Sashe 87
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga dai Shehu driver nan da shi zaku don shi ya kaini gidan,amma kamar yadda na sanar maka bana so ka je da babbar motarka,sabida wasu dalilai don haka a
auki
aramar motata ta da,wacce ke aje cikin rumfa yanzu sai a sanar da Shehu ya fito da ita ya goge,so nake ka je ka ganta ido na ganin ido ba,ba sai da daddare ba."
Maleek dake sauraren Hajjah ya jinjina kai yana cewa, "To shikenan Hajjah duk yadda kika ce haka za a yi."
Yadda yayi maganar very low yasa Hajjah gane Maleek na cikin damuwa,amma sai ta share ta dubesa tana cewa, "To bari a sanar da Shehun ya fito da motar zuwa la'asar idan kun yi sallah ba sai ku je ba kawai,ko akwai inda zaka ne?"
Maleek yayi saurin girgiwa Hajjah kai ba tare da yayi magana ba,sai ta mi
a hannu ta
auki wayarta ta shiga kiran Shehu,don sanar masa ya ciro motar ya goge."
Duk Maleek na zaune yana jin abinda Hajjah ke cewa har ta kammala wayar.Ta dubi Maleek da yayi shiru ba shi da alamun tanka ta,ta murmusa ka
an tana cewa, "Maleek ka kwantar da hankalinka bafa dole zan maka akan Yariyar ba,cewa nayi kawai ka je ku ga juna,duk abinda ka ji game da ita ka sanar dani,idan tayi maka ka kuma ji a ranka za ka iya zaman aure da ita zan fi kowa farin ciki,idan kuma ba tayi maka ba zan maka dole ba,sabida ina mata son da bazan so ta auri wanda baya son ta ba,ko wanda zai ji a ransa an tirsasa shi ne ya aureta don tana da lalura,don haka ka sanya zuciyarka a inuwa."
Maleek ya dubi Hajjah yana murmushi ka
an,sabida yadda yake mamakin duk duniya ita ka
aice wacce take karantar abinda ke zuciyarsa ko bai furta ba.Ya yi magana cikin shagwa
e murya kamar
aramin yaro,yana cewa, "Hajjah cewa nayi hankalina ya tashi dama?"
Hajjah ta zabga masa harara tana cewa, "Bansani ba
an rainin hankali." Maleek ya saki murmushi me fa
i a wannan karon,ba tare da yayi magana ba amma.
Kiran Suhailah da ya shigo wayarsa yasa shi
agawa cikin sauri,suka jima suna magana kafin ga mi
a wa Hajjah wayar.
Hajjah tayi wa Suhailah ya jiki suka
an jima suna magana,sannan Hajjah ta mi
awa Maleek wayarsa.
Bayan ya gama da Suhailah a waya ne aka kawo masa lunch nan tsakiyar falon Hajjah.
Da kansa ya zuba abinda zai ci cikin abinci kala biyun da aka shirya a gabansa.Yana cin abincin ne amma hankalinsa na kan yadda zai je ya ga gurguwar Hajjah.
Zuciyarsa na hasaso masa ko wace irin gurgurwace Hajjah ke nufi?
Don bata sanar da shi yanayin yadda TAIMIYYAH take tafiya ba.Shiyasa yake ji duk ya
ago ya je shi ma ya ga wacece wannan gurguwar data sace zuciyar Hajjah,har take so ta
allo masa rigimar da bai san ta yadda zai iya
auka ba,don koda yake ma Suhailah zancen
arin aure bai yi tunanin Hajjah za ta iya jajibo maganar aure nan kurkusa ba.
Har ya kammala cin abincin ya kasa samun nutsuwar zuciyarsa,shiyasa abincin ma bai wani iya ci da yawa ba.
Hajjah dake zaune duk tana kula da yanayinsa, sai tayi murmushi kawai tana dubansa cikin ido tace, "Maleek yanzu har ka
oshi kenan ka ke nufi?"
Maleek ya shagwa
e face tare da tsukesa yana cewa, "Na
oshi Hajjah kin san yau banyi karin safe da wuri bane,amma anjima ina so amin farfesun Kifi asa yaji sosai da garlic."
Hajjah ta jinjina kai tana cewa, "To Allah ya kaimu anjiman za a yi."
Daga haka sai Hajjah ta kamo wani zancen me muhimmanci suka shiga tattaunawa akai.
Basu tashi daga cikin falon ba sai da akai kiran sallar la'asar,sannan Maleek ya tashi ya fice don gangarawa zuwa wani
aramin masallaci,wanda ke gaba ka
an da gidan Hajjah.
Ita kuma Hajjah ta shige ciki don gabatar da sallar itama,zuciyarta cike da addu'an Allah ya jefa son TAIMIYYAH a zuciyar Maleek
Lokacin da Maleek ya dawo masallaci sai ya sanar da Hajjah cewa zasu wuce,zuwa gidansu gurguwanta.Hajjah ta jefa masa harara tana cewa, "Kul!
Na sake jin kalmar gurguwar nan,sunanta Zainab TAIMIYYAH sai ka za
i na fa
i aciki ba ka kirata gurguwaba."
