← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 184

Sashe 36

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naseer ya cigaba da janta da hira yana sake mata bayanin yadda ya
agu yai aure,don ya gama kammala gininsa a sabuwar GRA
in Zaria yanzu,wata anguwa da ake cewa Gonan Ganye.Tuni har lefe duk ya kammala ha
awa sai abinda ba'a rasa ba,don haka dama shi matar yake jira sai kuma ga TAIMIYYAN Allah ya ha
asu.

Ita dai TAIMIYYAH jinsa kawai take yi tana ganin komi kaman a film.Wai itace yau take waya da saurayi da sunan yana son ta,har yana maganan suyi aure?

Saurayin ma kuma ba gurgu irin ta ba.Muryan Nass
in ya katse zaren tunaninta lokacin da ya ke fa
in "Baby please allow me to call u Vid Call please!" TAIMIYYAH tayi saurin girgiza kai kaman yana ganinta,kafin ta narke murya tana fa
in "No please!

Bani ka
ai bace fa ina cikin mutane ne,kuma ma ni bana jin zan iya Vid Call."
"Meyasa Baby?" Cewan Nass a
agauce,amma sai TAIMIYYAH tai shiru bata ce komi ba har sai daya sake nanata tambayansa,kafin ta furta "Bakomi kawai bana ra'ayi ne shiyasa."
"Gaskiya Baby dole ko ki canza wannan ra'ayin indai muna tare.Yanzu to ki amince inzo har gida in sake ganin kyakykyawan face
in Baby na please!" Nass yayi maganan cike da magiya,hakan yasa TAIMIYYAN satan kallon Anty Laurat,amma a maimakon idanunta su sauka akan Anty Laurat
in,sai idanunta suka sauka akan fuskokin su Zuhurah da Basmah.Wa
anda gaba
aya attension
insu ya koma kan TAIMIYYAN baki
aya.Abinda yasa TAIMIYYAH tayi saurin
auke kanta daga dubansu,tana zagayawa da idanunta ko zata ga Anty Laurat
in,amma wayam!

Babu ita da alamu ta bar cikin falon,ba tare da ita TAIMIYYAN ta ankara ba.Ganin hakan sai kawai TAIMIYYAH ta mi
e tana dafa
afanta ta fara tafiya,tana fa
in "Please kar kace haka,bazan iya fitowa ba koka zo.Sabida na gaya maka ina da ba
uwa,kuma mun jima bamu ha
uba so muna bu
atan time.Gashi ma sai cinye mana lokacin hira ka ke." TAIMIYYAH ta kai
arshen maganan cike da narke murya,wanda bata san irin tasirin da muryanta ke yi a zuciyan Nass
in ba.

Daga can
angaren Nass
in sake lafe wayan yayi a kunni yana ji tamkar da bata kai aya ba.Don bai gaji da jin wannan sweet voice
in nata ba.

Amma sai ya daure shima cike da salon narke mata murya yake fa
in "To naji Baby amma idan kina so karna zo,don Allah ki yadda in ga face
inki ta Vid call please!

Hakan ka
ai zai samar da nutsuwa a zuciyata har inji zan iya fasa zuwan,please kar kice no Baby!" Yadda ya kai
arshen maganan cike da magiya yasa TAIMIYYAH sauke numfashi a hankali,tana jinjina kalan rigima irin na Nass
in da shegen wayansa.Don ta gama gane duk ta inda ta
ullo masa yasan shima ta yadda zaibi tai masa abinda yake so.

Hakanan ba don tana so ba ta amince ya kira vid call
in,tana daga zaune bisa wani table da ke nesa ka
an da cikin falon.

Tai receiving vid call
in tana gyara zaman Hijab
in jikinta.Bata wani bari ya jima yana magana ba tai hanging up!

