Sashe 183
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta masu haske ta dubesa tana
asa da murya ta ce, "My sweet amma dai ba zamu fita da yarannan ba?"
A.Maleek ya saki smile yana fa
in, "Only Haidar."
TAIMIYYAH ta
ata fuskah ta ce, "Amma kasan muna
aukarsa Hudah ba za ta ta
a barin kunnuwanmu su huta ba sabida kuka."
Kafin ma A.Maleek ya yi magana kyawawan twins
an shekaru biyu suka fito da gudu daga
akin wasan su dake nan downstairs, hannunsu ri
e da ledar choculate
in kit kat suna sha, macen ta kawo hannu za ta dam
i rigar TAIMIYYAH, ta yi saurin ri
e hannuwanta tana cewa, "No Hudah!
Kar ki
ata ma Mamah kaya, oya mu je a wanke a hannun."
TAIMIYYAH ta yi maganar tana jan hannun kyakykyawar Yarinyar ,suka nufi toilet da ke corridor ta wanke mata hannu, shi ko Haidar wajen Papan nasu ya nufa ya
aga shi sama ya dire yana sumbatarsa ya ce, "My boy how fer?"
Yaron me tsananin wayo ya wage baki yana cewa "Papa."
A.Maleek ya amsa da cewa, "Na'am!"
Haidar ya ce, "An je wajen Momy Papa."
A.Maleek ya saki smile yana sake jin
aunar yaron a ransa ya ce, "Okey bari Mamah ta zo sai muyi dropping na ku a wajen Momy."
TAIMIYYAH ta dawo ri
e da hannun Hudah da ta sauyawa riga, ta dubi A.Maleek tana cewa , "Mu je Hubby please!"
A.Maleek ya aika mata wani sassanyar kallo ya ce, "Okey my pure zuma, amma za mu yi dropping nasu wajen Momyn su, Haidar ya ce wajen Momy za shi."
TAIMIYYAH ta saki smile ta ce, "Thank god, wallahi ya ma fi hakan mu je mu dawo babu wani hayaniya da yara."
Ya balla mata harara yana cewa, "Ni bansan meyasa baki son fita da yara ba wallahi."
TAIMIYYAH ta shagwa
e murya ta ce, "Takura ce ban so, ita ko Momy ka ga babu ruwanta."
Suna ta hiransu har suka isa wajen motar A.Maleek driver ya yi saurin bu
e musu back seat suka shige, ya maida murfin motar ya rufe tare da shiga mazauninsa ya tashi motar suka fice.
Zagayawa ne kawai suka yi sabida gidan Suhailah na daga bayan estate
insu TAIMIYYAH ne ta baya, da gugu yaran suka nufi ciki suna kiran, "Momy!
Momy!"
TAIMIYYAH da A.Maleek suka saki dariya suna rufawa yaran baya zuwa ciki, a falo suka tadda Suhailah da
aton cikinta a gaba wanda ya kusa shiga watan haihuwa, ta sake bu
ewa ta zama big madam sosai.
Ta sauke idanunta akan A.Maleek da TAIMIYYAH ta sake gyarawa su Hudah zama a kusa da ita ta ce, "Au ku ce tare ku ke da su na
auka dirver ne ya kawo su ai?"
TAIMIYYAH ta saki smile tana zama daga bakin seater ta ce, "Momy ina yini, ya nauyin jiki?"
Suhailah ta
ata fuska ta ce, "Wallahi nauyi jikin kam akwai sa."
Cike da tausayinta TAIMIYYAH ta ce, "Ayyah!
Allah ya raba lafiya, ai an kusa dai."
Kafin Suhailah ta yi magana Jenior ya fito daga
aki, ganin su TAIMIYYAH ya sa shi
arisowa da sauri ya rungume A.Maleek yana cewa, "Welcom Pa." A.Maleek ya shafa kan yaron nasa me shekaru shida amma sabida girman jikinsa za ka
auka
an shekaru takwas ne ya ce, "My son ya ku ke, ina Princess ina fata kuna maida hankali a skull sosai ko?"
