← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 184

Sashe 78

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*50*
Motar Sani na shigowa cikin gidan ita kuma Umma na fitowa daga Sasan su, hakan yasa ta nufi wajen motar Sanin kai tsaye don gaida Iyah da yiwa TAIMIYYAH sannu da jiki kada tayi laifi wajen Iyah.

Bayan sun gaisa da Iyan ne ta dubi TAIMIYYAH wacce ta fito daga cikin motar ta furta, "Sannu Zainab Allah
ara lafiya,sai ki dinga kula tunda kinsan kina da matsala ki daina abu irin na masu lafiyan
afafu."
TAIMIYYAH ta jinjina kai kawai ba tare da tace komi ba tayi gaba abinta,Umma ta bi bayan TAIMIYYAH da harara tana ta
e baki.Iyah ita gaba
aya hankalinta ma na kan Sani da ke sauke kayan da suka dawo da shi ne,sai daga baya ta dubi Umma lokacin da Sani ya aje kwandon abincin da su Zuhurah suka kai asibiti tana cewa, "Yauwa Zuwaira sai ki wuce da ragowar abincin aba masu ci,kin ga wani nan ma ko ta
awa ba a yi ba Hajiyar da suka ka
e TAIMIYYAH ce ta kawo asibitin."
Umma ta dubi tsadaddun kulolin da ke cikin basket
in zuwa shi kansa basket
in da ke
auke da kulolin abincin,wanda kana kallo kasan ba
ananun ku
i ne suka saye shi ba, ta wani ta
e baki tana cewa, "Allah sarki ashe dai mutanen kirki ne da wasu ne fa guduwa za su yi Iyah."
Iyah ta tamke face tana fa
in, "To su Allah bai sa haka suke ba,mata ce me mutunci da sanin darajan
an adam,duk arzi
insu bai sa ta kasance me wula
anta halittan Ubangiji ba."
Umma da tuni ta fara jiyo
amshin jirwaye cikin maganar Iyah sai tayi saurin
aukar basket
inta tayi gaba tana cewa, "To Iyah Allah
ara sau
i bari in mi
a kwandon ciki nima fita zanyi na ga dawowar ku nace bari in tsaya mu gaisa."
Iyah ta ta
e baki tana cewa, "To madallah." Daga haka tayi gaba abinta Sani na biyo bayanta da kayan zuwa ciki.

Tuni TAIMIYYAH ta isa
aki bayan sun gaisa da Babah Ladi da tai mata ya jiki,tana isa kan gado ta nufa ta zauna tana sauke numfashi.

Bacci-bacci take ji a idanunta shiyasa ta mi
e ta jona wayarta a caji ganin a kwai wuta,ta baro wajen tana nufan wajen kayanta ta ciro wata doguwar riga me taushin jiki,ta cire na atamfar jikinta ta sanya wanda ta ciro
Direct sai ta nufi gado ta kwanta ba a
auki lokaci ba kuwa bacci ya sace ta.

Iyah da ta kammala kintsa kayan da suka dawo dasu sai ta nufi
akin TAIMIYYAH, tana son sanar da ita abubuwan arzi
in da ta gani cikin kulas
in da Hajiya suka kawo,sai ta tadda TAIMIYYAH tayi bacci hakan yasa ta fitowa ta nufi
akinta itama don ta huta.

Koda Ummi suka shigo gaida TAIMIYYAH sun samu daga ita har Iyah suna bacci,sai Babah Ladi kawai suka tadda da ke ta hidiman
aura girkin lunch.

Ummie sai ta koma sasanta ta bar Inna Larai za ta taya Babah Ladi aiki,don wataran idan ta shigo ta kan shiga kitchen suyi aikin tare, tunda Iyah ce take zuba musu abinci ana kuma sanya musu daga sasan Baba Sani ma,duk da cewa babu abinda ba a aje musu na kayan abinci a sasan su ba ,sabida idan sunyi ra'ayin dafa abinda ran su ke so su girka abinsu.

