka yau da gobe duk ranarki ce Baby, miss u dear!"
A.Maleek ya kai
arshen maganar yana juyo Suhailah suka fuskanci juna, kafin ya kai bakinsa ya ha
e da nata ya shiga bata wasu irin deep kisses, wa
anda suka sauke duk wani fushi da
acin ran da ta shiga, ba tare da sanya ba ta sake rungumarsa tana maida masa martani ta hanyar da ta san za ta kunna zuciyarsa.
Bata samu bakin yi masa magana da maida martani ba, sai bayan da A.Maleek
in ya dawo daga duniyar cire mata
ishirwarta a kansa, don da gaske ta yi missing
insa shiyasa bata cuci kanta ba nunar masa a matse take da shi
in.
Jikinsa ne ya yi sanyi tausayinta ya shigesa da ya tuna cewa, da TAIMIYYAH ba ta tunasar da shi akan abinda ya so aikatawa idan sun iso ba, tabbas da sun shiga hakkin Suhailah ba ka
an ba, don shi da ta rabu da shi da ita zai sake kasancewa har ya cinye kwanaki biyunta, ba tare da an barwa Suhailah su don su maye gurbin nata da suka cinye ba.
Ya sake rungumarta da kyau a jikinsa lokacin da take cewa, "But amma meyasa da ka san za ku sake kwanaki har ku shiga ranata baka sanar min ko a waya ba my Maleek?
Ka kyauta kenan tare da kwantanta adalci?"
A.Maleek Ado ya kai hannunsa ya shafa lallausar fatar jikinta ya ce, "Suhailah am very sorry!
Hakan ba zai sake faruwa ba ki min uzuri please!"
Suhailah sai ta sake shigewa jikinsa ba tare da ta sake yin wani
orafi ba, don ta san halinsa ba ya son ai ta nanata abu
aya, tunda har ya iya bu
e baki ya bata ha
ury ma ta gode.
TAIMIYYAH tunda ta shige
aki chart su ke yi da Yasmeen, daga
arshema suka kafa yin vid call, daf da zasu yanke wayar Yasmeen ta tuna cewa, basu yi zancen Zuhurah da TAIMIYYAH ba, ta yi saurin duban TAIMIYYAH ta ce, "Sis Iyah ko ta sanar miki Zuhurah na nan ta dawo gida, za a raba auren?"
TAIMIYYAH ta waro ido tare da
aukar salati,
irjinta na faman dokawa da matsanancin firgici, cikin zallar damuwa ta ce, "Yasmeen raba aure kuma, da Ameerun nata wannan wace irin magana ki ke yi haka?"
Yasmeen ta wani ta
e baki ta ce, "Au!
Ba ki ma yadda ba kenan?
Aiko
axu dai Iyah ta kira Mamie ta sanar da ita komi, wai yana shaye-shaye kuma ya
oye musu asalinsa, ashe ba
an Honourable Attah bane
an me aikin gidan ne, ta rasu ta bar shi a hannun uwargidan Honourable ya tashi.
Shiyasa ya ke
aukar kansa tamkar
an gida sabida Honourable Attah Allah bai bashi haihuwan
a maza ba, shiyasa ina ga ake tattalinsa tamkar jinin gidan.
Abu dai babu da
i TAIMIYYAH amma ace aure ko cikakken sati biyu ba a yi ba ana ta
in rabuwa."
TAIMIYYAH da ke cikin matu
ar damuwa da tashin hankalin jin wannan mummunar labari, ta dubi Yasmeen ta ce, "Allah Ubangiji ya kyauta am speechless Yasmeen, gaba
aya kaina ya kulle ban san me zan iya cewa ba.
But kin san Iyah tun ganinta da guy
in ta fara so ta ce min ba kintsatstse bane, a lokacin na yi banza da ita na ce ta fita batun kawai, amma idan soyayyar gaskiya ta ke masa ai ko a wani yanayi ya ke za ta iya jurewa ta zauna da shi."
Yasmeen ta sake ta
e baki ta ce, "To wa ya gaya miki soyayyar gaskiyarce?
Ai dama ta kwa
ayi ne da bin
yalin duniya, da sun
auka
an Honourable ne tunda attajiri ne ya tara dukiya,sannan shi ya nuna mata cewa shi ke kan dukiyar ma yana yadda ya so, to yanzu dai to cut the story short aure zai lalace, don ta ce ba za ta ta
a zama da shi ba."
