Sashe 156
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai ta
aga ido da
yar ta dubi Suhailah ta ce, "Anty me za a zuba miki?"
Suhailah da gaba
aya
irjinta ya yi nauyi da wani irin zazzafar kishin da ta ke ji, ta fisgo magana da
yar daga bakinta ta ce, "Ki zuba yam balls
in sai fish
in is okey."
TAIMIYYAH ta jinjina kai tana zuba mata abinda ta ce
in ta tura gabanta, ita kuma sai ta zuba ha
in salad
in da rousted fish ka
an,ta kwashe dankalin da ke cikin rousted fish
in ta zuba akan ha
in salad
in.
Tunda suka fara cin abincin Suhailah ta gama lura da cewa gaba
aya hankalin A.Maleek ba shi akan kowa da komi sai TAIMIYYAH,wacce shigarta gaba
aya ya gama kunna shi tare da tayar da kwa
ayinsa a kanta.
Suhailah ta dinga cusa abincin da
yar,gaba
aya zuciyarta wani irin suya ta ke mata, tsabagen kishi da mamakin yadda TAIMIYYAH ta iya fitowa da irin wannan shigar a gaban idanunta, (Ta manta cewa ita ma ta fito da ire-iren shigar da TAIMIYYAR ta yi, su Suhailah a ji tsoran Allah).
Tashi ta yi tsam!
Ta bar musu wajen ba don ta
oshi da cin dadda
an gashin kifin ko yam balls
in ba, sai don sabida yadda kishi ke cin zuciyarta.
Ta dinga jin duk ta raina kanta da uban kwalliyar da ta
ata lokaci ta yi don ta birge A.Maleek
in, amma bata birge
in ba hasalima sam bai nuna ya san da wanzuwarta a wajen ba, hankalinsa na ga TAIMIYYAH ce ita ka
Har ta isa
akinta ta kwanta a bed zuciyarta b ta bar yi mata suya da zafi ba, hawaye suka dinga biyo
uncinta suna sauka akan pillow,ba tare da ta damu da ta tsaida su ba.
A hankali ta dinga karanto addu'ar ' Allahummah laah sahlan! har zuwa
arshensa.
Ta dinga nanatawa har sai da ta ji ta samu nutsuwa, sannan ta dakata da karantawar,tana me janyo wayarta ta kira line
in Anty Safiya.
Daga can downstairs kuwa tun daga wajen cin abincin, bayan Suhailah ta bar wajen A.Maleek Ado ya fara baje kolin rigimarsa, kafin su kwasa zuwa upstairs
in cikin
akin baccinsa da ya gaji da ha
uwa, TAIMIYYAH daren ta amshi tarin darussa tare da zazzafar salon luv, irin wanda bata ta
a sanin da su.
Shi ko A.Maleek Ado gaba ki
aya sake gigicewa ya ke akan TAIMIYYAH, sabida kullum ya shiga duniyarta ji ya ke yi tamkar kada ya fito, yafi so ya yi ta nin
aya a cikinta domin wata iriyar duniyar zazza
ar zuma ce, da bai ta
a kwankwa
ar me za
i da gar
inta ba.
Washegary flight
in 9am suka bi zuwa Lagos sabida A.Maleek za su shiga meeting 11am, kuma ya fiso su isa har ya
an huta da zumarsa kafin ya isa wajen meeting
Babbar gidansa da ke Lekki anan su kai masauki, wanda babu ne kawai ba a zuba na jin da
in rayuwa a cikinsa ba, TAIMIYYAH bin ko'ina ta dinga yi da kallo tana jinjina yadda ake narka dukiya a
asa, tamkar ba za a bar gidan duniyar ba.
Ta dinga mamakin
uduran Ubangiji me sauya rayuwar bawa da kai shi matsayin da bai ta
a zato ba, domin bata ta
a tunanin koda wasa za ta ta
a iya mallakan namiji kamar A.Maleek Ado a matsayin miji ba, bata ta
a kawo cewa yadda ta ke a gurguwarta zai
aunace ta, har ya mallaka mata zuciyarsa kamar yadda ya yi a yanzu ba.
Ta dinga bin sa suna ratsa tan
asheshen falon da ke downstairs
in hannunta cikin nasa, kafin su malkwa
a su yi wani kwana in da zai sada mutum ga matakalan da zai kai shi xuwa upstairs.
Wani irin gini ne da idanunta bai ta
a cin karo da irin sa ba, domin duk ha
uwar gidansa na Abuja sai TAIMIYYAH ta ga wannan ya shafesa a kyawu da tsaruwa.
Bata sake tsinkewa ba sai da suka dangana da
akin baccin A.Maleek Ado
in, sosai ta yaba kyawu da tsaruwarsa komi na cikin
akin white ne babu sirkin ko wani kala a cikin
akin.
Maleek ne ya
aga waya ya kira kukunsa da ke masa girki idan yana gari, ya sanar masa ya hawo musu da abincin breakfast xuwa upstairs
Ya dubi TAIMIYYAH da ke zare After dress
in da ta sanya a jikinta tana ninkewa, ya zuba mata manyan idanunsa bisa
irjinta da ya bayyana, sabida
aramar vest ce ta sanya kawai da dogon wando daga ciki, kafin ta
aura Abayar a sama.