TAIMIYYAH da Iyah sai azuhur suka tashi daga bacci,kai tsaye TAIMIYYAH wanka ta shiga ta fito
aure da alwala tana jin da
in jikinta sosai.

Kanta sayau take jinsa duk ciwan kannan ya tafi sai dai mura dake son damunta ka
an,shima ta san tana shan maganinsa da aka ha
o mata daga asibiti za ta samu sau
Bayan ta idar da sallah ne ta fito falo don cin abinci ta kuma sake shan magani, lokacin ne kuma ita ma Iyah ta fito daga
aki.Hakan yasa Kusan a tare suka isa wajen cin abincin, wanda Babah Ladi ta aje har kulolin abincin da suka dawo da shi daga asibitin.

TAIMIYYAH ta fara da bubbu
e kulolin don ganin abinda ke ciki, sai ta ga su chips ne da akai wa ha
in sauce na musamman da liver,sai farfesun naman kaza da gasasshen naman rago da akai raping
insa cikin foil paper,wani irin gashi da yayi romo-romo sai azaban
amshin spices ke tashi.

Nan take TAIMIYYAH ta ji gashin naman ya shiga ranta,ta
auki plate ta zuba ka
an tana
aura jallop
in shinkafan da Babah Ladi tayi akai.

Iyah ganin naman ragon da
an yawa yasa ta zuba itama, suna ci suna santin da
insa,TAIMIYYAH na yabawa duk wanda yayi wannan gashin naman da cewa
wararrene.

Tana kammala cin abincin
akinta ta koma ta kunna wayarta,don tasan tabbas an nannemeta anji wayarta a kashe.

Aiko tana kunna wayar bada jimawa ba kiran Yasmeen vid call ya fara shigowa,TAIMIYYAH ta
auka tana zama daga gefen gado ta fara da cewa, "Besty sai yanzu zaki nemeni kiji lafiya ta gaskiya nayi fishi."
Yasmeen da ke kallon fuskar TAIMIYYAH tar a wayarta ta saki murmushi tana fa
in, "Sorry Tawan kece ai kika kashe wayarki ni kuma ban kira ta line
in Iyah ba.Ya jikin naki ina fata dai babu wani matsala?

Kawai sai muka ji wannan tsautsayi Allah ya tsare gaba TAIMIYYAH."
TAIMIYYAH ta amsa da cewa, "Ameen Yasmeen,ai abun ya zo da sau
i ma tunda ban ji wani rauni me yawa ba,kuma nayi dace wallahi matar da driver
in nata ya ka
eni me kirki ce,su suka kaini asibiti yauma kuma ta sake dawowa duba ni, baki ga abincin data zo da safe ta kawo ba,kuma har sai da aka bani sallama sannan ta tafi, gaskiya Hajiyar tana da mutunci sosai."
TAIMIYYAH ta cigaba da baiwa Yasmeen labarin yadda abin ya faru,Yasmeen ta jinjina kai tana cewa, "Allah sarki haka ne dama sai ki ga Allah ya ha
aka dana gari wani lokacin,amma ta kyauta sosai tayi abinda ya dace." Yasmeen ta cigaba da cewa, "TAIMIYYAH dama abinda ya faru tsakaninki da Yah Emran kenan shi ne baki sanar min ba,sai jiya Mamie ke bani labari kin kyauta kenan ?"
TAIMIYYAH ta
ata fuska don ita sunansa kawai da Yasmeen ta kira sai da ranta ya
aci,ta shagwa
e murya tana fa
in, "Yasmeen to ni banga anfanin sanar miki bane tunda ba abin arzi
i ne ya faru ba,wallahi ni am sorry to say na tsani jin ko sunansa ba don yana jinina ba.Ai Iyah ta sanar min wai Guggo Bilki tai masa cin mutunci sosai har da Abbah ta ha
a shi ma."
Yasmeen ta saki tsaki tana cewa, "Hmm!