Duk kunya na rufeta sabida rashin sabo,su ko su Zuhurah gaba
aya sun rasa nutsuwa.Hankalinsu gaba
aya na kan TAIMIYYAH duk da cewa ta basu waje,amma hakan baisa hankalinsu ya bar kan TAIMIYYAN ba.Ita Zuhurah tsaban mamakin yadda TAIMIYYAN take wani shagwa
a da narke murya take yi,wani kishi da haushi na kasheta.Don a ganinta salon daya kamata ace ita ta iyane TAIMIYYAN keyi,amma da yake ita bu
en murya take da shi sam muryan nata baya yin irin na TAIMIYYAN.Ita ko Basmah tsabagen takaicin yadda har TAIMIYYAN da take a gurguwanta ta samu saurayi,ita ko babu wanda ya ta
a cewa yana sonta shine takaicin da yasa ta kasa
auke idanunta daga kan TAIMIYYAN.

Har TAIMIYYAH ta gama amsa call
in hankalinsu na kanta, Yasmeen dai na zaune tana kuma ankare da yadda suke bin TAIMIYYAN da kallo.Wani dariya na cinta a rai amma tana dannewa,har TAIMIYYAH ta dawo cikin falon ta zauna mamaki bai daina kashe Zuhurah ba.Zaman TAIMIYYAN keda wuya Anty Zuhurah ta dawo cikin falon,wayane kare a kunninta da alamu tana amsa call ne.

Ta nufi wajen TAIMIYYAH kanta tsaye tana fa
in "TAIMIYYAH ga Amore
ina zaku gaisa." TAIMIYYAH tw mi
a hannu ta amshi wayan tana kaiwa kunni,cikin sanyin muryarta me cike da nutsuwa take gaida saurayin Anty Laurat
in,ya amsa da kulawa yana tambayarta ya Zarian?

Ai yana nan zuwa kawo wa gimbiyar tasa ziyara shima yaga gari.TAIMIYYAH dai murmushi tayi kawai tana furta "To shikenan Allah ya kawo ka lafiya." Daga haka ta mi
a ma Laurat
in wayan,tana maida duban ta kan Yasmeen da hankalinta a yanzu yake kan chart.Ta furta "Yasmeen mu je ko,na fara jin bacci kinsan halina da saurin bacci gashi har gobe Friday ma sai mun je skull."
Yasmeen ta mi
e tana fa
in "Okey muje ai an gaisa,saura kuma gobe kar in ga
eyan ku a Sasan Iya anzo min hira." Yasmeen ta
are maganan idanunta akan Zuhurah tana aika mata harara.Zuhurah ta saki murmushi tana fa
in "Haba waneni ai dole ma in shigo,kada ki zauneni da wa
annan
uwaiwukan naki.wai ni Yasmeen yaushe kikai wannan
iban haka ne?" Zuhurah tayi maganan cike da iskanci,hakan yasa Yasmeen dalla mata harara kafin ta furta "Ban sani ba
ar rainin wayo,sai kace kema ba
iban kika narka ba.TAIMIYYAH ce kawai ta fimu jiki me kyau,ita ba lukuta can ba kuma babu siranta a tare da ita,ko'ina dai a cike da kayan alatu kaman zasuyi magana.Wallahi nafi son irin wannan jikin amma ya zanyi tunda jikin
iban aka bani." Yasmeen tayi maganan tana wani watsa hannuwa alamun yata iya
innan....Zuhurah sai baki ya mutu
us!

Jin an yabi TAIMIYYAH.Ta wani ta
e baki tana fa
in "Sai da safe jeki abinki saina shigo goben,in rigimamiyar tsohuwar can ba ta koroni ba,tace na zo ta
ar gwal."
Tuni TAIMIYYAH ta jima da yin gaba abinta.Tana jiran Yasmeen
in daga bakin
of,amma tana jin duk abinda suke fa
i.Yasmeen
ince ta baiwa Zuhuran amsa dai-dai da ita tana fa
in"Eh kam kinsan zata iya kuwa,don yadda take jin TAIMIYYAH a ranta ai ina ga tafi gwal.Sai dai lu'u lu'u,kai gud night
inku kunji." Daga haka ta nufo wajen TAIMIYYAH suna jerawa da juna suka fito daga Sasan,suka nufi Sasan Iyah.

Ita Anty Laurat na can suna shan soyayyah da saurayinta ta waya.Sam bata san ma suTAIMIYYAN sun tafi ba,sai bayan sun
an jima da fita ne ta fito falon ta ga wayam!