Jenior ya gya
a kai ya ce, "Sosai Daddy ka tambayi Momy ka ji."
TAIMIYYAH ta balla masa harara ta ce, "Koma an tambayeta ai ba gaskiya za ta fa
i ba, tunda bakin ku
aya."
Suhailah ta saki murmushi ta ce, "Mun dai ji, ke ma kin san Yarona in dai kwanyace wallahi ko waccar Princess
in ba za ta nuna masa komi ba, a Qur'ani ne kawai ta yi masa zarrah, amma za mu kamota soon ko Son?"
Jenior ya shagwa
e murya ya ce "Soon kuwa Momy."
Daga haka ya gaida TAIMIYYAH ta amsa tana wani basar da shi, Fitowar Nahar daga
akin ya sanyata maida idanunta kan Yarinyar, wacce kamanninsu da ita har ya
aci hatta shagwa
ar babu abinda da baro nata.
"Oyoyo my Pa." Nahar ta fa
i lokacin da ta rugo ta rungume A.Maleek, ya rungumeta da kyau shi ma ya ce, "My Mum ya ki ke?"
"Am fine Papa." Maleek ya ce, "Gud my Princess."
"Mamah welcome!"
Ta cewa TAIMIYYAH tana rungumeta ita ma, ta amsa da kulawa tana duban A.Maleek ta ce, "Mu je Papa please!
Ka da ayi ta jiran mu."
A.Maleek su kai sallama da Suhailah suna sanar da ita cewa, wajen Yayen
aliban da za a yi na Foundation
inta za su a Jabi.
Suhailah ta yi musu a dawo lafiya suka fito sukai tafiyar su tare da barin yaran wajen Suhailah, wacce suka yi sabo da ita sosai sabida tana nuna musu kulawa tamkar ita ce ta haifesu.
Sun isa Jabi taro ya yi taro sai tashin karatun
aliban ake ji wa
anda sukai saukar ALQUR'ANI Mai Girma,
ashin makarantar Islamiyar
ungiyar TAIMIYYAH'S FOUNDATION.
ungiyace da ta kafata da ku
inta ta ke kuma hidimtawa
ungiyar da jikinta,da lafiyarta har ta kafu ta kawo yadda ta ke a yanzu cikin shekaru hu
u da kafata,
aton gini ne me
auke da wajen kwanan Marayu da Nakasassu guragu da makafi, duk ana kula da su tare da basu ingantaccen ilimin zamani dana addini, an gina azuzuwar
aukar karatu na Boko da Islamiyya duk a cikin wajen.
Ga wajen kwanan Ma'aikata masu yi musu hidima maza da mata, ana biyansu albashi duk
arshen wata.
Kaf gadonta na kadara da Abie ya bar musu, ta sanya aka sai da komi ta xo ta zuba ku
in wajen kafa wannan Foundation, tana kuma fata da addu'ar Ubangiji ya amsa a matsayin sada
atul jariya ita da Abie
inta.
alibai guda ashirin da hu
u ne suka sauke Qur'ani ake bikin ya ye su, shi ne su TAIMIYYAH suka halarta wajen don sun tara manyan ba
i da suka gayyata, har ma da manyan Malamai da suka yaba tare da jinjinawa
arinta na
afa wannan Foudation don inganta rayuwar Nasakasassu da marasa galihu.
Da yawan masu ku
in da suka halarci wajen sun sanya tallafi me kauri don cigaban wannan Foundation da
ara bun
asashi, an ci an sha Malamai kuma sun yi wa'azi da janyo hankalin masu ku
i Maza da Mata,akan su zo a ha
u wajen sake
aga wannan Foudation da bun
asata ta yadda Nasassu da marasa galihu za su yi alfahari da su.