Ya mi
a mata hannunsa alamun ta
ariso garesa,TAIMIYYAH ta taka ta isa zuwa in da ya ke tana mi
a masa hannunta, ya janyota zuwa jikinsa tare da yi mata masauki akan laps
insa.
Ya kai bakinsa a hankali ya sumbaci
irjinta yana sha
o wani fitinannen
amshin Humrar da ta yi anfani dashi a wajen, ya sake cusa kansa a muhallin tare da fara aika mata sa
o me zafi,wanda ya sanyata sake rungumarsa tana zuba masa shagwa
ar da ke narkar da shi.
yar ya barta suka fito zuwa falon da kukunsa ya gama shirya musu abincin da zasu yi breakfast daga saman dining, suka zauna A.Maleek na kai hannu ya sake yin
asa da wuyar vest
in da ke sanye a jikin TAIMIYYAH, ta dubesa tana mairairaice face
inta tare da kai hannu za ta ja wuyar vest
in sama, amma sai A.Maleek ya miskile fuska yana jifanta da wani irin kallo da ya sanya zuciyarta ka
awa, ta zum
ure baki tana sauke hannunta
asa, ta ja plate ta fara serving
insu abinda za su ci.
Bayan sun kammala ne A.Maleek ya janyeta zuwa
akinsa suka kwanta, amma duk yadda TAIMIYYAH ta so ya ba
rta su yi bacci bai samu ba, bidirinsa ya yi son ransa kafin ya rungumeta a jikinsa yana sanya mata albarka, tare da ra
a mata manyan kalaman da har sun fara zama a kwanyarta, tare da fara sabawa da nauyinsu a cikin zuciya da gangar jikinta.
11:10am ya bar gidan driver
insa da ya
akko su daga airport ne ke jansa don kai shi wajen da za su yi meeting
in, ya bar TAIMIYYAH ita ka
ai a gidan sai Kukunsa wanda ke can
angaren da ya ke zama daga BQ
in gidan.
Baccinta ta sha sosai bayan fitarsa sai wajen 01:30pm na rana ta tashi, hakan yasa a gaggauce ta nufi toilet ta yo wanka tare da
auro alwala ta fito, bayan ta idar da sallah ne ta kintsa kanta cikin
ananun kaya marasa nauyi, wa
anda su kai matu
ar yi mata sai
amshi kawai take zubawa kamar babu gobe.
Ta tadda Petter har ya shirya abincin lunch a dining, hakan yasa ta isa wajen tana bubbu
e coolers don ganin mi ya girka musu for lunch
in?
Kular farko sai ta ga soyayyiyar shinkaface da ta sha kayan ha
i da wadatacciyar liver a ciki, ta bu
e cooler na biyu ta ga tuwan semo ne da miyar
anyar ku
ewa,wanda akai amfani da kifi da zallar tsokar kaza a cikin miyar.
Yadda miyar ya yi kyau a ido da irin aroma
in da yake bayarwa, ya sanya ta jin tuwan kawai ta ke son ci, sai ta saka
ulli guda a plate tare da zuba miyar ta fara ci.
Sosai ta yaba da
warewar Kukun wajen iya sarrafa nau'ikan abinci, amma can
asan zuciyarta kuma kishin yadda za a yi mijinsu ya dinga cin abincin iren-iren wa
annan yaren da bama musulmi ba ya dinga sukar zuciyarta, ta dinga ganin sakarcin Suhailah da ta gwammaci zama a can Abuja ba tare da ta dinga biyosa nan
in, tana kulawa da cimarsa da ba shi kulawar da ta dace ba, sakacinta da sakarcinta ta dinga hangowa, tana jin cewa in da ita ce a matsayinta sam ba za ta aminta da hakan ba, sai dai su dinga shigowa weekend Abujan idan ya zama
a'ida ne, amma ba za ta iya barinsa a irin wannan garin da bu
ewar ido yayi yawa ba shi ka
Bayan ta kammala cin abincin ne ta baro dining
in ta dawo zuwa cikin falo ta kunna kallo, Iyah da ta fa
o mata a rai ne ya sanya ta kiran layin wayarta suka sha hiran su kafin su yi sallama da juna, TAIMIYYAH na jin kewar Iyah me tsanani na sake kamata.
A.Maleek Ado bai shigo gidan ba sai a round 2:30pm,da taimakon TAIMIYYAH ya yi wanka ya shirya cikin kaya mara nauyi, suka fito zuwa dining don ba shi abinci ya ci.
Yana kammala cin abincin suka nufi bedroom
insa don ya ce mata a gajiye ya ke yana bu
atar hutu, sai dai lokacin da sukai masauki a kan bed
in nasa ne ta gane irin hutun da yake da bu
atan.
Sai around 4:15pm suka farka daga baccin da ya sace su bayan A.Maleek
in ya gama huce gajiyarsa da kyau a jikin TAIMIYYAH, tare suka yo wanka suka fito don gabatar da sallar La'asar.
Bayan sun idar ne suka shirya cikin
ananun kaya marasa nauyi, sun yi kyau matu
a sai faman jifan juna suke da murmushi, zuciyoyinsa cike da wani irin shau
i da
aunar juna.