Wallahi abin ya matu
ar bani mamaki da
aure min kai,kinsan bamu ta
a sanin bad side
insa ba sai da hakan ya faru, ashe shi Yah Anas dama ya san Yah Em
in na neman matansa,amma shi kansa cewa yayi bai san abun nasa yayi ri
an da har ke zai iya cewa zai ketawa mutunc ba,kiyi ha
ury TAIMIYYAH ki yafe masa don gaskiya yayi nadama daga baya,har ni jiya ya sama da daddare yace in sake baki ha
uri wai duk kinyi blocking line
insa,kiyi ha
uri ki yafe masa maganar soyayyace dai koni ban goyi baya ba,don Abbah cewa yayi ma kar ya sake jin maganar."
TAIMIYYAH ta sauke numfashi tana cewa, "Shikenan ya wuce Yasmeen,ni bama abinda ya sake
ata min rai irin yadda ya lalla
o yazo ya tsara Iyah wai sona yake da gaske."
Yasmeen ta saki murmushi tana cewa, "Ina ruwan shegen kaya ai ya iya tsari da kike ganinsa a miskilinnan,to ai Mamie tai masa tas tace in ma son ne na gaske ya kama zuciyarsa sai dai ya kashesa, kada ma ya sake nufo ta da maganarki tunda shi baida mutunci."
TAIMIYYAH ta
an saki murmushi tana fa
in, "Wayyo Guggo Bilki kice dai an masa taron dangi ne, don Iyah itama tace ta kira shi ta zazzagesa tas!"
Suka saki dariya a lokaci guda Yasmeen na cewa, "Wai ni kam ina mutanenki ne ashe Zuhurah kuma an sanya lokaci to Allah ya kaimu da rai da lafiya,ita ma Basmah ance ta samu wani za a zo a sanya lokaci ayi bikin duk gaba
aya ko?"
TAIMIYYAH da idanunta ke kan fuskar Yasmeen ta cikin wayarta,tayi saurin ware ido tana jin wani abu na sukar zuciyarta.Cike da dauriya tai magana tana cewa, "Haka kika ji Yasmeen?

Ai ni bamma sani ba nasan dai ta samu wanin ,amma bansan maganan cewa za a sanya lokacin ba,Allah ya sanya alkhairy toh."
Yasmeen ta amsa da Ameen tana noticing yadda mood
in TAIMIYYAH ya canza,hakan yasa ta cewa, "TAIMIYYAH lafiya ya dai mood
inki na ga kaman ya canza?"
TAIMIYYAH dake
arin danne abinda take ji na taso mata daga zuciya, sai tayi saurin duban Yasmeen
in tana cewa, "Yasmeen tsakaninmu babu wani maganan
oyo kinsan waye Basmah ke tare da shi har ake maganar za a sanya musu rana kuwa?"
Yasmeen ta girgiza kai cikin sauri, kafin ta furta, "No bansani ba waye shi
in ni naji abun yazo da gaggawa ne ai, ita dake complain kullum akan rashin masu kulata,waye guy
in da yazo cikin gaggawa haka?"
TAIMIYYAH da ke ji har hawaye ya fara taruwa a idanunta, sabida tsananin
acin da take a cikin zuciyarta tayi
arfin halin fara fa
in, "Yasmeen Nass ne fa,Nass nawa da muka rabu shine ya dawo yana son Basmah,na kasa gaya miki ne tun ranan da mu kai ido biyu da shi yazo wajenta.....

TAIMIYYAH ta kwashe yadda aka yi tana kuka ta sanarwa Yasmeen,har ta kai
arshe hawaye na zuba a idanunta tana jin ciwan wannan cin amana da Basmah za ta yi mata na
ona ranta.Yasmeen da gaba
aya ta shiga shock!

Sai ta yanko wani irin zagi tana cewa, "Kutumar ubancan kayyasa!
Chapter 78 · 0% Book details