Sai ta zauna tana maida hankalinta kan TV itama.Zuhurah ce tai zaraf tana duban Anty Laurat
in take fa
in "Anty wai ni kam mutumiyanki babban kamu tayi haka,take zuba wannan uban shagwa
an da iyayi a waya?

Nifa mamaki ya gama kasheni
azu da take waya.Wanene shi ko wannan da yake biye mata haka?"
Zuhurah tayi tambayan bil hakki idanunta akan Anty Laurat.Wacce ta saki dariyan rainin hankali, kafin ta dubi Zuhuran cikin ido tana fa
in "Wani Handsome ta samu in gaya miki Daughter.Don ba kiga ha
uwansa ba,komi yaji gashi
an gaye da yasan kan miye iya saka sutura a jika.Kuma ba
aramin matowa akanta gayen yayi ba,sai kinga yadda yake ro
ona da safe akan inje in duba miya hana ta kunna waya.Ai nasha gaya muku ku bar ganinta gurguwa kuna rainata a haka,wallahi TAIMIYYAH matar manya ce.Domin yarinyan ta mallaki Qaulities ma su yawa a tattare da ita."
Anty Laurat takai
arshen maganan tana ji kaman ta saki shewa.Ganin yadda annurin kan fuskan su Zuhurah da Basmah ya
auke,cikin zallan nuna kishi da hassada Zuhurah ke fa
in "Hmm!

Anty amma ke kina ganin ba wani abu ya kawo sa gareta ba?Maza yanzu da suka zama duk
an iska.In kin bibiya wallahi kyawunta da dirin jikinta ya janyo hankalinsa kanta,yana gama mata wayo ya amshi abinda yake so zai yi gaba abinsa.Ahaf!

Nawa akayi kuma wani Guy ne irin wannan zai wani li
ewa gurguwa musaka,sai dai idan da manufan da ya kawos......"
"Keh!

Daughter ki iya bakinki,bana son wannan ba
in halin na ku.Shikenan don tana gurguwa sai akace bazata yi ha
en saurayi ba?

Ko kuwa ita
in ba mutum bace da Allah ba zai kawo mata duk irin namijin da yaso ba?Nakasa aiba kasawa bace kune kuke na ku shirmen.Ki fa
i alkwairy ko kiyi shiru mana haka Annabi yace,amma duk kun bi kun sanyawa baiwar Allah ido kuna hasada da ita.To wallahi ku kula ni kam ba ruwana,don ni bazan biye muku ba ubanku zanci wallahi akanta.Don banga abinda ta tare muku ba,kuka
auki karan tsana kuka
aura a kant....."
Maganan Anty Laurat
in ya katse ne lokacin da Umma ta bayyana a wajen.Fuskanta a ha
e babu rahama take duban Laurat
in a fusace tana fa
in "A she ko kema zanci ubanki Laurat.Akan waccar banzar musakan ne zaki tasa min
a kina musu irin wannan tijaran,sai ka ce basu ne jininki ba?Uban me kika ha
a da ita musakar da har zaki dinga za
ewa a kanta?

Dama kallonki kawai nake yadda kike wani shige mata sai kace sa'ar ki sabida asara.To ahir
inki wallahi ki fita idona ko ki tattara ki koma gida,indai zaki dinga matsa musu akan wata gurguwa can,aikin banza kawai."
Umma ta
are maganan a fusace tana yin gaba ta wuce
akinta direct.Ranta a masifan
ace yake da yadda qanwar nata ke son TAIMIYYAH,har tafi damuwa da ita akan su Zuhurah.

Anty Laurat da ke can falo itama ranta ya gama
aci sosai.Hakan yasata tashi fuu...! ta bar falon,zuwa
akin da ke kusa da nasu Zuhuran.A nan take sauka dama duk idan tazo ,duk da dai ta jima ma bata zo garin ba sai wannan karon.Haka ta zauna daga bakin Bed tana dafe kanta,zuciyanta na tsananin
una da takaicin ba
in hali irin na yayar ta.
Chapter 36 · 0% Book details