Maleek ya ta
e baki yana cewa, "Hajjah wai yaushe kika fara son wannan Yarinyar har haka ne?"
Hajjah ta sake manna masa harara tana cewa, "Babu ruwanka da wannan kai dai kawai ku je Allah ha
a zukatanku ni shine fata na."
Maleek ya juya ya fice daga falon Hajjah,yana jin zuciyarsa na wani irin dokawa da addu'an da Hajjah tayi daga
arshe..........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*55*
Lokacin da Maleek ya fita har Shehu ya gyara parking cikin tsohuwar motar Hajjah na da,wata ba
ar Vibe wacce har yanzu da kyanta ba wai tayi wani abu bane.
Shehu ya bu
e masa back seat yana masa barka da fitowa,Maleek ya shiga ya zauna yana amsa Shehu a ta
aice.
Shehu ya rufewa Maleek murfin motar tare da zagayawa ya bu
e driver seat ya shiga,ya tada motar suka nufi wajen gate.
Bilya ya bu
e musu gate
in yana musu fatan dawowa lafiya,zuciyarsa cike da mamakin yau kuma ubangidan na su
aramar mota yake jin hawa.
"Shehu Gyallesu muka nufa,gidan wannan Yarinyar da Hajjah tace kun ka
eta da mota kwanakin baya."
A.Maleek ya yi maganan lokacin da suka hau kan kwalta,Shehu ya jinjina kai cike da nuna gamsuwa yace, "An gama ranka-ya-da
e Hajiya ta sanar dani."
Daga haka motar ya
auki shiru kafin kiran Suhailah ya shigo wayar Maleek,yayi receiving call
in yana jingina da jikin seat
in sosai don ya ji da
in amsa wayar.
Sun jima suna magana kafin ya yi hanging up yana maida wayar ya aje gefe guda.
Motar ya sake
aukan shiru zuciyar Maleek cike da tunanin yadda zai yi ido hu
u da gurguwar Hajjah,ya
an saki murmushi ka
an,lokacin da ya tuna yadda Hajjah ta harare shi don ya kira Yarinyar da suna gurguwa.
Har suka iso Gyallesu suka ratso kwanar shiga layin gidan su TAIMIYYAH,Maleek na amsa call
in wani abokin aikinsa ne.Hakan yasa Shehu faka motar daga gaban gate
in gidan ka
an,ya kashe yana jiran Maleek
in ya kammala amsa wayar ya ji yadda za a yi.
"Shehu fita ka sanar da mai gadin ya je ya yi mana sallama da Yarinyar, a ce tana da ba
o a waje,sunanta Zainab in ji Hajjah."
Maleek yayi maganar lokacin da ya sauke wayar daga kunni,Shehu ya amsa da fa
in, "To ranka-ya-da
e." Daga haka ya bu
e motar ya fice yana nufan
ofar gate
in gidan direct.
Bayan sun gaisa da Tukur ne ya sanar masa yana so ne ya yi musu sallama da Zainab,Tukur ya amsa yana nufan sasan Hajjah don isar da sa
Shehu sai ya samu waje ya zauna kan dogon bencin da Tukur ke zama daga bakin gate
in,yana jira Tukur ya dawo ya ji me zai je ya cewa ubangidansa Maleek da ke mota yana jira.
Daga cikin sasan Iyah kuwa,lokacin da Tukur ya yi sallama suna zaune tare da TAIMIYYAH ne cikin falon Iyan,tana ma Iyah kitso suna hiransu gunin ban sha'awa.
Sallamar Tukur
in ya sanya Hajjah amsawa tana tambayarsa abinda ya ke so?Tukur ya bu
e baki daga waje yana cewa, "Ranki-ya-da
e ba
o ne aka yi yace a yo masa sallama da Zainab,yana daga can waje."
Hajjah tace, "Ba
o kuma da yamman nan Tukur?To badamuwa abinda za a yi, je ka maza sasan Samha ka ce mata na ce a bu
e falon marigayi ta waje,sai ka kai ba
on ya shiga ya zauna ga Zainab
innan fitowa."
Tukur ya amsawa Iyah yana juyawa don zuwa ya sanar da Ummie sa
on Iyah,kafin ya koma ya sanar da Shehu yadda ake ciki.
Lokacin da Shehu ya sanar da Maleek cewa ya shiga daga ciki,sai da ya yi
an jim yana
ata fuska,kafin ya zuru
afafunsa zuwa waje ya fito daga cikin motar.Cikin takunsa me cike da aji yake takawa zuwa cikin gate
in gidan,suka gaisa da Tukur a ta
aice,sannan Tukur
in ya yi masa jagora zuwa falon Alhaji Sameer marigayi.
Falon kullum a gyare yake tsaf tunda Ummie ta dawo, kullum ake sharewa a gyara shiyasa yake fes da shi,sai tashin qamshin turaren da ake sawa
akin kullum ke tashi.
Maleek ya samu kujeran 2 seater ya zauna,yana
arewa falon kallo tare da jinjina tsaftan masu gidan,don
amshi da
yallin da ko'ina ke yi, zai tabbatarwa mutum cewa masu gidan sun san darajar tsafta.