Daga
arshe aka nemi TAIMIYYAH da ta zo ta rufe taron da addu'a bayan ta rero
i'arta me da
i, ta karanta ayoyi goma na
arshen suratul ba
arah, ta rufe taron da addu'a bayan an baiwa
aliban tarin kyaututtuka.
TAIMIYYAH a gajiye suka dawo daga wajen taron, shiyasa ba su biya sun
auki su Hudah ba suka wuce gida, sai dare Suhailah ta sanya driver ya kawo su gida, don su mayun uwarsu ce duk yadda za su damu akawo su basa ta
a yarda su kwana a wajenta.
Wani irin rayuwa suke yi na kishi me tsafta da sanin ciwan kai, kowacce burinta kawai ta yi zarrah a zuciyar Maleek
in, basu da lokacin
atawa wajen fa
a da juna ko
ananun magana.
Kowacce business
inta da hidimomin gabanta sun ishe ta, Suhailah sai yanzu ne Allah ya nufeta da samun rabo, kuma cikin ya zo mata da wahala ne tun farkonsa ta ke fama, yau lafiya gobe ciwo har kawo yanzu da saura watanni biyu ta haihu.
Nahar kusan ita ma ta dawo hannunta sabida rabin zamanta na gidan,dalilin sha
uwarta da
an uwan haihuwarta.
Su Hudah ne kawai na Mamah
insu, don tun TAIMIYAH na
awazucin Nahar
in, har ta gaji ta ha
urah ta rungumi su Hudah da ta ke kira da autanta.
__________
*Zaria, Gonar Ganye.*
Hajiya Hajarah an ya ko Yarinyar nan ba za ku kaita wajen sarkin rafi ba, a ce Yarinya shekara biyar sai dai a kwantar sai dai a tayar, ko zama bata yi bare rarrafe ballantana kuma a yi zancen tafiya, har an yi mata
anni biyu amma babu wani can ji?"
Hajiya Malliya
aya daga cikin
awayen Hajiya ke wannan maganar, Hajiya Hajarah ta dubi Ummi da ke kwance bisa cinyarta ta ce, "To Hajiya Malliya wallahi ni na rasa ma ina za mu kai ta a dace, duk in da muka ji me magani muna tafe amma har yau ba a dace ba, ni kanta nema da ya yi uban girmannan ke bani tsoro, daga fa
owa akan gado kai ya kumbura
im!"
Hajiya Malliya ta ce, "Hmm!
Shiyasa na ke tsoro Allah sa ba aljanu ne suka shafeta irin wa
anda ake cewa
an ruwa
innan, amma koma miye ai ishara ce ki ke gani sabida shegan kyaran halittar
an jama'a da ki ka iya,
iri-
iri ki ka
i Kyakykyawar gurguwarnan ki ka ce Allah kyauta
anki ya auro miki nakasassa, yo Allah na tuba da irin wa
annan
an ai gwamma nasassu dubu irin gurguwar, tunda ita tana yawanta ko'ina da cikar halittar ta da komi, amma wannan fah? fuska kamar bana bil'adama ba Yarinya duk ta sauya kamanni Allah dai ya kyauta."
Hajiyar Nass da baki ya mutu ta
ata fuska ta ce, "Ameen" Amma abin na damuna Hajiya Malliya gashi an
auki son duniya an kimsawa zuciyata akan wannan yarinyar, wallahi ni kaina wani zubin sai in dinga jin tsoranta haka kawai in ji kamar ba mutum bace, tabbas gwara guragu dubu da ire-irenta Allah na tuba!"
Ta kai
arshen maganar wani abu na danne zuciyarta, shigowar Basmah
akin
auke coolers
in abincin Hajiyar ya sanya su rufe zancen, ta aje abincin tana dur
usawa ta gaida Hajia Malliya, ta amsa a wula
ance tana faman ta
e baki.