TAIMIYYAH ta jinjina kai har zuciyarta ta ke jin babu da
i, ta bu
e baki ta ce, "To Allah sa rabuwar ya zama alkhairy ne, amma Umma ba za ta ji da
i ba, ga mutuwar auren Zuhurah ga
aura auren Baba Sani gobe anya abin bai yi mata yawa ba Yasmeen?
Wallahi har na ji tausayinta ya kamani."
Yadda TAIMIYYAH ta yi maganar bilhakki cike da nuna zallar alhini akan fuskarta, ya sanya Yasmeen jan tsaki ta ce, "Wallahi bata bani tausayi ba TAIMIYYAH, abinda ta shuka ne za ta fara girba, ba dai sun ce ke ce ba za ki cigaba ba to ai gashinan tun ba a je ko'ina za su fara ganin aya.
Don ni babu tausayin Umma a raina ko ka
an, kuma auren Baba Sani da Ummie ina ga babu wanda ya kaini murna da wannan ha
in, ziga ta zan ta yi ta tabbatar ta kwance duka notikan kan Baba Sani da salon luv
in ba bai ta
a sanin da shi ba."
Yasmeen ta kai
arshen maganar suna kwashewa da dariya tare da TAIMIYYAH, kafin TAIMIYYAH ta tsaida dariyar tana cewa, "Wallahi Yasmeen baki da kirki, yanzu don baki da kunya sai ki iya gaya mata hakan?"
Yasmeen ta ta
e baki ta ce, "Naki wasa ne Yarinya, ke yanzu ba kwance na A.Maleek ki ke yi ba munafuka."
Suka sake sakin dariya TAIMIYYAH na cewa, "Allah sarki ni babu abinda na kwance akan Sweet Amore
ina."
Yasmeen ta sake sanya dariyar yadda TAIMIYYAH ta wani narke murya wajen kiran sunan, ta bu
e baki cike da tsokana ta ce, "Ke ni rabani da wannan narke muryar, ni duk na
osa in ji kin fara laulayi, ko
an Egypt za a samo mana ne?"
TAIMIYYAH ta bankawa Yasmeen harara ta yi cuting call
in tana faman sakin murmushi, ta kai hannu ta shafa cikinta tana jin
irjinta na faman doka mata da wani yanayi me wuyar fassara.
Ta bu
e baki a hankali ta ce, "Ciki kai no!
Ba yanzu ba Yasmeen am too young a ce zan iya haihuwa yanzu."
Ta yi maganar tamkar wata ta
a kai ka ce Yasmeen na jin ta ne,ta cigaba da blushing tana zamewa ta kwanta sosai bisa bed
in.
Kamar wacce aka tsikara da allura ta yi saurin tashi, ta janyo wayarta ta kira layin Iyah, suka da
e suna magana akan Zuhurah da kuma zancen
aura auren Ummie a gobe, daga
arshe su kai sallama da Iyah TAIMIYYAH ta kashe wayarta, zuciyarta na hasaso mata irin mummunar yanayin da Umma za su shiga ciki.
Sai kusan 2pm suka ha
u a dining don yin lunch, A.Maleek Ado shi ne ya
aga waya ya kirata akan ta fito.
Lokacin da ta
ariso wajen dining
in kallo
aya ta yi masa ta yi saurin
auke kanta,ta mi
e ta yi serving
insu tare da komawa ta zauna, tana jin tasirin idanun A.Maleek a kanta sosai.
Suhailah ko tunda TAIMIYYAH ta fito take satan kallon yadda kullum ta ke sake wani glowing, kyawunta na sake fitowa matu
a ga wani cika da ta yi a fuska da
irjinta.
Ita kanta da ta ke mace tana ganin kyawun yana kuma tsaya mata a rai ina ga A.Maleek
in kuma?
Wani irin kishi ya taso ya danne zuciyarta, hakan yasa hiran ma da taso jan Maleek
in da shi ta kasa, ta dinga tura abincin a baki ba tare da yin ko tari a wajen ba.
Wannan karon ma TAIMIYYAH ta riga tashi ta bar wajen ta koma
aki,ta
auki wayarta ta fara karatun novel don
ebe kewa.
Tana tsaka da karatun ya shigo cikin
akin yana takowa zuwa bakin bed
in ya zauna, TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa tana maida dubanta kan wayarta.